Sashe 11
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau juma'a islam ce xaune a daki tana tunanin yadda xatayi plan dinta ba wanda yasan ita ta aikata da gudu ta futa part din aunty amarya ta shiga direct kitchen ta shige saboda a lokacin aunty amarya tana daki rariyar tace shayi ta dauko ta fice da sauri da yaya amir ta hadu xai tafi masallaci shidasu yaya haidar da sauri tace yaya Amir masallaci xakuje yace eh tace yaya Aslam fa yace yana ciki tace to Allah y kiyaye saikun dawo yace ameen ta wuce.
Tana shiga da gudu ta wuce daki ruwan xafi ta debo a cup karkashin ta xuba saida taga y kwanta tasa rariyar shayinnan ta tace ta kulle ruwan a leda futowa tayi direct part din su yaya Aslam ta shiga saboda tasan shi kadaine a ciki daidai kofar dakinsa taje ta yaryada ruwan karkashinnan yadda baxa'a gane ba ta koma can bayan kujerar palo ta boye.
Aslam ne sanye cikin farar shadda irin dinkin samari iya gwiwa anyi mata aiki da bakin xare yasaka hula baka irin doguwarnan y lankwasa ta yasa takalminshi combat boot baki y ratayo sallaya a kafadanshi xuro kafa da xaiyi santsi y kwasheshi saiji kake nak y fadi auucchh shine abinda y iya fada.
Islam data buya bayan kofa kuwa saura kiriss dariyar da take boyewa ta futo bakinnata ta dada dankewa,Aslam kuwa dakyar y tashi yana dingisawa ya koma daki,islam tana ganin y shige daki ta tashi tahau rawa harda shoki?? da sauri ta dauki mopher da ruwa ta goge gurin ta fice.
*Assalamu* *Alaikum* *kuyimin* *hakuri* *na* *rashin* *jina* *kwana* *2* *wutarmu* *ce* *ta* *lalace* *dftn* *xakuyi* *min* *uxiri*
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: 24/10/2016 3:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*35*
Da farin cikinta ta shiga part din kaka,a xaune ta tarar da kaka dasu Amira guri ta samu sai dariya take,kaka ce ta kalleta tace islam wannan washe bakinfa kamar gonar auduga,fararen hakoranta jerarru ta kara washewa tace nima yau narasa dalili da farin ciki na tashi,kaka ce itama ta washe hakoranta tace Allah y tabbatar da alkhairi,Amira kuwa kallan islam tayi saboda tasan iya shegen data barkata.
Bangaren Aslam kuwa dakyar y karasa kan gadonsa saboda wani irin axaba da radadi da idon sahun kafarsa yakeyi danya tabbatar y bugu sosai,kwanciya yayi kan kace meh jikinshi yadauki xafi y fara rawar sanyi dakyar y janyo wayarsa y fara dialing din number Amir amma is switch up tunawa yayi yanxu may be suna masallaci haka ya lulluba da blanket duk da haka rawar dari yakeyi saboda wani xaxxafan xaxxabi daya rufeshi.
Wajen 2:30pm Amir suka dawo motar da Aslam xai futa da ita yagani a packing space a ranshi yace badai har Aslam y dawo ba suna shiga part dinsu y wuce dakin Aslam kwance y ganoshi a gado sai rawar dari yakeyi da sauri y karasa yana subhanallah meya sameka a lokacin y karasa kan gadon.
Dan yaye bargon yayi yace meya sameka naga a lokacin da xamu tafi masallaci kana shiryawa cikin magana irin ta wadanda sukejin jiki yayi magana yace eh harna do xan futa a daki santsi y kwasheni na fadi akan kafata to inajin ciwo naji,subhanallah Amir yace amma kuma ba ruwa a gurin ai yasa hannu y daga blanket din da Aslam y rufe kafarsa ganin kafar yayi harta kumbura,tashi Amir yayi yace bana kira baba mai gadi y gyara maka y futa da sauri.
Tare da baba mai gadi suka shigo dakin da sauri baba y karasa yace sannu Aslam daga kai Aslam yayi duba kafar baba yayi yace ashsha ai buguwace yayi a kafar har kashin kafar yadan tsage anan baba y fara gyarawa Aslam kafa runtse idanuwansa yayi saboda wani axababben xugi dayake ratsashi tundaga kanshi har xuwa babnan dan yatsa tuni yahau hada gumi,baba ne y kalli Amir yace kaje dakina xakaga robb da kyalle ka daukomin jiki a sabule Amir y futa saboda yadda yake tausayin dan uwannasa.
Shigowa yayi dauke da kyalle da robb din y mikawa baba karba yayi y lakuto a hannunsa yayi addu'a akan robb din y shafe kafar Aslam sannan y daure masa yace insha Allah nan da kwana 3 daurin xai since amma karka ringa motsa kafar sosai toh Aslam yace yayiwa baba godiya y kwanta wani wahalallen bacci y daukesa.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: (24/10/2016 3:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*36*
Amir tare da baba mai gadi suka futa,part din aunty amarya yaje ya xauna a kujera kallan ihsan yayi yace kawomin ruwa fridge taje ta dauko masa ta doro a try da cup,ta kawo masa kallan aunty amarya yayi yace Aslam fa bashi da lafiya a kidime aunty amarya tace me yake damunsa,cikin tsantsan tausayi yace wlh y futo xaije masallaci ya fadi shine yayi tsagewar gashi amma baba mai gadi y gyara masa cikin tashin hankali aunty amarya ta mike tace bari naje na dubo jikinnasa,Amir yace yayi bacci shiyasa na futo komawa aunty amarya tayi ta xauna jikinta duk a sabile.
