Sashe 14
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*45*
Firgigit ta dawo daga tunaninta tace kai dama haka yaya yake dakyau (nikuwa nace da sai yau kika sani ??) dinfil (beutifull point) dinta ta taba tace Ashe harda irin abuna yake dashi saikuma tayi wani farr da ido tace to ta yaya ma xan san kyawunsa mutum kullum fuska a turbune tamkar wanda akayi masa alkawar da tashin kiyama,kallan gabas da yamma tayi taga ita kadaice a waje da sauri ta arci na kare sai part din kaka,tana shiga ta tire akan cinyar kaka,kaka tace wash xaki ballani fa,xumbura bari islam tayi tace kiji kakannan to dududu nawa nake,aunty amarya ce tace a'ah ina laifin kice yanxu aka haifeki,dariya islam tayi tace Allah aunty amarya inajin da xamuje a aunani da jaririn da aka haifa yau to kila y fini nauyi ta karashe maganar da washe baki,aunty amarya tace ashema kasa kikeci,mommy tace rabuda aunty yar gatan kaka waya isa y shiga tsakaninki da kaka,islam tayi farr da ido tace wlh yaji kunya duka aunty amarya ta kaimata ta goce,kaka tace Allah xamu bata fateema aunty amarya tace haba kaka islam ce kullum sangartar tata gaba takeyi sam2 batasan ta girma ba,khausar ta tashi tace ni bari naje gda islam tace muje narakaki Amira tace ni wanka xan shiga saikin dawo suka fice,suna xuwa daidai gate din su khausar tace to iyanan xan tsaya baxan shiga ba ki gaida mammy kan khausar tayi magana har islam ta juya ta arta ana kare (nikuwa nace ayi mutum baya gajiya da gudu saikace dan barewa??
).
Aslam kuwa yana xuwa lokacin an fara kiran passenger yaje akayi sicreaning dinshi y wuce yahau fight 4:00pm dai2 flight dinsu y daga sai photercort.
Yana sauka a jirgi ya futa da safwan y gani yaxo daukarshi,y shiga mota tun a hanya safwan y fara mita tamkar y ari baki,akan tun yaushe yake kiranshi a waya gashi yanxu har Saura 2 days suyi tafiya xuwa somalia banxa Aslam yayi masa y kwantar da kanshi a seat din mota y lumshe idanunsa kawai tunano karamin bakin islam yakeyi lokacin da takeyi masa addu'a wani sanyi yaji acikin ranshi baisan lokacin daya saki murmushi ba,safwan kuwa jin yanata babatu ba'a bashi amsaba shine y kular dashi juyar da kanshi yayi gurin Aslam dan lokacin harsun karasa gda ganin Aslam na murmushi yace lallai ma guy dinnan watako ninake shirmena baima san abinda nake cewa ba,cinyarshi y daidaita y daka masa duka firgigit Aslam y dawo daga duniyar tunaninsa yana islam.
Dariya safwan y tuntsire dashi yace ai dama tunda naga tunaninnan naka yayi nisa nasan tunanin your lovely jerry dinka kakeyi da alama wannan karan ma tayi abinda ta saba dan kyankyasamin naji y kamo hannun safwan,kwace hannunsa Aslam yayi yace dallah malam sakeni baxan fadaba sainaji mata y bude gambun motar y fice.
Taku har kullum
*sisin mama*
??????
*mrs hamsu taura*
??????
