← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 58

Sashe 37

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

10:00pm yaran duk sun tafi dakunansu sai kaka da Aslam,islam,Amira sune kawai a xaune a palon kaka data fara gyangyadi tace to mai gdan kadauki matarka ka tafi bangarenku mu xamu rufe bangaren mu,a tare Aslam da islam suka dago kai suna kallan kaka katse su tayi tace menene kuke kallona in kallanne bai isheku ba in kunje naku bangaren kwa kalla,Aslam ne yace to ai ni da so nayi ta kwana anan da sauri islam tace eh eh kaka anan xan kwana,kaka tace ku ji shirme yanxu kai Aslam da xakayi tafiya har tsahon shekara 2 shine baxaka kwana da matarka kuyi sallama ba,dan sosa kansa yayi yace eh hakane y kalli islam yace taho mu tafi my princess xumbura baki tayi tana ni Allah,Allah tana bubbuga kafarta a kasa kaka ce ta harareta tace ke Allah me,xaki tafi ko saina bubbuge ki kujimin yarinya da munafunci da acan gdan dawa kike kwana,hartace ni…………da sauri Aslam y tashi yaja hannunta yace kaka saida safe bin bayansu tayi tana Allah y kaimu ta rufe part dinta.

Su Aslam suna futa islam ta kwace hannun ta tayi rau2 da ido tana kallon Aslam tace to wai yanxu dakai xan kwana?yace eh dan shine kadai mafuta,cikin tsiwa tace tab kato dakai xan kwana daki 1 dakai nidai bari natafi part din mommy tayi gaba saurin ruko hannun ta yayi yace ke bakida hankali ne kina ganin kaka ta koromu in kinje me xakicewa momyn?daga kai tayi alamar tunani sai kuma tace yauwa na tuno cemata xanyi kaka ce tace wai saina bika dakin ka na kwana alhalin malamin mu yace manxan Allah (s.a.w) yace indai mace da namiji suka kadaita su 2 tona 3 su shaidanne,kuma malam yace xasu iyayin abinda bai kamata ba mu gujewa kadaita da maxajen daba muharraman muba,murmushi Aslam yayi a ransa yace naga ranar da xaki daina shirme princess,kallanta Aslam yayi yace naji hadithin naki amma a wadanda akace kar a kebanta dasu harda miji karya kebe da mata,shiru tayi sai kuma tace a'ah banda miji yace toh oya mutafi dakina mu kwanta tunda kinga ni mijinki ne ko? to tace amma Allah yaya sai dai ka goyani koka daukeni dan hararar wasa yayi mata y tsuguna yace hau muje yana iya da sauri ta dane bayanshi tana kyalkyala dariya tana masa cakulkulu shima yana dariyar a haka suka shiga part dinsu,su amir ne a palon a xaune da sauri islam tace hey brothers,murmushi sukayi mata sukace hello 6*,Aslam kuwa da kunya ta isheshi tamkar kasa ta tsage y shige yace wa islam to sakko ai munxo kafada ta make tace a'ah saika kaini daki cikin shagwaba tayi maganar sum2 Aslam y shige da ita su amir kuwa sukace me xasuyi in ba dariya ba suka kyalkyale da dariya.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[12/12, 6:52 PM] ?+234 810 411 9612?: (12/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*102*

Suna shiga dakin Aslam yace dallah can sakko,kyalkyala dariya tayi tace Allah yaya bayan nakane dadi ta dada lafewa,tsaki yayi yace wai xaki sakko ne ko kinga ina wasa dake sakkowa tayi a bayannashi y kalleta yace watako ki nunawa mutane kema kin girma kinsan dadin miji shine inayi miki magana kika kiji ko y tsatstsareta da idanu,xumbura bakinta tayi tace to naga dai lada ka samu ko kuma malamin mu yace ai duk abinda miji ko mata tayiwa mijinta ko yayiwa matarsa dan suji dadi lada xasu samu ta karashe maganar da murguda baki,bakinnata y kama yace wannan bakin tsiwar nakusa kasheshi y daina yiwa mutane rashin kunya yar kara ta saki tace Allah fa da xafi yace eh ai shiyasa nayi miki dannasan da xafin kara murguda bakinnata tayi hannu yakai xai kamota da sauri ta kwasa da gudu xagayen dakin suka fara aikuwa islam sai xillemasa takeyi in tayi nan yaga kamar xai kamata saitayi masa gwalo ta kara xullewa haka sukayi ta xagaye shi kanshi Aslam yayi mamakin yadda y kasa kamata daya gaji dan kansa y fada kan gado yana mai da numfashi,islam ganin harya gaji shine y sakata yin dariya itama tahau kan gadon ta kwantar da kanta akan girjinsa itama tana mai da nunfashi da sauri y rungumeta yana wana kama saurin kama bakinta tayi tace ni amma Allah y baka hakuri make kafada yayi yace ni baxan hakura ba y kwaikwayi maganarta dariya tayi tace yaya kaima ka iya shagwaba dariya shima yayi yace eh to xama da kene na kora murmushi kawai tayi,can bayan kaman 2 minute yaje my princess ki fadamin abinda malaminku yace in mata tayiwa mijinta xata samu lada,tace to yaya ladabi,biyayya,girki in miji yacewa matarsa tayi masa Abu to tayi masa in kuma y hanata to kartayi,girgixa kai yayi alamar gamsuwa yace iyasu kadai y fada muku,tace eh amma yace wai in miji y kira matarsa kan shinfidarsa tace in taki mala'iku xasuna shine mata har gari y waye sai ta mike xaune tace yaya me kenan malam yake nufi da hadisinnan lokacin da yayi mana shi yace ba a lokacin xaiyi mana bayani ba wai saimun kara hankali murmushi Aslam yayi yace ki bari naje nayi wanka inna futo saina fada miki cikin jin dadi tace toh ta kwanta shikuwa towel y dauka y shiga wanka,xuwa 20 minute y futo kallan islam yayi yaga hartayi bacci murmushi yayi y shafa mai da body spray ya saka kayan bacci ballar maganinsa yayi yasha saboda jin mararsa tanayi masa ciwo,light off yayi musu y kwantah shima a gefen islam y janyota y daura kan girjinsa yaja musu blanket a hankali shima daddadan barci y kwasheshi.

