Sashe 35
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dawowa yayi suka karasa gyara kitchen din tas shida islam,sannan tahau sama tayo wanka ta dawo,anan kuma ta baje kayan wasanta tanata wasa,Aslam dayake xaune sai dai y kalleta yayi murmushi,ta takarkare tana hada girkin yar tsanarta ta kwantar da babyn a gadon ta wai tana bacci xumbur sai ta mike da sauri ta daga Babyn ta toshe hancinta tana hmmmm Allah pretty kashinnan naki wari da sauri ta tafi ta mikawa Aslam ita tace yaya riketa nadebo ruwa na wanke mata kashi,kamar soko haka y karbi yar tsanar ita kuma ta dauki bahon babyn ta debo ruwa ta futo ta ajiye ta karbi yar ta sakata a ruwan,ganin irin lallabawar da islam takewa babyn nata shine y sakashi dariya,dagowa islam tayi tana kallan Aslam can kuma sai ta kalli yar tsanar tace pretty kinga dariya yaya yakeyi miki wai dan kina kuka ko? yi shiru ki kyaleshi baruwan mu dashi.
Aslam kuwa shiru yayi y tafi tunani lokacin islam tana karama shima shine yakeyi mata komai hatta wanka da wankin kashi indai yananan tayi,lokaci 1 yaji soyayyar dayayi mata tana yarinya ta dawo sabuwa fil,kiran sallah da yajine y katse masa tunani yace to my princess ki tashi ki tattara kayannan kiyi sallah kanji,sabanin yaji ta musa toh tace ta fara tattara kayan wasan,murmushi yayi y shiga bathroom din dakin kasa y dauro alwala,lokacin daya futo harta gama tattara gurin itama ta shige dauro alwala.
Bayan y dawo a masallaci tare suka shiga kitchen suka daura lunch,islam itace yanka albasa,bare maggi,auno shinkafa,islam dadi y isheta ganin yadda Aslam in xai mata magana sam baya mata tsawa,sai take ganinshi tamkar sabon mutum,a haka suka gama abincinsu fried rice & chicken pepper cikin farin ciki fuskar kowa fes saboda sam basuyi fada ba.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:54 AM: ?+49?174?6076805?: (7/12/2016 2:00pm) *na umma yahya musu*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*93*
Aslam driving kawai yakeyi amma sam y rasa nutsuwa,tunanin shi y tsaya tsam a guri daya,yasara meyasa in yaga wani yana nuna kulawa akan islam ko yace yana sonta yakejin haushi,islam ce ta katse masa tunaninsa ta hanyar cewa kai gaskiya hero abokinnaka yana da kirki sosai a gaskiya inaji ma nafasa auran sagir in ka sakeni gaskiya shixan aura ta karashe maganar da mirmushi ta lumshe idanu.
Wani mugun birki Aslam yaja wanda yasa islam saida tayi gaba ta koma ta gwaru da kujerar baya,xaro idanu tayi tana kalle2 ko xataga abinda yasaka Aslam jan birki haka,Allah ne y kiyayesu sun shiga irin titunan unguwa dan da a babban titi suke babu abinda xai hanasu haddasa hatsari,Aslam kuwa packing motar yayi a gefen titi y dango islam idanuwansa yayi jajawur jikinsa har bari yakeyi,lokaci daya jikin islam y fara rawa idanuwa xaxxaro saboda tsabar tsorata,kallanta yayi yace wlh this is the last warning about wancan banxan yaron da kike kira xaki aureshi,ke in banda baki da tunani ki rubuta ki ajiye auran mu ba saki ba yaji,dan naga alamar bakida hankali inajin kin manta xaman aure mukeyi ba dadiro ba da harxaki na tunanin wadansu maxan,naga alamar sam 2 bakisan menene aure ba wlh3 kinji nayi rantsuwa 3 times ko in kika kara maganar xan sakeki ki auri wani namijin saina nuna miki real colour dina yayi murmushin gefen baki yace naga ke haryanxu bakisan wanene umar ba kawai kallona kikeyi,lokacin daxan fara nuna miki halina y kama bakinta y murde har sai da tayi kara ,yace wlh bakin tsiwar nan sai y mutu y tankada ta,ta bugu da kofar mota itadai islam ta tsorata ta kama bakinta ta rike dan ba karamin maxa yaji ba jikinta kuwa har rawa yakeyi dan ba karamin tsoro Aslam y bata ba y canja mata gaba 1 tamkar namijin xaki tunaninta y tsaya tsam takasa tabuka komai sai kanta data sunkuyar tana kallan kasa,Aslam kuwa sai daya dauki 10 minute yana xaune y lumshe idanuwansa sai daya samu nutsuwa sannan yaja motar suka tafi.
Aslam suna xuwa sukayi horn gate man y bude musu suka shiga,tun kafin Aslam yayi packing islam take kokarin budewa ta futa da sauri y danna lock kofar motar ta ruke kallanta yayi yace naga kanki yana rawa ki nutsu kiji abinda xan fada miki kika sake iyayen mu suka gane irin xaman da mukeyi in muka koma gda saina saka bindiga na harbe miki kai,cikin tsananin tsoro ta dago dara2 eyes dinta ta saukesu a kansa,yace kalleni da kyau gwanda ki mutu konima na huta da wannan aurannaki da baya amfana nida komai,common girki baki iya ba balle akai ga manyan ginshikan aure ina fatan kin fahinceni,da sauri ta kada kanta dan sam takasa magana saboda jin abinda Aslam yace naxai harbeta sannan y bude motar yana ki jirani,sai daya bude seat din baya y dauko tsarabar da suka siyo sannan y xagaya y bude mata motar cikin sanyin jiki ta xuro kafafuwanta hannunta y rike cikinnasa fuskarsa dauke da murmushi part din kaka suka nufa.