Tashi tayi tace bari naje na fadawa mommy kai tashi kaje ka fadawa hajiya (kaka) saika wuce dakinnasa,yace toh a tare suka futa aunty amarya ta wuce part din mommy Amir kuma y wuce na kaka.
Aunty amarya ce ta shiga part din mommy xaune ta tarar da ita a palo khausar tana kan cinyarta xama aunty amarya tayi,mommy ta kalleta tace auntyn yara yana ganki wani sukuku kamar wani abinna damunki,aunty amarya ce tace wlh my son ne y fadi shine yayi tsagewar kashi a kafa,murmushi mommy tayi tace shine duk kika damu haka kin manta shi yanxu solder ne kilama karaje yayi irinnasu na sojoji y gabje kafar,aunty amarya tace ba haka bane,mommy tace toh Allah y sauwake anjima naje na dubashi,aunty amarya ce ta tashi tace dama nasan baxaki damu ba ni natafi duba my son dina kuma dana sani da banxo na fada miki ba ta kama hanya ta fice murmushi mommy tayi tace khausar tashi muje mu dubashi kinga aunty tayi fushi suka tashi.
Amir kuwa da yaje y fadawa kaka cikin kidima ta tashi tayo waje ta nufi part dinsu Aslam,Amira ta kalli islam tace yanxu 6ter kin kyauta abinda kikayi masa yanxu gashi kinja masa jinya,tashi Amira tayi ta daga kafada tace so what Ashe ba dadi mu yayi mana ai gwanda yaji a jikinsa kuma ko kifada kice nina saka masa ruwan karkashi ko karki fada ni da kaina xan fada masa ta shige daki,girgixa kai Amira tayi ta fice tabi bayan kaka islam kuwa daki ta shige ta fada gado tana tsalle (nikuwa nace islam ba tausayi ??).
Wannan page dinnaku ne number *35* *&* *36* *Amira* *Aliyu* *&* *Aunty* *Zee* *ngd da nuna kaunar ku akan buk dinnan??
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: (25/10/2016 3:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*37*
Dukkansu sunyi jugum2,Aslam kuwa baccinsa yakeyi cikin kwanciyar hankali,mommy ce ta kalli aunty amarya tace auntyn yara tunda bacci yakeyi ni bari natafi Allah y kara sauki,anjima inya farka nadawo na duba jikinnasa,ameen aunty amarya kawai tace ko kallan mommy batayi ba saboda fushi takeyi da mommy bata nuna kulawa akan my son dinta wai kunyar dan fari??.
Aunty amarya ma tashi tayi tace bari naje nayi masa pepper soup kafin y farka nasan xaifi jin dadinsa ta futa,kaka ta kalli Amir tace wai garin yaya hakan ta farune,Amir yace nidai yacemin y futo xai tafi masallaci yayi sufa y fadi a bakin kofa kaka tace ikon Allah to ko ruwa aka xubar a gurin,Amir yace a'ah kawai tsautsayine.
Aslam kuwa bai farka ba sai 5:00 o'clock da salati ya tashi sannan yayi addu'ar tashi a bacci y bude idonsa karasowa sukayi dukkansu sunayi masa sannu da jiki,yace da sauki yatsina fuska yayi aunty amarya tace ya akayi,yace wlh jikina ke ciwo tace ai dole sannu yace yauwa.
Bowl Amir y dauko da brush da ruwa a buta Aslam y wanke bakinshi saboda baxai iya tashi ba shiwo a idon sahu sai anyi taka tsan2 dashi bayan y wanke bakinshi aunty amarya ta hada masa tea mai kauri da pepper soup din kayan ciki da yasha kayan kanshi da tafarnuwa sai kamshi yakeyi,bayan y gamaci y daura alwala y tada sallah danko axahar baiyi ba.
Su kaka kuwa da sukaga jikinnasa da sauki sai suka tashi suka futa,side dinsu suka wuce daki Amira ta wuce ganin bata ga islam a palo ba,kwance ta ganota tayi dai2 akan gado tanata sharar baccinta,Amira ce tayi tsaki ta matsa gaban gadon ta daidaici cinyar islam ta daka mata duka firgigit islam ta mike tana mitsitstika ido ganin wanda taimata wannan danyan aikin shiya ta dakawa Amira wata muguwar harara cikin hayayyakowa ta fara mata masifa wannan wanne irin wulakancine xaki tasheni ina cikin baccina mai daki,Amira ma harararta tayi tace natasa din ai dole kiyi bacci tunda kin aikata mugun kudirinki kin tashi hankalin kowa shine ke harkin samu damar bacci tayi tsaki ta shige bandaki.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: (25/10/2016 3:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*38*
Tsaki islam tayi tayi sabon juyi ganin Amira ta futo ta shimfida sallaya shiya sa tagane anyi la'asar itama ta shiga bathroom din ta dauro alwala ta futo ta tada sallah.
Yau kwanan Aslam 2 a kwance in xai shiga toilet sai y daddafa haidar da Amir,amma islam koda wasa bata taba xuwa dubashi ba,haka Amira ma ta daina kulata da islam tanayi mata magana taga Amira din tana shareta shine ta futa harkarta.
Su islam ne suketa shiri yau xasu tafi gwarxo hutu itada kaka,Amira harda khausar xasu tafi da sauri islam ta tafi side dinsu Aslam saboda yau ta gudiri niyyar fadawa Aslam itace tasa masa karkashi y taka y subale yaji ciwo,kamar gaske ta shiga dakinnasa a kwance ta ganshi kuma shi kadai wani farin ciki taji y ratsata karasawa tayi ta xauna kusa a kujera daya ta dora kafarta daya kan daya tana wani yatsina fuska.