← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 58

Sashe 17

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Islam tace yaya damafa ni ina ganinka kullum acikin baccina kanata shan wahala kana kaida wani abokinka da sojoji masu yawa,ta daga kanta alamar tunani tace uhm yaya safwan yauwa na tuna inka kirani sainaji tsoro nagudu saikace nadingayi maka addu'a,ta kalli aunty amarya tace ko aunty amarya,gyada kai aunty amarya tace tabbas nima sai sati biyu da suka wuce take fadamin lokacin ta futo a kitchen ta yarda kofi anan na ritsata shine take fadamin,kakama tace tabbas duk dare cikin baccinta tadinga surutai kenan tana kiran sunan Aslam,kowa mamakine y kamashi musamman Aslam saboda yasan islam batasan safwan ba amma gashi takira sunansa y runtse ido yace me hakan yake nufi islam ta damu dani kenan,islam ce ta tashi tace tunda y gamasamu kukan Amira tashi mu tafi,kowa a dakin sai da yayi dariya saboda furucin islam.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (9/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*53*
Lokacin dasu Abba suka dawo ma sunji dadin ganin Aslam y dawo lfy,sai dai ramar da yayi itace sukayi magana,nan ma yace musu yanayin aikine y basu lbr kamar yadda yabawa su aunty amarya suma sun tausaya masa sosai.

Bayan sallar isha'i xaune dukkansu suke a palon kaka,daddy,Abba,momommy,aunty amarya,Aslam,kaka bayan bayanai da addu'o'i da aka gabatar daddy yayi gyaran murya,yace toh alhmdllh dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai a yau Allah y dawo mana da Aslam lfy bayan tsawon watanni daya dauka a gurin aiki,kuma Allah y basu nassarar abinda sukaje yi sai dai fatan Allah y dada tsarewa,kowa a palon yace ameen,daddy yaja numfashi yace to babana Allah y cika maka burinka yau gaka a matsayin daka dade kana tunani gaka acikin aikin soja,a tunanina kana da shekaru yanxu 26 kenan ko y kalli Aslam,eh Aslam yace,daddy yace masha Allah mun yanke shawara da iyayenka da kuma hajiya akan y kamata kaima ka ajiye iyali,dam2 kirjin Aslam y bada kara,daddy yace to yanxu in kanada wadda kakeso saika fada mata domin muje nema maka auranta.

Murmushi Aslam yayi,dukkuwa da yana cikin rudu yace to waima daddy nawa nakene da har xa'a faramin maganar aure,kaka ce tace kujimin xancen banxa karewarta yau aka haifoka murmushi Aslam y karayi har hakoranshi suka bayyana yace toh waike kaka INA ruwanki ne da shiga shirgin da ba'a saka dake ba,nagane ma kishi kikeyi to ki kwantar da hankalinki kece dai dagake ba wata,daddy ne yace kaci gidanku hajiyar tamu kakewa shakiyanci haka,Aslam yace Allah daddy kyaleni da tsohuwarnan inma tana tsoro ta mutune ta kwantar da hankalinta na rokar mata Allah insha Allah har bikin tattaba kunnenta xata gani,Abba ne y dauki pillow din kujera y jefa masa yace sai dai kaika mutu amma hajiya xama daram,da mamaki Aslam yace Abba ai gwanda ta tafi tunda taci xamaninta taci na yaya dannaci na jikokin ma tace sai taci,kakace ta tashi ta tafi gadan2 wai dukanshi xatayi da sauri Aslam y tashi yana dariya y fice a palon,su aunty amarya ma kawai kunshe dariyarsu suke,komawa kaka tayi ta xauna tana haki tace xakaxo ka sameni ne mutumin banxa ta kalli su daddy tace nafada muku ku kyaleni naje kauye na auro masa ma'u kunki dariya Abba yayi yace hajiya kiyi hakuri kinga Aslam har yanxu yarone baikamata a matsa mishi da xancen aure ba,kaka tace to shikenan dama wai inaso naga yayan jikoki ne kafin sa'i yayi,daddy yace hajiya ai mutuwa lokacice waya fada miki kin kusa mutuwa haka taron y watse kowa cikin farin ciki.

