← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 58

Sashe 15

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*48*
Sai lokacin su Aslam sukayi sallar asuba sannan suka shishshiga rumfunansu,wadanda sukaji ciwuka akayi musu treatment dinshi Allah y taimaki Aslam da safwan dai basuda rauni ko daya sai gajiya abinci sukaci sai pracitamol suka kwanta,sai axahar sannan mafi yawansu suka tashi wasu rumfunane dai sukayi bathroom dashi nan wasu suka shiga suka watsa ruwa dan sai suyi sati basuyi wanka ba.

Su islam ana tashi aka kamo hanya anata wani yauki (nikuwa nace kaga berayen j.s masu gigi ??),islam ana shiga aka fara fatali da kayan makarantar sai da akayiwa komai daidai pant dinta kawai ta bari sai best haidar ne a lokacin a dakin kaka shiya fatatakata daki ta dauko xanin kaka danshima ba sauki haka tafuto tanata xumbura baki.

Bangaren su Aslam kuwa abin ba sauki dan yan ta'addan yau sunfi na jiya haka akayita artabu yauma basu samu hutawa ba sai da akayi asuba.

Su Aslam har sunyi 3 month acan kwata2 agida ko an kirasu ba'a samunsu saboda jejin da suke babu sabis sannan uwa uba tashin hankalin da suke ciki baxai iya barinsu su futa suyi wayaba,saboda yanxu ko bacci ma basa samun damaryi saboda yadda yan ta'addan sukaga anayi musu ta'adin mutane sosai to koda yaushe cikin kawo farmaki suke ko sallah sai dai su hada axahar da la'asar magruba da isha'i asuba kuwa sai gari yayi rana,dukkansu kuwa sunyi wani irin mugun rama uwa uba wani mugun baki da sukayi dan rabonsu da watsa ruwan ma da sukeyi harsun manta.

Aunty amarya ce take xaune kuwa takeyi wiwi harda majina,tana haba Abbn amir y xakace baxan tashi hankalina ba kafa gani yau my son watanshi 3 da tafiya amma bamu tabayin wayaba koda yaushe nakira wayarsa a kashe take haka ta safwan din to in banyi kuka ba y kakeso nayi in my son y rasune y kamata ku fada mana ta dada rushewa da kuka,cikin sanyin murya danshima dakewa kawai yakeyi yace haba fateema waya fada miki Aslam y rasu yanayin inda suke aikine haka,sannan kuma gurin da suke ba service cigaba tayi da kukanta,haka y tashi y tafi part din yayansa anan y xayyane musu abinda ke faruwa Fateema duk ta tashi hankalinta,mommy ce tayi murmushi duk da itama dakewa kawai takeyi tace in banda abin auntyn yara ai addu'a itace y kamata tayi musu bata xauna tana kuka ba,kallanta Abba yayi yace nikam nakasa rarrashinta daddy y kalli mommy yace khadeeja jeki kirawo ta mommy tace toh ta futa.

Kukan ta tarar aunty amarya tanayi tana ta kiran waya murmushi mommy tayi ta karasa tace daddy yana kiranki,haka aunty amarya tanajan hanci suka fita.

Suna xuwa suka samu guri suka xaxxauna anan daddy y kalli aunty amarya yace haba fateema y xaki tashi hankalinki akan abinda hasashe kawai kikeyi yanxu acema Aslam din y mutu haka xaki xauna kina kuka baxakiyi masa addu'a ba,kuma kinsan rikicin Hajiya (kaka)kullum muka shiga gurinta saitayi mana xancen Aslam bai taba kiranta ba kuma in itace ta kirawo shi sai yara suce ance a kashe take,kinsan cemata mukeyi mu munayin waya dashi kila ita lokacin da take kiransa y kashe wayarne saboda aikin da yakeyi akwai wahala,to yanxu intaji irin maganar da kikeyi y xamuyi da ita,shiru aunty amarya tayi tana goge kwalla,daddy yace dan Allah ki daina kuma nakira abokina yace yaje head quarter sunce suna lfy kawai jejin da sukene ba service kici gaba dayi musu addu'a kinji tace toh.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:31 PM] ?+234 803 841 7219?: (7/11/2016 4:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*49*
Kamar yadda daddy yayiwa aunty amarya nasiha,haka ta daure tana danne damuwarta duk kuwa data damu,sannan haka ta tsaya tsayin daka ta dage da nafilolin dare akan Allah y bawa su Aslam nasara kuma y karesu daga sharrin duk wani abu daxai cutar dasu.

*AFTER 1 MONTH*
Yau su Aslam tashin hankalin da suke ciki yafi na kullum,saboda yau harda shugaban yan kunar bakin waken aka futo musayar wuta kawai akeyi a tsakaninsu da tashin bomb ko ina ka kalla a ko kone gawarwaki kuwa tamkar ba yan adam ne a kwance ba bala'in yayi bala'i tashin hankalin yakai,su har mamaki sukeyi inda wadannan mugaye suke samun kayan fada,safwan ne da Aslam a bayan wata bishiya da aka sare a lafe,cikin nuna gajiyawa safwan yace my friend wlh nagaji yau 2 days ana yaki in banda ruwa babu abinda cikinmu y samu ruwan ma bamusha mu koshi ba wlh nagaji anya xamu iya kama wadannan mutanen kuwa Aslam ne y hango wani dan kunar bakin wake y harbo bindiga a daidai saitin kirjin safwan da sauri y hankada safwan yayi kasa shikuma bullet din y shigar masa kafada ohch yace a lokacin y saita kan dan kunar bakin waken y harbeshi a take y fadi y mutu.