[11/12, 9:30 PM] ?+234 803 841 7219?: (4/11/2016 5:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*46*
Da sauri safwan ma y futo y rufe motar yabi bayan Aslam side din safwan suka shiga pallo ne sai kayan kallo sai kujeru brown & milk sai center carpet da center table sai bedroom kuma bedroom din Aslam y wuce jakarshi y ajiye y dauro alwala y futo y shimfida sallaya sai da yayi nafila raka'a biyu sannan yayi sallar la'asar safwan kuwa dayake y riga yayi kawai kwanciya yayi akan gado,sai da Aslam ya idar da sallarsa yayi axkar kamar yadda yaxo a sunna y dade yana kwararo addu'a sannan y shafa y kalli safwan yace tashi mu tafi gurin canal kasan daxu y kirani nace masa yau xan shigo,safwan yace gaskiya kam gwanda muje kaima a jikaka da naira dan yanzu accaunt dina taff yake,Aslam yace kai haba maxa tashi mu tafi da sanyin safiya ake kamun fara,dariya safwan yayi yace dan wadannan farin babe ne dan 1 million ake sakawa duk wanda aka xaba a tafiyar da sauri suka futa sai da suka biya suka gaida aunty (mmr safwan)ta tambayi mutanen gda yace duk lfy suna gaisheku tace tom ina amsawa sannan suka futa.
Sai da suka nemi permission sannan suka shiga office din canal yunusa safana kamar yadda nagani a karamin allo an sakala a kofar kafin ka shiga,suna shiga suka sara masa suka kame time din yana duba yadda akayi ta'asa a somalia a laptop dinshi y dago kyakykyawan dan fulanine yana da siririn bille a kumatunshi,yadan manyanta xai kai 55 year y nuna musu kujera yace have a seat dada kamewa sukayi suka sara masa sannan sukace tnx sir suka xauna.
Kallan Aslam yayi yace haba umar y kake wasa da damarka,kasan yawan sojojin da sukeso a turasu aikinnan saboda in harkun yi nasara a aikinnan bakaramin girma xa'a kara muku ba,sunkuyar da kai Aslam yayi yace sorry sir wlh gocewar kashi nayi to lokacin da safwan y fadamin ina kwance shiyasa banxo ba,murmushi canal yayi yace haba Aslam karka bawa sojoji kunya mana common gojewar kashi ta kwantar dakai to ina wadanda afilin yaki xasu karye amma saboda tsabar tashin hankalin da suke ciki basa sanin sun karye karka bani kunya mana ina maka kallon jarumi shiyasa na xabeka dan ku sani in kunyi bajinta to tamkar ni kuka kare,suka hada baki sukace insha Allah baxamu baka kunya ba,yace to Allah y tai aka xaku iya tafiya sukace ameen suka mike,yace kaje ka bawa cashier accaunt number dinka xakaji alert insha Allah yau,yace OK sir tnx suka ficw direct cashier office suka wuce y bada accaunt number dinsa sannan suka koma gda.
Suna xuwa gda safwan yace eyya dan'uwa Ashe gocewar kashi kayi,yace eh safwan yace garin yaya,Aslam yayi tsaki yace inna fada makama dariya xakamin cikin yanayi na tausayawa safwan yace y xa'ayi nayi maka dariya,anan Aslam y lbrtwa safwan abinda y faru tun ranar daya koma har ranar da islam ta fada masa itace ta xuba masa karkashi,da kuma xaman da yayi najira ta dawo yayi mata hukunci sai kuma canal y kirashi,dariya safwan yake babakawa sosai harda faduwa banda kwalla data taru a idonsa yace kai amma yarinyarnan ta birgeni wlh kajifa sunan data saka maka wai dan gurgu??,Aslam yace to dallah menene na dariya kuma ciki safwan y kama yace saboda kasan xanyi dariya shiyasa kaki bani lbrn da farko ai tsaki Aslam yayi y bude fridge y dauko faro y balle murfin y kafa a baki ko takan cup baibi ba saboda yadda xuciyarsa take tafarfasa ji yakeyi tamkar yanxu islam ta xuba masa karkashi.
