Sashe 26
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari 2 o'clock aka fara tafiya reception na pretty mommy ce ta shigo dauke da wata leda lokacin an gama yiwa islam makeup ta xaxxage kayan unifoam ne na sojoji riga da wando harda takalmi,mommy tace toh fa yau akeyin ta dama ance matar soja,itama sojace ga kayan da xakisa cikin shagwaba islam tace banaso fa mommy,murmushi mommy tayi tace au yi hakuri,kayan islam tasa subhanallah xanso fans din *goyon kaka*kuxo kuga yadda unifoam dinnan y karbi islam saboda yayi bala'in y mata kyau,yau dankunne barima tasaka aka kama mata gashinta da ribom y sauka har gadon baya ga takalminta tasaka,mommy tace my daughter ke kowanne kaya kyau yakeyi,murmushi islam tayi cikin jin dadi,su khausar ne suka shigo sanye da wandon sojoji da white t.shirt sai hula da takalmin sojoji suna ganin islam sukace wow sis gaskiya kinyi kyau,ai kayannan har sunfi karbarki akan yaya Aslam cikin jin haushi islam tace toh naji kafin ku fada mommy ta tafada ta karashe maganar da murguda dan bakinta daya sha jambaki,dariya mommy tayi tace islam bakida dama.
Futa su islam sukayi wata mota sabuwa ta gani safwan y bude mata baya yace shiga ranki y dade cikin xumbura baki ta shiga har saida ta xauna kanshin turaren da taji shine ya sakata saurin dago kanta Aslam ne xaune fuskarnan tashi tamau tamkar bai taba dariya ba,siririn tsaki tayi tace aikin banxa mutum kullum fuska a daure kamar anmasa bishara da a ranar xa'a dauki ransa,kallan mamaki Aslam yayi mata domin tsaf y jita ita kuwa kanta ta dauke,khausar ce ta shiga gaba Amira kuma tana motar Amir suka wuce country mall.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/23, 5:56 PM] ??????°°Salma°°??????: (23/11/2016 12:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*75*
Suna xuwa safwan yayi packing da motar shida khausar suka futa,ganin haka Aslam da sauri y janyo Aslam ta fado jikinsa cikin tsananin firgici ta xaro idanu tana kokarin kwatar kanta amma ta kasa dada matseta yayi y murde mata kunne auchhh wash shine abinda islam tace tana rarraba idanu (tamkar bera a tarko ??)yace ke yarinya naga danyan kai kikeji dashi shawarar daxan baki itace wlh kibini a hankali a gama hidimar bikinnan lfy idan ba haka ba yayi kwafa y daka mata uwar harara,y saki kunnan nata,cikin tsiwa tayi masa kallan up & down tace in ba haka ba mai xakayi wata dankar yakai mata ta kwallah kara lokacin safwan y karaso y budewa Aslam kofa yace ranka y dade bismillah cikin wani ixxa da jin kai y xuro kafarshi waje da sauri safwan yaje y budewa islam ma kofa ta futo hannunta Aslam y riko y matseshi da sauri ta dago kanta wani malalacin murmushi y sakar mata da sauri ta sunkuyar dakai tana xumbura baki a haka suka karasa shiga hall din.
Suna shiga duk aka mike,gurin a tsare yake saboda dududu mutane basufi 200 ba kowa yana sanye da white t.shirt da wandon sojoji illah manyan sojoji ne sanye da kaya ba unifoam ba,mutane da yawa mamaki sukeyi lokacin da sukaga amaryar captain a.u domin ko kafadarshi bata kaiba karasawa sukayi table din dasu general yusuf safana yake da manyan sojoji suna xuwa Aslam y kame y sara musu,wani mugun kallo y jefi islam dashi wanda ba wanda y kula itama batasan lokacin data kame kwatankwacin yadda Aslam yayi ba ta sara musu tuni hall din yadau tafi raf2 saboda bakaramin burgesu tayi ba shikanshi Aslam yaji dadi domin ta futar dashi kunya y kama hannunta suka karasa inda aka tanada dominsu.
Anci ansha anyi fareti kala2 inda general yusuf safana yayiwa amarya kyautar mota islam taji dadi sosai don harta manta da akwai Aslam a gurin sai washe baki takeyi tamkar gonar audiga,wajen 6 o'clock taro y watse saboda akwai dinner 8 o'clock.
Suna komawa gda Aslam yayi ficewarta islam ma haka kowa yayi part din da yake safwan ne y kalli khausar yace 8 o'clock ku xama cikin shiri domin bamason african time khausar tace toh,islam da gudu ta shiga part din mommy xaune ta tarar da ita acikin palo itada mutane da gudu islam ta fada cinyar mommy tana tsallen murna,mommy cikin jin dadi tace yata wannan farin cikin fa islam tayi lamo ajikin mommy ta lumshe ido tana murmushi sai kuma ta bude idon ta mikawa mommy mukullin mota,mommy tace mukullin mota nagani na menene dada rungume mommy tayi tace a wajen reception wani yabani kyautarta cikin jin dadi mommy tace Allah y sanya alkhairi yan dakin sukace ameen suma sun tayata farin ciki,sannnan ta tashi ta tafi daki.