Daidai lokacin islam ta futo daga kitchen din aunty amarya ta dauko wa aunty amarya ruwa a try y fadi glass cup din y tarwatse dafe kirjinta tayi tace wayyo,aunty amarya tace ke kuma lfyrki islam tace wlh aunty amarya kawai ji nayi gabana y fadi,aunty marya tace toh ba addu'a y kamata kiyi ba,islam tace toh kitchen ta koma ta dauko broom da packer ta tattare glass din ta xuba a dausbing ta dawo jikinta duk yayi sanyi,tana shirin futa aunty amarya ta kirata tace xonan islam,komawa tayi ta xauna a gefen aunty amarya ta sunkuyar da kanta,aunty amarya tayi murmushi a ranta tace Allah ngd maka yarinyata tafata hankali (nikuwa nace anya kuwa)tace islam meyake damunki naga yanayinki kwana 2 duk y canja kin xama so silent,kawai sai islam tahau kuka mamaki aunty amarya ta fara tace daga tambaya sai kuwa,dakyar ta lallasheta tace ki fadamin damuwarki koda addu'a natayaki kinji cikin xumburo baki islam tace toba yaya bane,da mamaki aunty amarya tace wanne yaya dan tasan kaf gdan abokin tsamarta 1 Aslam to kuma yanxu bayanan,islam ta kara xumburo karamin bakinta tace yaya Aslam,aunty amarya tadan xaro idonta tace a'ina kika ganshi,islam tace a haccina kullum saina ganshi yana can a wani daji yana tashan wahala saiyace naxo nikuma naji tsoro saina gudu saiya dinga kwalamin kira yana cemin nadinga yi masa addu'a saina saina farka in duba naga bayanan,to yanxuma nafito a kitchen naji kamar ihunsa,hawayene y xubowa aunty amarya ta goge,tace toh kinayi masa addu'ar,girgixa kai islam tayi,aunty amarya tace toh daga yau duk lokacin da kikayi sallah ki dingayi masa addu'a kina Allah y bawa yayana nasara y kuma dawo dasu lfy kinji,murmushi islam tayi har dimple dinta y loba tace to,aunty amarya itama murmushi tayi tace that gud my girl give me 5 ta mika mata hannu suka tafa islam ta tashi tana dariya tace bari natafi gurin kaka ta tashi tatafi da gudu murmushi aunty amarya tayi itama ta mike ta shiga kitchen ta dauko ruwan dan islam bata daukoba(kalubale ga iyaye y kamata aduk lokacin da kuka fahimci yaranmu suna cikin wani damuwa y kamata ku jawosu ajikinmu muji damuwarsu tanan xamu samu su fadamana abinda ke damunsu,amma ba muga yaranmu a damuwa ba kuma mu kasa magance musu karmu manta amanace Allah y bamu kuma saiya tambayemu).

Cikin kidima safwan y dago yace y sameka ganin jini na bulbulowa a kafadar Aslam kuma yanata hada uban gumi shiya sakashi saurin sauko da jakar bayansa y xuge y dauko wata karamar wuka mai dan tsini yayi saurin farke rigar y luma wukar a jikin Aslam,Aslam sai runtse idonsa yakeyi saboda yadda y kaje wani irin xafi yana ratsashi tundaga kwakwalwarshi har xuwa dan yatsanshi,wata kara y saki lokacin da safwan y xaro bullet din sai kuma y lumshe idonsa y jingina da bishiyar yana maida numfashi,daure masa hannun safwan yayi sannan sukaci gaba da yakin danyau abin yayi tsanani (nikuma nace Allah y rabamu da yaki ??).

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/12, 9:31 PM] ?+234 803 841 7219?: (7/11/2016 4:30pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*50*
Cikin ikon Allah haka akayi ta artabu inda Allah y taimaki su Aslam yau dai komai yaxo karshe dama rana 99 ce ta barawo rana 1 tamai kaya ayau Allah y nunawa su Aslam karshen wannan tashin hankalin dama masu iya magana suna cewa karshen tuka tuki tuk kuma duk nisan jifa kasa xai dawo yau sun kama bbn yan kunar bakin waken da sauran yaransa 20 dan sauran duk sun kashesu har cikin jejin su Aslam suka shiga aikuwa makamai kala2 wadansu ma su Aslam basu taba ganin irinsu ba,a healcopter aka sassaka ragowar sojajin da sukaji ciwo masu tafiya kuma suka shiga motoci tun kafin na mota su karasa aka turo wadansu jiragen suka tattara gawarwakin akaje aka binnesu dan na nigeria an kira an fada musu akwai nasu mutane 20 da suka mutu sun yadda a binnesu acan.

Gwamnatin somalia ba karamin dadi tajiba yadda aka samu nasarar kama wadannan axxalumai tuni aka kaisu magarkama?? aka garkamesu.

Treatment ake basu sosai dan ko mutum ba'a harbeshi ba to baya rasa wani ciwon kamada masu karasa da sauran ciwuwwuka.

*2 week latter*
Yauce ranar dasu Aslam xasu dawo gda nigeria saboda duk sunji sauki sai dai dan ragowar ciwukan da ba'a rasa ba,inda yayi dai2 da 5 month 2 weeks kenan da tahowarsu,bakaramun kuka sukayi ba ganin babu wadansu acikinsu sun mutu,gwamnatin somalia ta jinjinawa sojojin nigeria tare da godiya sannan tayi alkawarin lokacin karin girmasu xata xiyarci nigeria,bakaramin biliyoyin kudi ta tura nigeria ba da xa'a biya wadannan xaratan sojojin domin sunyi rawar gani,haka aka debesu har airport tare da tawagar shugaban kasar can domin rakiya saida saida sukaga dagawarsu niga sannan suka juya (nikuwa nace wash yau sai kwanan niga ??)
Chapter 15 · 0% Book details