Sashe 5
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*14*
Dariya suka dada tuntsirewa da ita faduwa tayi tahau birgima mummy ce ta korasu sannan ta koma lallabar islam.
Amera ce ta dawo part din kaka saboda islam,da daddare bayan sun gama cin abinci islam ta kalli Amira tace Amira wai ku bakwa futa wasan darene,Amira tace eh munan ba'a futa wasan dare amma munayi a sarraunding din wataran,islam ce tayi tsaki tace menene sorondin murmushi Amira tayi dan tasan in tayi dariya yanxu xatasha bala'in islam dan adan xamansu ta gane masifaffiya,tace tsakar gida islam tayi dariya tace auho to tashi muje muyi.
Xaro ido Amira tayi tace wlh yaya aslam dukanmu yakeyi in yaxo y tarar munayi yace wai saimun hadu da aljanu tsaki islam tayi tace wlh ke xabuwa ce kixo muje xan tare miki in xai dakeki,Amira tace wlh badani ba tsaki islam ta kumayi tace to munyi fada karki kara kulani,murmushi Amira tayi daga haka bacci y kwashesu.
Washe gari kaf yaran gidan in banda taslem suka shirya suka tafi makaranta bayan daddy da Abba sunxo sun gaida hajiya,islam ta gaishesu,Abba yace islam ki dauko mayafi xamuje ayi miki interview xaki fara xuwa makaranta,bakinta ta xumbura ta dauko tunda suka tafi take guna guni ita batasan makaranta kuma ko an kaita sai taga dama xata,tunda suka doshi gate din makarantar ta saki baki daga saman gate din makarantar an saka *khadija* *memorial* *nursery* *,* *primary* *&* *secondry* *school*duk daba nisa ne da makarantar ba,dan a bayan gidansu makarantar take,saboda yadda makarantar ta tafi da imaninta da suka shiga kuwa gaba daya tunaninta y tsaya saboda makarantar duk shuke-shuke ne parking Abba yayi yace mamana futo mu tafi hannunta y kama direct office din principal suka wuce,bayan sun gaisa Abba y fadawa principal yarinya y kawo amma yana neman alfarmar a sakata a primary 3 saboda daga kauye y daukota,principal yace ba komai amma ku nemar mata lesson teacher dan in bata kokari xa'a iyayi mata repeating Abba yace ai dama akwai lesson teacher dayakewa yan'uwansu.
Principal yace yauwa anan Abba yayi mata registration y siya mata duk wasu school items da xata bukata aka bata unifoam sannan yayi godiya suka futo.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
(9/10/2016 12:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*15*
Direct kasuwa y wuce da ita y siya mata takalman makaranta masu kyau guda uku da socks,da school bag da launching box surutu take tayi masa akan yadda makarantar ta burgeta Abba kuwa sai murmushi yakeyi.
Suna xuwa gda Abba tun kafin y daidaita packing ta fice a guje direct part din kaka ta sheka a guje ko sallama babu sai ganin islam tayi ta shigo kamar an korota xinbur kaka ta mike tana ke lfy meya faru waya biyoki,ko takan kaka batabi ba ta shige bandaki saboda fitsari ne y korota dama islam tana da wannan dabi'ar bata taba shiga bandaki lokacin da taji bukata sai abin da xatayi yaxo daf sannan xata taho da gudu ta shiga.
Kaka tananan tsaye kekam kamar soja tana jira taga wa xai shigo,Abba ne yayi sallama y shigo dauke da kayan islam a hannu kaka tace au ashe tare kuke yace eh wlh y samu guri y xauna juye kayan yayi yace hajiya ga kayan islam na makaranta nan anjima aslam xai kaita islamiyya kaka tace to angode Allah yayi albarka Abba yace ameen y fice.
Islam ce ta futo ta xauna tace kaka kinga makarantar da aka sakani aradun Allah dole na maida hankali kada su koroni,baki ganta bafa tun daga waje fulawoyi da fanti cikinta kuwa harda kwalta da fulawoyi ai wlh jarababben tanimu ma yakemin masifa inna tsinko mangwaronsa to makarantar harda mangwaro da goba kai kaka ga lilina kai komai dai dodar ta tuntsire da dariya,kaka ma dariyar ta tayata tace kwashi kayannaki kikai cikin daki islam tace toh takai daki ta dawo.