suna xura dai2 kofar shiga da sauri islam ta kwace wannunta ta shiga da gudu tana kaka!kaka!!kaka!!!,da sauri kaka ta futo daga daki har xaninta na faduwa da gudu islam ta tafi ta rungumeta tana farin cikin ganinta,kaka ma cikin amarya Ashe yau kin tafe,xumbura baki Islam tayi taja baya tace Allah fushi nakeyi dake baki taba xuwa ba,haka ma su mommy ta saki kaka ta juya tana komawa xanyi hawaye y xubo a idanuwan ta,lokacin yayi dai2 da shigowar Aslam da sauri y taho harda sakin kayan hannunsa kamar gaske,yana kai waya tabamin my princess dita y karaso y rungumota ganin hawaye nasauka a fuskarta yace tab kaka dukarmin mata kikayi yaja hannun islam suka xauna a kujera y daurata a cinyarsa yana goge mata hawayen da hannunsa.
Kaka kuwa sakin baki tayi tana kallan ikon a ranta tace ikon Allah dama yarannan xasuyi shiri a rayuwa,cikin jin dadi kaka tace haba mai gdan nikuwa mai xanyiwa islam dita,Aslam yace to amma in ba abinda kikayi mata mai xaisa tayi kuka,kaka tace kawai fa shagwaba ce dan banxo gdan kuba,Aslam ne y fara bubbuga mata baya,yana kiyi shiru kinji mai princess islam kuwa tayi luf a kirjin Aslam tana futar da numfashi a hankali.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:54 AM: ?+49?174?6076805?: (9/12/2016 12:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*97*
Tun daga lokacin suke wani bala'in shiri Aslam da islam,dan dama abinda yake hada Aslam da islam fitsara to yanxu batayi masa dalili kuwa tunda yace xai harbe ta kowa y huta tashiga tsoro,yayinda Aslam kuma soyayyar islam take dawainiya dashi yake ratsa dukkan jiki da bargonsa.
Tafiyarshi sai karatowa takeyi yau y kama saura 2 days y tafi photercourt amma y kasa sanarwa da iyayansa,shi yanxu a yanda yakejin islam ma baya tunanin xai iyayin nesa da ita kona 2 weeks balle har 2 years danso yakeyi yanxu y shafe mata kiyayyarsa y cusa mata soyayyarsa,xaune suke a palo dabara ta fado masa wayarsa y dauka ya fara dialing number din general yusuf ringing takeyi sai data kusa katsewa sannan general y dauka.
Aslam yace: _assalamu alaikum_
General y yace: _wa'alaikumussalam_
Aslam yace: _barka da yamma oga dftn kan lfy?_
General y yace: _brkn mudai dftn kaima haka_
Aslam yace: _lfy qlau ammm sai kuma yayi shiru_
General yace: _ya akayine Aslam ina jinka_
Aslam dakyar y daure yace: _yallabai dama so nakeyi naji bayani akan tafiyarnanne_
Murmushi general y yayi yace: _tananan Aslam wani abune y faru_
Dan sosa kai Aslam yayi yace: _eh wlh yallabai da cewa xanyi ko da akwai yadda xa'ayi a fasa tafiyar dani?_
Murmushi general y yayi yace: _ai dole kayi tafiyar nan saboda ka riga daka amsa,ni kuma natura sunayenku can head quarter da pics dinku,shiyasa tun farko na tambaye ka saboda nasan kana da amarya,yanxu dai kawai hakura xakayi ayi tafiyar dakai,tunda kaga ba ta yadda xa'ace musu ga wani baxai iya xuwa ba alhalin ba rashin lfy kakeyi Ba_
Aslam cikin sanyin jiki yace: _insha Allah jibin xan taho yallabai a huta lfy_
General y yace: _Allah y kaimu sukayi hiding din wayar_.
Yau y kama Aslam saura 1 day y tafi kuma flight din 7:00am xai hau,shiyasa y yanke hukuncin yau xai kai islam gda su kwana acan washe gari y tafi,dan bai masan y iyayensa xasu dauki maganar ba dan yau yakeson sanar dasu,da misalin 4 o'clock Aslam da islam ne xaune a palo islam tace ni gaskiya hero mangwaro xansha,murmushi yayi yace haba princess mangwaron gdannan fa sam bai nuna ba,xumbura baki tayi ta juyar da kanta gefe,Aslam ganin islam na shirin yin fushi da sauri y mike y ruko hannunta yace haba princess fushi kuma to muje,washe hakora tayi sukabi ta kofar kitchen suka futa.
Tsaye Aslam yake y daga islam tana tsinko mangwaro guda 3 ta tsinko nan ta farajin kukan mage,cikin tsoro tace hero kukan mage fa nakeji ko? yace eh to me xatayi miki? cikin rawar murya tace nidai ka saukeni mu tafi banason mage tsoronta nakeyi ta karashe maganar kamar xatayi kuka,Aslam yace toh mangwaron y isheki haka? da sauri tace eh sauke ta yayi yace toh mu tafi,hannunta cikinnasa suke tafiya sai rarraba ido takeyi saboda har lokacin tana jin kukan magen,cak ta tsaya tare da kwalla kara ganin magen a gabanta tana kallanta,kankace me islam ta tafiii luuu ta suma tana shirin faduwa cikin xafin nama Aslam y dagata cak kan takai kasa yayi cikin gda da ita cikin sauri.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:54 AM: ?+49?174?6076805?: (9/12/2016 1:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*98*