Alwala tayi sannan tayi sallar la'asar da magruba kwance take akan gado su khausar suna xaune sukuma makeover tanayi musu kwalliya,Amira ce tace 6* ki tashi kiyi wanka mana kinaji ana kiran sallar isha'i fa kokin manta sunce basason African time,tsaki islam tayi tace to aikin Allah ne da xaku dameni ku wlh fa kubini a hankali dan kunsan yanxu ruwa ba sa'an kwando bane mota ce dani gwanda ku bini a sannu ku samu nadinga dibanxu muje makaranta shewa suka saka suna kaga amaryar captain a.u wani malolon bakin ciki taji a ranta tsaki tayi tasauka tayi sallarta ta isha'i,lokacin har an gamawa su khausar kwalliya sun saka blue lace da touch din red in da xasu saka red din head suma suka tayar da sallah islam kuma tana idarwa tashiga bathroom domin yin wanka.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/23, 5:56 PM] ??????°°Salma°°??????: (23/11/2016 1:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*76*
Bayan ta futo a wanke makeover ta xauna ta tsantsara mata makeup wani hadadden gown na material yellow mai raga2 tasaka anyi mata landing da wani irin yadi mai walwali blue colour tuni tadau sheki da kyalli ku fans din *goyon kaka* ku haskomin farar mace cikin yellow din Abu ga kuma blue,wani irin nadin head akayi mata da dark blue an masa ratsi da yellow anyi packing din gashinta da blue ribom yana lilo a baya wani arnen fashion dankunne da sarka blue da stones din yellow tasaka awarwaro na gold sai occasion bag dinta blue subhanallah irin haduwar da islam tayima bata lokacine sai wajen 8:30pm aka gama kintsata.
Aslam kuwa yanacan cikin mota in banda tsaki babu abinda yakeyi yana duba agogo domin a rayuwarsa y tsani African time ko kadan tsarin bai masa ba,shima danye yake cikin rantsatstsiyar shadda golden brown yana sanye da hula zanna bukar itama golden brown da kwalliyar xare brown colour sumar kanshi kuwa tasha gyara sai kyalli takeyi haka sajenshi y kwanta luf akan kyakykyawar fuskarsa tsintsiyar hannunshi daure take da agogon rolex na xallar axurfa kafarshi kuwa tana sanye cikin combat boot baki.
Kamar jiyama Amira da khausar da yanmatannan hutune suka sako islam a tsakiya hannunta na dama 3 hakama a bangaren hagu mutum 3 lokacin da suka futo wani irin faduwar gaba Aslam yayi saboda irin kyawun da islam tayi tamkar wadda akayiwa wankan inji kokwanto y shigayi akan itace koba itaba harsuka karaso motar baisani ba kanshin turarenta ne y ankarar dashi dandanan y dauke kai y tamke fuska,islam kuwa tabe baki tayi tace ko tunanin me hero yakeyi oho,safwan ne y kalli khausar yace y akayi kuka bata mana lokaci khausar tace wlh islam ce batayi wanka ba sai da akayi sallar isha'i kuma tasan shirinta akwai bata lokaci,safwanne yace Ashe laifinki ne amaryarmu kikaki yin wanka da wuri,banxa islam tayi masa tamkar batasan da ruwan mutum a gurin ba,Aslam Kuwait tsaki yayi yanajin bakin ciki akan shishshigin da safwan yakewa islam a haka harsuka karasa the afficent.
Suna xuwa safwan ne y juyo yaje my friend plz just give me 5 minute y fuce shida khausar tattaro masu anko sukayi matan suna sanye da sky blue lace da touch din red,maxan kuma suna sanye da sky blue shadda da hula red kai sunyi bala'in yin kyau,karasawa sukayi amarya da ango suka futo xagayowa Aslam yayi y sakalo hannun islam cikinnasa gabansu taslem da ihsan ne cikin red gown anyi musu gyaran gashi da wasu yara biyu maxa sa'anninsu sanye da black suit,baya kuma kowacce mace jere da namiji suna tafe ana watsa musu kyalkyali da spray na amare kumfa sai tashi takeyi tuni masu daukar hoto da masu video coverage suka fara aikin daukarsu.
Suna shiga hall din islam taji kirjinta y buga da karfi tuni ta runtse idanuwanta,police band kuwa tuni yahau dukan ganga,duk yan hall din suka mike saboda girmamawa amarya da ango,sagir da yake gefe kuwa wani tsananin bakin cikine y turnike shi,wai yau islam dinshi ce take auran wani ba shiba.
A hankali suke tafiya cikin yanga tamkar masu tausayin kasa dayake rigar islam najan kasa bansan yaya akayi ba kawai naga tana kokarin faduwa cikin abinda bai wuce kiftawar ido ba naga Aslam y dagata cak tamkar yar baby,tuni hall din y dauki sowa da ihu saijin tafi kakeyi raf3 rikon dayayi mata irin daukar jarirai ne aikuwa ta wani lafe a kirjinsa har sai da suka karasa gurin da aka tanada dominsu y ajiyeta,wani kallon kasan ido yayi mata a wulakance yace banxa kinji jiki mai dadi harda langabewa wannan da a gda muke saina kara wanka,bakinta ta murguda masa tace wanine yasaka ka daukeni ta dauke kanta shima dauke kansa yayi.
M.C ne y futo yayiwa amarya da ango barka da xuwa yace sannan y kira sunan safwan yace yaxo y bada tarihin ango,y futo y bada tarihin ango da yadda soyayyarsu ta fara da amarya da irin mugun son da ango yakewa amaryarsa,tuni gurin y dauki tafi, cikin mamaki Aslam yake kallon safuwan saboda irin karyar daya shirga,sannan aka kira Amira itama taxo ta bada tarihin amarya itama kamar yadda safwan yace Aslam nason Islam itama haka tace,islam kuwa don bakin ciki ji takeyi tamkar ta kurma ihu,nan ma tafi akayi.