Kaka tace yauwa alhj karami yace anjima aslam xai kaiki islamiyya xumburo baki islam tayi tace gaskiya inshi xai kaini banaso saboda nasan dukana xaiyi tayi a hanya,kaka tace haba ta wajena karki damu xanyi masa magana kafin ku tafi baxai dakeki ba islam tace toh ta tashi,kaka tace ina kuma xaki islam tace xanje nadauko taslem muyi wasa kaka tace toh sai kin dawo,tafe take tana kada yar sandarta tana tana waka part ta gani guda uku rike haba tayi tace ohni yasu to wanne gdan aunty amarya aciki tunani ta tsayayi kawai ta shige wani wanda xuciyarta ta amince mata ta shiga ko sallama babu ta shiga dakunan ta shiga turawa taji duk a rufe har xata juya tace au bari natura wancan ko acikinsa take sadaf-sadaf take tafiya kamar mara gaskiya tana tura kofar kuwa taji ta budu xura kanta da xatayi idonta yayi arba da mugun gani ihu ta kwala.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:55 PM] ?+234 703 443 5155?: (9/10/2016 1:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*16*
A firgice Aslam da yake goge jikinsa dan fitowarsa daga wanka kenan yakai idonsa kanta da sauri taja kofar ta sheka a guje.
Tsaki aslam yayi yace oh god meyasa nake sake yarinyar nan take ganina ba kaya sai ta rainani tsaki yayi yace ai tana rainani ubanta xataci a gdannan.
Islam kuwa sai data futa daga part din sannan ta tsaya tana maida numfashi dariya tahauyi tace lallai yaya aslam dinnan dan iskane in banda iskanci y futo daga bandaki ba kaya bakinta ta kama au kar a jini ace nima naxama yar iskar tunda naganshi ba kaya dariya ta dada kyalkyalewa da ita.
Aunty amarya ce ta futo dauke da taslem xata je part din mommy islam ta gani tanata babaka dariya aunty amarya ce ta kirata tace ke islam dariyar me kikeyi tsagaita dariyar tayi tace ba komai aunty amarya tace toh me kikeyi anan tace gidanki xani dauko taslem aunty amarya tace toh yar kauye ai kin shigo gda part xakice in kuma da hausar xaki fada sai kice bangare xumbura baki islam tayi tace wlh aunty amarya niba yar kauye bace kosu hanne cemin sukeyi yar birni,aunty amarya tace ke kika sani ni karbeta xuwa tayi xata karbi taslem tana kunkuni aunty amarya tace me kike cewa xumbura baki tayi tace niba magana nakeyi ba girgixa kai aunty amarya tayi tace Allah y shirya.
Part din kaka islam ta koma sunata wasansu da islam kaka tace nifa kun dameni da hayaniya islam tace kijiki kakannan toki tafi dakinki mana,aslam ne yayo sallama y shigo suna hada ido da islam ta tuntsire da dariya mamaki y shigayi da sauri yayi kanka y buge bakin kuka ta fara tana toni menayi maka Allah y isana mugu wani bugun y kaiwa bakinta da sauri kaka ta taso tace haba metayi maka daga shigowarka xaka fara dukanta,tsaki yayi yace bakya gani daga shigowa ta muna hada ido tahau yimin dariya,kaka tace to dalilin me dan tayi dariya xakace dakai take yace aini ta kalla.
Islam tace eh anyi dariyar ai abun dariya kayi a xuciye y mike da gudu ta xari taslem suka shiga dakin kaka ta saka key kwafa yayi yace ai xaki futo tace eh inna futo ka kasheni karka barni da rai tayi tsaki.
Komawa yayi duk xuciyarsa a xafafe kaka ta kalleshi ta watsar tace wlh can kaikasan inda ka kwaso wannan bakar xuciyar taka da alhj xaiji ta tawa ma daya hanaka tafiya aikin sojannan bakaje bama yaka kare balle kaje soja tayi tsaki,murmushi yayi yace haba ta wajena ai bakya soma ba dan Allah karki cewa daddy y hanani xuwa aikin sojannan kinga shima jahadi ne tace toh naji,anjima kasan xakakai islam makarantar islamiyya ko yace eh ai da wurima xanxo tace ba xuwanka da wuri ba Allah ka daketa a hanya tamuce dakai mikewa yayi yace wlh tsohuwarnan rigimarki tafi karfinki sai anjima y fice.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:56 PM] ?+234 703 443 5155?: (10/10/2016 2:30pm)na umma yahya musa