← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 58

Sashe 21

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan sallar isha'i su Aslam suna xaxxaune suna hira wayarsa ta fara ringing,ganin wanda yake kiranshi shine y haddasa masa faduwar gaba cikin sanyin murya y daga,dagacan bangaren daddy yace kaxo yanxu ka sameni a palo na,Aslam yace to y katse kiran,kallan safwan yayi yace ta faru ta kare,safwan yace anwa mai dami 1 sata meya faru,Aslam yace daddy ke nemana yanxu,safwan yace toh Allah yasa kajiyo alkhairi,tsaki Aslam yayi yace y wuce yamin xancen aure ni wlh tunanin yarinyar daxan aura nakeyi dan duk kano banga tsarata ba (nikuwa nace karyane ??) gashi bankai 30 year dinba,safwan yace toh nan da kakai 30 year ai in Allah y nufa munada baby kenan ko y tuntsire da dariya,harararsa Aslam yayi yace dadina dakai kai banxane wlh yayi tsaki y fice,dariya safwan yayi yace naji.

Aslam ne xaune a gaban daddy,Abba,kaka,aunty amarya,mommy,daddy yace ba sainayi dogon bayani akan rashin lfyrka ba saboda kasan mai yake damunka,haka muma munsani dukkuwa da tsawon lokaci daka dauka kana boyemana,to yanxu muda iyayenka mun yanke hukuncin aurar dakai,kuma basai kayi tunanin nemo matar aureba,nariga nayi shawara da wani dan'uwana aminina kuma abokina xamu hadaku aure da yarsa,lokaci guda komai na Aslam y tsaya cak nayan mintuna wani gumi neya fara karyo masa,dukkuwa da sanyin a.c da yake dakin,daddy ganin yanayin da Aslam y shiga shine y sakashi murmushi don duk a tunaninsa y shiga wannan halinne saboda xa'a rabashi da islam.

Aslam kuwa a ranshi cewa yakeyi yanxu da girmana xa'amin auran dole,bama wannan ba dama anawa namiji auran dolene,tuni kanshi y wani sara masa,idanuwanshi suka yi jajawur gashin jikin shi duk y tashi,daddy ne yace kuma dududu yanxu aurannaku saura 9 day,cikin raxana Aslam y dago rinannun idanuwansa y saukesu akan daddy,daddy yace yarinyar bata kasarnan tana calfonia tana karatu,ranar da xata dawo shiyayi dai2 da ranar daurin auranku,cikin sanyin murya Aslam yace toh dan baxai iya ja da hukuncin da daddyn sa y yanke a kansa ba,daddy yace ko kanada magana girgixa kai Aslam yayi dan yadda xuciyarsa take masa tukuki da xafi baxai iya magana ba,daddy yace toh Allah y yima albarka dukka dakin sukace ameen.

Aunty amarya kuwa wani mugun tausayin Aslam taji saboda ganin irin yanayin daya shiga,da tana da dama babu abinda xaisa ta hana afkuwar aurannan to itama anfi karfinta ne,dady y kalli su Abba yace akwai mai magana sukace a'ah,kaka ce ta washe baki tace Abu yayi kyau Allah yayi albarka y sanya alkhairi,kowa yace ameen,daddy yacewa Aslam xaka iya tafiya,tashi yayi wani mugun jiri yaji yana kwasarshi ahaka dai y futa yana hada hanya ikon Allah ne kawai y kaishi dakinsa,saboda yadda idanunsa yake ganin dishi2.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
[11/16, 5:02 PM] ??????Salma??????: (16/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*64*

Yana shiga bedroom din ko sallama baiyi ba y fada kan gado y dafe kansa,saboda yadda yake baraxanar tarwatsewa,safwanne ganin yanayin da abokinnasa y shigo dashi,y sashi yin magana yace y dai aboki wai meya farune.

Sai da Aslam ya dauki 3 minute sannan yace su daddy ne suka yanke hukuncin yimin auran dole,cikin raxana safwan y xaro idanunsa waje yana auran dole y nuna irin baisan komai dinnan ba,a ranshi kuwa yana addu'a Allah yasa da islam xa'a hada abokinnasa dan sunyi bala'in matching halinsu nedai da banbanci,Aslam y dago rinannun idanuwan shi y saukesu akan safwan yace eh,cikin jimami safwan yace toh wace yarinyar da aka hadaka da ita,Aslam yace nima ban santa ba amma yar gdan abokin Abba ce a colfonia wai take karatu,cikin mutuwar jiki safwan yaji bada islam xa'ayi auran ba yace toya sunanta daga kafada Aslam yayi yace nima bansani ba dan yadda hankalina y tashi ko tambayar sunanta banyi ba,safwan yace kayi hakuri kayi musu biyayya insha Allah baxaka tabeba xakayi alfahari da aurannan gaba,tsaki Aslam yayi yace to xancen yaushe ma bikinfa wai saura 9 day,dariya safwan yayi yace ah kace mun kusa angwancewa lallai ranar xamu kwashi shokii,harararsa Aslam yayi yace uban wane xaiyi wani bidiri a bikin,safwan yace wlh baka isaba dole muyi bikin da xa'a gani a kara gani,kai y kamata ma tun yanxu mu fara rubuta preparation din da xamu gudanar,wani malolon bakin cikine y turnike Aslam ganin safwan ma murna yake da aurannan,yace da ubanwa xakayi preparation din safwan cikin jin dadi yace to duk duniyar nan akwai wanda y kamata ayi shirye2 bikinsa dashi daya wuce ango,a xabure Aslam y mike jin safwan y kirashi da ango don saiyaji tamkar y burma masa wukane,wani naushi y kaiwa safwan da sauri safwan y goce yana dariya y fice a dakin da gudu yace bari naje nayiwa Amir albishir din bikin babban yaya,y fice a dakin,Aslam kuwa gini y nausa y koma y fada kan gado shi kadai yasan irin wulakanci da rashin mutuncin daya tanadarwa yarinyar nan tunda tayi gigin yarda ta bata masa dukkan plan dinsa,wani murmushine y subuce masa tunawa da ixayar daxaiwa wannan amaryar mara rabo.

