Sashe 48
Feeryal Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kwanta gefen ta yana sauke numfashi.
har lokacin jikin ta bai fasa b'ari ba dan ta gaji ta galabaita.
sai hawaye take sharewa tana binsa da kallon tsoro.
ya mika hannu ya janyo ta jikinsa
tuni ta fashe da kuka tana cewa
"Ni ka mai da ni gida,
ni dai gida zan tafi, wayyo Ammie na."
dad'a gyara mata kwanciya yayi a gefen jikinsa.
gaba d'aya ta kasa nutsuwa tsoron kada ya maimaita darasinsa mai wuyar d'auka.
a hankali yake shafa kanta zuwa bayan ta.
a hankali take lumshe idanunta bada jimawa ba bacci ya yi gaba da ita.
sosai ya kurawa fuskarta ido duk yayi ja sabo da kukan da tasha.
ya d'ago ya ware kafafun ta, ya kurawa pussy'n ta ido,
yanzu ma da d'an jini sai dai ba sosai ba, ya d'an kumbura ya yi ja alamun ya gurzu.
ido ya lumshe yana kuma bud'ewa kansa.
ya koma ya kwanta
kana ya dad'a mannata da jikin sa sosai, yana matse ido da son dai-dai ta nutsuwar sa,
yasha fama wajen dai-dai ta kansa.
a haka shima baccin ya sace shi.
karfe 2 dai-dai ya farka ya zuba mata ido tana bacci tana ta sauke ajiyan zuciya.
yayi kokarin zare jikinsa nan ta farka,
ya mike da ita a jikinsa suka shige bayi.
Bayan sun idar da sallah ta saka masa kuka ita dai ya mai ita gida.
bai yi magana ba sai janyota da yayi ya rungume ta a jikinsa.
kiran Daddy ya kuma shigo masa,
ya ce me yake har yanzu bai dawo da ita ba, in da wata matsala ya gaya masa.
ya ce ba komai zai dawo da ita.
Daddy na katse kiran, ya kashe wayar gaba d'aya.
Kwanan su biyu tare Abdulrahim babu abun da ya ke sai gurzar ta,
a kwanaki biyun kuwa ya kashe wayoyin sa duka ba'a samin sa,
Feeryal har wani d'an rama tayi na fitinar daya sata a gaba.
bata san a ina yasan abincin da tafi so ba ko wani lokaci lafiyayyen yogurt da cake yake sata gaba sai ta ci.
batasan ina yake samu ba sai dai taga ya fita ya shigo da shi.
washegarin da sukayi kwana uku.
Daddy ya shigo parlour'n Aunty
yana fad'a
"Yaron nan hauka yake yi ne ko me, wayoyin sa ma yanzu ya kashe tun shekaran jiya nake kiransa baya shiga,
bansan meye nufin sa na kin dawowa da ita ba, ko ya mance ita d'in ba matar sa ba ce yanzu, ba sai ya dawo da ita gida ba tun da ya karb'o ta meye na tafiya da ita wani gurin, tun ranar daya karb'o ta Alhajin Abuja yake ta jiran ya dawo da ita ya ganta,
har lokacin tafiyar sa ya yi bai dawo da ita ba,
a wani dalili yarinyar da take ba muharramarka ba."
sosai Daddy yake fad'an.
Aunty ta ce
"Daddy ai tun da tana hannunsa ne da sauki, rashin kwanciyar hankali na d'aya da banji muryarta ba, amma tun da kace kunyi waya da ita, na sami nutsuwa, na tabbata babu abun da zai same ta tun da tana tare da Abdulrahim."
Daddy ya ce
"Bata da auren sa zai d'auke ta ya tafi da ita wani gurin, ni hankali na bai kwanta ba ya dawo da ita."
Aunty ta mike ta shiga bedroom ta fito rike da takarda ta zauna gefen Daddy tare da mika masa tana cewa
"Nima awancan lokacin hakan na sammata, domin tun da ta kawo min takardar ban bud'e ba,
sai a 'yan kwanakin nan na bud'e naga ashe ba saki yarubuta a ciki ba, duba kagani Daddy."
da sauri Daddy ya warware takardan yana dubawa.
"I'm sorry."
kalmar da ke rubud'e kad'ai ke nan cikin takardan.
Daddy ya cika da mamaki ya ce
"Ikon Allah wato duk tsawon lokacin nan, da muka d'auka sakinta yayi ashe abun ba haka bane,
amma dai duk da haka su dawo gida zamufi samin nutsuwa."
Daddy ya kuma lalub'o number Abdulrahim da bashi da tabbacin shigar sa,
kamar da wasa yaji ya shiga, yana d'agawa Daddy ya ce.
"Kai Abdulrahim kana hauka ne, zakasa mutane cikin damuwa da tashin hankali, to na gaya maka yanzun nan duk in da kake ka d'aukota ku dawo gida, tun ban tsab'a maka ba."
Ya zare wayar yana kallonta dan tun bayan daya yi relax akanta ta sashi gaba da kuka ita dai sai dai ya mai da ita gida,
ta gaji zai kasheta.
idanunsa ya lumshe yana janyota jikinsa.
wayar sa ne yakuma kara ya yi picking call d'i ya kai kunnen sa,
d'an shiru yayi alamun yana saurarar abun da ake fad'a.
"Kuje ku kama shi."
yafad'a yana zare wayar a kunnen sa,
kana ya mike da ita a jikinsa.
bayan sunyi wanka ya bata wasu kaya sabbi ta saka.
shima ya saka ya d'au makullim mota ya ruko hannunta suka fito.
