← Book details Feeryal Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 61

Sashe 56

Feeryal Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwana uku yana cin amarcin sa, ko masallaci baya samin zuwa dan kafin ya an kara, lokacin sallah ta goce sai dai ya jasu sallah a bedroom.
Aunty ke aiko musu da abinci kullum safe da yamma.
ta had'a mata kananun kaya cikin akwati ta bawa Baba Rabi ta kai mata,
a parlour'n sa na kasa ta aje kamar kullum, a nan take aje duk abun da ta kawo musu idan ya sauko ya d'auka ya haura musu da shi.
yau ya sami fita sallar asuba bai makara ba, Daddy yana ta lura da shi yana ta kakkaucewa sabo da karsu had'e.
Daddy ya riga shi fita ya tafi can farfajiyar gidan ya tsaya.
yana shiga bai an kara ba yaga Daddy, kamar ya koma ba hali ya karaso ya d'an ritsina yana gaishe shi, bayan Daddy ya amsa ya ce
"Je ka dawo da ita waya ce ka riketa a gurin ka."
kai ya sunkuyar Daddy ya ce
"Tashi maza kaje ka sata ta dawo sashin mamarta,
ai ba'a baka ita ba ka rike ta,
kazo kayi biko tukun a baka ita, hakan ma sai an duba yuwuwar sa."
da sauri ya d'ago ya dubi Daddy sai kuma ya sunkuyar da kai.
"Je ka turo ta tukun kozo kayi biko."
Daddy ya kuma fad'a yana kokarin tafiya.
sumar kansa ya shafa zuwa bayan keyar sa, sannan ya ce
"Ayi hakuri Daddy."
Daddy ya ce
"Kazo ka same ni a parlour na ba a nan ba."
har ya juya zai wuce ya ce
"Kaje kuzo ta reda ita."
Daddy ya wuce sashin sa shi kuma ya taka izuwa nashi sashin.

Tana zaune a kan sallaya ta idar da sallah kenan tana azqar, tana lullumshe ido, dan daren jiya bai barta tayi baccin kirki ba.
hannunta ya ruko ya mikar da ita,
ya ce
"Muje mu gai da Daddy."
yana rike da hannunta har sashin Daddy.
a parlour suka same shi suka zauna kasan carpet.
Feeryal ta gaishe shi kanta a kasa.
Daddy ya amsa cike da kulawa, sannan ya yi gyaran murya ya soma yi musu nasiha da jan hankali sosai daga bisani ya yi musu fatan alkhairi da zaman lafiya mai d'aure wa,
ya ce su tashi su tafi Allah ya yi musu albarka.
shi ya fara mikewa dan gani yake kamar zai ce ya barta shi ya tafi.
Daddy na lura da shi ya yi murmushi, tabbacin sa na yanzu a kan iya riketa yafi na da,
dan yanzu ya lura da zazzafar kauna da soyayyar da yake mata, wan da ya adana shi a can kasan ransa.
Feeryal ta mike a hankali
sukayi masa godiya suka tafi.
a hanya da taga zasu wuce sashin Aunty ce ita sam sai taje gun Ammie'n ta.
ya yi shiru yana kallon ta sai kuma ya ce ta je.
ai kuwa da sauri ta shige sashin, tana shiga ko minti biyu batayi da zama ba, Aunty ta ce ta tashi ta tafi ta gode da gaisuwa, anjima ma za'a kawo mata kayan ta.
Feeryal kamar zatayi kuka.

Yana zaune a parlour ta shigo tana tura baki, yana ganin ta ya mike ya ruko ta, ya zaunar da ita a gefensa.
breakfast d'in da Aunty ta aiko musu da shi ya zuba musu, yasata dole sai taci wani abu yau ba cake da yogurt ba.

Aunty takira Ammah da Goggo Bishira, sukaje suka gyara mata gefen ta, dan sabbin kaya aka zuba mata su aka fita da wad'an can.
Mommy tayi farinciki da ta sami labarin Feeryal ta koma ta sami nutsuwa.

Duk da an sa mata kaya a gefen ta bai barta ta koma gefen ta ba, hatta kayan sawar ta ma wasu suna cikin wardrobe d'in sa.
sai da ya shari sati guda a gida kafin ya fara fita asibiti.
a d'an wannan sai kon kuwa sai da ya tabbatar da ya sabar mata da shi, ta soma sakin jiki da shi.
sai dai fa har yau tana jin zafin lamarin.
Aunty ta daina kawo musu abinci ta ce ta shiga kitchen da kanta ta girka musu, a kitchen d'in gefen sa takeyi musu girki.

