Sashe 4
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Wallahi za ta aikata idai Dagori ce Malam yarinyar nan, ta wuce duk ida kake tunanin ta wallahi ni dai na san a wuni
aya irin
arar ta da ake kawo min...."
'' Haba Nafisa wannan wane irin zance ne ki ke yanzu ko jikina kunne ne ke ki na tunanin zan yarda da cewa Mai babban suna ta, aikata wannan
anyen aiki haka."
'' Malam kenan kada son da kakewa yarinyar nan ya sa ka rufe idonka akan gaskiya.''
'' Ni kam Nafisa ai
ya tsaya ki ji ko zancen nan fa duk jita-jita ne wai Saminu fa yaron nan dan wurin Altine shi ne fa ya ce wai ya ga fitowar ta daga cikin gonar, kuma waye kaf a rugar nan bai san yaron nan yana shaye-shaye ba haka kawai
ila ya sha wadda ta fi
arfinsa ya zo ya
a ma ta shari, kilan ma fa shi ne ya sha sigari ya jefar har wutar ta kama.''
'' Malam kenan Allah ya kyauta, to yanzu ya ake ciki.''
Cikin
acin rai ya furta.
'' Yanzu tun da ni ne mai gari to kuma zargin a gida na yake an kai maganar gaban Hakimi, yanzu haka ya ce, gobe da ni da ita mu sa me shi za'a bincika maganar.''
'' To Allah kai mu amma tun da gata ka kira ta ka ji daga gareta dan ka san yadda za ka
ullowa lamarin.'' Ta kai
arshe ba tare da ta ji ta bakin shi shi ba ta kirata.
Dagori kuwa tun da ta ji cewa anganta ba ganta ya yanke ya fa
i wani tsoro na shigarta, jin kuwa Nene ta kirata ya kara dugun zumata, har sai da ta ji ta sake kiran ta sumi-sumi ta mi
e ta na isa wurin ta du
a tare da
auko wata biyayya, ta
ora wa kanta.
'' Ga..ni.''
'' Na san kin ji komai a kan zancan da muke yi da Mahaifinki to miye gaskiyar zance?."
Kuka ta fashe da shi.
'' Kin ga Mai babban suna natsu ki sanar da ni gaskiya kuma kada ki min karya kin ji ni mai, tsaya maki ne ako wane hali.''
Cinkin shekshekar kuka ta ce.
'' Aradu Baffa ni ban san komai akan zancan da kuke ba ina ni ina kunawa kayan wa ni wuta, ai ba zan iya ba Aradun Allah ba ni ba ce.''
'' Kin ji ko abun da nake fa
a maki ai na san ko kiyar wake take sha ba ta aikata wannan ba, kin ga daina kukan haka tashi maza ki je ki kwanta gobe ma same su, da man farga ba na ace kin aikata amma tun da ba ki aikata ba ai shi kenan.''
e wa ta yi tana share kwalla tana fi
akinta Nene kam uffan ba ta ce ba dan ita sam ba ta yadda da zancanta ba........
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Tana shiga
akin ta zauna a kan gadon karanta ta zabga tagumi.
'' Yau Ni Dagori na shiga uku, ko yaushe wannan
an iskan mashayin ya ganni?
Ohni jikar mutun hudu yanzu ya zan yi?
Saminu Saminu!
Lallai ka
ebo ruwan da fa kanka da kanka, wallahi sai ka yi nadamar fa
ar wannan zancen da kai idan bansa ka yi nadama ba to lallai ba sunana Dagori ba, ni da mutum bai ma shiga shirgina ba ya muka
arshe balle ka tsokano ni.'' Sai kuma ta yi shiru tana
an buga
afarta a hankali a
asa wani shu'umin murmushi ta yi bayan da wata da bara ta zo ma ta, jin da ta yi ta gamsu da shawar zuciyarta ta ba ta ya sa ta samu nutsuwa, ta kwanta tana wata irin shegiyar dariya.
Tun da asubar fari ta farka dan yau ba ta ma jira an ta she ta ba ta ta shi ta fara alwala kenan Nene ta fito kallo
aya ta ma ta ta
auke kai, ta nufi ban
aki.
'' Barka da asuba Nene?." Dagori ta furta bayan da ta wanke fuskarta ko waigowa ba ta yi ba balle ma ta sa ran za ta amsa ta, sanin halin Nene da
aukar abu da zafi ya sa ta gane fushi take da ita ci gaba ta yi da alwala da take ta gama ta shige domin gabatar da sallah.
Dawowar ta kenan da ga
aukar karatun allo ta ji Baffa yana kwa
a ma ta kira, da sauri ta fito tana amsawa.
'' Na'am Baffa ga ni!
Ina kwana?." Ta fa
a tare du
awa kusa da shi.
'' Lafiya lau Mai babban suna ma za jeki ki
auko mayafi ki zo mu je!.''
" To.'' Ta amsa tare da mi
ewa, shiga
aki ta yi ba jimawa ta fito sanye da hijabi yana ganinta ya nufi hanya tabi bayansa.
