Sashe 48
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yauma islam ce kwance kan cinyar Aslam shikuma yana xura hannunsa cikin kanta yana rawa dan xura hannunsa cikin sumar kanta yana shafa mata har wani lumshe idanu takeyi saboda dadi xaraf ta mike tamkar wadda aka mintsina tace yauwa hero dama inaso inyi maka tambaya wai me kakeyi da lemon tsami da yawa haka ne nagansu acikin fridge dinka sannan duk lokacin daka tafi photercort inna shiga dakin naka xan gyara saina ga bawan lemon tsamin da yawa a dustbin dinka mekakeyi dasu lumshe idanuwansa yayi yace magani kara tambayarshi tayi tace bakada lafiya kansa kawai y gyada mata tace mai yake damunka ji tayi kawai y janyota y hada bakinsa da nashi yana aika mata da wani irin xaxxafan kiss wanda yake rikita mata kwanya inbata manta ba raban da islam yayi kissing dinta tun randa xai tafi singapore sai yau wani irin bakon yanayi take ji yana ratsata wanda ta kasa fassara shi ta bangaren Aslam ma hakan take dan ba karamin rikicewa yayi ba sai jikin numfashi yake saukewa da sauri2 islam jin da tayi Aslam yana shirin wuce gona da iri shine y saka ta tureshi da sauri ta koma wata kujera ta xauna tana mai da numfashi Aslam ne y dago rinannun idanuwansa cikin wata irin murya ya fara magana nagaji! nagaji! nace miki nagaji Islam so kikeyi ki kasheni ne kinsan adadin lokacin dana dauka ina cutar kaina akan nafaranta naki ran amma kin kasa fahimta sai yamin rai kikeyi akan hakkina to wlh tsaya kiji hakurina y kare nidai baxan iya karbar hakkina a gurinki ta karfi ba amma bari kiji yau xan koma photercort kuma baxaki kara ganina a kwanannan ba har sai ranar da kika shirya bani hakkina cikin wani mawuyacin hali y tashi y haura stair islam kuwa sakar baki tayi tana kallan Aslam sai daya wuce ta y haura stair sannan ta saka kanta a tsakanin cinyoyinta ta fara rera kuka (nikuwa nace da kenan yarinya ki bada kai bari ya hau kin tsaya iyayi ??)
Aslam kuwa yana shiga dakinsa dakyar y iya hada lipton da lemon tsami yasha saboda mugun kallo murdawar da marar shi takeyi masa bayan 5 minutes yaji marar ta saki wayarshi y dauko y kira mai yankar da ticket yace yanason ticket din flight daxai tafi photercort to yace sannan y katse kiran trolly bag y janyo y hada kayansa sannan y shiga bathroom yayi wanka bayan y futo y shirya y janyo trolly bag dinshi y futo xaune y tarar da islam a palo tana shashshekar kuka duk da har cikin ransa yakejin kukannata amma haka y saka kai y fice daga palon.
Bayan Aslam y futa kiran wayar haidar yayi yace yahau keke napep y sameshi a airport y karbi key din motarto haidar yace Aslam bai dade da xuwa ba haidar ma yaje y mika masa key din mota yace kana xuwa kana kai Islam skultoh haidar yacey karba Aslam kuma y shige cikin airport y karbi ticket dinsa sai daya yahau flight sannan y turawa islam da short massage sannan y kashe wayar.
Islam har lokacin kuka takeyi jin shigowar massage wayarta har xata share sai kuma ta janyo wayar ganin hero ne yayi mata massage da sauri ta bude massage din jikin ta har rawa yakeyi murmushi dauke a fuskarta gani tayi ya rubuto mata *ban yadda kije gda ba wannan karan ki xauna a gdanki sannan haidar xai dinga xuwa yana kaiki skul* bayan ta gama karantawa hulli tayi da wayar ta dada rushewa da kuka har wani shidewa taji tanayi sai da taji kanta fara ciwo sannan tayi shiru amma ta kwanta tayi luf akan kujera.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:01 AM: ?+49?174?6076805?: (2/1/2017 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*127-128*
Haidar lokacin daya isa gda part din mammay y shiga xaune y tarar da ita da wata yarinya da baxata haura 12 years ba mommy tana ganin haidar tace Yauwa haidar xona aikeka gdan Islam kakai yarinyar nan mai tayata aiki ce,haidar yace to ammh mommy yanxu mafa na karbo mukullin motar yaya a airport inaji photercort y tafi, mommy tace to ina islam din fa haidar yace tana gda yace ma ina xuwa ina kai islam din makaranta,mommy tace xancen banxa to me yaronnan yake nufi ta kalli haidar mikomin wayata dauko mata wayar akan center table kokarin kiran lambar Aslam ta farayi amma is switch up tsaki tayi tace wayar tashi ma a kashe take tana cikin mita tace haidar tafi ka daukomin daughter ta dan wulakanci yama xa'ayi yabar yarinya ita kadai a katon gdannan aunty amarya ce ta shigo a lokacin tace a'ah mommy fadan me kikeyi har waje ana jinki tsaki ta kumayi tace nida yaronnanne wai xai koma aiki amma y hana yarinya dawowa gda murmushi aunty amarya tayi tace kin tambayi islam dinne kinji ta bakinta kike yanke hukunci,mommy tace ai nasan baxata ce baxata dawo gda ba sai dai in shine y hanata aunty amarya tace a'ah dai kirata kiji dai.
