← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 58

Sashe 53

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Islam kuwa a hall din exam ma kawai rubutu takeyi saboda tsananin ciwon da kanta yakeyi mata ga wani xaxxafan xaxxabi daya rufeta lokaci 1 jikinta sai rawar dari yakeyi hawaye kuwa a fuskarta tamkar an bude fanfo yake shatata invigilator ne y kula da halin datake ciki kara sawa yayi kusa da ita yace yaya dai head girl ko bakyajin dadi ne kanta kawai ta daga masa dayake babbane lokaci 1 yaji tausayinta y kamashi yace ok kin gama exam din taki ne kanta nan ma ta daga saboda sam batajin xata iya magana duba agogonshi yayi yaga saura 20 minutes lokacin submitting yayi amma sai ya karbi pepper dinta yace ta tashi ta tafi mikewa tayi amma sai taci jiri y debeta da sauri ta koma ta xauna cikin kulawa y kalleta yace menene kuma cikin muryar kuka mai hade da shagwaba tace jiri nakeji inna tashi kallan sauran students yayi yace wayasan gdansu da sauri khausar da Amira suka mike sukace su 6*s dinta ne tambayarsu yayi yace sun gama tasu exam dinne eh suka amsa yace to suxo su taimaka mata sunemi napep su wuce gda godiya sukayi suka tattara pens dinsu suka je suka kamata suka fuce a hall din dakyar take takawa tana wani cije baki tausayinta ne y kamasu khausar sai sannu suke jera mata.

Aslam da yake cikin mota idonshi a bakin hall nan yaga su khausar sun tattago islam da sauri y futo a motar har yana hadawa da gudu y karaso gurunsu yana tambayar meya faru da ita su khausar suka ce suma basu sani ba cak y dauki islam tana turjewa ina shi ko kula da students din da suke confound din skul din baiyi ba a front seat y ajiye ta su khausar suka shiga baya y figi motar ba karamin burge students din yayi ba saboda yadda y nuna kulawarsa akan islam duk kuwa daba susan shi menene dinta ba horn yayiwa gate man y bude musu gate suka fuce a 360.

Direct asibiti y wuce da ita nan aka karbeta emergency tratement aka fara bata drip aka daura mata aka saka allurar bacci tuni bacci yayi awon gaba da ita su khausar Aslam y kalla y mika musu 1k yace su tari keke napep y kaisu gda saisu fadawa su mommy islam tana asibiti to sukace suka karbi kudin a hanya sai mamaki sukeyi to meya samu islam jiyannan fa suka rabu da ita lfyrta qlau.

Suna xuwa gda nan suka fada islam bata da lfy kaka harda taka rawa wai kila tattaba kunne xata fara gani ?? haka suka shirya suka tafi asibitin har lokacin islam na bacci lokacin da likita yaxo nan kaka take tambayarsa meyake damun jikar ta ko karuwa suka samu ne murmushi dr sameer yayi dan y gane Aslam ne mijin islam yace a'ah xaxxabine kawai da ciwon kai y boye musu dalilin ciwon nata ne saboda dama ba dole ne su sani ba,kallan Aslam yayi yace y sameshi a office xasuyi magana toh Aslam yace dr sameer na futa Aslam y bishi.

Xaune Aslam yake gaban dr sameer yana jiran yaji mai xaice masa, kallan sa dr sameer yayi bayan y xare medical glass dinsa yace abokina na dade da sanin islam tun lokacin da xata fara menses dinta nine likitan dana kula da ita a lokacin a gaskiya abokina ka shiga yarinyar nan da yawa amma naji dadi sosai da baka samu damar samun taba tun tana yarinya sai data kara kwari shawarar da xan baka yanxu shine koda mun sallameta dan Allah ka daure ka daga mata kafa nan da 2 weeks kafin ka kara nemanta saboda ina tunanin kaji mata ciwo sosai tundaga yanayin yadda take tafiya da kuma xaxxabin daya rufeta lokaci guda in kuwa kace xaka kara ina tabbatar maka da xata fara tsoronka kuma duk lokacin da xaka jemata baxata saki jikinta harka samu yadda kake soba ina fatan xaka dauki shawara ta.

Aslam da kanshi yake sunkuye saboda kunya tun lokacin da dr sameer y fara jawabinsa a ransa yace dr baxaka gane bane nayi hakuri hade da juriya kusan 5 years ina fama da matsananciyar sha'awa ai dole yanxu dana samu abinci nayi masa cin koshi sai da dr y dan bugi table din gabansa sannan Aslam y dago kansa firgigit hade da shafa keya yace ngd dr insha Allah xanyi amfani da shawarar daka bani.

Mikawa dr hannu yayi sukayi musabaha sannan y futa lokacin daya koma dakin islam ta tashi nan fa y fara tattalinta ko kunyar su mommy bayaji motsi kadan yace my princess me kikeso, ita kuwa sai shagwaba takeyi to dama mai neman kuka neaka jefeshi da kashin awaki lokacin dasu mommy xasu tafi akace kaka ta xauna furr Aslam y shafawa idanuwansa toka yace shine xaiyi jinyar matarsa haka suka tafi suka bashshi kaka tana ta sababi Aslam yace eh naji kidai tafi ni xanyi jinyar matata dariya mommy da aunty amarya sukayi.

