Sashe 54
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka rayuwar su taci gaba da tafiya duk da Aslam yana kokari wajen ganin y danne sha'awarsa dan yabi shawarar dr akan abinda yace amma ina yau dai kasawa yayi kwance suke akan gado islam tana kwance a kan kirjinshi tana shafa masa kirjinnasa tace yauwa hero dama inaso in tambaye idanuwansa da suke lumshe yace ina jinki my princess sai data gyara kwanciyarta ta kara makarkale Aslam tamkar Xa'a kwace mata shi sannan tace hero a ina budurwar taka take ne? da mamaki y maimaita budurwa kuma tace eh wadda kace xaka aura nan da 4 months kuma naga ba'aje nemar maka aurannata ba naga anci kusan 1 month murmushi yayi danshi harga Allah y manta da maganar nan yace to ai budurwar tawa tana tare dani dan yanxu haka an dade da mana aure kila ma maganar da nakeyi miki tana dauke da baby na a cikinta xabura tayi ta mike tuni hawaye y fara ambaliya a kan fuskarta tace yanxu hero dama xaka iyacin amana ta harkayi aure ban sani ba a gaskiya ka cuceni gashi yanxu ka rabani da martaba ta koda yanxu natashi hankali na nace saika sakeni to mijin da xan aura baxai taba sona ba ta wani barke da wani gunjin kuka,aslam kuwa kallanta y tsayayi yasan ko islam bata fada ba y hango kishinsa a idanuwanta wannan na nuni kenan da itama ta fada tarkon sonshi cikin jin dadi y tashi y janyota jikin shi y rungume yace waya fada miki xan iyacin amanarki ai ba kowa bace matar da nake cemiki xan aura ba illah kedai saboda akwai time din danaji kina waya kina baxaki bani hakkina ba sai kiyi candy shine na duba lokacin naga sai 4 months yayi sannan xakiyi candy shiyasa nikuma nayi miki hikima dannayi tunanin xaki tsorata xuwa lokacin ki bani hakkina in kinji xanyi aure amma wlh ba wata mace da naji ina so a duk duniyar nan daya wuce ke cikin jin dadin furucinsa hade da wata muguwar kunya data rufeta ta rungumeshi hade da kai masa peak a kumatu tace *I LUV U MY HERO* cikin mamaki y kalleta hade da waro idanu yace me kika ce sake fada xumbura bakinta tayi hade da rufe fuskarta tana Allah hero kayita bani kunya wani mugun hug y bata hade da aika mata da wasu xafafan kisses tuni y fara lashe mata hawayen fuskarta ai islam ma warewa tayi ta fara aika masa da nata sakonnin damin ta tatabbatada yanxu ta kamu dason mijinta ai rikicewa Aslam yayi dan bai taba tunanin islam xatayi saurin bada kai ba daganan y fara sarrafa ta yadda yakeso bayan komai y wakana islam taji sam bataji wani xafi sosai ba sai dai wanda baxa'a rasa ba tun a daren sukayi wanka suka tsarkake kansu.
Nan fa rarayuwar masoyan ta fara tafiya yadda sukeso dan kullum Aslam sai y samu abinda yake so a gurin islam wani lokacin ma sau 2 ko 3 a rana tun tana jin dan xafi harta daina sai dadi,lokaci guda sukayi wani mugun kyau ga wani ffari da suka karayi Aslam harda wata yar kiba yayi.
*A GURGUJE*
Islam ce xaune dasu khausar a class sun samu interval sai after 1 hour xasu shiga wata exam din awara ce a gabanta saicin kayarta takeyi tana dangwala yaji khausar ce ta xunguri Amira tace anya sis bamu kusa xama mama ba kuwa Amira ce tace nima ina tunanin hakan kodan yadda naga wata acikin mu tana dada fresh ga wani salon kadayi data bullo dashi yau itace cin awara gobe wainar fulawa jibi dan subul gata dan malele kai koda yaushe dai da sabon kwadayi take xuwa lokaci 1 suka sheke da dariya banxa islam tayi musu dan tasan da ita suke ita kanta tana mamakin kanta canjin data samu koda yaushe cikin cin abin kwadayi take kuma bata dadewa da gamaci xataji wata yunwar ta kamata haka suka shiga hall din exam tana cin gyada mai gishiri bayan sun gama exam din sun futo Aslam ne yaxo daukarta,tuki yakeyi hankalinsa kwance mai agwaluma ta gani cikin sauri tace dan Allah hero tsaya saboda tana toxali da agwalumar taji yawun ta yayi wani mugun tsinkewa birki yaja y tsaya marairaicewa tayi tace plz agwaluma xan sha murmushi yayi y balle murfin mota y futa y siyo mata cikin bakar leda y dawo ai jikinta har rawa yakeyi dan ganin tasha agwalumar nan ko tunanin wankewa batayi ba ta fara aunawa cikinta agwalumar har wani lumshe idanu takeyi wai dadi.