Numfashi ta sauke na farincikin ganin zai maida ta gida.
tarika bin had'ed'd'en gidan da kallo da batasan taya akayi tazo cikin sa ba.
lamarin yana bata mamaki bata sanin mafarin had'uwar su sai dai ta bud'e ido ta gansu tare.
tun da taga sun d'au hanyar tafiya hankalinta ya dad'a kwanci.
ta takure guri guda.
yana driving yana d'an waigowa in da take.
a hankali ta ji ya ruko hannunta ya janyo hannun nata ya d'aura kan cinyarsa da sauri ta waigo ta kalle shi suka had'a ido,
tayi saurin sunkiyar da kanta tana cuno lips d'in gaba.
a hankali yake murza yatsunta da hannu sa guda ya yin da yake driving da hannunsa guda.
a haka suka isa AA FIYA STREET babu mai magana cikin su.
sai dai har lokacin hannunsa yana rike da nata yana murza shi a hankali.
tana kwance a jikin sit tayi shiru tana saurarar bugun zuciyarta.
Tun daga can nesa kafin su iso bakin get d'in gidan, suke hango motocin hukuma, da alama yanzu ne isowar su dan durowa suke daga motocin.
a hankali ya karasa ya faka gefe ba tare da ya shige gidan ba.
hukumar suka gewaye gidan da bindigu, Daddy Dad Abbieh Ajmaal Shamsuddin Zaraddin Faisal,
da sauran ma'aikatan gidan duk suka fito daga masallaci in da sukayi sallar azahar.
da sauri hukuma biyu suka taho in da su Daddy suke, suna zuwa d'aya ya tsaya a gaban Dad d'yan kuma ya tsaya ta bayan sa ya kama hannayen sa duka biyu ya had'a ta baya ya saka masa ankwa.
da sauri Daddy ya ce
"Lafiya zaku zo mana a irin haka ai dai zakuyi mana bayani, wata kila dai b'atan hanya kukayi an baku sanarwa ba dai-dai ba."
wan da yake tsaye gaban Dad ya ce
"Alhaji Tukur Shitu Fiya ana zargin ka da had'a kai da masu garkuwa da mutane, wajen sasu yin garkuwa da yarinyar da akayi garkuwa da ita, kwanaki hud'u da suka wuce a gidannan,
dan haka muje office zaka sami sauran bayanan a can."
suka ja Dad suka tura cikin mota.
hukuma suka d'ale motocinsu suka bar unguwar da mugun gudu.
kowa a gurin jikinsa yayi sanyi,
musamman 'ya'yan Dad Zaraddin da Shamsuddin.
sai sunkuyar da kai suna jin d'aci da bakincikin abun da baban nasu ya aikata.
Daddy bai iya magana ba sai sa kai yayi ya shige gida, Abbie ya bi bayansa.
a cikin gidan kuwa duk sun fito sabo da jiniyar hukuma da sukaji.
hankali ta she Hajiya ta ke tambayar su Daddy da suka shigo, me yake faruwa taji jiniyar hukuma kofar gidan.
Abbie ne ya iya sanar mata abun da ke faruwa, Daddy kam ya kasa iya cewa ko mai.
Hajiya ta saki salati tana fad'in
"Me Tukur ya nima ya rasa da zai had'a baki da 'yan kidnapping, kai duniya wace irin rayuwa ce wannan, a ko da yaushe na kusa da kai shike niman wukan sare kanka."
Akan idanunsa akayi gaba da Dad sai sannan yaja motar ya karasa bakin get yayi hon, aka bud'e masa get.
shigowar motarsa ne ya dawo da hankalin mutanen gidan da suke cike da alhinin lamarin kansu.......!
Da sauri suka d'unguma gurin motar, da sauri ta kai hannu tana kokarin bud'e marfin gefen ta.
taji ya ruko hannuta, ta waigo suka had'a ido.
sosai ya jefa kwayar idanunsa cikin nata, tayi saurin yin kasa da nata ido, ya saki hannunta ta bud'e da sauri ta fita.
Aunty ta rungume ta cike da farincikin ganin ta lafiya.
Mommy ta dafa kafad'ar ta ta saki Aunty ta juyo, tana murmushi kanta a kasa.
Mommy ta ce "Sannu kinji Allah ya tsare na gaba."
Hajiya ta ce
"Kai amin dai sannun ki kinji 'yar nan, Tukur dai albasa batayi halin ruwa ba, Allah yasa basu duka bige ki ba,
dan naji ance haka sukeyi suyi maka duka lilis sannan kuma a biya su."
kai ta girgiza tana cigaba da murmushi.
Ammah itama dafa ta tayi tana mata sannu.
Miemie Ameerah Sumayya kamar zasu d'auke ta, tsabar farincikin ganin ta.
ya fito daga cikin mota hajiya ta ce
"Sannun ka fa Abokin turawa sannu da gwagwarmaya, abun da Tukur zai mana ke nan ban tab'a zaton zaici amanar mu ba,
tun yana d'an kankani nake rike da shi ban tab'a d'aukar sa a bani na haife sa ba,
na rike sa da 'yan'uwan sa ban nuna masa banbanci ba amma daga karshe sakayyar da zai min ke nan,
me kud'in nan zai masa idan Abubakar ya basa,
idan bukatar kud'i ya ke ba sai ya fito ya gaya masa ba, nasan kud'in da ya so karb'a a kud'in fansa idan ya nimi fiye da shi a gurin Abubakar zai basa,
amma sai ya bi ta wannan hanyar, haba dan Allah mene ne haka, amma Tukur yaban mamaki."
Hajiya ta kawo kuka ta saka tana sharb'e hanci.
Aunty da Mommy da Ammah suka shiga bata hakuri.
ganin yana kokarin barin gurin Aunty ta dube shi tana fad'in
"Sannu Abdulrahim an gode Allah ya saka da alkhairi."
kai ya jinjina tare da saurin barin gurin.