← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 58

Sashe 51

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ciccibar islam yayi y shigar da ita cikin dakinsa y daurata akan bed ruwa y dauko a cikin fridge y tsiyaya a kofi y yayyafa mata wata doguwar ajiyar xuciya taja ta wani bude idanu sai kuma ta lumshesu kankame Aslam tayi tana wani sabon kukan bayanta y shiga shafawa a hankali yana kiyi shiru princess kinga nafuta da magen ashe ma bata gdannan bace ta makota ce ta shigo a hankali ta fara sauke ajiyar xuciya tana sakin numfashi da dai2 da dai2 mikewa yake shirin yi da sauri ta rukoshi cikin dasashshiyar murya tace ina kuma xakaje wanka yace mata dama nacire kayana xan shiga ne shine najiyo ihun ki nafuto da sauri Allah nema y kiyaye da ba kaya xaki ganni saboda harna shiga bathroom cikin shagwaba tace ni to ai tsoro nakeji shafa bayanta yayi yace ki kwantar da hankalin ki babu mage yanxu a gdannan ki tayi ta wani tukwikuyeshi tashinta tsaye yayi yace to muje muyi wankan tare dannaga alamu kamar kema bakiyi ba tashi tayi domin yanxu bata da wata dabara data wuce suyi wankan dan tasan indai basuyi ba tofa baxata iya bacci ba sai da suka shiga bathroom din kuma ta fara kunyar cire towel dinta kula Aslam da yayi kunya takeji shine y saka shi shammatar ta kawai saiji tayi y kwace towel din y sakata cikin bahon wanka da sauri tasaka hannunta ta rufe girjinta murmushi yayi shima y cire nasa y shiga cikin bahon wasu kalar sakonni y fara aika mata masu rikita jiki sun dauki kusan 30 minutes yana aika mata da xafafan sakonni sannan y kyaleta sukayi wankan islam kuwa idanuwanta a kulle suke saboda wata irin kunyar Aslam da takeji.

Bayan sun futo a bahon wankan da kanshi y mika towel ta karba ta daura duk kunyarsa ta isheta alwala yasa ka ta daura suka futo murmushi kawai Aslam yakeyi saboda yasan tarkon daya daya y kama xomo bayan sun futo sallaya ya shimfida musu kallanshi tayi da shagwaba tace hero toni wanne kayan xan saka wani malalacin kallo y jefeta dashi yace jeki ki dauko a dakinki mana cikin tsoro ta xaro idanuwanta sai kuma ta murguda bakinta tace tab yama xa'ayi naje dakinnan murmushi yayi a ransa yace yau bakin rashin kunya xai mutu xura jallabiyar shi yayi yana sedai in kina so nabaki na amarya ta xumbura bakinta tayi tace oho nidai bani kawai wardrop dinshi y bude y dauko mata wani katon hijab mai hade da skirt a wani wulakance ta karbesu tana yatsina fuska lokacin daya mika mata dan ita kadai tasan bakin cikin da takeji wai yau ita hero xai wulakanta yana mata xancen wata matar haryana bata kayanta lokacin data ware su hijab da skirt ta gani kallansa tayi baki a sake tace menene wannan yace sallah xamuyi sannan nabaki kayan xama tayi a bakin gadon tace toh nidai nayi sallah kallanta yayi yace nafila nake nufi to ai nayi shafa'i da wutiri kaga ba sauran nafila da xanyi sai ta cikin dare ganin ba xata ganeba yace in baxaki taso mu tafi ba tashi ki tafi dakin ki tunda ba xakiji magana taba tashi tayi tana xumbura baki tasaka skirt da hijab din dai2 ita tagansu kallan Aslam tayi tace lah hero kayan budurwar taka dai2 ni ashema ba babba bace aikuwa in taxo tace xatamin iyayi narkarta xanyi murmushi kawai Aslam yayi yace mudaiyi sallah tayar da nafila yayi raka'a 2 yajasu sannan yayi musu addu'ar samun xaman lfy da xuri'a ta gari tambayoyi yayi mata kallansa tayi tace to ina ruwan ka da tambaya ta akan abubuwan da bau shafi rayuwar kaba kallanta yayi y daure fuska yace Allah nakara tambayar kika karamin gardama saikin futa a dakinnan sai data gama kunkunin ta sannan ta fada masa amsar tambayoyin da yayi mata tashi yayi y cire jallabiyar y daura towel y shafa mai y feshe jikinsa da dadadan body spray tana xaune tana kallansa tana karewa halittarsa kallo y gama shiryawa y bude wardrb dinshi ya dauko wasu sababbin kayan bacci milk color masu taushi y saka sannan y juyo yaga shi take kallan cewa yayi wannan kallan fa juyar da fuskarta tayi tace niba kallanka nakeyi ba yace to xoki shirya tashi tayi itama taje ta shafa mai shikuma y futa y dauko musu leader din kayan dayaxo dashi hade da turarukan ta y shigo dakin janyo wata trolly bag yayi y bude hadaddun sleeping dresses ne aciki(dftn kun tuna lokacin da Aslam y dawo daga tafiya yaxo da trolly bag guda 2 yace 1 ta amaryar sace da xataxo nan da wata 4) wata haddiyar nyt gown y dauko mata milk colour shara2 mai gdan bra da karamin pant y mika mata dududu rigar xuwa cinyar tace karba tayi ta ware su har xatayi magana da sauri ta tuna worning din da yayi mata da sauri ta kwashesu ta shiga bathroom ta saka su ta futo a kunyace kallanta y shiga yi babu ko kiftawa cikin sauri ta karasa ta dauki hijab din da tayi sallah ta saka shikuwa saurin nata ba karamin burgeshi yayi ba saboda yadda halittun jikinta sukeyin rawa wani lumshe idanuwansa yayi y janyo leader din kayan y bude sosai islam taci kaxar nan domin bataci abincin kirki ba dan dama Aslam yace karta cika cikinta ice cream kuwa roba 1 ta shanye medium size tana gama ci ta kalli Aslam cikin shagwaba tace hero brush dauko mata sabo yayi a loka din mudubi y bata tashiga bathroom ta tsaftace bakinta ta futo tabi lfyr gado kallanta yayi yace me kike nufi tace bacci xanyi to yace y mike y tattara kayan y daura kan fridge shima y shiga bathroom y wanke bakinsa y fito y kwanta a bayanta.

