Sashe 49
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau Aslam ji yayi kawai princes din shi yakeson gani yana dawowa daga office y fara tattara kayan sa safwan yace ina xuwa kuma Aslam yace kano dariya safwan y tuntsire da ita yace ai dama tun randa ka dawo garin nan tamkar an koroka nasan jerry din ka ce tayi tsiya shiyasa kaxo xaka saukewa mutane kwandan masifa aka shiyasa na watsar dakai wani kallan kasan ido Aslam yayiwa safwan yace kaini airport y wuce safwan binsa safwan yayi y kaishi airport.
Islam yau tashi tayi tajita cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa khausar ce ta kalli Amira da suke a xaxxaune a garden tace Amira me kika fahimta a tattare da matar nan murmushi Amira tayi tace farin ciki dan tun daxu nakasa gane mata sai murmushi takeyi anya ba hero dinta bane xai dawo khausar tayi dariya tace tambayar mana ita dai tashi Islam tayi tana dariya tace ku kuka sani munafukai baxaku batamin farin cikina ba ta wucesu ta shige cikin gda.
Misalin 5:30pm su islam ne xaune a palo sanye islam take da atamfa black & yellow simple makeup tayi amma ba karamin kyau tayi ba saboda colour din ta dace da fatarta ta daura dan kwalinnan das tamkar nadin gwagwgwaro kunenta sanye da fashion yellow sai xuba kanshi takeyi hankalinta nakan wayarta tana chatting muryar Aslam taji kamar yana sallama amma sai ta share ta xata gixon da muryarsa ta sabayi matane yauma a hankali Aslam y fara takowa cikin palon kanshin turare y doki hancin islam lumshe idanuwanta tayi ta kara shakar daddadan turarensa na tompord jin kanshin tayi yana dada karuwa dago idanuwanta tayi wajen da takejin kanshin nan fa idanuwanta sukayi mata toxali da Aslam tsaye a gabanta yana jifanta da tsadaddan murmushi bakin ta saki ta dada murxa idanuwanta domin ta tabbatar shi dinne ai kuwa taga bai bace ba sai ma ware mata hannu da yayi alamar ta taho cikin tsananin farin ciki tayi wulli da wayar ta kwasa a guje ta fada kirjinsa shikuwa y wani dada matseta yana sauke ajiyar xuciya yana shakar turarenta.
*wannan page din nakune mmn zee,mmn khaleed,matar soja,malama (sadiya hudu) kai da duk masoya _goyon kaka_*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:01 AM: ?+49?174?6076805?: (5/1/2017 10:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*129-130*
Sun dauki kusan 5 minutes a wannan halin ita kanta islam tsintar kanta tayi cikin farin ciki mara misaltuwa su amira kuwa ganin halin da masoyan suka shiga suna shirin wuce gona da iri da sauri suka ja kafafuwansu suka shige bedroom Aslam kuwa jinsa yakeyi acikin wata duniya ta daban islam jin da tayi Aslam na sauke mata wasu xafafan kiss a ilahirin jikinta haryana shirin haurowa xuwa fuskarta shine y sakata janye jikinta a wahalce taja hannunsa suka fara daga kafafu dakyar kan three seater suka fada ragwab suna mai da numfashi Aslam kokari yayi ganin y kwantar da islam kan three seater din shikuma ya hau kanta islam wata irin muguwar kunya taji ta kamata wadda bata tabajin irinta ba jin Aslam y fara aika mata da wadansu irin salon wasanni da sauri ta dakatar dashi ta rada masa cewa basu kadai bane a gdan,dagata yayi yana aika mata da wani sassanyar murmushi itama murmushin tayi ta tashi tana tattara gashinta daya barbaxu a fuskarta lakuce mata hanci yayi yace xan kamaki ne yarinya wani farr tayi da idanuwan ta sakar baki yayi yana kallanta domin ba karamin kyau tayi masa ba yace yauwa princess dina hannuwanta tasaka ta rufe fuskarta tana dariya tana shirin tashi y rikota yace haka ake tarbar miji badan drinks balle abinci bakinta ta xumbura tace toni kacemin ma xaka dawo ne bata karashe maganar ba taji bakinta cikin nasa kokarin kwace kanta takeyi ta kasa dan kanshi y saketa yana aika mata da wani shu'umin kallo ta kasan tashi tayi tace to muje dining kaci abinci binta yayi tamkar rakumi da akala suka tafi.
Kuskus ta xuba masa wadda ta soyashi da green beans, peas, carrot, da kuma attaruhu da abasa sai tayi masa miyan nikakken nama ba karanmin dadi girkin yayi ba sai kuma tayi water melon drink wanda yasha madara tsayawa Aslam yayi y narki abincinnan sosai bayan y gama su Amira suka futo suka gaisheshi y amsawa anan islam take gabatar masa da ma'u wadda xatana tayata aiki amma ita asma'u xatana cemata girgixa kansa Aslam yayi kiran sallah ne y tasheshi y haura stair y dauro alwala y tafi masallaci nan fa su khausar suka tasa islam a gaba suna mata tsiya itadai murmushi kawai takeyi musu.
Sai bayan sallar isha'i Aslam y dawo tare suka shigo da amir yaxo daukar su Amira sai wajen 10:00pm sannan su islam suka raka su amira suka dawo.
