Sashe 24
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kan islam a kasa suka shiga palon daddy,lokacin ma Aslam kanshi yana durkushe y lula acikin tunani kwata2 baisan shigowar su islam ba,daddy ne yace toh Aslam ayau Allah y nuna mana auranka,sai lokacin Aslam y dago kai a lokacin kuwa islam ta durkusar da kanta tana cewa a ranta to waini menene nawa da xa'a kirani akan maganar auran hero to waima ina ruwana da matarshi nidai kawai abinda nasani shine in matar itama batada kirki to kuwa xamusa kafar wando1 da ita don baxan kyaleta ba,Aslam kuwa karamin tsaki yaja yace yanxu wannan ce matar tawa,daddy ne y katse musu tunaninsu ta hanyar cewa Aslam ayaune dubunnan mutane suka shaida daurin auranka kaida yar'uwarka islam,munayi muku fatan alkhairi Allah y baku xaman lfy,cikin furgici da raxana sika dago idanuwansu Aslam kuwa cikin sarkewar harshe y maimaita islam.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/19, 8:30 PM] ?+234 810 749 9249?: (19/11/2016 11:00am) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*69*
Da asuba dakyar islam ta iya tashi tayi sallah,tana idarwa kuwa ta koma kan gado wani daddadan baccine y kwasheta.
Karfe 9 o'clock kowa y shirya a gdan cikin shadda purple colour harda kaka,inda maxan sukayi ankon brown colour,islam kuwa tana can tana sharar baccinta duk da hayaniyar data cika gdan ita sam batasan anayi ba,mommy ce ta tambayi su Amira ina islam,sukace tana daki tana bacci cikin mamaki mommy ta tafi part din kaka.
Kwance ta tarar da islam tana kudindune acikin blanket tanata sharar baccinta,murmushi mommy tayi ta karasa ta fara tashinta a hankali islam take ware idanuwanta tana budesu tayi mika tayi salatin annabi,sannan ta karanto addu'ar tashi daga bacci,mommy ce tace haba islam wanne irin bacci kikeyi gashi har 9 tayi,bayan kinsan yau ana biki a gdannan,cikin xumburo baki gaba tace haba mommy yanxu akan bikin hero xaki katsemin bacci ni gaskiya baccin bai isheni ba ta koma ta kwanta,murmushi mommy tayi tace haba daughter na ki daure ki tashi muje part dina ki shirya kema kinji,fafur islam taki saboda ita a ganinta babu dalilin da xaisaka tayi wani farin ciki a bikin wanda yake xaluntar ta,shiyasa ma tayiwa kanta alkawarin ba ita babu wanka har sai an gama bikin,dakyar da sidin goshi mommy ta lallaba islam ta tashi suka tafi part dinta dan mommy tace in sunje can tayi wankan.
Sanye take da sleeping dress purple colour doguwar riga mai santsi gashinta duk y barbaxu,mommy rike da hannunta,su Aslam ne suka futo a part dinsu Aslam,safwan,Amir,sanye suke cikin milk colour shadda sai kyalli take an yiwa shaddar aiki da brown xare,hularsu zanna bukar brown anyi mata kwalliya da milk xare,takalminsu shima brown mai dan yatsa kowa yana sanye da agogo sai balala kanshi sukeyi tamkar sumfuto daga company turare,wani kallo islam ta jefesu dashi ta watsar ita saitaji ma duk haushin su takeji gaba daya,cikin kunkuni tace aikin banxa watako su murna sukeyi harda yin anko Allah yasa amaryar daxai aura katuwa ce in yayi mata mugunta ta xaneshi (nikuwa nace kuruci dangin hauka tayaya mata xata daki miji ??) Aslam kuwa wani faduwar gaba yaji y rasa meyasa yau dayaga islam yaji wani Abu yanayi masa yawo sai yaga tayi masa mugun kwarjini ga wani mugun kyau da tayi binta yayi da kallo itakuwa ganin irin dayake mata shine yasa ta daka masa harara ta murguda masa baki,a haka suka karasa suka gaida mommy,islam kuwa ko kallansu batayi ba ballantana su safwan su samu darajar gaisuwa haka suka fuce daga gdan su islam kuma suka shige part din mommy.
Suna shiga mommy da kanta tashiga bathroom ta hadawa islam ruwan wanka,10 minute ta dauka sannan ta futo lokacin mommy ta hado mata break fast haka islam tafara cin abincin tana xubawa mommy surutu,can tace yauwa mommy ina kayana jiya kin bawa su amira nasu,murmushi mommy tace ki bari ki gama break fast din yananan na boye miki,20 minute islam ta dauka acin abincin saboda yadda taketa surutu tamkar ta an bude gdan radio,mommy ce ta futa can suka shigo itada wata matashiyar budurwa xatakai 25 year tana dauke da wani dan kit,mommy tace ga wadda xakiyiwa makeup din,cikin kwarewa ta fara tsantsarawa islam kwalliya cikin 30 minute ta gama mata,wata dankareriyar shadda pink colour mommy ta daukowa islam gown ce rigar tasha surfani daga sama har kasa sannan ansaka stone ajikin surfanin,cikin mamaki islam take kallan mommy tace mommy yanaga shaddata ba irin taku ba,murmushi mommy tayi tace eh aike nafiso kifiyin kyau bakiga har mai kwalliya na dauko miki ba,cikin jin dadi islam ta tashi tasaka rigar das kuwa tayi mata.