Aslam da kanshi y kira Amira a waya yace taje gda ta kwaso musu kaya sannan y shiga bathroom y hadawa islam ruwa mai xafi yaso yayi mata wankan ma taki sai dayaga tana shirin yin kuka sannan y hakura yana my princess ki gasa jikin ki sosai kinji hade da kashe mata ido 1 ruwa ta diba ta watsa masa y fuce yana dariya.

Tsawon 3 days Aslam y dauka yana jinyar Islam wata irin muguwar soyayya yake nuna mata inda komai shi yake mata hatta brush in xatayi shine yake matsa mata maclean wata irin muguwar shakuwa ce ta shiga tsakaninsu inda dr sameer har tsokanarsu yakeyi ai sune ma romioe da Juliet mommy kuwa daina xuwa asibitin ma tayi saboda yadda Aslam yake bata kunya haka kaka duk randa taxo sai sunyi fada wai irin sangartar da yake yiwa islam tayi yawa yace eh kema kaka kikayi mata ballantana ni mijinta islam kuwa wani mugun son Aslam ne yake shigarta yadda ko wanne bugun numfashi nata soyayyarsa daduwa takeyi a ranta.

*sakon gaisuwa a gareku rufa'atu,badiyya xaria,billy tabacco & zee yabo nasadaukar da page dinnan a gareku ngd da yabawarku a gareni Allah yabar xumunci*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/12/2017 7:39:44 PM: AysherhAdnan: (12/1/2017 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*137-138*

Yau islam kwananta 3 a asibiti ta ware sosai dan ma sama bata shan magani, dr sameer ne y shigo bayan duba islam da yayi y rubutawa mata sallama bayan dada jan kunnan Aslam da yayi, kaka kuwa cewa tayi taji dadi dama tagaji da ganin rashin kunyar dasu Aslam sukeyi islam kuwa itace mai cewa dama waye y kawota asibitin dukan wasa kaka takaiwa islam tace yau naji ja'irar kaya waini xata yiwa iyayi Aslam ne y tare dukan ta same shi yace to wai ke tsohuwar nan ina ruwanki ne xaki saka mana ido a rayuwarmu ke wayasan irin soyayyar da kika nunawa tsohon mijinki haka suka bar asibitin cikin farin ciki da raha dr sameer kuwa ji yayi family din sun burgeshi saboda yadda suke da wasa da dariya.

Suna xuwa gda furr islam taki shiga dakin ta wai kada taga mage Aslam yanaso y fada mata shine y saka mata mage amma yana tsoron karya ballo ruwa dan yasan tsaf xata manta da shirin da sukeyi ta fara masa rashin mutunci domin ba abu mai wuya bane a gare ta ta botsare masa.

Xaune suke akan bed din Aslam kan islam nakan cinyar shi yana shafa mata cikin gashin ta tashi tayi tana hero bari naje nayi wanka cikin tsokana yace baxaki tsaya nayi miki ba kokin manta randa kika dinga ihun su kaka su kawo miki dauki nice nayi miki wankan y karashe maganar da tuntsirewa da dariya cikin jin haushin furucinsa ta dauki pillow daya tahau dukan shi tana Allah banaso ai dama kana sane kayimin da xafi saboda nayi ihu ka dinga tsokana ta taci gaba da dukan shi da pillow tana tura baki gaba Aslam kuwa dariya yakeyi yana tareta da hannunsa kamata yayi y hadeta da girjinsa y rungumeta tsam yana sakin sassanyar ajiyar axuciya a hankali y fara rada mata dadadan kalamai hade da jaddada masa godiyarta na kawo masa budurcinta da tayi luf tayi a kirjinsa tana jin wani sanyin dadi a ranta hade da soyayyar mijinta da take malala acikin ranta a hankali ta xame jikinta daga nasa tashiga bathroom batafi 3 minutes da shiga ba Aslam ma y shigo daure da towel kallansa tayi tana kokarin daukar towel dinta ta daura da sauri y rigata daukan towel din yana jifanta da wani kallo yace Allah koki tsaya muyi wankannan tare ko kuma na maimaita irinna ranar nan xumbura bakinta gaba tayi tana Allah Allah Allah hero banason hak......bata karasa maganar tata ba taji bakinta cikinnasa kissing dinta yakeyi sosai islam jin da tayi Aslam nashirin xarmewa shine y sakata kwace jikinta a wahale haka dai sukayi wankan suka futo fuskar kowa dauke da annuri dan ba Aslam kadai bane yakejin dadin rayuwar da sukeyi yanxu ba har uwar gayyar watako islam,bayan sun shirya Aslam da kanshi y tafi dakin islam ya ciko mata katuwar trolly bag da kayanta sannan y rufo dakin y kawo mata nasa dakin.

Rayuwa suke gudanarwa mai wuyar fisaltuwa a karan kanta islam wani lokacin tana mamakin Aslam dan gani takeyi tamkar ba Aslam din data sani bane wanine nadaban domin koda yaushe suna tare in tana kitchen yana biye da ita in tana palo kuwa tofa a jikinsa zatayi masauki dan ma'u ma a gdan mommy suka barta a jewar Aslam saiya tafi sannan xata dawo.

Skul ma shine yake kaita y dauko ta rannan dai class mate din Islam suka tuketa akan saita fada musu wannan guy din menene dinta gajiya tayi da tambayar da sukeyi mata koda yaushe tace mijinta ne da mamaki suke kallanta wai yaushe akayi bikinta basu sani ba tace tun suna j.s 3.
Chapter 53 · 0% Book details