*sakon gaisuwa a gareku aysha silent kabo daughter & zainab ngd sosai akan soyayyarku a gareni Allah yabar xumunci wannan page din na sadaukar dashi a gareku*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/12/2017 7:36:15 AM: AysherhAdnan: (10/1/2017 1:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*133-134*

Blanket din data lulluba dashi yake shirin yayewa y shiga cikin sauri ta mike jinsa kusa da ita futula ta kunna ta wani turo baki gaba tace wai hero kana nufin akan gadonnan xaka kwanta mikewa yayi shima y jefeta da wani kallo yace eh naji isa nida dakina ace xa'amin iyaka dada tura bakinta gaba tayi tace to ai naga bakunci naxo dakinka ko hararar wasa yayi mata yace toni ne na gayyatoki balle ki sakamin doka nabi wlh in har baxaki kwanta ba sai dai ki tashi kibar dakinnan wani murmushi ta sakar masa tace haba hero menene na daukar xafi ai naxata xaka kwanta a kasa ne tunda dama bamu taba kwana guri 1 ba sassanyar dariya y saki yace a'ah ni baxanyi kwanciyar kasa ba sai dai intafi palo na kwanta y mike hade da daukar pillow xai fuce, kanta ta daga sama alamar tunani tace to yanxu inya futa magennan ta dawo fa y xanyi sai kuma tace au ashe fa gwanda y tafi karnaje yamin wani abin kuma ma ai nasan babu magen a dakinnan......ai bata karasa tunaninnata ba tajiyo kukan mage miyauuu...miyauuu...wata muguwar sufa tayi hade da kwallah kara Aslam da yake shirin ficewa a dakin saiji yayi islam ta cukwikuyeshi tana maida numfashi ai saura kadan y saki dariya abinda islam bata sani ba Aslam ne y makale murya yayi kukan mage cak y tsaya yace menene haka cikin shagwaba tace kukan mage fa naji murtuke fuskarsa yayi kamar gaske yace banason haka nifa bacci nakeji y xa'ayi kice kukan mage kikeji bayan babu mage a gdannan kawai kinbi kin saka tsoro a xuciyar ki shiyasa ma kikejin kukun magen ni sakeni natafi na kwanta uhm uhm tace cikin shagwaba hade da magale kafada nidai gaskiya nayadda ka kwanta a dakinnan tsoro nakeji wani sanyayyan murmushi yayi hade da lumshe ido harda hamdalarsa a xuciya amma a fili yace toh da sharadi guda 1 cikin sauri eh nayadda tun kafin taji sharadin yace saikin yadda xaki cire hijabin...ai tun kafin y karasa fadar sharadinsa ta cire hijabin tayi hulli dashi wani mugun kallan sha'awa yake bin kirjinta da kallo har wani lumshe idanuwa yakeyi dan idanuwan nasa harsun fara canja kala cak y dagata y sabata a kafada y fara tafiya da ita dariya ta saka tahau tukan bayansa tana karkada kafafuwa cikin shagwaba tana ita y sauketa.

Bai direta a ko ina ba sai kan bed nan y fara mata cakulkulu dariya take kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi saboda dariya shine yasa y kyaleta muginawa yayi ya kwanta yana facing din p.o.p din dakin cikin sauri ta tafi ta kwanta a girjinsa ta wani kankame shi tana maida numfashi hannu yasa y kashe fitilar dakin a hankali y fara shafa bayanta wani irin dadi islam takeji har wani bacci2 taji yana shirin debeta a hankali y fara aika mata da rikitattun sakonni wanda yake shirin mantar da ita a duniyar da take Aslam ganin da yayi islam bata san duniyar da take ciki ba nanya fara aika mata da manya2 sakonni cikin xafi kissing din fuskarta yakeyi tun daga goshinta,idanuwanta,kumatunta lokacin daya kai bakinsa cikin nata wani rikitaccen kisses yake bata harwani sarrafa harshenta cikinnasa yake islam kuwa ji takeyi kamar tace wayyo Allah dadi nishi kawai take saki y salam lokacin daya kai hannunsa kanna fulaninta ai shima shidewa yayi ai tuni yakai bakinsa kansu to nidai daganan najawo hannun mmn 2 da aunty jamee da matar soja nace mu fuce matar soja kuwa cewa tayi ita baxata futa ba sai taji lokacin da xa'a kashe bakin rashin kunya ?? dakyar dai na lallaba ta muka fuce muka bar masoya 2 nan cikin duniyar maji dadi.
Chapter 51 · 0% Book details