← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 58

Sashe 18

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Islam ta shagwabe fuska tace eh y rankwasheni y murdemin baki yacemin mai idon mayu (nikuwa nace uhm harda kari ??)sannan yace wai xai siyo rago y canjamin suna wai nakoma duduwa ta dada barkewa da kuka,kaka tace rabu dashi naga dan iskan daya isa y canja miki suna a gdannan kuma xaixo y sameni y fada min wace mai idon mayu,dakyar ta lallashi islam tayi shiru.

Islam kuwa tun daga ranar kawai hanya take jira danta huce haushin abinda yayi mata y bata mata party.

Futowarta daga part din mommy kenan ta tarar da alkajirinsu nura yana wanke motar Aslam,murmushi islam tayi ta karasa tace nura sannu da aiki yace yauwa,tace mota kake wankewa yace eh wlh yaya Aslam ne xaije bikin abokisa,murmushi islam tayi tace Allah sarki xama tayi tanata yiwa nura surutu harya karasa wankin motar y kwashi bokitai ya tafi part din Aslam yace y gama.

Da gudu islam ta tafi part din kaka kibiya ta dauko ta daidaici tayar motar Aslam ta caka kibiyar tus tayar ta sace da sauri ta kwasa da guru ta shiga part din kaka ta labe tana iya leko waje.

Aslam ne y futo cikin wani dakakken yadi milk colour a kallah xai kai 75k tsadarsa yana sanye da xanna bukar brown da touch din milk a kallah hularnan xatakai 25k takalmin kafarsa ma milk ne mai dan yatsa shima daga gani xaiyi tsada,tafe yake yana sauri waya a kunnenshi y makaleta da shoulder dinsa yana ku bani 15 minute insha Allah xan karaso,hannunsa kuma yana daura hadadden ogogon axurfa na rolex,yana futowa y dannan key din motar da mukullinshi ta bude,shiga motar yayi y tasheta xaiyi reverse yaji motar tayi wani gurrrr kit ta tsaya tsaki yayi y futo kallan tayar motar y fara,ganin tarar tayi faci shine y bashi haushi wani naushi y kaiwa motar yace oh god gashi y duba duk an futa da motocin gdan,Nura y fara kwalawa kira.

Islam da take labe ganin yanayin da y shiga ranshi y baci shine y sakata farin ciki tuni tahau kyalkyala dariya,da sauri Nura y karaso kallanshi Aslam yayi yace Ashe motarnan tayi faci amma baka fadamin ba,Nura yace wlh yallabai lfyr motar qlau yanxu dana gama wanketa,Aslam y harxuka yace ga tayar motar a sace xakacemin qlau take,Nura y durkusar da kansa islam ce ta futo daga maboyarta tace yaya ba laifin Nura bane ta daga masa kibiya a hannunsa tace nicenan na sace maka taya,ramawa nayi ka tuna randa ka korarmun kawayena da sukaxo party,ta kyalkyale da dariya,ran Aslam in yayi dubu y baci Nura kuwa mamakine y cikashi a ranshi yace lallai yarinyar nan shiyasa dama taxo ta isheni da surutu.

Har Aslam y xuciya yayi gurinta,ita kuwa ganin haka ta kwasa a guje sai part din kaka,wayarsa da tahau ringing shine y katseshi ganin abdallah ke kiranshi,yayi picking abdallah yace haryanxu baka tahoba yace eh wlh faci nayi amma yanxu xanyi changing taya nataho,spare taya y dauko a motarshi y saka sai daya bata 30 minute sannan y tafi.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (12/11/2016 2:30pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*56*

Da gudu ta shiga part din kaka,bayan kaka ta tafi ta dukunkune kaka tace islam wai meyasa bakya rabo da shirme ne,islam ta turo karamin bakinta gaba tace ke kakannan ba yaya Aslam bane y biyoni,kaka tace ina Aslam din yake dan karya,keda bakyajin kunyar karya,islam tace Allah da gaske nake,kaka tace eh laifi kikayi masa,islam tayi murmushi tace babbama kuwa tayar motaraa na sace masa kuma unguwa xaije,dariya kaka tayi tace meyasa islam wai sam bakya tsoron fitina ne,islam ma dariya tayi tace ramawa fa nayi kin manta randa y korarmin kawayena,kaka tace tab naga ranar da xaki yafiya,murmushi islam tayi tace babu rana dan indai mutum yamin saina rama,tsaki Amira tayi tace wlh islam ina tsoratar miki ranar da yaya Aslam xai babballaki,dan ko kaka da take biye miki tana ganin duk abinda kikayi daidaine baxata iya kwatarki ba,islam ce ta hayayyakowa Amira tace eh naji kuma dadinta ni kikace xa'a ballah ba keba dan haka saiki kama bakinki kiyi shiru,kaka da kike cewa tana biyemin ta biyemin din,to ni naji shishshigi ma ina ruwanki da xancen mu manxan Allah S.A.W yace falyakul khairan au liyasmut ma'ana (kafadi alkhairi ko kayi shiru)dan haka babballawa ki gani a kanki ke tsayama kiji ni ko yaya y ballani wlh sainaja kafata na dana masa tarkon da shima xai dawo y xauna sai dai muyi jinyar tare tayi tsaki Amira kuwa shiru tayi saboda ita sam bata iya hayaniya ba.

Kamar yadda akace after 2 month xa'ayi karin girman su Aslam to yau saura 3 day shirye2 kawai su daddy sukeyi dan dukka gdan xa'a tafi sun gama duk wani shirinsu sunyi dinkuna dan tamkar wani biki haka sukejin abin.

