Sashe 27
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
''
Shiru suka yi kowa ya kasa magana sai dai wannan ya kalli Wannan wancan ya dubi wancan amma an ka sa samun wanda zai iya yin magana '' Innaya, Abubakar mene ne ke faruwa hankalina ya soma tashi.''
*************
Yana shiga
akinsa a kan makeken gadonsa ya yi ma sauki wanda yake a gyare tsaf don ko da bai nan, kullum sai Maamah, ko su Aimanah sun gyara masa shi don samm bai wani lamunci
ar aiki ta shigar masa
aki ba saboda
akinsa sirrinsa ne.
Sun kuyar da kansa ya yi
asa yana jin yana sara masa, afili ya ce.
'' Wannan wace irin Yarinya ce Da sam ba hankali da nutsuwa jikinta?
Kamar fa tana da ta
in hankali?
Ina ta san ni?
Da har take tuhumata haka?
Wane sirri ne take cewa ta sani nawa?
Kada fa a ce ta san wani abu dangani da private life nawa? ohhhhh!."
Ya furta yana dukan iska tare da shafa sumar kansa ya yi da ta sha gyara har ta ga ji sai she
i take.
Mi
e wa ya yi ya rage kayan jikinsa ya fa
a toilet ya ku san 30 minutes kafin ya fito.
Shiri ya yi cikin
ananun kaya ida wandon ya ka san ce Black rigar kuwa fara
el sai
aukar ido take ya yi matukar kyau sosai, turaruka har
ala uku ya feshe jikinsa da su don hatta kansa bai bar sa ba sai da ya masa
arin turare.
Sai kamshi yake tashi mai da
i da ta
a zuciya wanda ke saukar da nutsuwa.
Gefen gadonsa ya nufa daidai jikin bango jefen ya saita wani
an madanni wanda ba ma za ka ce da kwai wani, abun a wurin ba.
Take kofa ta banyana wurin shiga ya yi take ya fara
an tari don wurin ya yi kura sosai.
To bayan shi, da su Abbi sai Ya Ashraf ne ya san da wannan
akin sirrin na sa don ko su Maamah ba su san da zamansa ba.
To ba ma za ka yi tunanin cewa wai akwai
aki a wurin ba tamkar babu komai haka wurin yake a shafe.
*************
'' Innalillahi wa inna illahirin raji un!.'' Abun da Baffa yake fa
i kenan bayan jin abun da ke faruwa gyara zamansa ya yi, yana duban Abbi da duk ya fita daga hanyacinsa.
Nene da jikinta ya yi sanyi
alau ta ce.
'' Yanzu duk akan wannan ne kuka tashi hankalin ku?
Ai ba abun
aga hankali a nan abun da ya da ce kawai yanzu shi ne addu'a zamu
ukufa da yi, na Allah ya bayyana ta ya kuma kare ta a duk ida take, sai mu bar jami'an tsaro su yi na su aikin mu ga abun da Allah zai yi...''
'' ke!
Nafisa wannan zancen naki gaskiya ne amma maganar kwantar da hankali kam wallahi sai ranar da na ga Mai suna zaune gabana sannan ne hankalina zai kwanta.'' Innaya da ke sharar
wanla ta fa
'' Innaya ki daina kuka haka in sha Allah duk in da Mai babban suna take tana cikin aminci da yardar Allah, ki kwantar da hankali duk wani tashin hankali da za mu nuna ba shi ne zai bayyanata ba na mu kawai addu'a ne, ba na ji an ce sun kira shi mai sunan Baba?
To mu jira mu ji daga garesa abun da suka ce.''
'' Kai!
an Innatai wallahi fita sabgar wannan miskilin Asadu
in, ba ka san shi ba ne da ta kaici zai iya kaika yanzu fa kafin ku shigo, su ka yi waya da mutane amma tsabar gwaninta irin ta shi, ko ya tsaya ya yi mana bayanin abun da ake ciki haka ya haura sama ya bar mu cikin kokonto, ba mu san a wane hali Yarinyar nan, take ba.''
'' Innaya ki yi ha
uri kin ga yanzu fa ya dawo
asar a kwai gajiya da zaman jirgi da ya kwaso so yana bukatar hutu ne....''
'' Kai!
Ashrafu rufemin baki wane hutu kuma an sace Mai suna?
Kuma duk shi ne sila nifa na daina ganin laifin ta tun da na ji daga ina matsalar take, Kai amma Allah waddaran kama don duk kama ce ta janyo ma ta kamarta da suka kani da Asadu
in duk shi ne ya janyo mana wannan fitinar.
Allah sarki yanzu ko a wane irin halin take.''
Jikin kowa dake wurin ya yi sanyi
alau duk kannin su suna tausayawa akan halin da Dagori ke ciki Abbi ne ya
an gyara zamansa ya ce.
'' Yanzu dai zancen maganar police duk babu ta a ajiye ta a gefe tun da har Allah ya yi Asad ya dawo to na tabbatar cewa Mai babban suna ba lallai ta sake kwana wurinsu ba idan kuwa ta kwana to ina sa ran zuwa gobe ta dawo garemu.''
