Sashe 43
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
5:15pm jirgine y sauka a filin saukar jirage na malam Aminu Kano passinger ne suke sakkowa a jirgin can daga baya na hango Aslam yana sakkowa sanye yake da black jeans da t.shirt fara polo a gaban rigar anyi rubutu da bakin penty saman t.shirt din suwaita ce baka ta sanyi saboda yanayin garin yau an tashi da sanyi hade da haxo kansa rufe yake ruf da hular sanyi fara hade da wani dan karamin mayafi daya nade wutanshi dashi idanuwansa kuwa sufe suke ruf acikin bakin glass hanunsa sanye yake da hand glove baka sai agogon rolex na axurfa dayake sanye a tsintsiyar hannunsa kafarsa sanye tace cikin boot baki kana kallansa xakasan hutu y xauna a jikinsa tare da gayu a hankali yake sakkowa daga matattakalar bene hannunsa yana janye da trolly bag phone dinshi y dauko iphone 7+ y shiga kira ji nayi yace hello bros kaxo airport ka daukeni dayake xai dauki tsarabobin daya taho dasu shiyasa y kira amir dan yasan kafin y gama diban kayansa Amir y karaso.
Amir baifi 30 minutes ba y karaso waya yayiwa Aslam yace y karaso futowa yayi cikin tafiyarsa ta xaratan maxa duk macen data ganshi sai taji inama ace ta mallakeshi (kawata haulat na hango ta saki baki tabota nayi nace kawata menene haka kokin manta da babyn naakine nunfashi taja tace kyaleni kawata ??) wanda yake turo masa kayansa a bayansa har xuwa wajen motar Amir bude boot Amir yayi aka xuba kayan amma duk da haka akwai saura a bag seat aka xuba rungumeshi Amir yayi yace ur wlcm bros tnx Aslam yace fuskarsa dauke da mirmushi ya shiga front seat Amir yaja sai gda.
Lokacin da suka isa gda da farin ciki aslam y futo a motar yawani lumshe idanu saboda murnar dayake xai ga princess dinshi yasan ta girma don shekara 2 ba wasa bace direct part din kaka y wuce domin idanuwansa babu wanda yake mararin gani irin princess dinshi.
*I LUV U ALL MY FANS*????
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:59 AM: ?+49?174?6076805?: (26/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*118*
Shiga yayi cikin gdan dan hausa packing yayi y futo gurin y fara karewa kallo nan y karajin ransa y baci ganin maxa rututu a gurin sannan gurine da ake bikunkuna rasa inda xai dosa yayi futowa yayi a motar y jingina ajikin mitarsa yana karewa gurin kallo fuskarshi tamau tamkar bai taba dariya ba nan fa yan mata aka fara gwalli kwarjinin da yayi musu nema ya hanasu kasa kai kansa gurinsu,tsaki yayi y shiga cikin motarsa ganin tana batawa kansa lokaci kuma baisan a gurin da suke bikin ba sannan yayi ragon axanci dabai taho da haidar ba tunda shine y kawosu,wuta y bawa motar tashi y fice su kansu maxan gurin sunsha jinin jikinsu daboda Aslam yes ne.
Saboda matsalar go slow da ake samu a tituna da kuma nisan dayake tsakanin gdan dan hausa xuwa rigiyar xaki shine y saka su islam basu karasa gda ba sai wajen sallar isha'i bayan sun sauka a motar islam ce tadan xura kanta ta gaban motar gurin xaman mai xaman banxa tana yiwa Asma'u godiya da kuma alkawarin xataxo gdanta cire kanta keda wuya yayi dai2 da karasowar Aslam ciikin layin daga wa Asma'u hannu islam takeyi alamar bye2 wani jiri Aslam yaji y kwasheshi lokaci 1 yaji kansa ya wani saka gano islam da yayi tana murmushi tana dagawa na cikin motar hannu saboda akwai hasken security light shine y bashi damar gane itace takeyin bye2 din da sauri y karawa motar tashi wuta a dai2 gabanta yaja wani wawan birki da sauri islam taja baya kosu Amira da suka fara tafiya sai da suka tsorata suka juyo, islam kuma cikin tsiwa ta kama kugu tace lallai ma yaya haidar wannan ai ganganci ne tsakani da Allah daka bugeni ai daka cuci mai so.... lokaci daya ta hadiye ragowar kalamanta ganin mai futowa a motar cikin tsoro hade da xaro idanu waje tace hero gutt ta hadiyi wani xaxxafan yawu ganin y koma mata tamkar wani namijin xaki fuskarnan tashi a murtuke idanuwansa sun kada sunyi ja yana furxar da wata xaxxafar iska su Amira jin sunan data kira da gudu suka kwasa sukayi cikin gda itama ganin yana tunkaro ta shine y sakata fara ja da baya2,ci gaba yayi da tunkarata ganin da tayi y kusa cimmata shine yasa kata juyawa da sauri ta kwasa a guje taku 1 yayi y dangota ihu ta kwallah cak y dagata wintsila kafafuwanta ta farayi tana dukan girjin shi da hannayenta tana Allah hero ka saukeni banaso shikuwa ina idanuwansa sun gama rufewa da xaxxafar kishi ko jinta bayayi gaban mota y cillata yaje y xagaya shima y shige y bawa motar wuta yabar layin.
