Sashe 22
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' This girl is controversial, by the way Allah dai ya sa ba wata rigimar za ta je ta janyo mana ba, don na fara tsorata da lamarinta.''
'' Kin ga Inty yanzu duk wannan bai da wani amfani neman ta ya kamata mu yi.'' Kamal ya fa
a yana barin wurin.
Wasa wasa dai aka ne mi Dagori gabas ko yamma amma babuta ba dalilinta tuni hankalinsu ya soma tashi duk 'yan watse ba kowa sai su amma kam ba Dagori ba alamarta har gida sun kira amma an ce ba ta can, ko da ma ta ya za ta wani gane hanyar gida bayan ita
in ba wani sanin kan gari ta yi ba.
Haka suka tarkato suka dawo gida har da Kamal da hankalinsa ya yi
ololuwar tashi ba wani sukuni suka shiga parlon Abbi da Mami da ke cirko-cirko tsakiyar parlon sai Innaya dake zaune, a kan one siter na kujerun suna shiga da sauri Abbi ya nufesu.
'' Ke!
Maamah garin yaa ya haka tafaru?
Ta ya kuka bar ta har a ce an ne me ta an rasa?
Bayan kun san ba wani sanin kan gari ta yi ba.'' Cikin rikicewa yake maganar tamkar ba Abbi mai dauriya ba tsoronsa Allah kada ace 'yan Kidnapping
inta, a kai ba ko kuma ta fa
a hannun
ata gari.
''Abbi wallahi yarinyar nan sam ba ta ji yarinya kai ka ce jikar ajanu, Abbi haka fa ta dage ta
inga fa
a da Yaron MC wai a dole sai ya ba ta ku
in da aka watsa ma ta na rawar da ta yi, mu ka sa magana ma mu ka yi sai fa da Yaya Kamal ya zo shi ne ma ya janye ta daga gurin amma da ta kafe akan lallai sai an ba ta ku
inta waya sani ko garin kwa
ayinta har wani ya janyeta ya...''
" Ke!
Inty rufe wa mutane baki kin ji ko." Mami ta fa
a cikin
acin rai.
'' Bar ta kawai ta gama nunawa ita sam
atan Mai babban suna bai da me ta ba.'' Abbi da ya har zu
a har yana shirin kai wa Inty duka ta gudu ta
uya bayan Innaya ya fa
'' Ka ga Abbin yara Mai suna fa ba ji take da ba, kuma gaskiyar Inty ba mamaki ka ga garin
ayinta ne ta je ta fa
a hannu, ni na rasa wannan yarinya ina ta gado wannan, shegen hali na ta.''
'' To yanzu ta ina za a fara?." Mami ta yi maganar tana duban Abbi.
Numfashi ya sauke yana shafa goshinsa.
'' Wallahi ni ma abun da nake tunani ke nan ta....'' A rigice ya shigo ba tare da ya yi y mutanen wurin rin sallama ba ya ce.
'' Wai mi ke faruwa ne?
Labarin da nake samu da gaske ne?
Wai an nemi
ai daga cikin
annena, an rasa?.'' Ashrap da ya shigo yanzu ya fa
a yana duban mutanen wurin
ai bayan
Ganin ba wanda ya ba shi amsa ya sa Maamah da tun shiguwarsu ta zube kan kujera ta ha
e hannu da gwiwa ta kasa cewa komai, ta bu
e baki da
et cikin sanyin murya ta, labarta ma sa duk kan abun da ke faruwa kaf ta sanar ma sa ta
ora da ce wa; " Ni tsorona kada wani abu ya sameta yadda matsalar tsoro ta ta
are a ka sanar nan, i'm afraid of losing her despite her behavior amma ita
in 'yar uwata ke gare ni Yaya Ashrap ka dai ga ba wani jimawa na yi da saninta ba amma ina jinta tamkar su Aimanah, kawai dai ni kun san ban fiya nunawa idan har ina son abu ba amma tun ganin farko da na yi ma ta naji ta shiga rai na don kaf a cikinmu ba mai kama da Abbi kamar ita duk da ana cewa, Yaya Asad yana kama da shi amma bai kai ta ba, Yaya yanzu ta ina za a fara ne manta?
Yaya ina ganin kawai a ajiye zancen auran nan, kawai yanzu idan su Baffa suka zo gobe mi za a sanar da su?."
Ta kai
arshe tana fashewa da kuka!
Aimanah ce ta zauna kusa da ita tana bubbuga bayanta a hankali.
Sai kuma alokacin hankali Abbi ya farga a mi zai sanarwa
an uwannasa, idan ya zo.
Kamal ne ya yi gyaran murya kamin ya ce; '' Abbi, Ya Ashrap wannan fa abun ka ma ta ya yi a sanarwa police don sune kawai za su iya binciko ida take.''
'' Ka ga wallahi duk wannan dabarar bai zo min ba, kai Ashrap yanzu mu je da kai mukai report wajen police tun wuri.''
