← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 50

Sashe 50

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

'' Lallai ya zama dole ki koma ruga tun da har abun na ki ya kai nan.''
'' A'a Innaya ai ba za a yi haka ba hannunka baya ru
ewa ka yanke ka yar.''
Mami ta furta don tana ganin wannan ba shi ne mafita ba.

'' Ai kuwa sai idan bai ishe ka da wari ba.''
'' Ba za a mai da ta ba.''
Suka ji ya fa
a duka mutane wurin duban ida sautin ya foto suka yi Sam babu wanda ya san cewa yana farlon don ko Abbi da ya san cewa tare suka shigo ya dauka cewa tuni ya haura sama.

Tamkar ba shi ne ya yi maganar da don zaune yake a kan kujera ya daga kansa sama idanuwansa a rufe ya cije lip
insa.

'' Asadu ka san kuwa me kake fa
a taya za a bar ta bayan duk wannan dole a mai da ta ruga don zuwa gaba ba a san me za ta yi ba.

''
Ba tare da ya bu
e idonsa ba ko ya ba ta amsar zancen ta ya ce.

'' A fara ma ta shiri zuwa jibi zan kai ta boding.''
Yana kai nan kuma ya mi
e bai sake magana ba ya haura sama.

Duka da mamaki suka bi bayansa da kallo kowa da magana a bakin sa amma ba damar fa
a.

To ba me ba su amsa.
*************
Kamar yadda ya fa
a hakance ta faru don kuwa cikin kwanaki biyu rak, aka gama shirinta na zuwa makaranta.

Shi da kansa ya
auke ta a mota wanda duk wata jarumta da take da ita sai da ta nemeta ta rasa a lokacin da suka kama hanya Abuja don cewa ya yi ba za su hau jirgi ba.

Daman a kwana biyun nan ta lura duk Mutanen gidan kamar fushi suke da ita.

Ko wani
yawan motsi ba ta yi har ku kai Abuja a wata katafariyar makarata suka shiga in da numfashinta ya nemi
aukewa don kyau da tarin makarantar ya tafi da ita, abun da ya ba ta mamaki shi ne tun daga kan security na bakin get har zuwa ma'aitan ma su shara na wajen turanci suke ba me yin hausa a wurin.

Tunani ta fara ko dai sun fita Nigeria ne ba ta sani ba?

Don ita dai ta fara raina kanta tun daga yanzu.

Ba ta sake raina kanta ba sai da aka gama duk wasu cike cike da za a yi aka gama ya kama hanya da niyyar ta fiya, tana son yi masa magana amma sam ba ta ga wannan fuskar ba.

Wasu hawaye ne suka sulalomata don ita kam ta san shi ke nan an sai da ta ta gama raina turancin da take tunanin cewa ta fara
auka daga wurin Amiru don tun daga Ranar da Asad ya hukunta ta ta fara mai da hankali akan karatun na ta.

Dubansa take har ya
acewa ganinta duk wani taku da yake tana ji kamar yana tafiya ne da wani sashi na rayuwar ta, don a yanzu sai take ganin shi ne kawai hop
in da take da shi kuma ya tafi ya bar ta.

Hannunta ta ji an ri
a ta wani razana!

Ta
ago ta dubi matar da ta ri
e ma ta hannu ma'aikaciya ce ta gane hakan ta hayyar uniform
in da ke jikinta.

Tamkar ra
umi da akala haka ta shiga bin bayanta.

Sam a yanzu ba ta cikin yanayin karewa wurin kallo, wani
aki ta shiga da ita daidai wani bakin gado ta zaunar da ita duban kayan dake gefe ta yi ta gane kayanta ne, hakan nanufin nan ne
akinta kenan?.
e kanta ta yi da gwuiwa tana sakin wani marayan kuka mai tsuma zuciya.

Cikin kukan ta ji ana cewa.

'' Hy!

Hy Sis what is your problem?."
agowa ta yi ta dubi me magana yarinya ce wanda ba za ta wuce sa'arta ba, amma sai dai ita ma ba hausa take ba ai kuwa ta
arawa kukanta sauti.

'' Na shiga uku shi ke nan Aradu wurin yan shan jini aka kawo ni.''
Zaunawa ta yi kusa da ita tana dafata.

'' Kin ga ki kwantar da hankali kin ji ko?

Ba wani mutum me cutarwa a nan.''
Tana washe baki da wani irin murna jin akwai me jin hausa, tamkar wanda ke cikin sahara da
ishi ya dama ya samu agajin ruwa ta fara magana.

'' Kin iya Hausa?."
aga ma ta kai ta yi.

'' Ai kusan kowa dake nan ya iya kawai dai dokar makarantar ce ba a Hausa ne shi ya sa amma ki kwantar da hankali ki kin ji ko?

Ya sunan ki?

Ni sunana Fatima amma ana kirana da Zara.''
Tana share hawayen fuskarta ta ce.

'' Ni kuma Amina, ana kirana Minat.''
'' Wow suna me da
i.''
To masu karatu anan muka kawo karshen book 1 sai kuma mu ha
u da ku a book 2 .

Masoyana ina godiya sosai da sosai
na goyon bayan da kuke bani da bazarku nake rawa don daku ne na kawo wannan matakin.

Ina godiya sosai da ku ci gaba da bani kwarai gwuiwa ta hanyar sharing da like comments sune ke nuna min cewa kuna tare da ni na gode.

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
Times New Roman
Times New
Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
a95e2d9825124cf59eea248547c97615
Chapter 50 · 0% Book details