← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 50

Sashe 9

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwanci ta shi asarar mai rai Abubakar har ya kammala karatunsa na secondary, wanda ya fara jami'a a nan kuma ya ha
u da Asiya yarinya mai natsuwa da kamun kai sai dai Asiya yar wani attajiri mai ku
i ce wanda duniya ta san sa, dan kasuwa wanda ba'a iya Nigeria ba har
asashen
etare sunansa ya kai wato Alhaji Amiru mai katifa wanda ya samo sunan ne sakamakon sana'ar da ya fara kafa kasuwancisa da ita ke nan wato sai da katifu, soyayya ce ta kullu tsakanin mutane biyu Abubakar da Asiya wanda har suke jin cewa
aya ba zai iya rayuwa ba idan ba
aya, ana cikin haka Majoh ya turo sakon kiran sa ko da ya je sai ya tarar da abun da bai ta
a tsammanin saba, dan ya tarar da an masa kamun mata acikin yaran dangi wannan abu ba
aramin
aga hankalisa ya yi ba duk da ba shi
ai aka ma ba har da
an uwannasa Suleman sai dai shi ya
a da hannu bibiyu.
aramin tashi hankalisa ya yi ba ga shi a wancan lokaci ba waya bale ya ji labarin Asiya ko ya samu sau
i ta wani fannin ganin bai da wata mafita ya sa ya fito fili ya sanarwa Mahaifinsa cewa shi fa wannan auran bai san sa don yana da wadda yake so kuma suka yi al
awarin aure da ita, Majoh ya yi salati ya dire ya ce a gatabun bai isa ba aure dole ne sai yan yi sa ba fashi matukar yana raye, sosai ya shiga damuwa jin kalamin Majoh.
eman duk sai ya shiga damuwa ganin
an uwannasa cikin damuwa duk wani
auki da zumu
in auran duk sai ya ji ya fita masa a rai ya fara lallashi da ban magana, amma ina sam Abubakar ya kafe akan shifa ba zai ha
ura ba, ba zai kar
i wannan auran ba bayan yana da wacce suka yi al
awarin aure.
angaren Majoh shirye-shirye aure aka cigaba da yi ba kama hannun yaro hankali sa ne ya tashi sosai bayan da ya ga cewa jibi ne auran kuma lallai idan bai yi wani abun ba to fa za a aura masa matar da ko sau
aya bai sa ta a ido ba duk wannan halin ba wanda yake tunawa kamar Asiya wadda ta masa halacci, ta kasa duba da ni san da tazarar da ke tsakanin su ta ce sai shi shi Kuma ya rasa da mai zai saka ma ta sai wannan girman butulci gaskiya ba zai iya ba.

Tuni ya
au shawarar da zuciyarsa ta yanke masa cikin dare ya ha
a kayansa ya gudu, sai wayar gari a ka yi ba shi ba mafarinsa, fa
ar irin tashin hankali da suka shiga
ata lokacin ban da Majoh da ya tubure wai daman shi ya sa sam ya ka sa aminta da zancen bokon nan dan ya san ba abun da boko za ta haifar ba yan matsala, dan shi tun farkon ya
i aka tilasta sa yanzu ga shi ya gagari kowa har za'a ba shi umurnin ya sa
afa ya yi fatali da shi sosai rayuka suka
aci musamman da aka je birni har makarantarsu amma babu shi ba mafarinsa.

Hakan ta sa aka
aura auren Suleman wada ya tare da matarsa Nafisa yar kawunsa ce duk wannan Suleman ya fi kowa shiga damuwa shida Karime wadda har ciwo ta kwanta dan Aminatu haihuwar su kawai ta yi amma ba za tafi ta Karime son su ba, dan ba ta ta
a ma su
aukar 'ya'yan kishiya ba jinsu take tamkar ita ce ta
urkusa ta haifesu shakuwar da ke tsakanin su ita ce ta sa tafi ma Aminatu son su da sanin damuwarsu fiye da ita.

Abubakar yana barin rugarsu kai tsaye gidansu Asiya ya yi wa tsinke, bai
ata lokacin ba wurin sanar da ita abun da ke faruwa, ta shiga tashin hankali fiye da shi dan yana gama sanar masa ta sume masa a wurin....

Comments
like
share
Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*HABBITYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
A she Abubakar bai ga komai ba dan a
angaren Asiya ma ita ma bai samu
uwa a wurin Mahaifiyarta ba, dan ce wa ta yi sam
arta ba za ta auri talakaba
arta
aya tilo mace da Allah ya ba ta ace za ta kare a auran
an ruga, sosai Asiya ta shiga damuwa dan har sai da ta kai ga kwanciya asibiti duk wannan Mahaifinta bai da labari sakamakon bai nan yana Chaina ya je siyo kaya, sai labari ya samu abakin yayan Asiya wato babban
ansa dan matarsa
aya Hajiya Sa'adatu yaransu hu
u kuma Asiya ce kawai macce acikinsu hakan ya sa Mahaifinta yake matukar nuna ma ta kauna Alhaji Amiru mai katifa Mutum ne mai matukar son 'ya'yansa ba ya son
acin ransu ko ka
an ko nawa ne zai iya kashewa zai kashe dan kawai ya ga yaransa Acikin farin ciki da walwala.