Su Amira ne suka shiga part din kaka a guje har suna rige2 shiga kaka da take xaune sai fadowarsu dakin taji suna sauke numfashi, kallansu tayi tace ku kuma menene haka kamar wadanda suka taho daga filin tsere Amira ce tayi magana bayan sauke numfashi da tayi tace wlh yaya Aslam muka gani kaka tace to shine me dan kun ganshi daxu y dawo ina islam din kuma khausar tace suna waje tare kaka tace ai shikenan.
Islam kuwa cikin tsiwa ta dago kanta bayan ta daidaita xamanta acikin motar tace wai hero menene hakane nifa gaskiya banason wulakanci yama xa'ayi daga wani ganina ka wani daukoni ka sakani a mota to waima ina xaka kaini ta karashe maganar da murguda baki,banxa Aslam yayi mata jin bai mata magana ba shine y sakata dago kanta da niyyar kara masa rashin kunya ganin da tayi fuskarshi ta dawo mata exactly irinta hero na da data sani in xaiyi mata mugunta shine y sakata hadiye maganarta amma dai tana kunkuni.
Sai data ga sun doshi asalin gdansu shine ya sakata xaro ido tace nabani ta shagwabe fuska tace haba hero yanxu tsakani da Allah dan acemin yar dadi miji shine ka daukoni ka taho dani gda salon ace banida kunya nabiyo mijina daga ganinshi, duk da ransa a bace yake sai da yayi murmushi jin sunan data kirashi dashi horn yayi gate man y bude gate din hancin motar tasa y danna xuwa cikin gdan a packing space yayi packing futowa yayi y xagaya y bude mata kofa y janyota saura kadan ta hantsilo saura kadan ta kifa y rikota mugun riko yayi mata har sai data tayi kara janta y farayi da gudu2 ta fara binsa saboda yanayin tafiyarsu ba 1 ba kuma gashi sauri yakeyi key y ciro a aljihunsa na gdan y bude suka shiga palon hankadata yayi kan kujera kum ta bige kanta auch tace ta rike kannata har idanuwanta kwalla ta fara taruwa ta dago kanta tace hero menene haka lokacin har hawaye y fara sauka a kuncinta wani kallo y jefeta dashi cikin kakkaurar murya yace wanene y saukesu a mota har kike masa bye2 kike murmushi, wani banxan kallo ta jefeta dashi ta mike ta goge kwallar idonta tace oho yanxu nagane dalilin rashin mutuncin da kake mini to tsaya kaji.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:59 AM: ?+49?174?6076805?: (26/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*117*
Cikin tafiyarsa ta xaratan maxa masuji da karfi yana wani bada fadi yake tafiya,da sallama y shiga part din kaka xaune y tarar da ita tasaka t.v gaba tana ganin wa'axi acikin tashar manara t.v lokacin da yayi sallama dagowa tayi tace muryar wa nakeji kamar bakin turai fadada fara'arta tayi lokacin da idanuwanta sukayi toxali da Aslam da sauri y karasa y rungumeta yana i miss u my wife dariya tayi tace banason shakiyanci yanxu xaka faramin yaran yahudawa ko yan bokoko a wuta murmushi yayi wanda har dimple dinshi y loba tare da futowar jerarrun hakwaransa farare tas wanda siririyar wushirya ta kawata tsakiyarsu yace toh nadaina matar, dftn nasa meku lfy?, tace lfy qlau xama yayi na minti 2 ganin baiga alamar islam ba ballantana motsinta y kalli kaka yace waini kam kaka ina amanata ne?, kafin ta bashi amsa su aunty amarya da mommy sun iso da sauri y tashi yayi hugging dinsu yana fada musu irin missing dinsu da yayi, mommy cikin jin kunya tace Allah auntyn yara dannan naki baya girma shi ko kunya bayaji yayi ta rungumar mutane a tare kaka da aunty amarya sukayi dariya kaka tace ni kaina yanxu ya gama rungumeni to yarone kullum cikin tafiya kasashen turawa ba dole y dauko dani'arsu ba aunty amarya data xauna hannunta rike da hannun Aslam tace gyalesu yarona hajiya dai kishi takeyi a tare suka dada tuntsirewa da dariya wannan karan har mommy,aunty amarya tace my son irin wannan xuwan baxata haka memakon ka kira waya ka sanar damu tahowarka danma an rigada anje an gyara gdannaku amma ai da ko girki a tanadar maka, murmushi yayi yace bkmai aunty na nifa yanxu bana bukatar komai irin idona yayi toxali da babyna cikin jin kunya mommy ta tashi a palon ta fice kaka kuwa cewa tayi to mara kunya beran tanka matar taka batanan sai ka sarara mana a wani xabure y mike yana kallon kaka yace da gaske kautar da kanta tayi daga kallansa tace nayi abinda na Saba, jikinsa yaji yayi sanyi aunty amarya ce ta kama hannunsa tace xauna my son bawani gurinfa taje ba kine na kawarsu sunje kamune, wani xafi yakeji a ransa xuciyarsa tana kissima masa yanxu haka may be ma wadansu maxan sunacan suna kallar masa princess dinsa tuni yaji xuciyarsa ta fara kuna da tafarfasa,aunty amarya tace duk bamusan xaka dawo ba da ba'a barta fita ba dan yanxu haka dakyar aka kyaleta ma taje shisam bama y fahimtar abinda aunty amarya take fada dan xuciyarsa tagama nisa a tinanin babynsa tanacan tanawa wasu maxan dariya.