← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 58

Sashe 40

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira tana futa dakin kaka ta shiga lokacin kaka ta idar da sallah da gudu ta fada dakin tana kaka!,kaka!!,kaka da take kan sallaya tayi gyaran murya saboda laximin da takeyi,Amira cikin muryar kuka tace kaka islam ce bata da lfy,da sauri kaka ta mike tana meya sameta ta fice,Amira tace nima bansani ba tabi bayan kaka suka shiga dakin,kaka ganin halin da islam take ai tuni tahau sallallami,lokacin kuwa data karasa ta taba islam ta daga hannunta taji y koma tuni ta rude tahau kuka,tana wayyo islam dan Allah karki mutu ki barni,Amira jin abinda kaka tace tuni ta dada rudewa tahau ihu da kuka,kaka kuwa da sauri ta ta futa a part dinta lokacin yayi dai2 da dawowar su Abba daga masallaci,cikin kidima suke tambayarta amma ta kasa magana sai islam da take cewa tana nuna musu part dinta,aguje sukayi part din kakan har suna rige2 shiga,suma ganin halin da islam take ciki y tashi hankalinsu Abba y futa da sauri y tafi part dinsa dauko key din mota.
Safwanne y kalli Aslam yace bangane me kake nufi da wani Abu y faru da islam ba,cikin yanayi na damuwa Aslam yayi magana naji ajikina islam tana cikin wani hali,shiru safwan yayi yace to ka kira waya gaji mana,Aslam yama manta yanxu a nageria asuba ce kawai yahau dialing din number din aunty amarya,lokacin aunty amarya ta idar da sallar asuba kenan xata fara axkar taji wayanta da yake kan bed side cabinet yana ringing dauka tayi ganin mai kirannata da sauri tayi picking,dagacan bangaren
Aslam yace" _brk da asuba aunty na_
Aunty amarya tace" _brkn mudai my son dftn kana lfy?_
Sai da Aslam yaja numfashi yace" _lfyta qlau dftn kuma haka?_
Aunty amarya tace" _dukkanmu lfyrmu qlau_
Shiru Aslam yayi,sai da aunty amarya tace" _lfy kuwa kake my son_
Aslam yace" _eh aunty islam fa naji ajikina kamar ba lfy take ba?_
Murmushi aunty amarya tayi dagacan bangaren tace" _ lfyrta qlau my son kilama yanxu ta tashi sallah ko nakai mata wayar?_
Da sauri Aslam yace" _a'ah sai anjima toh tunda lfy_
Aunty amarya tace" _toh nifa harnaji tsoro naga ka kirani da asubar fari naxata wani abunne?_
Murmushi Aslam yayi yace" _A'ah dama nakirane naji lbrn amanata_
Dariya aunty amarya tayi tace" _toh amanarka tananan lfy_,daganan suka ajiye wayar kallan wayar aunty amarya ta tsaya yi tana murmushi a ranta tanajin dadin yadda Aslam yakeson islam,Abba ne y shigo dakin da sauri y xari key din mota,aunty ta katse shi ta hanyar cewa Abban Amir ina kuma xakaje da sassafennan da mota,cikin sauri yace asibiti xani y fice da sauri ta bishi gani tayi an dauko islam kamar gawa an sakata a motar Abba da daddy a gaba sai kaka da Amira a baya sun fice.

Cikin tsananin firgici da tashin hankali aunty amarya take tambayar mommy meya samu islam,mommyn ma da ba'a cikin hankalinta take ba tace nima basumin bayani ba,aunty amarya ce ta kalli amir tace dauko mota mu bisu dauko mota yayi suka futa suma da yake sunsan asibitin da file din yan gdan yake can xa'akai islam.

Abba kuwa lokacin dasu suka isa asibiti ko dai2 ta packing baiyi ba y futo a motar cikin sauri shida daddy ne suka shiga cikin asibitin dayake private hospital ne tuni nurse 2 suka taho da gadon marasa lafiya suka saka islam akai suka gangara da ita emergency.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:57 AM: ?+49?174?6076805?: (20/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*108*

Taimakon gaggawa nurse din suka fara bata,amma har xuwa time din islam bata farfado ba dalikin firgicin da tayi sunyi iya yinsu amma ina Abu y gagara wata nurse ce ta futo a emergency din da sauri kaka tasha gabanta tace likita y jikin jikar tawa tana goge kwallah,lokacin yayi dai2 da karasowar su aunty amarya,nurse din tacewa kaka ki kwantar da hankalinki hajiya munayin iya bakin kokarin mu yanxu haka ankira dr din daxai karbi duty 8:00am yanxu saboda yanayin ciwon nata kinga yanxu 6:45am ma kaka ta share hawaye tana jan hanci tace kuma xaixo kina gani nurse din tace eh hajiya gaskiya shi bashida wulakanci irinna sauran doctors yana da kirki sosai bata karasa magana ba sai gashinan dr din y shigo sanye da jallabiyya brown colour tayi masifar yi masa kyau saboda kyakykyawa ne dr din ajin farko gashi fari tas yanayinsa dai tamkar balarabe,da sauri yaxo yayiwa su daddy sallama y shige dakin da islam take,nurse dinnan tace yauwa kunga harya karaso ma bari nayi sauri naje na dauko abin da nafito danshi na koma ta wuce su kaka da suke jugum2 saboda basusan halin da islam take cikiba.