Hakan ta sa yana samun labarin hankali ta she ya baro Chaina ya dawo Nigeria, sai da ya dira a Nigeria kamin yake samun labarin duk abun da ke faruwa daga bakin ita Asiya
acin rai ya nunawa Hajiya Sa'adatu wanda ya sheda ma ta da ace sanadin wannan abun wani abu ya samu Asiya da sai ta yi danasanin sanin sa acikin rayuwar ta, sawa yai aka nemo masa Abubakar wanda ya nemi tabbacin cewa yana santa ko dai kawai yaudararta yake son?

Atake ya sheda masa cewa yana santa.

Alhaji Amiru mai katifa bai yi wata wata ba, ya sa aka
aura aurensu wanda shi ne ya
auki nauyin komai bayan sati biyu da faruwar haka ya nema ma su admission a wata jami'ar da ke America dan su ci gaba da karatunsu.

Bayan shekara uku sai alokacin suka dawo ida Abubakar ya yi nasanar samun takardu ma su kyau wanda zai iya samun aiki ako ina har acan America
in ma'aikatu da dama sun nuna sha'awar su na son ya yi aiki da su amma ya ce a'a yafi son ya dawo kasarsa ya yi aikinsa, ko da suka dawo Alhaji Amiru bai yi wata wata ba wajen jefa shi akan harkan kasuwanci wanda kuma ya shiga da hannu dama wanda ba jimawa sunansa ya fara zagawa gari, acikin shekara
aya sai kuma alokacin Asiya ta nusartar da shi akan ya kamata ya je ya ga gida.

Haka kuwa aka yi dan sun shirya tare da ita za su je wada suka shirya goma ta arziki suka nufi rugarsu, sai kuma da suka dunfari rugar gabansa ya soma fa
uwa, wada yake jin baida
warin gwiwa fuskantarsu Majoh to ya ce yana ina tsawon wannan lokaci, haka dai ya yi karfin halin
arasawa tare da
warin gwiwa da Asiya take ba shi.

Tuni mutanen garin suka fara bin motar da kallon mamaki dan an san kaf rugar ta su ba mai irinta kai tsaye gidansu ya yi wa tsinke wadan
irjinsa ke dukan tara tara!

Ai kuwa dai za'a rina wai ansaci zanin mahaukaciya dan yana shiga da Majoh ya fara arba da shi wanda ya mi
e duk da kyau da wayewa da suka nuna ajikin Abubakar amma sam bai kasa ganesa ba nan ya fara matsifa wanda ita ce ta janyo hankalin sauran mutanen gidan Karime da Aminatu har da Suleman dake kwance bai fita ba sakamakon bai da lafiya suka fito a kusan tare jin Majoh na fa
in sunan Abubakar, ba
aramin mamaki suka yi ganin da gaske Abubakar
in ne sosai Suleman ya ji da
in ganin
an uwannasa
aya tilo a duniya, amma sai ganin suka yi Majoh ya
au sanda ya nufi Abubakar gadan gadan.
aramar fama aka yi da Majoh ba kamin ya yafe wa Abubakar dan kuwa ce wa ya yi ya yafe sa har ida ba duniya, sai 'yan uwa da abokan arziki gamin da wa
anda suke a matsayin iyaye a wurinsa suka saka baki kamin ya ha
ura ya yafe wa Abubakar
Ya samu matar Suleman da tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe wanda shi har a lokacin Asiya ba ta ta
a ko
atan wata ba, sai kuma ya tarar da Innaya wato Aminatu tana fama da matsanancinyar rashin lafiya wadda an yi magani har an gaji amma ba sauki, sosai hankalinsa ya tashi wanda ya yanke shawarar cewa zai fita da ita
asar waje acan sai adubata, nan madai sai da
et Majoh ya aminta wanda a ka ce za su tafi tare da Karime Majoh ya kafe akan ba za ta ba abar shi shi
aya ba sai a ka ce su tafi tare kuma ya kafe akan ba za shi ba Abubakar ya ce ba komai domin acan akwai ma'aikata ma su kula da marar lafiya.

Da wannan zancen aka shirya wanda kamin su
araso har amsu Airplane ticket wada ina Innaya kawai ake jira a yi ma ta paspo sun rakasu har garin Yola wada acan ne suke da zama suka yi ma su sallama suka juyo suka dawo.

A kuma daren rarne mummunan labari ya riskesu wanda, ya makukar ta da ma su hankali wato jirgin da ya tashi a daren ya yi hatsari duka mutanen ciki sa sun mutu, fa
in irin tashin hankali da wannan ahali ya shiga
ata lokacin ne, wanda Karime na samun labarin ta fa
asa sumammiya sumam da ba ta farka ba sai a cikin
abarinta, wannan abu ya sake
agawa kowa hankali wanda har shi ma Majoh ya kwanta rashin lafiya sati biyu tsakani ya ce ga garinku nan, Suleman ku san zaucewa ya yi domin shi ma har a fidda rai akan zai rayu bayan dogowar jinya ya tashi wanda ya ce, kuma shi ba zai iya cigaba da zama acikin wannan rugar ba tun da Mahaifinsa ne Uban ruga kuma ya rasu shi ne yanzu a matsayinsa ya ce idan da wanda ke da sha'awar yin hijira to shi dai zai
ara gaba.
Chapter 9 · 0% Book details