*Aslm plz kuyi hakuri da rashin posting din _goyon kaka_ kwana 2 hakan y farune sanadiyyar xaxxabi danayi ina*
*bukatar* *addu'arku* *yan'uwa*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:30 PM] ?+234 803 841 7219?: (6/11/2016 3:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*47*
Kamar yadda canal yace cikin dare around 9 o'clock Aslam yaji alert dadi y isheshi,sai a lokacin yayiwa safwan magana yace friend kaga nima kudin y shigomin cikin jin dadi safwan y miki,saboda kawai daurewa yakeyi bayason ko kadan Aslam yayi masa fushi danshi akwai san raha,safwan yace to kaxo muje shopping ko akwai abinda kakeso,Aslam yace a'ah ba abinda nakeso nasiyo komai safwan yace shikenan daganan sukaci gaba da hirar yadda tafiyar tasu xata kasance.
Kamar yadda akace yaune ranar tafiyar su Aslam kowanne soja sanye yake da unifoam fuskarnan a daure tamkar a filin yakin suke(nidai da nake a gefe tuni cikina y bada kuuu my Afma kuwa data rakani dauko rahoto tuni ta fara xawo a wando saboda ganin wani soja y saitata da bindiga ????) sai da suka dadayin training sannan aka bawa kowanne soja wata jaka tamkar skul bag amma tafi skul bag girma in da xasu xuxxuba kayan da xasu bukata kowanne da bindiga a gurinshi a hankali kowa yaje yahau motoci xasu wuce airport suhau flight xuwa somalia.
Su islam anata shirye2 xasu shiga j.s 1 yau iyayi ake tayi an fara xama yan mata dayake a primary skul din da suka gama acikinta xasuyi secondary unifoam ne kawai na secondary section white shirt ce mai dogon hannu da skirt maroon sai hijab fari mai hula sunyi kyau sannan suka futo isya y daukesu a mota sai makaranta.
Jere suke a assembly akayiwa dalibai barka da dawowa makaranta dftn sun daura damarar karatu akayi bayanai kowa y wuce class j.s 1A nanne ajinsu islam,again uncle hasheem shine foam master dinsu dadine y ishesu saboda yadda ya iya tallerating students.
Su Aslam suna sauka a somalia,ana saukesu a airport akaxo da manyan motoci aka debesu sai head quater aka babbasu masauki sukayi wanka musulmi sukayi sallah,sannan sukaci abinci,anan shugaban yasa aka kirawo su yayi musu brk da xuwa sannan y fara musu bayanin irin gurin da xasuje da haxarin da yake gurin,da irin ta'asar da yan kunar bakin waken sukeyi,yayi musu fatan samun nasara aka basu taswira ta gurin aka dada hadasu da wasu sojojin na garin duk da akwai wadansu acan jejin,su Aslam tunda suka futa kallan garin suka fara saboda yadda duk yan tada xaune tsaye suka bata garin,wasu gurin an rurrushe gininnika an kokkona,a haka har suka karasa dajin da sauran sojoji yan'uwansu suke suma duk an kakkashe wadansu ga gawarwakinan birjik na sojoji dana yan kunar bakin waken,suka ajiye jakunkunansu suka fara buga runfuna,suka shishshiga ciki musulmi sukayi alwala sukayi sallah.
Misalin 4:00pm sukaji harbe2 da tashin bomabomai nan suka fara shiri suka futa,kurar yan tada kayar bayan suka gano har suka karaso daf dasu nanfa aka fara dauki ba dadi akayita misayar alburushai su sunaso su shigo cikin gari su sojoji kuma sun hana,haka akayita bala'i su Aslam sunga tashin hankalin da basu taba gani ba dan irin wannan yakin sai a film suke gani haka suka kwana ana abu daya sai daf da asuba suka tabbatar da yan kunar bakin wakennan sun koma,dan cikin dare sai sunyi tunanin sun tafi saisu dawo,in lokacin sallah yayi kuwa sai dai musulmi 10 da keister 5 masu gadinsu da haka sukeyin sallah.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:30 PM] ?+234 803 841 7219?: (6/112016 4:30pm) *na umma yahya musa*