'' Sai mun dawo Nene.'' Ta ce wa Nene dake wankin gero banza ta ma ta ba tare da ta amsa ta ba,
an ta
e baki ta yi tana
ara sauri dan ganin Baffa ya
an ma ta nisa.
Duban kowa da ke gurin Hakimi ya yi kamin ya yi gyaran murya.
" To Alhamdullah, kowa da kowa ya hallara ba sai na yi dogon bayani ba tun da dai duk kanku kun san abun da ya taramu...'' Ya fa
a yana duban Baffa.
'' Sarkin RUGA, mi za ka ce dangane da zargin da ake a kan 'yar ka?."
Baffa ya gyara zamansa.
'' Ranka ya da
e na ji duk abun da suka fa
a amma, kamar yadda ka fa
a zargin ne ake ba wai an tabbatar ba ne, amma tun da dai ga yarinya yana da kyau a ji daga bikinta!."
'' Wannan haka ne ke Dagori mi kika sani akan konewar kayan gonar Sarkin Noma?." Hakimi ya yi magana ya na kafeta da ido wanda duka ma sauran mutane, wurin haka take agurinsu kowa ya bu
e kunne da ido yana son jin ta bakinta.
Kuka mai sautin gaske ta fashe da shi.
'' Kin ga Mai babban suna, natsuwa za ki yi, ki yi ba ya ni!...." Baffa ya fa
a cikin salon kwantar ma ta da hankali.
'' Wane natsuwa ka ga Mai girma Hakimi wannan kawai ya isa tabbatar da ce wa she
aniyar yarinyar nan ita ce ta
onan kayan gona.'' Sarki Noma ya tari numfashin Baffa wanda haushin su duka su biyun ya ke cika sa.
'' Ka ga Sarkin Noma bafa hayaniya ta taramu ba an zo ne dan asamu , maslaha ke dai na kukan haka fa
a mana mene ne gaskiya wannan magana?.
" Hakimi ya sake fa
Cikin kuka ta fara maganar ta ce.
'' Yanzu Saminu duk yadda na so na rufa...
Maka, asiri baka gani ba sai da ka nemi tonawa da kanka, mu yi abu daga ni sai kai na kuma rufe maganar shi ne, kamin bi ta da
ulli dukan
abarin kishiya?." Nan fa kan kowa ya kwance, shi kuwa Saminu ido kawai ya zaro.
'' Ke Dagori mai ki ke nufi da wannan zancan na ki?.'' Hakimi ya sake tambayar ta.
Sai da ta ja majina kamin ta sunar da kai
asa.
'' Allah ja da ni san kwana ranka ya da
e yau kwanaki hu
u kenan da Saminu ya min zancen banza, to shi ne fa na
i amince masa shi kuma ya ce muddin ban amince wa bu
atarsa ba to sai ya
ulla min sharrin da ba za iya fita ba, to ranka ya da
e wallahi a lokacin na za ci borin kunya ne yake ashe dai shi da gaske yake, kuma na so na sanarwa iyayena amma sanin idan na yi haka to fa asirinsa zai tonu shi ne fa na yi gumm da baki na tun da Allah ya ce ka rufawa
an uwanka asiri, ashe shi yana....'' Sai ta sake fashewa da kuka mai sauti wai azuwan duk abun ne ke damunta.
Tu ni gurin ya
auka da salati a na ta ala wadai da halin Saminu, Saminu da ikon Allah ya sa ya daskare ko motsi ya ka sa ya zu ba ma ta ido yana kallon yadda take shirga masa uwar
arya.
'' To yanzu dai Sarkin Noma ka ji da bakin yarinyar nan dai ba ta da masaniya akan wannan lamari dan haka wannan
ara an janye ta, kai kuma Saminu dole anjima zamu zauna da Mahaifinka, dan wannan iskancin ba a wannan RUGA ba daga haka na sallami kowa.
Ba'ai aune ba sai ganin Dagori akai kan Saminu digirgir tana dukan sa fa
i take.
'' Sai mun illata ka tun da ka ta
a mana go
iya sai, mun rabaka da duk wani
arsashi ka, yiiiiiiii hmmmm sai mun tarwatsa ka mun hanaka sukuni uhmmmm yeeeeee yiiiiiiii.'' abun da take fa
a kenan tana dukan sa ga shi ta cumui muye shi ba ta yadda zai iya zamewa sai da
yat aka samu aka rabata da jikinsa, nan limam ya fara ma ta ru
iya aikuwa ta shiga birgima.
Kwance take cikin runfa Salame na ma ta fifita dan kam ba laifi ta ga ji, sosai sai faman juye-juye take.
'' Hannu ko Dagori, wa
annan mutane suna azabtar da ke ainun Allah ya yaye miki ya kuma ba su ha
uri amma ki na jigata, aduk sa'ilin da suka tashi.'' Salame ta fa
a cike da tausayawa Dagori Nene kuwa da ke dama furwa ta ta
e baki.