Dr dinne cikin fada2 y fara yiwa nurses din masifa yana y xakuna yin abu tamkar bakusan kan aikin kuba,cikin tsoro sukace sorry sir(dr samir yana da xafi musamman in y kula da yadda nurses suke bada rashin kulawa akan pacient to yanxu xai hausu da fada ba kakkautawa),kallansu yayi yace treatment din daya kamata ku fara bata shine ku samu ta farfado anma kun tsaya kuna shirme yadanyi tsaki,cikin gaggawa da kwarewa y fara aikinsa bai dauki 5 minutes ba islam ta farfado,tana bude idanuwanta ta dorasu akan dr sameer da sauri ta runtse idanuwanta hade da dafe mararta tana wayyo Allah cikina xan mutu gane menene yake damunta da sauri y hada wata allura ta pain reliever y xugeta a sirinji hade da anasizia y matsa kusa da islam yace ki gyara nayi miki allurar da xata rage miki radadin ciwon da kijeji.

Islam duk da tana cikin axaba hakan bai hanata ware idanuwanta hade da xaxxaro su cikin kuka hawaye na xuba a idanuwanta tsantsan firgici da tsoro dr sameer y gano a idanuwan islam,cikin shagwaba tace plz dr karkamin allura tsoronta nakeyi ta karashe maganar da fashewa da kuka,wani mugun tausayinta yaji saboda ko bata fada ba shi y gano tsoron allura miraran akan fuskar islam amma yayi murmushi yace kiyi hakuri ki yadda nayi miki,su kuwa nurses da yake ba sabon abu bane a gurinsu suka dr sameer yana lallaba pacient dinsa balle wannan da sukaga yarinya ce sam basu damuba,islam ganin da gaske yake allurar xaiyi mata shine y sakata fara kokarin saukowa daga gadon dukkuwa da irin ciwon da marar tata takeyi mata dan islam ta kwammace ta dawwama acikin ciwonta da ace xa'ayi mata allura,kula da dr sameer yayi tana kokarin sauka a gadon shine y sakashi cewa nurses din yace su rike masa ita,rirrike ta sukayi islam kuwa me takeyi inba kuka ba lokacin da dr sameer yayi mata allurar wata gigitacciyar kara ta saki harta firgita nurses din suna shirin cikata y daka musu tsawa yace ku riketa mana saura 1 da sauri suka riketa y karayi mata a hankali bacci y fara daukarta,canular y saka mata y jona mata drip y kalli nurses din yace ku kaita daki shikuma y futo.

Su Abba sunyi cirko2 a bakin dakin saboda lokacin da islam tayi kara suma sunjita dr sameer y futo,daddy ne cikin sauri yace dr meya faru munji tayi ihu,murmushi dr sameer yayi wanda y kara masa kyau yace bkmai allura xanyi mata shine tayi karannan amma karku damu jan numfashi daddy yayi,dr sameer y duba agogonsa yaga 7:30am yace dan Allah kuyi hakuri naje gda nayo wanka nadawo sai nayi muku bayanin abinda ke damunta godiya sukayi mishi y wuce y shiga mota,lokacin aka gangaro da islam akan gado tana bacci xuwa daki.

Sai 8:00am islam ta farka sai taji ciwon marar tata yayi sauki sosai lokacin data bude idanuwantab iyayenta duk ta gani a gaban gadon,kokarin tashi tayi mommy ce da sauri ta karasa ta tasheta sannu suketa jera mata tana amsawa,mommy ce ta kula islam duk tayi staining din xanin gadon jan hannun amir tayi suka futa tace kaje gda ka daukowa islam kaya,kuma ka suyomin paf,amir yace toh amma kuda Amira xakuje ta kalli amira tace ki dauko mata panties dinta toh Amira tace suka tafi.

Dawowa dakin mommy tayi ta kalli su daddy dasu aunty amarya tace kudan bamu guri xanyi magana da yata futa sukayi mommy ta shiga bathroom ta hada wa islam ruwan wanka sannan ta futo ta kama hannun islam ta sakko da ita daga gadon tace maxa jekiyi wanka saurin cire bedsheet din tayi ta canja wani,islam kuwa data shiga bathroom wanka kayanta ta cire lokacin data cire pant taga duk jini a jiki durkushewa tayi tace wayyo mommy na mutu.

*Dan Allah kuyi hakuri da rashin ganin posting dina kwana 2 hakan y farune dalilin wani uxiri daya tasomi amma insha Allah yanxu xakuna ganin posting dina kullum na yauma xaku ganshi kadan kuyi hakuri*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:58 AM: ?+49?174?6076805?: (21/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*109*

Da gudu mommy ta karasa cikin bathroom din islam ta gani a durkushe tana sheshshekar kuka,mommy ce ta dagata ta bata towel ta daura sannan tace haba my daughter wlh kinyi mugun tsoratani natsata wani abinne y sameki,cikin gunjin kuka ta fara magana har numfashinta nayin up & down tace mommy tun a gda nake ta bleeding bayannayi mafarki wai hero uhm uhm sai kuma ta kasa magana,tace mommy ina tsoron ko ciki na samu saita dada barkewa da kuka,murmushi mommy tayi saboda ta gane mai islam take nufi tace kiyi shiru ki daina kuka,islam tace mommy y xakice na daina kuka bayan jinina yana ta xubewa xai kare,mommy tace kiyi wanka ki futo xanyi miki bayani to fice islam kuma ta cire towel ta fara wanka amma sai kuka takeyi saboda ganin tana fitsarin jini (nikuwa nace watako islam batasan girma ne y kamata ba ??).
Chapter 40 · 0% Book details