Sashe 52
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A palon saman muka xauna nikam kyankyadi sai dibata yakeyi sai mmn 2 namikawa wayar nace taci gaba da muku typing cikin gyangyadi wata rikitacciyar kara ta daki kunnena a xabure na mike ina raba idanuwa ihun islam naji tana wayyo kaka wayyo mommy wayyo Amira wayyo khausar ku taimakeni ummu haseen kuwa harda guntuwar kwallarta lol ?? ai su mmn 2,aunty jamee, matar soja da gudunsu sukayi hanyar dakin harda rawar su wai yau Aslam y kashe arna nikuwa tausayin islam y hanani motsi musamman danaji tana kwalamin kira tana aunty umma ki kawomin dauki ?? nace badani ba wannan kasadar bandai sani ba ko ummu haseen xata iya??.
Nidai har wajen 3:00am sannan naji kukan Islam yadan tsagaita kallan ummu haseen nayi data rafka uban tagumi nace gaskiya hero mugu ne ?? tace hmm kedai bari inajin fa sai yanxu y kyale yarinyar nan xaro idanuwa na nayi na dafe kirji nace na shiga 3 su mmn 2 nacewa kuxo mutafi to furr suka ki suka ce sai sun jira gobe sunyiwa amarya gashi wata dariyar yake nayi nace ai shikenan dan har lokacin inajin amsa kuwwar karar da islam tayi a kunne na nace to ni natafi tare da ummu haseen muka futo kowa yayi gda.
Washe gari 7:00am a gdan Aslam tayi min ina shiga gdan a palon kasa nayi xamana sai 8:00am Aslam y futo fuskarshi fess dauke da annurin amarci sai washe hakorannan yakeyi tamkar gonar audiga su mmn 2 y tarar xaune a palo kallansu yayi yana washe baki dan sam yau ba daure fuskar nan yace a'ah yau bakine a gdanna mu cikin jin kunya su mmn 2 sukace amm uhmm ehh ai tun jiya muke gdannan da mamaki yake kallansu yace tun jiya matar soja ce tace eh islam mukaxo gasawa tunda jiya ka kashe arna kallansu yayi da mamaki y kallesu yace toh yanxu nagane toh ku jirani washe hakora sukayi sukace toh daki y shiga bed side carbinet y bude y dauko karamar bindiga y futo ai aunty jamee ce ta farayin toxali da karamar bindiga ai a 360 ta kwasa tayo down stair ganin haka su mmn 2 ma suka kwasa a guje sukayo kasa ??dariya Aslam y tuntsire da ita yace ai da kun tsaya ni na gasaku y koma y ajiye bindigar.
Kasa y sauko y shiga kitchen y hada break fast 1 hour y daukeshi a try y jerasu y tafi sama dasu bedroom dinshi y shiga da kayan abincin a gaban gadon y ajiye islam nagani kwance a cikin blanket fuskarta ce kawai a waje tana baccin wahala dan idanuwanta duk sun kunbura saboda kuka a hankali y koma y kwanta y rungumeta ta baya nan wani baccin yayi gaba dashi cikin shauki da farin ciki.
Sai 9:30am y farka nan ma saboda islam tana da exam ne by 11:00am a hankali y fara tashinta bude idanuwanta ta farayi a hankali saboda wani irin nauyi da sukayi mata ga wani axababban ciwon kai dayake damunta tana bude idanuwan ta kalli Aslam kawai saita saka kuka wuwii da sauri y rungumeta yana sorry my one & only plz stop crying nasan nayi miki lefi amma ba'a son raina hakan ta faru ba babu yadda xanyi ne idan har na barki shedan xai iyayin galaba a kaina y kaini kokin dana sani ngd3 miki matata Allah yayi miki albarka y bamu yayaye na gari yadda kika shayar dani farin ciki a daren jiya kema Allah yasa annabi s.a.w y shayar dake ruwan alkhausara.
Cikin shagwaba fuskarta kace2 da hawaye tace Allah hero kai mugune jiya kakusa kasheni kuma saina fada wa mommy abinda kayimin ta karashe maganar da rushewa da kuka dada kankameta yayi dan har cikin ransa yakejin kukanta yace naji amma dan Allah kiyi hakuri indai nine baxan kara ba amma in baxaki fadawa mommy ba tace to baxan fada mata ba da kanshi y dauketa suka shiga bandaki sai daya dada sakata cikin ruwan dumi sannan sukayi wanka suka futo shiryawa yayi cikin black jeans da purple to. shirt ba karamin kyau yayi ba fuskar nan tashi sai kyallin angwancina takeyi islam ma ta shirya da kanshi yaje dakinta y dauko mata unifoam y kawo mata tasaka ita kanta wani mugun kyau tayi domin fuskarta ta ddada tayi fiyau sai idanuwanta da sukayi ja suka kumbura da kyar y lallaba ta tayi break fast kadan taci ma saboda sam bakinta babu appatiet haka y dada kyara kan gadon saboda tun jiya y rigada y cire wanda suka kwanta akai y canja wani.
