Sashe 9
Feeryal Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga direct bedroom ta shige.
ido ta waro cike da murna take kallon wad'an da suke cikin d'akin, tayi ihun murna tare da rungume su tana tsallen murna.
Chuchu da Chulu suna tayi mata dariya.
fuska ta d'an kwab'e ta cuno baki tare da marairaice murya tana cewa
"Dama kunsan ina nan ne, ni dai bana son zaman nan nafi son zama gun Ammie na."
Chuchu ta ce
"Ai nan ma da dad'in zama gashi komai na gurin yana da kyau."
fuska ta kuma kwab'ewa ta ce
"Ni dai nafi son zama gun Ammie na,
bana son zama side d'in Sahab d'in nan, kawai bana son nakasa yiwa Daddy biyayya har ya yi fushi da ni ne."
Chulu ta ce
"Ai kuwa idan baki zauna ba bazai ji dad'i ba, ba gamu ba zamu rika zuwa muna tayaki hira anan d'in."
"Kun tabbata?."
ta fad'a tana d'aura yatsar ta kan bakin ta.
duk suka amsa da "Eh mun tabbata."
suka zauna suka soma hira, nan da nan taji kad'aici ya gusa a gareta...
wunin ranar da su Chuchu tayi,
abincin rana da dare duk Aunty ke turo Baba Rabi da su.
washegari kamar jiya yau ma Aunty takuma aiko mata da breakfast.
Baba Rabi ta shirya kulolin kan dinning, ta kwashi na jiya ta tafi da su.
Feeryal bata fito da wuri ba bayan ta tashi a bacci sai da ta gyara bedroom zuwa bathroom. kafin tayi wanka ta shirya ta fito.
tana isa cikin parlour da sauri ta waiga can saman dinnin jin karar fad'uwar abu daga gurin.
shi tagani sunkiye yana kokarin d'aukar plt d'in da ya fad'i kasa.
kai ta kawar da d'an sauri dan bata sammaci ganin sa a gunba.
tsayuwa ta d'an gyara jin takunsa yana matsowa cikin parlour'n.
tana d'agowa ta gansa rike da plt a hannunsa guda d'aya hannun nasa kuma yana rike da Mug.
kai ta sunkuyar tana wasa da 'yan yatsunta.
wuceta yayi ya nufi ta kofar da zai sadashi da gefen sa dake ta cikin parlour'n nata.
tabi bayansa da kallo har ya b'acewa ganin ta.
sai kuma ta cuno baki gaba sannan ta juya ta wuce dinning.
tana zama Miemie ta turo kofa ta shigo.
tun daga bakin kofa Miemie ta soma yi mata kirari.
"Kaga a marya a gidan AA FIYA, ke kad'an ki kin zame musu kashin kifi a wuya, kinyi gaba kin bar karnuka suna ta haushi a baya."
Feeryal ta rike hab'a tana cewa
"Oh ni Miemie Allah ki rabani, ai babu ruwana na da ke tun jiya baki nime ni ba."
tayi maganar tana cuno baki gaba.
Miemie ta karaso tana fad'in
"Ke yanzu waya gaya miki ana zuwa gidan amare a washegarin ranar da aka kaisu, ai sai kaje ka gane wa idanunka damuwa, gara dai ka bari ayi kwana biyu zuwa sati, yanzu ma kawai nayi missing naki ne da yawa yasa nazo, amma sati nayi niyyar kiyi kafin nazo."
takai hannu ta toshe bakin ta tana cigaba da fad'in
"Um Allah dai yasa ba Ya Abdulrahim ango, kar yajini yayi ball da ni waje."
"Ai kuwa yana nan."
Feeryal ta fad'a tana waro ido.
Miemie ta juya da sauri tana fad'in
"Nashiga uku bari na tsere kafin ya fito."
dariya tayi ta ce
"Ke karya ne me zai zaunar da shi a nan yanzu dai ya d'ibi abinci yafita."
Miemie ta dawo tana cewa
"Na isa yanzu na karbi dukan da ban shirya masa ba, Murad na zuwa anjima yazo ya same ni da kumburarren jiki."
taja kujerar dinnin ta zauna ta dubi Feeryal data soma cin cake d'in ta tana yiwa Miemie dariya ta ce
"Ban gane ba kamar naji kin ce ya d'ibi abinci ya fita,
yaje ina dan yau dai weekend ba aiki bare nace asibiti yaje."
Feeryal takai cake bakin ta na tauna ta ce
"Ina zan sani nima ganin sa nayi a dinning d'in dana fito parlour'n, yana d'iba kuma yayi tafiyarsa."
Miemie ta ce
"Ba dai anan ya kwana ba ke nan?."
Feeryal ta waro ido kad'an ta shake da cake tayi tagwayen tari tare da cewa
"Ya kwana anan kuma Miemie?."
"Dalla jita daga magana ta rud'e shine me, bazai kwana anan ba akan ke ba matarsa bace, ki zauna noke-noke karki san yadda zakiyi ki janyo mijin ki gareki ba,
waya gaya miki yanzu ana haka ai duk wani kunya da sauransu ya kare da zallar kirsa zaki janyo mijinki, ki zauna dai garin kallon ruwa waccan kwad'on matar tasa tayi miki kafa."
Miemie ta karasa maganar da yamutsa fuska.
Feeryal ta bita da kallon mamaki, sai kuma ta girgiza kai tare da yin murmushi ta ce
"Miemie Allah bazan tab'a iyawa ba Sahab ya zauna a inda yake nima na zauan a in da nake, nayiwa Ammie'na alkarin zan zauna dan na cikawa Daddy burinsa, amma bazan tab'a iya abun da kike nufi ba."