Baffa da ya
an samu nutsuwa da zancen Abbi ya ce '' To Allah dai ya bayyana mana ita.'' Don ya kawar da zancen ya ce.'' Yanzu gobe yaushe ne
aurin Auran?
Kuma nawa za a fara
aurawa cikin su?."
'' Haba dai Hamma ai zancen aure kan babu shi sai mun ga an somo Mai babban suna tukuna.
Ai ban da wannan da tuni gidan nan, ya gama cika da mutane to dai mun sa an dakatar da shirin komai har sai
ura ta lafa.''
'' A'a samm ba a yi haka ba
aurin Aura na nan, kamar yadda a ka saka shi don wannan ba zai sa a
aga ba, ai sai a yi harakar
aranta kawai a yi duk abun da aka tsara, in sha Allah Mai babban suna za ta bayyana.'' Baffa ya fa
i aransa yana jin da
in ganin duk yadda suka bi suka damu da gudan jininsa.
Kuma ya san cewa, kara ce kawai za su yi masa ba wai don ransu ya so ba.
'' Amma Hamma ai ....'' Bai bar sa ya
arasa ba ya
aga masa hannu.
'' In dai na isa kuma na kai na saka to a yi yadda na ce; Aure ba fashi muddin muna numfashi.''
'' Amma Hamma ai sa.....''
'' A'a Asiya kada ki ce komai, abun da Malam ya fa
a shi ne ya da ce don
atan Dagori bai kamata a ce an dakatar da Auran ba.
A ci gaba da komai kamar farko.'' Nene ta yi saurin taron numfashin Mami da ke shirin magana.
'' Eh to gaskiya Abubakar
an Uwanka ya fika gaskiya zancen a jiye bikin bai ta so ba.
Amma, duk wasu bi
i'a da aka
auko to a soke su, a dai
aura Auran kawai sai walima cikin gida hakan shi ne ya da ce...'' Innaya ta dakata da maganar saka makon kukan da Maamah ta fashe da shi.
'' Ni gaskiya ba wani Aure da za a
aura har sai an ga Sister na haba dan Allah ta ya a ce Sister ta
ata ba a san halin da take ciki ba kuma ace za a yi wani biki ni dai ban amince ba.''
'' An shi nan na ce da ke, kin ji ko ja'irar banza wato mu za ki nuna wa bariki ?
Ka ga munafurci wurin Yarinya to bari a yi na shi Ashraf sai ke a bar na ki sai har idan an ga Mai suna.''
'' Ni fa Innaya ba haka nake nufi ba.''
Dariya ku san duka mutanen wurin suka yi don kan ta ba su dariya......
Kwana biyu bana online sakamakon number ta da ta daina Whatsapp ina mi
a sakon godiyata zuwa ga Wa
annan mutane da suka nuna min
yauna na rashin ganina har suka kira su ji ko ina raye
Yayanmu
Mrs Naseer
Abubakar seleee
Mazurari
Ke ma ban manta dake ba M N S na ji sakon gaisuwar ki ina matukar godiya kuma na ji da
i sosai da sosai
Comments
Like
Share
Taku dai mai kaunar ku har kullum
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
027
Da hasken fitilar wayarsa ya samu nasarar kunna wutar
akin ba wani haske ne da ita ba amma kuma ta taimaka masa wurin ganin abubuwan da ke
akin room ne, mai kama da laboratory farin
yallen da ke lumlu
e ya yayesa take wani
ayataccen table ya bayyana, wanda ke
auke da na'urorin zamani na bincike, da kayan aikin kimiyya na zamani.
Handkerchief ya ciro ya shiga goge kujerar da ta yi kura kafin ya zauna Cikin
warewa da sanin maka mar aiki ya fara sanrafa supercomputer
insa cikin minutes da baifi 15 ya samu nasarar abun da yake nema wani
ayataccen murmushi ya yi wanda ya fito da zallar
yansa irin na Fulanin asali, a fili ya furta
''Mashkur, you
ve moved too far.
Now you
ll realize what it means to mess with someone
s family and it won
t be easy to undo ka yi naka wasan yanzu ka jira nawa ya zana nan zuwa.''
*************
Kamar yadda Baffa ya bu
ata haka aka yi washe gari an
aura Aure, ba tare da wani jinkiri ba sai dai ba wani shagali ko wasu abubuwa da aka shirya kamar, daga farkon don halin da ake ciki.
Iya Malamai Mata aka gayyato suka zo suka ba je kulin wa'azi wanda ya matukar
ayatar kuma ya saka, zukatan al'umma, cikin nutsuwa da dare a ka kai Amaryar gidanta wanda tasha na sihohi.
Haka shi ma Ashraf an
auko masa Amaryarsa aikai masa gida, sai dai muce Allah ba da zaman lafiya.
Nene, da Baffa kuwa freestanding kawai suke amma suna cikin tsantar tashin hankali, wanda bai misaltuwa.
Sa
anin Habu da Innaya da kullum cikin kuka take wata kalar so take yi wa Dagori duk da kuwa ta san, ba ne tun Farko amma tun bayyarar su take jinta har cikin ranta.
Ga shi har zuwa yanzu Asad bai ce da su komai ba, duk kuwa yadda suke a
age da susan halin da take ciki.