Sashe 19
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salame dake gefe tana dariya ganin yadda Dagori ta wani fita hayyacinta ashe dai akwai maganin Dagori a duniya, ina ma 'yan ruga da take yi wa rashib mutunci za su ganta ahaka, da ta san dole za su rage jin tsoronta, yau ta raina iskancin Dagori tun da har za ta iya zaucewa akan
an wannan to ko dai, ita ma da take 'yar ruga ce wallahi ta san ba ta yadda za'a ce a kamata to me ya hana tun suna wurin ba'a kamata ba sai yanzu.
'' A'a ni Ashrap ba ni za ki, yi wa wannan magiyar ba idan kin je can
ya ma su baya ni don nan ba tada wani amfani.'' Ya kai
arshe yana ciro waya ya
ara a kunne.
'' Hello ranka ya da
e, Eh ku zo gidan tana tare damu.''
Dagori na jin haka ta kwansama wani uban ihu!
Luuuu ta zube
asa ba motsi.
Da sauri Mami da su Inty suka yi kanta suna jijigata amma samm ko motsi ba ta yi, a firgi ce Mami ta dubi Maamah.
'' Ke
auko min ruwa mai sanyi kin ji?."
'' Binta!
Binta!!
Binta!!!.'' Maamah ta
walaw Binta 'yar aiki kira.
'' Wai Maamah wace Binta ki ke kira? kamin ta zo ke ba kin kawo ruwan ba.'' Daidai nan Ashrap ya mi
a ma ta gorar ruwa mai sanyi hankalinsa duk tashe.
Hannunta na rawa ta bu
e ta watsa ma ta amma shiru har ta zube ma ta ruwan gorar daga
aya amma ko motsawa ba ta yi ba........
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai son farin cikin ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
A firgice Ashrap ya furta.
'' Mami ko mu je asibiti ne?." Mami da sam wannan dabarar ba ta zo ma ta ba ta ce.
'' Yi sauri
auki key
in motarka mu je.'' Innaya da ke du
e a kan Dagori ta furta.
" Ba sai kun je ko ina ba suma ne kawai ta yi, kuma za ta farka.'' Dukan tsayawa suka yi suna kallonta, ka min cikin murya mai nuna matukar damuwa Ashrap ya ce.
'' Innaya ki na ganin fa ko motsi ba ta yi, ta ya zamu bar ta gida kamar fa ba rai jikinta...
'' Ya furta ya dan ha
iye yawu, kamin cikin ru
ewa da na damar abun da ya aikata.
'' Duk laifina ne a kan me zan yi ma ta irin wannan wasan? bayan na san cewa ita
in yarinya ce kuma ba sanin kan abun ta yi ba.''
'' Yanzu duk ba wannan ba ke Inty ma za jeki ki
auko ruwa.'' Innaya ta fa
a, da gudu Inty ta je cikin seconds sai ga ta da goran ruwa ta mi
a ma ta a bakinta ta gun
a ruwa ta fesa ma ta a fuska ta yi hakan karo biyu a na uku ne ta sauke wata ajiyar zuciya tana fa
'' Dan Allah kada ku kama ni Aradu ga kayan ku nan, ban ci ba Allah ni, ba
arauniya ba ce ba na sata, Aradu ku je ruga ku bin cika ban ta
a ta
a abun wani ba...''
Jin saubatun da take ya sa Mami ta ce.
'' 'Yata kwantar da hankalinki ba wanda zai kamaki kin ji ko?
Wasa yake miki amma ba wanda zai kamaki.'' Ashrap da tun da ya ga ta farfa
o ya sauke wani numfashi.
'' Dagori dan Allah ki yi ha
uri kin ji wasa nake miki ba wasu 'yan sanda da na kira.'' Karaf sai ga kunne Dagori tana shirin tashi ta yi magana sai ta ji Salame na magana.
'' To Allah sa dai kada a ce mutanenta ne suka tashi Aradun Allah kuwa kai ba za suma da da
i ba, tun da ka ta
o ko
iyarsu don ko Nene ta
ata ma ta rai Aradu ranar ba za ta sha da
i wurinsu ba.'' Cikin rawar murya ya ce.
'' Wa
annan irin mutane kuma?." Maamah da ta tsora ta ta furta.
'' Mami Innaya kamar fa aljanu take nufi ko?." Mami da ita ma ta tsorata har ta
an zame hannunta jikin Dagori sai Innaya ta ce.
'' Haka ne su ake nufi.'' Ashrap da zufa ya gama ji
awa ya furta.
'' Na shiga uku yanzu miye abun yi?
Wallahi ni tsoronsu nake, kuma ga shi ni ne na tsokanosu.''
'' Ai kuwa sai ka nemi gurin
uya don ba su da mutunci yanzu sai suma yaga yaga.'' Salame ta fa
Dagori da ta ji haka ta yi murmushi a ranta tana fa
in.