Miemie ta mara baki ta ce
"Ai sai kiyi ta rashin iyawa, zaki sha kallo idan akayi auren mu da Murad d'ina, kizo gidan mu kiga yadda ake soyayya."
dariya ita dai ta bita da shi...
Abdulrahim na shiga parlour'n sa, Kuraiba na shigowa daga kofar gefen ta da ke ta cikin parlor'n nasa.
ya nima guri ya zauna kan kujera, tare da d'aura plt da Mug d'in kan table.
Kuraiba tasoma takowa tana yamutsa fuska ta tako gabansa ta tsaya tarike kugu tana fad'in
"Kamar Mommy ta sani tace narika sa ido sosai kan abincin ka, dan itama wancan uwar goyon ta, da barbad'en magani cikin abinci, ta gama mallake Daddy, shine take biyoka da abinci har nan ai ina gani jiya ankawo yau ma an kawo, to gara na sanar wa Mommy tun wuri kafin kai ma a gama da kai,
dama yaushe zaka so cin ko wani abinci bayan ga inda ake dafawa da barbad'en magani, ai dole kaji yafi ko wanne dad'i, ga abincin da za'a kyamata nan bana masu aiki ba."
wani kallo ya d'ago ya watsa mata, batare da ya yi magana ba ya gyara zaman sa ya soma cin abincin a hankali.
wannan kallo da ya mata tasan gargad'i ne dan haka taja kafarta tana mita takoma gefen ta.
Miemie ta mike tana fad'in
"Ni bari na tafi, ina gaya miki kisan me kike kisan wani irin miji kike aure na mijin da ba kowata mace ke samin irin sa ba,
dan wlh ko Kuraiba aro ta samu dan batayi kala da matar auren sa ba,
irin ki d'in ce dai ta dace da shi wlh mata ribibinsa suke, gara ki janyo kayanki ki killace sa, in kikayi wasa kuma kina ji kina gani wata zatayi miki huff da shi."
dariya maganar ta baiwa Feeryal.
Miemie ta ce
"Au dariya ma kike ko zakiyi bayani ne, ke wlh bansan irin ki ba ace ni ce a matsayin ki, ai wlh za'a sha kallo."
baki ta tab'e ta ce
"Wai tafi zakiyi Miemie tun yanzu?."
"Tafiya zan dan bazan iya ganin abin haushi ba."
"Dan Allah ki zauna mu kwana."
ido Miemie ta waro
"Wa na kwana anan rufamin asiri, bana ma so muyi ido hud'u da Ya Abdulrahim dan jiya ya yi wa su Ameerah kashedin shigowa side d'in sa,
ai bana fatan ma mu gamu, zan dai zo gobe."
ta juya da sauri tayi waje.
Feeryal tabi bayanta da kallo kamar zatayi kuka, ta taka zuwa d'aki a hankali.
tana kwanciya su Chuchu suka zo.
Da daddare tana d'aki taji motsi koda ta leko shi ta gani kan dinning yana serving
ta koma tayi kwanciyarta.
washegari.
batayi nisan bacci ba 7 ta fito d'aukar Yogurt da cake.
tana daf da karasawa dinning ya shigo.
da alama shirin fita yayi kuma sauri yake.
yana rataye da jakar aikin sa, yana tafe yana duba agogon hannunsa.
tsayuwa tayi bata karasa ba shi ya wuce, da d'an sauri ya d'au Food flask d'aya da d'an karamin flask mai d'auke da Sudan tea.
yazo zai gota ta a hankali cikin yanayin ta mai samyi ta ce
"Ina kwana."
picking call din da ya shigo wayarsa ya yi ba tare da taji ya amsa gaisuwar nata ba.
baki ta tab'e ta karasa dinning ta d'au abin da zata d'auka ta koma ciki.
Kuraiba data kasa bacci sai juyi take.
tana jin wani irin fitinannen sha'awa na taso mata.
sakamakon tadawa junan su hankali da suka gama ta cikin waya da mutanen ta.
wani dogon mika tayi ta mike n matse idanunta, ta ja kafarta ta fito.
ta nufi d'akin Abdulrahim duk da bata da tabbacin samin sa.
yana cikin bedroom d'in sa yana shirin kwanciya.
taji dad'in ganin sa.
ta karaso da sauri ta rungume shi ta baya.
ta saki kukan makirci tana fad'in
"Mijin Kuraiba cikina ciwo sosai ina jin yana harbamin ta kasan marata, ash kad'an daddanna min idan ina tab'awa ina jin sassauci."
hannunta ya yi saurin rukowa da take shirin turashi cikin wandon sa.
ya d'an tureta gefe, da sauri takoma jikinsa tana kuma narke masa.
a rud'i cikin matukar jin masifar sha'awa ta ce
"Cikin nan dai naka ne kayi min abin da nake so dan gujewa asarar sa, kai likita ne ai kasan duk abin da mai ciki take so yimata ake."
janye jikin sa yayi ya nuna mata kofa ya ce
"Fita!."
kamar zata ihu ta juya tana fad'in
"Kai da yin ciki ni da wahala, dan naji nace zan zauna duk da
bawani kaini har geji kake ba,
ko awa 3 baka iya kaiwa,
sai me in ka kore ni dan zatazo d'akin ka, girman abin ne kawai ba aiki, 'yar da ta saba da maza ina zata iya jurewa ma."
tsaki yaja ya rufo kofarsa..