Aslam kuwa yana shiga dakinsa y fada gado yayi murmushi y shafi gemunsa yace waini aure tab ai duk da inada bukatar auran amma baxan iyayi yanxu ba,wayarshi y dauka y kira safwan bayan y daga,safwan yace maxaje y gdan?Aslam yace gda lfy,safwan yace y kowa da kowa,Aslam yace duk suna lfy,sun dade suna hira Aslam y fada masa waisu daddy aure sukeso yayi,dariya safwan y tuntsire da ita sai da yayi mai isarsa,harya bawa Aslam haushi,sannan yace ai sunyi gaskiya y kamata kayi auran,Aslam yace kai ubanwa y hanaka yi,safwan yace aini yarone,Aslam yace lallai fa,shiyasa kake mayan mata budurwar daka gani saika bita,safwan yace eh naji ni ai bawanda yayimin maganar aure,Aslam yace to nima da akamin sainan da 4 year xuwa nan nacika 30 kenan,har xasuyi sallama safwan yace ina jerry dinka? Aslam yace tananan mashirmaciya kasan wai har mafarkina takeyi a dajinnan,anan y lbrtawa safwan yadda ta fada masa kuma harshi safwan din ta gani dan har sunanka ta fadamin,mamakine y kama safwan yace ikon Allah yafi karfin wasa,dariya Aslam yayi yace wai kai mamaki kakeyi,safwan yace eh exartly fa yadda muke a dajinnan ta fada,dan juyawa Aslam yayi yace ni bana mamaki na dade dama ina tunanin yarinyar tanada aljanu saboda rashin jinta yafi karfin hankalinta,to kaga tunanina yaxo dai2 tunda sun fara bude mata ido,dariya safwan yayi a haka harsukayi sallama.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????

[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (9/11/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*54*
Kamar yadda akayi musu alkawari washe gari ko wanne soja yaji alert na 20 million acikin accaunt dinshi,wadanda suka rasu kuma har gda aka kaiwa iyalansu,saboda ba karamin kudi gwamnatin somalia ta bawa nigeria ba,aikuwa kowa yayi farin ciki,safwan ne y kira Aslam yace aboki gaka alert Aslam yace eh,yanxu y shigo tashima nakeso nayi naje nayiwa aunty na albishir safwan yace aboki ankusa fara lissafamu acikin matasa masu kudin duniya dariya Aslam yayi yace Allah y shiryeka masu kudin duniyar akace maka yan milliyoyi ne dasu haka suka karashe wayar cikin barkwanci.

Direct yana futa part din aunty amarya y shiga akace tana part din mommy acan yaje y sanesu ya fada musu sunyi murna sosai sun kuma tayashi farin ciki,yace toh yanxu bari su daddy suxo naji shawarar da xasu bani akan kudinnan aunty amarya tace gaskiya kayi tunani me kyau,mommy kuwa murmushi kawai takeyi,aunty amarya ce tace mommy bakice komai ba,mommy tace to me xance uwa da da suna shawara,dariya aunty amarya tayi tace addu'a mukeso kiyi mana,mommy tace to Allah yasa albarka,aunty amarya tace ameen,ta kalli Aslam tace jeka fadawa uwar gdan taka dariya yayi y tashi y futa,kaka kawai y tarar dan su islam sun tafi makaranta yaje y fada mata itama ta tayashi murna kuma tayi masa addu'a.