Dialing din number islam ta fara,islam tana kwace a lokacin har bacci y fara daukarta ringing taji wayarta nayi firgigit ta mike ta janyo wayar dan ita duk a tunaninta Aslam ne y kirata ganin bashi bane mommy ce sai taji jikinta yayi sanyi sai da kiran y kusa katsewa tayi picking,daga can bangaren mommy tace
" _hello daughter na_"
" _na'am_" islam ta amsa cikin sanyin murya.
Mommy tace " _ya naji muryarki wani iri tamkar wadda tayi kuka?_"
Islam jin hawaye tayi y silalo a kumatunta bayan hannunta tasaka ta goge hawayen tace " _uhm uhm bacci nakeyi kika kirani_"
Mommy tace " _toh naji ance yaronnan yayi tafiya amma banga y dawo dake gda ba meyasa_"
Islam tace " _bkmai nice nace ba saina xo gda ba xan yiwa su Amira waya suxo su tayani xama tunda ba dadewa xai yiba_" ta karashe maganar tare goge hawayen da yake xubowa a idanuwan ta tamkar an bude fanfo
Mommy tace " _kin tabbata abinda kika fada gaskiya ne?_
Islam tace " _eh_"
Mommy tace " _to shikenan Allah yayi miki albarka bari yanxu nasaka Amira ta shirya tayowa khausar magana saisu taho_"
Islam tace " _ameen sai sunxo_" tayi rejecting din kiran sai kuma ta rushe da kuka.
Mommy ce ta kalli aunty amarya fuskarta dauke da murmushi tace kinji ma ashe itace tace ya barta a gda ta tunda ba dadewa xai yi ba,dariya aunty amarya tayi tace toh ai gashinan ta baki kunya da kina nan kina fada bakisan ashe yar taki girma tayi ba tafara xaman gdan miji,dariya itama mommy tayi tace to ai hankalina baxai kwata ba da ace bankira ta naji ba aunty amarya data mike xata futa tace yanxu hankalin naki y kwata kiyi bacci da munshari ta fuce tana dariya.
Mommy da kanta ta tashi taje ta axalxali Amira ta shirya ta kirawo khausar suka tafi hade da ma'u mai aiki gdan islam,xaune suka tarar da islam ta doka uban tagumi har sukayi sallama bata jiba khausar ce ta karasa ta tafa hannunta firgigit ta dago daga xurfaffan tunanin data tafi kwashewa sukayi da dariya khausar da Amira khausar tace ah lallai yarinya ta fara tunanin hero dinta suka kara kwashewa da dariya Amira ce tace kai duba idanuwan ta inaji ma har kuka tayi,haidar ne yace ku dallah malamai karku damar min mata y wani hade fuska yace matar meya same ki banxa tayi masa domin ita batasan ta inda xata fara musu bayani ba,haka haidar dasu khausar suka karaci tsokanar islam suka kyaleta amma ko ci kanku batace musu ba amma jin xuciyarta takeyi tana mata xafi har haidar yabar gdan da ido kawai take binsu ba wanda ta kula (nikuwa nace lallai islam an shiga 9 duk surutun islam yau tashin hankali y kasheshi gaskiya hero bai kyauta ba ??).
Washe gari ma haka islam ta tashi sukuku amma dai tana danyin magana ba sosai ba su khausar sun yi yin duniya ta fada musu abinda yake damun ta amma taki fada sai dai tace musu bkmai sai dai tanata yawan ta kiran waya amma bata shiga haka suka gaji suka kyaleta.
Bangaren Aslam ma hakan take bakaramin yaki yakeyi da xuciyar shiba duk kuwa da yadda take axabtuwa da tunanin islam kallo 1 xakayi masa kasan yana cikin tashin hankali y rage walwala magana ma ba sosai yake yiba danko magana suke da safwan baya wuce yace uhm ko a'ah sannan yanxu y haramtawa kansa xaman hirar da sukeyi shida safwan a palo in sun dawo daga office sai dai y shige daki yabar safwan shi kadai safwan yayi yin duniya y fada masa meyake damunsa amma yaki fada tun safwan na damuwa har y kyaleshi.
Sati 1 islam ta dauka acikin wannan hali sannan in ta kira number din Aslam bata shiga har wani kashin wuya tadan yi abinda islam bata sani ba Aslam a black list y sakata itace kawai bata samunsa saboda yanaso y horata akan laifin datayi masa duk da shima yana cutuwa yasha daukar wayar tasa da niyyar y cireta a black list y kirata amma sai xuciyarsa ta hanesa dayin hakan sannan sam y daina hawa whatsap duk dan islam.
Mommy ganin Aslam yacinye 2 weeks bai xoba shine ya sakata kiran layin Aslam ta tambaye shi y xai bar yarinya a gda yace xai dawo da wuri amma har yanxu yaki dawowa cewa mommy yayi tayi hakuri akine y rikeshi amma y kusa dawowa.
Bayan sun gama wayar islam y lumshe idanuwansa yace Allah sarki pretty na ashe tayi hankali tunda ta iya boye sirrin mu tsintar kansa yayi cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa wanda rabon shi da yaji irinsa tun randa yabaro kano.
Tsawon 5 weeks islam ta dauka bataji muryar hero dinta ba damuwa iya damuwa ta shiga dan sau tari tasha kulle kan ta a daki tasha kuka tayi danasanin abinda tayi (nikuwa nace yarinya dana sani ai keya ce ba'a ganin ta ??).