Yau da wuri tagama ai ki ta shirya shi kan dinning, ta haura bedroom d'in sa ta gyara ta fito ta sauko,
tabi ta hanyar da zai kaita gefenta ta shige bedroom d'in ta,
tana shiga bathroom taji shigowar motar sa,
tayi wanka ta fito,
tana zaune gaban mirror ya shigo.
yana sanye da wando 3qrt da singlet.
ya tako ya zo ya rungume ta ta baya, kiss ya manna mata a gefen wuya yana kallon fuskarta ta cikin mirror.
a hankali cikin siririyar muryarta mai sanyi ta ce
"Barka da dawowa."
ido ya lumshe yana bud'e su a kanta kana ya kama towel d'in jikin ta ya kunce,
ido ya tsurawa ababen kirjinta ta cikin mirror, ya kai hannunsa ya cafko su, yana matse su ya yin da yake hango su ta cikin mirror.
fuska ta kwab'e yanayin sa ya sansar mata da abun da yake bukata.
"Sahab barni sanyi nake ji zansa kaya."
tayi maganar tana kokarin janye hannunsa daga kan nonuwanta.
a hankali ya furta
"Okay muke na baki d'umi."
sai kawai ya d'aga ta cak ya kaita kan gado,
yabi jikinta.
"Sahab ka bari kaya zan saka kawai."
bakinsu ya had'e,
sosai yake totsar ta ta ko ina kamar zai cinyeta da baki, ya d'ago idanunsa sunyi ja.
tuni ya cire kayan jikin sa.
fuska ta kwab'e duk da ya kashe mata jiki.
ya kwanta gefen ta ya d'ago ta ya d'aura kansa zellewa take kokarin yi ya riketa da kyau.
"Stop Beauty ke zakiyi da kanki bazakiji zafi ba."
ya yi maganar yana had'e kugunsu.
"Oh yeah! kinji ba zafi ko, fad'a min kina jin dad'in hakan."
ido ta rumtse da karfi tana kunyar saka nata idon cikin nashi kamar yadda shi yake yi.
"Fad'a min Beauty kina jin dad'in haka."
ya yi maganar cikin wani irin voice, mai nuni da zallar jin dad'i da fita hayyaci.
ido ta kuma rumtsewa,
ta daure duk da tana jin zafi, sai dai ta gaji a yadda suke d'in.
ta sulale a kansa tana cewa
"Sahab na gaji."
tuni ya juya ta kasa ya ci gaba da bata wuta.
sai da ya koshi kafin ya kyale ta.
sun fito daga wanka tana ta mammatse ido, tana zillewa gefe.
rukota ya yi ta zille gefe, ido ya d'an tsura mata sai kuma da sauri ya d'ago ta cak ya d'aurata a kan gado.
da sauri ta yunkura zata ta shi, ya yi saurin mai da ita yaja towel d'in jikinta kasa yana kurewa nonuwan ta kallo.
"Allah Sahab na gaji ka barni, ni dai akwai zafi har yanzu."
tayi maganar tana yunkurin tashi.
da sauri ya ce
"Tsaya beauty babu abun da zan miki, tsaya mugani."
ya kamo nonon ta d'aya yana kallon nipple d'in sa.
sai kuma taga ya saki murmushi irin wan da da wuya ka gansa a kan fuskarsa.
ya rungume ta yana manna mata kiss a goshi.
a hanka ya furta mata a kunne
"Taso ki sa kaya muje asibiti."
ido ta waro da tsoro ta ce
"Me zamuyi?."
"Muga kwanakin baby'n."
ya yi maganar yana shafa cikin ta da yake a shafe.
da sauri ta kalle shi shima ita yake aikawa wa wata zazzafa kallo.

Shi ya saka mata kayan da kansa ya rukota suka je gefen sa yasaka nashi kayan, sannan ya d'au makullin mota suka fita.
janyo ta ya yi jikinsa yana driving tana kwance a gefen jikinsa.
a haka suka isa AA FIYA HOSPITAL.
suka fito a mota yana rike da hannunta suka shiga cikin asibitin.
da Nurse Samira suka fara had'u, dan da taga shigowar motarsa sai ta tafito daga office d'in su da sauri, tana karairaya.
ganin sa rike da Feeryal a gefen sa, sai tayi burki zuciya na suya.
ganin wanda ke gefen nasa kyakkyawa ajin karshe, har sai da ta rainawa kanta,
yana da wannan ina zai kula wata.
ta kakalo murmushin yake ta ce
"Good afternoon sir."
Dr Imran ne ya fito daga office nashi ya washe baki yana fad'in
"Barka dai Madam kin rike mana Dr a gida kin hanashi fita a kan lokaci, AA tom sai a shiga office dama akwai patient a kasa."
Abdulrahim ya harare shi,
ita dai murmushi tayi tana yin kasa da kanta.
ya ja ta suka shige office d'in sa.
suna shiga ya bud'e wani d'an ma dai-dai cin wardrobe dake cikin office d'in,
ya d'auko bedsheet mai kyau da tsafta ya shinfid'a kan zanin gadon da ke kan gadon office d'in,
sannan ya d'aga ta cak ya d'aura kan gadon, ya kwantar da ita.
fuska ra kwab'e ta ce
"Sahab kar kayi min allura fa."
kai ya jinjina yana jan rigarta sama ya ce
"No bazan miki allura ba, kisa idon ki a nan."
ya nuna mata cikin computer.
dayake saitawa ya d'aura scanner a kasan mararta yana d'an yawo da shi a kasan marar nata.
ajiyan zuciya ya sauke mai had'e da murmushi, ya nuna computer ya kawo bakin sa saitin kunnen ta ya rad'a mata.
"Kina kallon baby'n Sahab da Beauty 1mon 2 weeks, baby bai san zafi ba tun san da kike raki ya shige abinsa,
wayshh Sahab a kwai zafi."
ya karashe maganar da kwaikwayar muryar ta.
ido ta rufe da karfi wato Sahab haka ya iya zolaya shima, kamar ba shi ba idan ka ganshi zakace babu magana bakin wannan,
dan a fuskarsa kad'ai ka kalla zaka cire rai da samun magana cikin bakinsa.
idan yana mata wasu abubuwan takan sha mamakin sa,
a d'an zaman su ta fahimci mutum ne mai mugun saukin kai sam baya son hayaniya magana kuma bata dame sa ba,
baya dogon magana amma da ita yakan yi magana mai tsowo.
kafa ta shiga shurewa da shagwab'a.
ya d'agota ya rungume yana manna mata kiss, ya yin da yake dad'a jinta sosai cikin zuciyarta.
Chapter 56 · 0% Book details