Dasu daddy suka dawo y fada musu sunji dadi,sukace dama mun riga mun siya muku fili kai da amir na kowa 1.5 million aka siyeshi to da munso mu gina muku dama karshen shekara muke jira tunda kai kudi yaxo saikaje ka fara ginawa inaga cost din da aka bamu na ginin gran 10 million ne babu furnishing ragowar ka fara kasuwanci ko sai da motocine,farin ciki sosai Aslam yayi yadinga yiwa su daddy godiya da addu'ar Allah y kara budi,suma sunji dadi sosai.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya,Aslam y saka anfara gina masa gidansa ginine mai kyau ginin xamani,kuma y fara kasuwancin motoci ta computer yana ganin albarkar abin dan lokacin da yayi order sukaxo 2 millions y samu riba.

Wannan karan basu fiya haduwa da islam ba,shiyasa duk rashin kirkin da takeyi baya sani,yauma kamar ko yaushe,friday ce Aslam y dawo daga masallaci sallar la'asar yaga yara maxa da mata sunata shiga gidansu,mamaki y isheshi yace to me akeyi haka yana shiga yaji sauti natashi a part din kaka karasawa yayi hayaniya yaji ana tayi,islam y hanko sanye da body hug red mai dogon hannu da three quarter pensil tayi packing din gashinta da red ribon kwalli kawai ta saka sai red lipstick amma tayi bala'in kyau irin dressing din Amira tayi amma rigarta yellow khausar ma haka tata pink,rawa islam takeyi tanata wani kada kugu tamkar babbar mace yara kuwa sai ihu sukeyi,su Amira suna lika mata yan 5 naira da yaya sagir y canjo musu,hannun ko wanne yaro yana rike da biscuit da lemo wata muguwar tsawa Aslam y sakar musu tuni kowa y nutsu,islam kuwa sororo ta tsaya kallasa dakawa yaran tsawa yayi yace kowa y fice,da gudu suke futa kowa yana rige2,islam ce cikin daga murya tace ku Ku tsaya mana inaruwanku dashi shine y gayyatoku koni dan Allah karku tafi,ganin da tayi yaran basusan ma tanayi ba shine y kular da ita ganin kowa y waste,a tsiwace ta karasa gaban yaya Aslam,tace yaya ina ruwanka da patyn da nakeyi,kawai xakaxo ka tsorata min kawaye da wannan jan idonnaka da kuma katuwar muryarka kamar xata fasa gda,mamakine y ishi Aslam y kasa magana islam tace wai baka jinane inayiwa yata birthday ka tarwatsamin tarona ta karashe makanar tana harararsa tana murguda baki,bakinnata y kama y murda da xafi y rankwasheta yace ke ko kadan baki dace da sunan islam ba danshi musulunci xaman lfyne,amman ke duk inda tashin hankali yake nan kikafi kauri,ai dama nine nasaka miki islam to xansiyo rago nacanja miki ki koma duduwa,y hankada ta gefe y fice,ihu ta kwalla ta fadi tana wayyo wlh ba wanda y isa y canjamin suna nakoma duduwa mai kan bari,duk da xafin da bakinta yake mata batashi takeyi ba,suna da akace xa'a canja mata shiyafi mata ciwo.
wannan page dinnakine *53 & 54* aunty jameela Marapha ????

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:32 PM] ?+234 803 841 7219?: (12/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*55*
Ihunta taci gaba dayi hawaye kuwa shabe2 a fuskarta,sai hakuri su Amira suke bata amma takiyin shiru,kakace ta dawo daga gdan makotansu akwai tsohuwa a gdan,tana yo hanyar part dinta tajiyo ihun islam ai da sauri tayi part din nata harda hadawa da gudu.

Birgima ta tarar islam tanayi da sauri kaka ta karasa ta dagowa tirjewa islam ta farayi,kaka tace haba islam dita ku dana tafi nabarku kuna partyn ku y xan dawo natarar ba yaran kallan su khausar tayi tace ina kawayen naku,khausar tace yaya Aslam y koresu,kaka tace wai yaushe Aslam sai daina shiga harkar islam ne to wlh bari naje na sameshi nasan kila har dukanki yayi ko ta kalli islam.
Chapter 17 · 0% Book details