'' Lallai yau zan koyawa Ya Ashrap hankali dama tun da ta zo garin nan yake takura ni, dama ina neman hanyar da zan
an nuna ma sa ni kowa ce ni, to dama ta samu.'' wata irin mi
a ta yi tare da gantsarewa tana sakin wani gurnani mai kama da kukan ra
umi, tuni Aimanah da Inty suka ma
ale juna Maamah kuwa da sauri ta nufi Mami da ta mi
e da sauri jikin Dagori, Ashrap kuwa baya baya ya yi ai kuwa sai ya ci karo da kujera ya fa
a kwashaf.
Wata kalar dariya ta yi lokacin
aya kuma ta sakin kuka mai
arfin gaske.
'' Mu za a ciwa mutunci hiiiiiii, wane shegenne ya ta
a mana go
iya Yiiiiii wanda yake
aunar bakuntar lahira...'' Ta yi wani kalar juyi ta mi
e jikinta daga kwance ta kwatsa wani uban ihu.
'' Mu sa'arkune muke magana kuwa ya yi shiru, muka ce wane shafanfe da mai ne ya ta
a mana go
iya.''
Tuni Ashrap zufa ya ji
asa, ya yin da Maamah ke sakin fitsari tun da ai ita ce ta fara yi ma ta fa
a to ita idan ta san tana da aljanu wace ila ce za ta aiketa yi ma ta fa
a balle ma har ta yi ma ta tsawa.
Tamkar mai koyon magana Ashrap ya furta.
'' Ni..ne.. nan.. amma da.n Allah..ku.gafar.ce..ni..hakan.ba za ta..sake..faruwa..ba.''
Saura
iris dariya ta su
uce ma ta amma ta da ke.
'' Yi ma shiru marasa kunya yaro dama mun
aga ma ka kafa ne amma tun da ta zo garin nan to fa ba ka bar ta ta zauna lafiya ba, kake takurata to yau zamu yi maganinka.'' Ta fa
a tana mi
e wa tamkar wal
iya to jikin ne kamar kara ba auki balle nauyi daidai gabansa ta je ta tsaya tana zare ido.
an ya rage Ashrap shi ma ya sume dan kam ba
aramin razana ya yi ba, don har wani
aukewa numfashinsa yake.
'' Rufe idonka!
Marar kunya ka wani kafe mu da wasu
ananun idonka mai kama da mage, ko mu sa'arka ne.?''
Ashrap da ya tabbatar da za a aunasa tabbas da an ga jininsa ya hau ya furta.'' Tuba nake Allah huci zuciyar ku.''
'' Hhhhhh lallai yaro ka yi dabara to akwai sharu
a da za a gindaya ma wa
anda ya zama dole ne ka bi su, ko mummunan mataki ya biyo baya.''
''Na..amince..ko..ko.me.ne..ne.zan..zan..yi.'' Dagori da ta ji haka ta yi wata uwar dariya tana ganin banza ta fa
i ba tinma da ta ga duk kansu sun tsorata dan su Mami ko kyakkyawan numfashin ba su fitar wa.
'' Ai kuwa ka yi farar dabara to ka
e kunnuwanka da kyau ka ji abun da za mu fa
a ma, daga yau ka daina yi ma ta fa
a ko tsoratata, ya zama dole gareka ka
inga siyo ma ta kayan da
in irinsu gasanshiyar kaza, tsire, balango, kifi, madara, da burodi, muddin ka sa
aya daga cikin wa
annan to ka shirya
aukar hu
unci, dan ka san duk ida ka shiga muna ganinka kuma zamu iya tarar da kai a gurin ka na ji mun ko ya ya?
Kamana shiru!.'' Ta
ara cikin
aga murya.
'' Ranku ya da
e na ji kuma na aminta zan yi duk yadda kuka ce har ma da kari idai wannan ne.''
'' Hhhhhh to ka wuta wiiiiiii zamu tafi don muna da taro na
ungiyarmu ta cin naman mutane, ba sai na sanar ma ba abun da zai faru idan ka sa
ai daga cikin al
awarin mu .''
Wani irin suti cikinsa za ba da ba shi
aya ba har da su Mami da duk suka sake razana don su ba su saba ganin tashin aljanu a gaban suba.
Ganin yadda suka rikice ya ta san cewa, tarkonta ya Kama tsuntsu ta ce; cikin
i.
'' Ke!
Kuma Maamah ki ke ko wace ka za uba to ki shiga taitayin ki idan kuma ba haka ba, ko da kin yi aure ne har gidan mijinki zamu tarar da ke muyanki naman jikinki mu yi romo da shi, mun ga wasu take take da rawar kai da ki ke fama da su, kin ji ko ba ki ji ba?." Maamah da razani ya sa ta sake sakin wani fitsarin ta ka sa furta komai.
'' Ke!
Wai ba da ke ake magana ba kika yi shiru ko su
in warin yinki ne?." Ashrap da duk ya tsargu da su wuce ya fa
a yana dakawa Maamah tsawa.
'' Kai!
Dan na iya wa ya sa bakinka ko kai mu sa'arka ne?
To daga yau sai yau muddin mu ka kawo muku ziyara ba ma son ka sake saka mana baki Mtsssss.''
'' Tuba nake.''
Wani kallo da ta sake jifar Maamah da shi wanda tsabar a firgice take sai ta ga kamar idonta sun juye da sauri ta furta.