Washe gari mommy da kanta takirawo mai gyaran jiki a waya tanaso xatayiwa yarta gyaran jiki na 8 day sukayi xata xata bata 50k har kunshi mommy tace toh yau takeso a farayiwa amaryar amma bataso ta nunawa amaryar saboda aure xa'a yimata gyaran jikin,mai gyaran jikin tace toh.

2:00pm mai gyaran jiki taxo mommy da kanta taje dakin kaka ta tahoda islam tun a hanya mommy tace yata saboda kokarin da kikayi a makaranta nasaka mai gyaran jiki taxo tayi miki saboda inaso ki dadayin kyau,baki islam ta washe tace kai ammafa mommy naji dadi ngd ni kadai xa'a yiwa ba Amira mommy tace eh sai an gamayi miki na 8 day sannan xa'a yiwa Amira cikin jin dadi islam tace toh suka karasa part din mommy,wani empty room mommy ta basu anan aka fara gyaran jiki sai da suka dauki 3 hour sannan suka gama tuni islam ta dauki wani kyalli da sheki banda fitinannen kanshin da takeyi sakamokon hadadden turaren jiki na amare da mai gyaran jikin ta turara mata,islam kuwa sai dariya takeyi saboda yadda skin dinta ta kara kyau da sheki,ita kanta mai gyaran jikin masha Allah kawai take cewa saboda ganin yadda ayi daya islam tayi mugun kyau,kunun hulba ta dama mata islam sarkin kwadayi taji madara da suga aciki kamar xasuyi magana da wuri ta shanye aka xuba mata xumima shima shanye shi tayi tana tande baki ??,mai gyaran jikin ta kalli islam tace toh yata daga yanxu ta futo da wani sabulu tace da wannan xakina wanka sannan ta dauko humrah 2 tace wannan a ruwan wankanki na daurayar karshe xakina sakawa in kin futo kuma saiki mulke jikinki da wannan ki barta ta bushe a jikinki,cikin jin dadi islam tace toh domin dama akwai son kanshi,mai gyaran jikin tace banda yawo a rana indai kinaso gyaran jikinki yafi haka kyau,in futarma ta xama dole to ki dinga saka katon hijab da nikaf,islam tace a'ah ba inda xani aidama hutu mukeyi,murmushi mai gyaran jikin tayi tace toh nixan tafi sai gobe islam tace Allah y kaimu aunty ki gaida gda,mai gyaran jiki tace gda xaiji.

A palo suka hadu da mommy tace hajiya mungama saikuma gobe,mommy tayi godiya tace Allah y kaimu,islam ce ta futo tace mommy ta y kika ganni,mommy tace masha Allah yata kinyi kyau kinji yadda kike kanshi,wani farr islam tayida ido tace kuma mommy har humrah masu kanshi ta bani tace nadinga shafawa inna futo a wanka harda sabulun wanka ma,mommy tace toh ki dinga boyewa kar Amira ta karar miki tunda itama in an gama miki xa'ayi mata,islam tace toh sannan tace mommy ta bani wasu Abu masu dadi nasha,mommy tayi murmushi tace toh ai suma dukkansu na gyara jikine,islam tace toh ta fice,mommy kuwa murmushi tayi don tasan duk daran dadewa dole Aslam yayi alfahari da auran islam don yarinya ce mai shiga rai.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????

[11/17, 4:25 PM] ?+234 810 749 9249?: (17/11/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*65*

Islam da gudu ta shiga part din kaka jikin Amira ta fada tana 6* y kika ganni,Amira ce tace hmmm wannan kanshin fa wani farr islam tayi da ido ta kashe daya hannunta Amira ta kama tana kallo tace 6* kinga irin kyawun da kikayi gashi sai wani sihirtaccen kamshi kikeyi wai menene sirrinne wata dariya islam ta kyalkyale da ita tace abin sirrine Amira ce tayi narai2 da idonta tace kai 6* bafama haka dake,islam tace mommy ce ta dauko mai gyaran jiki ta faramin shine gift dins tace na kokari danayi a skul,da sauri Amira ta mike tace bari naje wlh baxan yadda ba nima sai tasa anyimin,islam ce ta riko hannun Amira tace kefa banxa ce basaiki jira nagama fada miki ba mommy tace na 8 day xa'amin daganan sai a farayi miki cikin jin dadi Amira tace toh shikenan yanxu naji magana naxata sankai xa'amin islam ta mike tace bari nayi wanka ta shige bedroom dinsu.

Bayan ta futo a wanka ta mulke jikinta da humrah sannan ta xauna ta tsantsara makeup wani hadadden swiss lace blouse & skirt ta saka light pink an masa kwalliya da dark pink flowers sannan ga wasu stones da aka jera sai daukar idanu sukeyi ta daura dankwalinta das tamkar nadin gwagwgwaro tasaka fashion dan kunne da sarka silver tayi bala'in yin kyau tamkar wata dan daren 15,fitowa tayi daga bedroom dinsu.
Chapter 21 · 0% Book details