Futa sukayi islam kuwa kokokari kawai takeyi wajen ganin ta daidaita tafiyarta saboda xafin da kasanta yakeyi mata Aslam kula da yayi da hakan cak y dagata sai da y kaita dai2 kofar dakin ma'u ya ajiyeta ita kuma ta shiga ta kirawo ta saboda xasu sauketa gdan su mommy saita dawo a exam su biya su daukota,a haka islam suka futa tana cijewa har suka shiga mota a hankali take goge kwallar da take xubo mata a kofar gdan mommy suka ajiye ma'u sukuma suka wuce dan saura 15 minutes ashiga exam din suna isa makarantar lokacin da Aslam y fito a mota nan fa kallo y koma kansa yan matan kowa yanaso yaga wa wannan hadadden gayen y kawo islam y budewa kofar motar tafuto wow kawai kowa yake cewa saboda ganin irin matching din da sukayi amma wadansu na tunanin wanta ne har cikin hall din eexam Aslam y raka Islam sannan y dawo cikinmota y xauna yana jira ta gama exam din tunda 1 xasuyi.
*ina mika sakon godiya a gareki mmn zee saboda sakon gagaisuwarki y iso gareni ngd3 Allah yabar xumunci na sadaukar da wannan page din a gareki tare da huxaima da mmn habla*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/12/2017 7:36:15 AM: AysherhAdnan: (11/1/2017 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*135-136*
Mota Aslam y koma y xauna amma duka hankalin sa yana hall din da islam take exam wayarsa ce ta fara ringing dauka yayi ganin mai kiran nasa cikin sauri yayi picking
Yace " _hello_"
Safwan yace " _abokina yaka je gda?_"
Aslam sai da yayi dariya yace " _lfy qlau abokina_"
Safwan yace " _haka akeso cikin week dinnan inaso naxo kano saboda nayiwa daddy xancen khausar yace xai tuntubi daddyn kano yaji y xa'ayi neman auran_"
Wata dariya Aslam y kara kyalkyale da ita, shi kanshi safwan mamakin yake yi domin bai san abokin shi da dariya haka ba yafi yawaita murmushi akan dariya
Safwan yace " _abokina wannan dariyar fa tamkar wanda aka yiwa akbishir da gdan aljanna ko dannace xanyi aure shine abin dariya_"
Sai da Aslam y karayin dariya harya kular da safwan sannan yace " _yau dinne sam bana iya controlling din kaina saboda sai yau na angwance gashi kaima naji kana shirin shiga daga ciki shiyasa nake tayaka farin ciki_"
Dariya safwan yayi yace " _no wonder shiyasa naji kanata kyakyata dariya ba kakkautawa kace jiya ka shiga duniyar maji dadi?_
Aslam sai daya kwantar da kanshi a jikin seat din mota y wani lumshe ido yana hango daren jiya sannan yaja numfashi yace " _wlh abokina aure rahama ne da bansan abin haka yake ba sai jiya na tabbatar a gaskiya nasamu farin ciki a daren jiya wanda baxai iya misaltuwa ba kai abokina duk yadda xan fada maka baxaka gane ba kaima dai Allah y kaimu lokacin da xaka shiga daga ciki_"
Cikin xakuwa da kalaman Aslam, safwan yace " _a gaskiya abokina ka tashi hankalina da kwadaituwa da aure ji nakeyi dama yau a kawo min khausar gdana yau nima nashiga duniyar maji dadinnan naji yadda akeji_"
Dariya Aslam yayi yace " _lallai kai kafi kowa ko baka matar ba'ayi ba ballantana akai ga saka rana har kake tunanin aure to ka jira sai nan da my princess ta ajiyemin yaro 1 sannan xakayi aure_"
Cikin jin haushin furucin Aslam safwan yace " _god forbid wlh bakin ka y sari danyen kashi lallai gayen nan ma baka da mutunci ni nayi ruwa da tsaki a aura maka mata amma ni yanxu ka dunga yimin wannan mugun bakin to insha Allah lokaci daya xamu ajiye babies_"
Da sauri Aslam yace ' _dakata2 wannan ma sabo kakeyi kasan adadin lokacin dana dauka ina addu'a Allah yasa randa nacilla kwallo y shiga raga sannan yanxu ka fara wannan banxan furucinnaka to ka nemi ruwa ka kuskure baki saboda sabo kayi_"
Dariya safwan yayi yace " _ashe ba dadi toni dai yanxu yaushe xaka dawo naji story_"
Aslam yace " _tab xance ma kakeyi aini da dawowa photercort sai nan da 3 months saboda yanxu xan fara gwangwaje cin amarci na saboda karka manta satina 1 da aure muka tafi singapore to yanxu xan kira general na fada masa uxurina kafa nan da 3 months my princess ta gama exam saimu dawo tare dan yanxu nadaina nisa da ita kafata kafarta_"
Dariya safwan yayi yace " _hakan yana da kyau abokina ayiwa kanwa ta dai a hankali kar a huce haushin tuxuranci akanta_"
Dariya shima Aslam yayi hade da rejecting call din.