Wani dankunne da sarka na gold mommy tasawa islam harda bangles da xobe,mai kwalliyar ta nada mata dankwalin tamkar nadin gwargwaro ta xubo mata wani ta gaba ragowar kuwa y xuba har gadon baya.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/21, 4:17 PM] ?+234 703 751 0996?: (21/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*71*
Lokaci daya xuciyoyinsu suka buga cikin firgici da tsantsan tashin hankali suka dago idanunsu suka sauke akan daddy,Aslam cikin tsananin tashin hankali da rawar murya y maimaita islam,islam kuwa tashi tayi ta kurma uban ihu ta koma ta dire shure2 ta farayi ta tumbuke daurin dankwalin,ihu takeyi tana wlh ita batason Aslam yama xa'ayi a rasa wanda xa'a aura mata sai wannan mugun,ita wlh tayi kankanta da aure cikin karajin kuka taci gaba da magana to in auranma xa'a min ba sai amin aure da sagir ma,cikin tsananin mamaki kowa yake kallanta yadda take ihu tamkar wadda xa'a cirewa rai,kara birkicewa tayi ta koma ta kwanta tana itafa sam asan yadda xa'ayi da ita yama xa'ayi ace wai itace matar hero ita yadda ta tsani hero hartafi son mutuwar ta ita gwanda a aura mata maciki tasan saranta xaiyi da ace herone mijinta,cikin tsananin jin haushin furucinta Abba y tashi yayi kanta xai daketa daddy ne y rikeshi yace ka kyaleta mune masu babban laifi dabamu tuntubesu ba muka yanke hukunci,Abba yace to islam din har nawa take da xa'ace baxata iyabin umarnin muba.
Aslam kuwa tsantsar bakin cikine y hanashi magana in banda uban gumi da yake hadawa,lallai yarinyar nan harni xatace data aureni gwanda auran miciji,tuni idanunsa suka rune sukayi jajawur gashin jikinshi duk y tashi,jikinshi y fara rawa a kome y tuna kuma oho saina yayi wani malalacin dariya.
Daddy ne yace uwata kiyi shiru bari tunda ke kin fadi ra'ayinki akan aurannan bari muji me yayannaki xaice in shima baya sonki saiya sauwake miki yanxu,cikin danjin dadi ta sassauta kukanta dan tasan Aslam ko giyar wake yasha baxai taba cewa yana sonta ba,daddy ne y kalleshi yace kai mexakace akan auran dakyar y daidaita nutsuwarshi don bayason su gane maganar da xaiyi ba gaskiya bace yace ai daddy tunda an riga an daura auran to inason matata daba a daura bane xan iya hakura ta auri wanda take so amma yanxu kam baxan iya sakin matata ba y dada sunkuyar da kanshi domin karsu gane plan ne abin,sukace to Allah yayi maka albarka,wata xabura islam tayi ta mike tana nunashi da dan yatsa sam ta kasa magana,can kuma ta tuntsire da dariya tace wlh karya kakeyi munafinci ne kwata2 baka sona sam *ni da kai* bamu daceba,sai kuma ta barke da kuka dago idanuwansa y jefeta da wani shegen kallan kiyayya,a ranshi yace da wayace miki *ni da ke* mun dace tamkar yadda kikace kinfi kaunar maciji akan aurena to saina shayar dake gubar bakin ciki saina jefa xuciyarki acikin kiyayyar maxa harshi wanda kikayi ikirarin kina sonshi,daddy ne y katse shirun yace to Allah yayi muku albarka ke yanxu islam wanda ikon sakinki yake hannunsa yace baxai iya sakinki ba don haka saikiyi hakuri kiyi biyayya Allah y baku xaman lfy,xaku iya tafiya a sukwane islam ta kwasa da gudu ko takan dankwali batabiba balle mayafi ko takalmi,Aslam ma ficewa yayi,sukuma iyayan suka xauna tattauna ta yaya hakan ta faru,anan kaka ta labarta musu irin rashin jituwar da take tsakanin Aslam da Islam,cikin tsananin mamaki su Abba sukace yaushe al'amarinnan yake faruwa su sam basu sani ba,kaka tace tun lokacin da islam ta koma gurina suke wannan rashin jituwar daddy yace Allah y kyauta sukace ameen taron y watse.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/21, 4:17 PM] ?+234 703 751 0996?: (21/11/2016 2:30pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*72*
Islam da gudu ta wuce mutane tana kungin kuka ita ko takan mutane da suke kallanta batabi ba direct dakin mommy ta wuce ta fada kan gado tana kuka sosai,cikin tsananin firgici su khausar suke kallanta tambayarta sukeyi menene y faru amma sam taki magana sai kuka da takeyi tana ta shiga 3 ta lalace shine abinda kawai yake iya futowa acikin bakinta,mommy ce ta turo kofar kana kallon fuskarta xakasan akwai tausayi aciki su Amira ne suke tambayarta me akayiwa islam domin suma xuwa lokacin harsun fara hawaye kallansu tayi tace kuje waje ku jirani tashi sukayi suka futa jikinsu duk a sanyaye,bin bayansu mommy tayi tasawa kofar key ta dawo.
Dawowa mommy tayi ta janyo islam ta rungumeta,shafa bayanta ta farayi a hankali sautin kukannata y fara raguwa xuwa can kuma mommy taji saukar numfashi a hankali,dubawa tayi taga islam hartayi bacci komar da ita tayi ta kwantar taje ta bude kofar takira su Amira tace su xauna mata da islam inta farka suxo su kirawota.