← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 50

Sashe 37

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Dan Allah Innaya ki cecemu wallahi mun san yau
arya mu zai yi, ba laifin mu ba ne wall...,''
Maganar su ce ta tsin
e bayan da suka ga saukowarsa idon nan nasa sun ka
a sun yi Red.

Duk kanninsu cikinsu ya gama
urar ruwa duk da sanyin AC da ke parlon amma sun yi sharkaf da zufa.
**********
Dagori tana barin wurin su Inty ta shiga parlon har ta nufi
akinta sai kuma ta juya akalarta zuwa kitchen.

Ko da ta shiga ta tadda su Binta na girki ba ta kula suba kamar yadda suma ba su bi ta kanta ba ta bu
e freezer ta
auko lemun exotic tare da daukar Flash ta
ibi soyayen naman kaza dake ciki ta fita, kallon gefen ido Abida ta dube ta tare da zabga ma ta harara.

Kai tsaye
akinta ta nufa tana shiga ta yi wurgi da jika da mayafunta a kan gado a kan cafke ta baje bayan da ta cire takalminta, ta yi zaman dirsham tana
ibar gara abun da.

'' Ke duniya daula ta yi yanzu a ruga ubanwa zai
aukar min wannan iskanci na cin nama da lemun jarka?

Ashe ma har da na kwali akwai ban sani ba?.

Kuma Aradu ya fi na jarkar da
i, ai wallahi zama daram wai kishiya ta yi saki.'' Tana fa
in haka ta kwashe da wata dariya.
**********
'' Ohyaa ku fito na kafin na zo, kuma kun san sai kun raina kan ku.'' Ya fa
in yana ciro belt
in wandonsa.

Kuka mai sauti suka fashe da shi.

'' Oh ni Aminatu wai me ke faruwa ne?

Kai Mai sunan Malam me suka mane?.''
Ta tambayesa tare da du
awa ta ajiye kofin hannunta.

Amma sam bai amsata ba sai Aimanah ce cikin muryar kuka da majina take sanar ma ta abun da ke faruwa har ta gama tana saurarenta.

'' Uhm ni daman na san za a rina wai an saci zanin mahaukaciya, to kai yanzu mene ne na su a ciki ne da za ka zo ka ce zaka rufesu da duka?

Salon zalinci ta ya ga mai laifi a ce za a hukunta wanda bai jiba bai gani ba ita Mai Suna ita ce ta yi ma laifi don haka ita za ka je ka jibgi ja'ira amma wa
annan kam, ba za ka ta
a su ba.'' Innaya ta fa
i tana sake kare su Inty da ta ga yana niyyar janyowa ya daka.

'' A'a Innaya suma fa da na su laifin ki na ji fa guduwa suke da niyyar yi?

Waya sani ko
arya suka yi wa ma ta don sun ga ba ta nan?, Sannan koma gaskiya ne ai kamata ya yi sunanar da ita illar haka amma suka
aleta.'' Mami dake saukewa daga bene don ta fara jiyo hayaniya sama-sama ta fa
'' Ke ma dai Asiya kawai ki na son ki take gaskiya amma ni komai aka ce Mai suna za ta yi na san cewa za ta aikata don ita
in ba abun yabo ba ce, amma wanda ya mutu ake yi wa
arya ba rayayye ba ai sai a kirata.'' Innaya ta fa
i daidai nan kuma Dagori ta fito da Flash da gorar exotic da ta gama shanyewa.

'' Innaya lafiya na ganku cirko-cirko?

Kuma na ji kamar ana kiran sunana?.

Ta tambaya tana duban Innaya don sam hankalita bai kai wurin da Asad yake tsaye yana maka ma ta wani irin mugun kallon wanda yake, ganin wane kalar hukunci ya da ce ya yi ma ta ko ya wuce don daman can yana
auke da cikinta.

'' To rasa
unya bairan tunkunya waton ke ba ki san abun da kika yi ba ko?

Yanzu ke wa ye ya ba ki damar a ce ku tsaya waje ku jira Asadu don ya kai ku wurin siyayya wanda ke za ta amfana wai, ki dawo ciki har da goron ba
en maganganu ke ga shi ba wanda ya isa da ke tambayar ki?

Nake ki ban amsa.''
Dagori kuwa kallon Innaya take da ta wani ha
ance a kan wannan maganar, da ita samm ba ta laifin da ta yi ba.

Sai da ta gyara tsayuwar ta kafin ta ce.

'' Eh haka a ka yi Innaya ni fa ba na son rainin Wayo da wula
anta dan adam.

Yanzu da Ya Ashraf ne wallahi ko minutes
aya ba za mu yi ba zai fito ya kai mu shi kuwa wannan....

Ta fa
i tana kallon Asad da sai sanda Innaya na magana ta lura da wanzuwarsa ta ci gaba.

'' Barin mu ya yi kamar ya shanya kaya kusan hours muna tsaye to ni ba zan iya tsayuwa ba ne, saboda kamar yadda yake jin shi
an Abbi ne ni ma haka take yar sa ce Abbi Mahaifina ne to don haka duk wani iskancin......''
Ba ta samu damar
arasawa ba sakamakon wata wuta da ta ga ta gikta ma ta a fuska.