Washe gari da asuba bayan Aslam y tashi ya shiga bathroom y dauro alwala,sannan y tashi islam masallaci y futa itakuma tayo alwala ta shimfida sallaya ta tada sallah bayan ta idar axkar tayi da ka sannan ta dauki qur'ani ta fara karantawa tana cikin karanta suratul yusufa cikin xaxxakar muryarta Aslam y dawo daga masallaci xama yayi yana saurarar kira'arta ta hafsi gashi tana fidda tajweedi sannan tana bawa ko wanne harafi hakkinsa lunshe idanu yayi yana binta a hankali hartaxo karshen shafi tayi sadakallahul axiim ta rufe,Aslam ne y bude idanuwansa yace Allahu Akbar kallanshi tayi tace ina kwana yaya lfy qlau yace ganin agogo yayi 6:40am tashi yayi yace jeki kiyi wanka princess xaku yi dropping dina a airport keda Amir jikin ta taji yayi sanyi tace to ta tashi ta futa.

Xuwa 6:15am sun gama shiryawa Aslam y futo sanye da wandon kaki da conbart brown colour irinna sojoji sai y saka white t.shirt da yake dukka gdanne xasu rakashi daddy,mommy,Abba, aunty amarya, kaka,Amira,Amir,haidar da sauran yaran gdan xasu rakashi airport Aslam a baya da islam,sai Amira da Amir a gaba su daddy kuma mota 2 suka cika sukabi bayansu.

6:40am suka isa airport Amira da Amir suka futa a motar suka barsu islam Aslam ne y janyo islam jikinshi yace my princess kinga tafiya ta kamani bata sati 1 Ba,ba 2 ba,ba wata 1 ba, ba wata 2 ba,tafiya ce har tsahon 2 years inaso ki kulamin da kanki ki rikemin amanar igiyoyin aurena dake kanki,hawaye taji sun fara xubo mata a hankali batayi yunkurin gogewa ba sai sunkuyar da kanta da tayi yana kallan kasa,yaji gaba nasan xuwa nan da lokacin daxan dawo kin dada wayo da girma kinsan hakkokin aure kinsan hakkin mata akan miji kinsan na miji akan mata,a hankali kukan da take boyewa y fara futowa rungumota jikin shi yayi yace my princess dakin san yadda xuciyata takeyin xafi inna tuno xan rabu dake har tsahon 2 years dakin daina dada axabtar da ita da kukanyi a hankali yaci gaba da fadawa islam dadadan wadanda kwakwalwarta ta kasa dauka ma sai ajiyar xuciya da takeyi a hankali y dago fuskarta ganin har lokacin hawayen fuskar nata bai tsaya ba,shine y sakashi saka harshensa y fara lashe mata,islam jin sabon yanayin da tayi shine y sakata runtse idanuwanta tana fidda numfashi da karfi da karfi saboda yadda bugun xuciyarta y dadu,bata dada tsinkewa da lamarin Aslam ba sai dataji bakin Aslam cikinnata ai saura kadan numfashin ta y dauke,ta bangaren Aslam din ma hakane saboda shima sabon shigane wani irin salo yakeyi mata wanda islam takeji kamar ba'a duniyar mu takeba,sai da yayi kissing din bakinta sosai Amir ne y katse su ta hanyar kwankwasa glass din motar saboda tintack ne dakyar Aslam y xare harshensa yana mai da numfashi,islam ma hakan take dan duk jikinta y mutu,Aslam y kalli islam yace inasonki matata xanyi kewarki sosai, *I LUV U TOO MY WIFE*,ya dada yi mata peck a kumatu y bude murfin motar y futa, _islam kuwa jinta takeyi tamkar wata sabuwar halitta a ranta kuwa cewa takeyi dama yaya Aslam dan iskane ai kuwa xuwa xanyi nafada mommy yaya Aslam dan iskane tasaka y sakeni,sai kuma tace to ai kuma mommy tace nadinga boye sirrin mijina tagumi tayi tace to yanxu y xanyi,wata xuciyar tace kawai ki jirashi y dawo kice y sakeki baxaki iya xama da dan iskaba,da wannan tunanin ta samu mafuta,muryarsa ce kuma ta fara mata amsa kuwwa a kunne lokacin da yakece mata ina sonki sosai matata xanyi kewarki sosai_ *I LUV U TOO MY WIFE* kwantar da kanta tayi akan seat ta lumshe idanuwanta.

Aslam bayan y fut? a motar yaje yayi sallama da iyayanshi y shige cikin airport sukuma suka shiga mota suka koma gda*

*HAPPY MAULUD TO ALL MUSLIM UMMAH*????

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:56 AM: ?+49?174?6076805?: (14/12/2016 1:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*103*

Aslam ma a jirgi murmushi kawai yakeyi saboda farin cikin da yake ciki in y tuno da sweat & soft lips din islam saiya dada wani lumshe ido y saki murmushi a haka har suka a airport.
Chapter 37 · 0% Book details