Washe gari xaune Aslam da islam suke suna hira Aslam rungume da islam ma'u kuwa tana dakin ta dan tunda Aslam y dawo ta daina xaman palo, kallan islam Aslam yayi yace fadamin wanne irin missing dina kikayi cikin shagwaba tace uhm uhm kwaikwayar muryarta yayi shima yace dan Allah yadda y wani kwantar da murya shine y sakata kyalkyalewa da dariya tace kai hero kaga yadda shagwabar nan tayi maka kyau karayi nagani shima dariyar y ktalkyale da ita yace naki din salon ki rainani ko dariya tayi tace ni na'isa ta kama baki kallanta yayi cikin ido yace har kinyi yawa ma to fadamin irin missing dina da kikayi tace irin yadda kayi missing dina nayi missing dinka yace Allah da gaske kinsan irin missing dinki danayi kuwa nadaina cin abinci na daina xaman hira da safwan na daina dariya kai halin dana shiga yayi yawa kallan shi tayi tadan harare shi tace bawani nan kawai fada kakeyi nafi missing dinka dubeni fa har rama nayi tunda ka tafi nake trying number ka amma sai acemin is not not recharble bakaramin tashin hankali nashiga ba koda yaushe cikin kiran layinka nakeyi amma sam yaki shiga haka su Amira suke sakani a gaba suyi tamin dariya amma bana damuwa nidai burina kawai nasameka naji muryarka ko na samu sassauci a xuciyata amma duk nacina ban taba samu ba nakoma kullum cikin xuba ido ko xanga kiran ka amma shiru a haka xakace kayi missing dina Aslam da tunda Islam ta fara magana y tsare ta da idanuwansa yana kallanta tsantsar gaskiya yake hankowa a kalamanta da take fada a fuskarta wani irin sanyin dadi yana mamaye masa xuciya ashe bashi kadai yayi missing dinta ba itama tayi kuma yaga rama a fuskarta wani rungumeta yayi yace sorry my little princess ni kaina in kika kalleni sosai xakiga narame a tunanina wannan horone nayi miki ashe har kaina xan cuta naso na cire tunaninki a raina amma abin yaci tura nakasa yakice ki acikin raina duk bugu na numfashina saina tunaki y dada matseta ajikin shi har tanajin bugun numfashin sa yace narasa wanne irin so nakeyi miki plz my princess ki soni koda kwatan yadda nake sonki ne muji dadin gina rayuwar auran mu,shiru tayi masa haka y din ga fallasa mata sirrin xuciyarsa akan kanshi mamaki y dingayi dan bai taba tunanin xai iya son wai wata aba ita Islam ba har kuma y xauna yana fada mata wadannan xadadan kalaman.
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya abin sha'awa xasuyi wasa tare su shiga kitchen suyi girki tare wani lokacin har tsere sukeyi acikin sweeming fool tare.
Wannan karan da Aslam xai tafi photercort islam kuka shagwaba ta dingayi masa bakaramin rikicewa yayi ba saboda yanxu in akwai abinda y tsana to kukan islam ne haka y xauna yanata faman lallashi dakyar ta hakura shima saboda fara waec da xasuyi shine yasaka baxai tafi da ita ba domin shima ko kadan bayason abinda xai rabashi da princess dinshi.
*A GURGUJE*
Su islam sun fara waec yanxu ko lokacin chatting bata dashi karatu sukeyi sosai itada su Amira yau bayan sun futo a pepper xaune suke Acikin makaranta suna jiran haidar amma shiru sai daya bata musu 30 minutes yaxo kuma shida wata yarinya islam ce ta tashi sai kumbure2 takeyi saboda yau wata irin muguwar yunwa takeji gashi haidar y bata musu lokaci tana karasawa taga yarinya a gaban motar tuni fushin fuskarta ya kau tace a'ah yaya haidar wace wannan sanin halin islam da yayi xata iya yimai abinda xaiji kunya agaban budurwarsa shine saka shi hade rai yace budurwa tace dariya tayi suka gaisa har su khausar ma sai daya fara kai budurwar tasa gda sannan yakai su islam.
Aslam kuwa tunda y koma photercort yake fama da ciwon ciki a daddafe yayi sati 1 y jiyo da niyyar duk abinda xai faru sai dai y faru amma wannan karan kota karfi sai y karbi hakkinsa gun islam yau wajen 8:00pm y dira kano da xummar wannan xuwan duk wadda xa'ayi sai dai ayi amma baxai kashe kansa a banxa ba haka y dinga saka yana warwarewa y rasa samun solution har y karasa gda.
Lokacin daya isa gda su khausar y tarar a palo bayan sunyi masa sannu da xuwa y tambaye su ina islam Amira ce tace tana daki tana wanka stair y haura lokacin daya shiga dakin wani sanyin dadi yaji y daki hancin sa lumshe idanuwansa yayi in bai manta ba rabon sa da shigowa dakin islam tun randa aka kawota yau kusan 3 years kenan gadon ta y tafi direct y xauna jin lallausan xanin gadon shine y saka shi kwanciya yana shakar kanshin turaren data fesa ajikin bed sheet din ta 10 minute y dauka a kwance islam ta futo.