Dukkansu sun shirya kaka,daddy,Abba,mommy,aunty amarya,da sauran yaran gdan dukkansu dan harda khausar xa'aje,lokacin da mommy tace ita ba saitaje ba islam ma tace aikuwa ba inda xata,a gurin mommy xata xauna,saida aunty amarya tayi fushi sannan mommy ta yarda xataje.

Ticket suka yanka dan flight xasubi,Aslam kuwa tun last week y tafi,suna dira a airport Aslam da safwan ne sukaxo daukarsu dansun xata iyasu daddy ne xasuxo ganinsu da yawansu yasa daukan drop din taxi 2 suka cika sai gdansu safwan.

Aunty tayi farin cikin ganinsu sai nan2 takeyi dasu bayan sun gaisa ancicci abinci hankali y kwanta daddy,Abba,daddyn safwan suka futa dan hotel xasu kama.

Islam tace Amira ku taso muje gerden sukace toh dukkansu harda kausar da tasleem suka tafi.

Wannan pages din *55 & 56* nakune murjanatu & hafsert.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (12/11/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*57*

Yaune xa'ayi karin girman kowa y hallara a hall din da xa'ayi sojoji kuwa kala2 sanye da kakinsu kamada sojojin ruwa sojojin sama d.s.

Su Aslam sanye suke cikin kakinsu na army sunyi bala'in yin kyau suna a kakkame bayan bayanai da jinjina da dada wa su Aslam karfin gwiwa akan haxakar da sukayi akaja hankalin sauran sojoji suma y kamata suyi koyi da irin haxakar da yan uwansu sukayi,anan aka fara rabon mukamai Aslam da safwan an basu matsayin captain masu igiya 3 a kafada,sai dai muyi fatan Allah y dada riko,anyi fareti kala2,an bawa canal yusuf safana matsayin general saboda horon da yayiwa yaranshi shine y basu kwarin gwiwa har sukayi nassara,anyi pic an rarraba kyautuka daganan taro y watse.

Washe gari su islam suka kamo hanya suka dawo gda kano ta dabo tumbin giwa.

Kowannen su office aka bashi aiki sukeyi tukuru kuma kowanne yana da yaran da yake horarwa a cikin barreck dinsu an bawa kowa gda mai dauke da katon palo 2 bed room akwai toilet acikin kowanne daki sai kitchen dan yanxu su Aslam ma kowa y tare a gdansa.

Xaune Aslam yake a office safwan y shigo y bashi hannu suka gaisa,safwan yace gaskiya aboki Allah y albarkanci aikinnan namu murmushi Aslam yayi yace eh ai kowa yabi iyaye xaiga da kyau safwan yace gaskiya,safwan yace xuwa nayi nafada maka xanje gaida aunty kaga 1 week kenan banje ba,Aslam yace to muje gaba daya tunda bani da sauran aiki.

Sunje aunty taji dadi tayi musu nasiha sosai akan suguji aikata sabon Allah karsuga Allah y basu dama kuma su butulce masa,sunji dadin nasihar aunty sunyi godiya daganan suka koma gda.

Aslam ne y futo rikeda try y sako food flask da plate da serving spoon da kuma fuck direwa yayi a gaban Aslam yace wash gaskiya mata na aiki dama haka sukeshan wahalan girki,dariya safwan yayi yace kai kace baxaka iya cin abincin restaurant ba,sannan nace kayo aure kaki ba saikaci gaba dayi mana abinci ba.

Y xuba musu jellop din taliya dataji kayan lambu da kifi sai kanshi takeyi,harararsa Aslam yayi yace kaima in kayo auran ai ba laifi bane,dallah tashi katon banxa ka dauko mana juice da ruwa a fridge,tashi safwan yayi yana eh naji amma dik girmana ban kaika ba ko y dawo dauke da try y sako exotic da ruwan faro,abincinsu sukaci cikin raha da barkwanci.

Safwan ne y kula Aslam sai gumi yake hadawa dukkuwa da sanyin a.c din dayake dakin,safwan yace y akayine ganin Aslam y rike cikinshi yana lullumshe ido shine y tashi hankakin safwan da sauri y dauki waya y kira clinic din bareck din,xuwa lokacin Aslam ko motsi bayayi,ba'afi 5 minute ba dr y karaso yaga halin da Aslam yake ciki da hanxari y bashi taimakon gaggawa yacewa safwan y kamashi su wuce hospital.

Suna xuwa direct dakin scanning aka wuce da Aslam after 20 minute likitan y futo aka garo garo Aslam a gado dan lokacin bacci yakeyi.

After 1 hour Aslam y farka,da sauri safwan y matsa yanayi masa y jiki mikewa Aslam yayi yace nafa warke,safwan yace to meya faru dakaine a lokacin naga hira mukeyi,Aslam yace bafa komai bane kawai cikina ne yakemin ciwo kuma dama inayi yanxune abin yayi worst,safwan yace sannu Aslam yace yauwa y diro a gadon yace muje office din dr y mana bayanin mai yake damuna.

Taku har kullu *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (12/11/2016 3:30pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*58*

Xaune suke a office din dr y fara musu bayani yace to a gaskiya yallabai ba komai ne yake damunka ba,illah kana da matsananciyar sha'awa dalilin hakane sperm y taru a mararka shine yake haddasa maka ciwon ciki,yanxu taimakon da xan iya baka shine y miko masa wata paper ya mika masa yace ga wasu magani ka dinga amfani dasu insha Allah xasu rage maka yawan sha'awa,amma shawarata a gareka yalabai ka daure kayi aure shine kawai bbn solution,tsaki Aslam yayi y karbi paper din yace ngd suka futa direct pharmacy sukaje suka karbi maganin,dayake kowanne soja yana da file a asibitin ana diban kudi a cikin salary dinsa.
Chapter 18 · 0% Book details