Suna xuwa gda bayan ta huta tayi wanka futowa tashiga kitchen jellop din taliya tayi da xallan attaruhu da albasa wadda taji daddawa da bushashshen kifi bayan ta gama haka ta jjuyo duka a try ta futo dashi a table mat ta shimfida musu itada Aslam tace hero xomuci abinci haka yasa hannu sukaci duk da akwai yaji haka y daure dan yanxu irin abincin da takeyi musu kenan harda taliya da mai da yaji ta yanka cabbage salad tumatur albasa cocumber ta dafa kwai ta marmasa musu kifi a haka kuma yake ci dan yasan ajiyar sace ta fara aiki, kallan Aslam tayi tace hero wai cikine dani murmushi yayi yace wanene y fada miki yatsina fuska tayi tace makaryatannan mana su khausar wai kwadayi na yayi yawa cikine dani dariya yayi yace karya sukeyi kokin yadda da sauri ta girgixa kanta tace a'ah wlh nasan bani da ciki tace tab kasan haihuwa da wahala kuwa murmushi yayi yace ai ke baxaki wahala ba kina bacci xaki tashi kiga danki ko yarki dariya tayi tace Allah yasa mamakin shirmen islam yake bawa islam watako ita bata lura tana da ciki ba sai wasu ne suka kular mata.
Daddyn safwan yaxo kano shida daddy da Abba sunje gdan su khausar sun naimawa safwan auran khausar an saka bayan candyn su da wata 3 bikin yayi dai2 dana Amir da Amira dan suma haka aka saka y xama lokac kenan xa'ayi.
*sakon gaisuwa a gareku shafa'atu umar,sa'adatu usman & hibbancy na sadaukar da page dinnan a gareku Allah yabar xumunci ameen da wannan nakeson sanar da masoyan goyon kaka insha Allah saura 1 to 2 pages nagama goyon kaka*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
1/15/2017 1:26:09 PM: AysherhAdnan: (14/1/2017 4:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*139-140*
Kwanci tashi asarar mai rai su islam saura paper 3 suyi candy Aslam y buga musu jaka memo key holder Amir da safwan ma ba'a barsu a baya ba domin suma sunyi rawar gani sunyi musu calanders da jaka sannan Aslam y hada musu waleema sai hada2 candy akeyi.
Islam kuwa hannunta y fara kwari domin a xaman da sukayi da Aslam kullum suna futa yana koya mata mota amma dai har yanxu bata fara hawa babban titi ba sannan a tattare da ita tana ganin sauyi domin tayi wani irin mugun haske dau sannan breast dinta sun cicciko domin inta saka rigunanta dakyar take matse zip amma saita danganta hakan da kiba tayi,sannan a bangaren auratayya Aslam nasamun abinda yakeso sosai dan ko bai nemi islam ba tofa da kanta take xuwa domin cikin wata irin jaraba y saka mata ko kadan bata gajiya da Aslam shikuwa gogannaku ai gaba ta kaishi watako gobarar titi a jos.
Kwance Aslam da islam suke akan gado islam tayi matashi da kirjin Aslam tace hero nifa ina ganin canji sosai a jikina bakaga yadda nake cika sosai bane sannan kuma sai tayi shiru murmushi Aslam yayi yace sannan kuma me uhm uhm tace ta kara shiru dariya yayi yace sannan koda yaushe cikin son dumin mijinki kikeyi ko dariya ta kyalkyale da ita ta kifa fuskarta a kirjinshi cakulkulu y fara mata daganan xancen y canja suka fada duniyar maji dadi.
Yau su islam xasuyi candy wanda yayi dai2 da cikinta watanshi 2 da sati 2 amma saboda tsabar shirme da shiririta irin ta islam wai batasan tana da ciki ba tun asuba data tashi bata koma bacci ba kunun gyada tayi musu da yam balls ita kuma tayi dan wake komawa daki tayi wanka ta shirya Aslam duk yana kwance yana bacci kanshi ta tafi ta fara tashin shi cikin shagwaba hero3 cikin bacci y bude idonsa yana kallanta kasa2 yace y akayine my princess kin katsemin baccina ina mafarki kin haifamin babies masu kyau kamar ke xumbura bakinta gaba tayi tace nidai Allah2 hero banaso nace maka ni ba yanxu xan haihu ba amma kullum maganarka daya ina da ciki xan haifa maka baby to Allah tsaya kaji indai kamin ciki yanxu to Allah kayanka xaka karba baxan haifar maka ba nasha wuya ta karashe maganar da murguda baki murmushi yayi domin y kula babynnan nashi har shagwaba da rashin kunya y sakawa princess dinshi yace to naji amma kiyadda xaki rainar minshi a jikin ki tunda ai kinga maxa basa yawo da ciki ranar da xaki haifeshi saina karba ko daga kanta tayi alamar tunani can kuma ta kalleshi tace tab Allah kai xaka raini abinka ai ina ganin maxa da katon ciki murmushi yayi yace princess rigima to ai wancan katan cikin da kike gani bana haihuwa bane kune kukeyin na haihuwa mukuma saimu karba in ranar haihuwa tayi dariya tayi tace tab ai harna hango idon hero a matsula shima dariyar yayi yace ai babu wahala fa kallanshi tayi tace Allah kansa y gyada masa yana eh indai xaki yadda kiyimin renon babyn acikin ki nikuma nayadda xan haifeshi sannan nayi rainonsa bayan yaxo duniya wani kada idanuwanta tayi tace toh ka kyaleni xanyi tunani toh yace yana tashi y shiga bathroom danyin wanka.