Wanda ba komai ba ne face zazzafan Mari da Asad ya
auke ta da shi ne ya ja za ma ta haka.

Tuni ta yi watsi da Flash
in da ke hannunta ba ta gama dawowa daga duniyar azabar marin da ya ma ta ba ta ji saukar ruwan belt ta ko ina a jikinta.

Wani uban ehuu ta sa tana fa
in.

'' Wayyo Allah na na shiga uku na gantale zama ku jama'a taimakamin Aradu ban gani za su kashe ni....''
Abun da take fa
i kenan bayan da ta kai
asa tana birgima.

'' Yawwa Asadu koya ma ta hankali ka zane min ita da kai ko a samu ta shiga natsuwarta.'' Innaya ta fa
i cikin salon
ara tun zurasa.

Dagori da ta gama fahimtar me ke faruwa, kuma ta ji bai da niyyar daina jibgarta ta ce bari ta yi aljanun
arya kamar yadda ta saba don ta tsira da rayuwarta saboda ta lura da dukkan alamu kasheta yake da niyar yi.............

Ta ku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
GA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Daga nan kwancen da take ta fara mi
e wa tana gantsarewa, duk da cewa har na da zafin da azabar dukan da yake ma ta tuni ta sauya murya tana fa
in.

'' Hhhhhh Yiiiiii!

An ta
o mu uhummmm, ka daina dukan ko
iyar mu, lallai yau ka tono wu
ar yanka kan, ka daka daki go
iya ga jikan Sarkin aljannu na duniya.

Hhhhhhhh Asad lallai ka gama yawo, dama
ishi da yunwa ta kama mu mun da
e ba mu sha jinin bil'adam ba yau za mu shanye maka jini sannan mu yi kalace da namanka...

Yayinda za mu ba da
asusuwanka zuwa ga Agataburus wanda na san yin haka zai matu
ar bu
atarsa tare da ba mu bangarma hhhhhhhhhhhhhhhh.''
Ta kai
arshe tana sakin wata uwar dariya har parlon yana amsawa.

Asad wanda ya
ame a wurin tun fara zancen ta wanda ya dankanta hakan da ko ta samu ta
in hankali ya zuba ma ta na mujiya yana kallon ta.

Da wani irin mugun hanzari Mami ta
araso wurin ta jeyo Asad take tsaye tana fa
in.

'' Dan Allah ku yi ha
uri wallahi kuskure a ka samu yaro ne, ku masa afuwa ba zai yi sake wannan gangancin ba haihuwa ga damuna, ina mai nema masa afuwarku da ku yi ha
uri.

'' Ta furta zufa na kwaranya jikinta don Mami kaf duniya ba abun da take
auna sama da yaranta wanda ba ta
aunar wani abu ya same su ko da kuwa ya'ya ne.

Cikin mamaki da rashin fahimta yake duban Mami da duk ta bi ta wani ri
ice.

'' Mtsssss aikin burrr in ji tusa to miye a cikin break ban da fulawa, ku har kuna ganin kuna da wani abun da za ku iya yi wa Mutum bayan Allah?.

Ai Ubangiji ne kawai yake da wannan ikon, ko da kuke ganin kamar kuna yi wa mutane asiri kuma yana kama su to ku sani shi ma don Allah ya yarda ne hakan yake faruwa amma ku ba ku isa ku saka ko ku hana ba wannan ikon Allah ne ba naku ba don haka duk abun da kuka ga dama ku yi.'' Innaya ta fa
i tana duban in da Dagori da ke kwance
asa tana
ananna
ewa tamkar wani maciji.

'' Kee!

Tsohuwa ki saita kalamanki.'' Cikin
aga murya Dagori ta yi magana don ta ga kamar Innaya na shirin kwa
a ma ta aiki.

Cikin sake shiga ru
u da rashin fahimtar duk zantukan su ya ce.

'' Wai me duk wannan ke nufi ne.''
'' Ka ga Asad ka ba su ha
uri ka ji ko?."
Duban Mami yake mai magana don duk ta sake saka shi cikin ru
ani.

'' Mami wa ki ke magana?

Su wa zan bawa ha
uri kuma?." Ya tambaya bilhakki don shi fa duk ya kasa fahimtar idan zantukan su suke nufa
'' Tambaya ta kuwa?

Wai aljanu za ka bawa ha
uri.''
e ya dubi Innaya.

'' Aljanu kuma?

Daman ana ganin su?

To ina suke a nan?.''
an yatsa ta cinna masa ida Dagori ke kwance tana gurnani kamar wani ra
umi ta ce.

'' Ga su kuwa ai Aljanu ne da
anwar ta ka kuma su ne suke ba ka umurni, yanzu dukan da kamata ne ya
ata ma su rai shi ne fa suka zo.''
Wata dariyar rainin hankali ya yi wanda ba kowa ne yake ganinta ba, don yana
aukar lokaci bai yi ta ba.

Su Aimanah ne suka shiga yin baya-baya don sun san tun da ya yi irin wannan dariyar lallai akwai matsala.

'' Ai kuwa yau za ku fita ne a jikinta don za ku ji a jikin ku.'' Asad ya fa
i yana gyara hannun rigarsa.
Chapter 37 · 0% Book details