'' No Abbi ka yi zamanka kawai za mu je tare kai ba sai ka je ba.'' Kamal ya fa
a yana ri
o hannun Ashrap, tamkar wani yaro.
'' Amma Kamal ya kamata ka je gida haka dare na yi.'' Mami ta fa
a cikin kulawa.
'' A'a Mami ba damuwa ai nan ma kamar gida ne kuma ko da na je hankalina ba zai ta
a kwantawa ba, ba tare da na san halin da beauty take ciki ba.'' Yana gama fa
in haka suka fita daga parlon.
Abbi ne ya bi bayan su don hankalinsa ba zai ta
a kwanta ba, ba tare da sanin ida aka kwana ba.....
Comments
Like
Share
Yau dai kun ga na rage yawan typing to saboda ba ku
arfafamin gwiwa ne idan na ga like da share da ruwan comments za ku ga posting mai yawa kuma akan lokaci.
Ta ku dai har kullum da ko yaushe.
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Suna
arawa police tension suka shigar da report jin zancen ya ha
a da kidnapping ya sa, police suka yi masu iso zuwa wajen DPO bayan da ya gama karanta report
in ya sauke numfashi tare da cire glass d'in fuskarsa yana
ora hannayensa duka biyu akan table,
in gabansa.
'' Duk da na ga abun da ya faru amma ina neman
arin bayani garin ya haka ta faru?." Ya fa
a tare da tsare Abbi da ido.
" To kamar dai yadda muka sanar a farko sun je wurin kamu ne, can ne dai koma mene ne ya faru dan an neme ta an rasa.''
'' Ok kai ne Mahaifinta.?"
'' Eh to 'yata ce amma ba ni ne, na haifeta ba yarinyar wurin Hammana ce.'' Abbi ya sake ba shi amsa cikin jaddada zancensa.
'' Na fahimci yanzu dai kana nufin ta zo ne bikin ko? .''
'' Eh haka ne.''
'' Ok kana wurin abun ya faru?" Sai da Abbi ya dube Ashrap da Kamal ka min ya ce.
'' A'a ba na wurin sai dai duk abun da ya faru shi wannan yana wuri dan shi ne mutum na
arshe da ya ganta ka min aka neme ta aka rasa.''
Duban Kamal da Abbi ya nuna DPO ya yi na second ka min ya ce; " Kai!
Mene ne sunanka?."
'' Amm wai ni?." Kamal ya fa
a yana nuna kansa a
an rikice don tambayar ta zo ma sa ne a ba za ta.
'' Kai!
Be careful ya kamata ka san nan a ina kake!." Sergeant
in da ke tsaye gefen DPO ya fa
a cikin murya mai cike da garga
'' Sorry Sir.''
'' Uhmm muna jinka.'' DPO ya fa
a yana ma sa nuni da hannun alamar ya ci gaba.
'' Sunana Kamal Wakili, Eh ina wurin don ina shiga na tarar da tana rigima da yaron MC akan ku
in da mutane suka, watsa ma ta ita a dole sai ba ta ku
inta to ni ne, ma na shiga tsakani akan zan ba ta ku
in shi ne ta ha
ura..''
'' Shi ne ka yi amfani da wannan damar ka sace ta ko?." Cikin rikicewa da ru
u Kamal ya ce.
'' Wallahi Officer ban san ya a ka yi ta
ata ba narantse da Allah, a zaune na bar ta na je na
aga waya na dawo shi ne fa ko da na dawo, na tarar ba ta nan.''
'' Ok waton ka je ne, ka sanarwa wa
anda ka ha
a baki da su akan su zo ko?
Sai da ka tabbatar komai ya tafi yadda ka tsara ka min ka zo kana freestanding akai don kawai ka raina wa mutane hankali?." DPO ya yi maganar yana karantar yanayin Kamal
'' But Officer sai nake ganin kamar Kamal ba zai iya sace Dagori ba because shi
an uwa ne, gare mu amma mi zai hana a tuhumi shi wanda suka yi sa'insa da shi, maybe ko dan abun da ya faru tsakanin su.'' Ashrap ya yi maganar cikin sanyin murya don shi sam wannan tuhumar da ake yi wa Kamal, bai ga amfani ta ba tun da ba shi ne ya sace ta ba.
Kamal kuwa da zufa ya gama ji
a masa riga shakaf tamkar wanda ya fa
a ruwa ko ruwan sama ya daka ya ka sa magana, sai ha
iyar yawu yake ma
ot-ma
'' Kai shiga taitayin ka ko za ka koya mana aiki ne?
Duk abun da ka ga muna yi to cikin aiki yake kuma shi ma wancan zamu ne mosa ne amma kada ka sake, saka mana baki, idan har ba tambayar ka a ka yi ba.'' DPO ya gargadi Ya Ashrap.
'' Am sorry for you.''
'' Be careful, kai kuma Sergeant wuce da shi cell.'' DPO ya fa
a cikin bada umurnin.