← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 50

Sashe 26

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ku san tare suka mai da idanunwasu akan kofar.
****************
Lumshe ido ta yi a yayin da farfesun kayan ciki da ya samu kyakkyawar dafuwa.

'' Kai jama'a Garin da
i na ne sa yanzu idan ba Birni ba ina za ka je ka ce yunwa kake ji a kawo ma wannan Uwar dagwagwajiya a matsayin abinci. kai jama'a wannan rayuwa ina za ki damu ne?

Gaskiya matam Birni kun cuci na
auye yanzu wannan, uban da
i kuke ci, kun bar mutumin
auye can yana fama da fura, tuwo da miyar kuka ko manjar arziki babu, ai Aradu duk shegen da ya ce wai ni na koma ruga Aradun Allah sai ya gwamaci
ida da karatu yoo hauka ake da zan samu wannan da
i kullum na koma ruga ashe ma karan hauka ne ya cizan.

''
Dagori da ke cin abinci ta fa
i wanda kai daga ji ka san cewa tsabar santi ne take.

Oga da ya gama gajiya da surutunta ya yi gyaran murya.
*************
Tamkar tsatus haka suka shiga wani irin short, suk zubawa kofar ido suna kallon wanda yake shigowa.

Dukan su an kasa mai magana sai Kamal ne ya yi
arfin hanli ha
a kalaman makinsa.

'' Ya..Asad...kai..ne?" Ya fa
i a ra
e tare da nunasa da
an yatsa.

A hankali kuma cikin natsuwa ya fara taku har ya
araso dab da su, hannusa ya sa a aljihun wandonsa ya ciro wayoyinsa ya kunna kamin su gama kunnuwa ne Mami ta ce.

'' Asad daman ko da muke magana da kai duk kana hanya?."
'' No Mami.

Yanzu ya a ke ciki ne dangani da case
in?.''
'' An kai sa wurin police suna kan bincike ne sai dai kuma jin zancen daga gurinka ya samu ne a ru
a ni.

Mun so ji daga gare ka amma kuma wayarka ba ta zuwa.''
Shiru ya yi na tsawon two minutes kafin ya ce.

'' Na gama bincike na na gano daga ina matsalar take because sun kira ni ta wannan hanyar ne na bi na gano ko su waye amma gaskiya yarinyar nan tana cikin matsala, mutane da suka
auketa samm ba su san wani abu wai shi imani ba ga shi na ji an ce yarinya ce
arama.'' Sai kuma ya yi shiru tare da ciza lip
insa.

'' To wai su waye wannan?

Kuma mene ne ha
in ka da su?

Da har suke farautar rayukar da ta family
inka?." Abbi ya fa
i yana
arasowa ya zaunar da shi ganin yanayinsa yana sauya wa daga ainahinsa.

'' Wai zancan me ake tattaunawa ne?." Innaya da ke fitowa ta fa
i don ta
an samu ta kwanta ne sakamakon rashin bacci wada tatce da ba su samu ba.
*************
'' Ki min shiru yanzu zan kira shi Asad
in tun da na tura masa da message amma ba reply.

Zan ba ki ki tabbatar duk abun da na fa
i miki kin fa
a masa haka idai ki na son in mai da ke gida.

Da kai ta amsa masa hankali kwance tana ci gaba da cin abinci ta.

Kira ya shiga yi amma still dai a kashe take.

'' Idan ya
aga ka ba ni, ni ce daidai iskancinsa .''
Da wata Uwar harara ya bita amma a banza wai
iba a kunne rama a ta kashi, tun da ba ta ma lura ba.
*************
e kansa ya yi
asa yana jin yana saramasa wayarsa yake dubawa sai ya ga sa
o wanda shi sam ma bai lura da shi ba sai yanzu dubawa ya shiga yi da sauri ya mi
e yana fa
in '' What am I doing?.'' Kiran number ya shiga yi sam har ma ya manta da cewa ba rayukan Nigeria ba ne a kai sai da ya ji ba ta zuwa wayar da ya gani hannu Ashraf ya sura ya shiga zuba number da ya ga an turo sa
on da ita.

'' Lafiya kuwa Asad mi ke faruwa ne?." Amma bai kula ta zancen da Abbi ke masa ba ya shiga kiran number sai ringing na kusan
arshe a ka
aga.
ayan bangaren kuwa a na
agawa Oga ya
an yi shiru.

Hakan shi ma Asad
in shirun ya yi sanin da Oga ya yi ko kwana za su yi i dan har ba shi ne ya fara yi magana ba tofa shi ba yi zai ba.

Ya sa ya yi gyaran murya kafin ya ce.

'' Na san cewa zuwa yanzu ka ga sa
ona kuma ka ga abun da nake da bu
ata? so if you want her back alive, ba tare da wani abun ya sameta ba ka yi gaggawar ai kata abun da muka ke so.

Idan kuwa aka samu akasin haka, hmmm tofa lahira za ta yi ba
o.''
Asad kuwa komawa ya yi ya zauna daga ida ya tashi ya lumshe idonuwasa tare da sakin wani
ayataccen murmushi wanda ya fi kuka ciwo Oga ya ci gaba da cewa.

'' Amma bari na ba ta ka ji daga gareta.'' Ya fa
i tare da saka wayar a Speaker da hannu ya ma ta alama akan ta yi magana.

Dagori dake lashe hannunta ta ce.

'' Kai
an jiji da kai to tsaya ka ji yanzu da ka sa a ka sato ni uwar me na tare ma ne?

Mara mutunci, dama sarai na gama jin duk wani mummunan tarihinka ciki da waje to tsaya ka ji ni nan Dagori daidai nake da zamaninka kuma ni ce maganinka ba dan da shi Oga mutumin kirki ba ne a da ko yunwar cikina kawai ta ishe ni ai to dai yanzu Alhamdullah nama ma na gama ci abu......''
yakkyawan marin da ya saukar ma ta ne ya sa ta rasa jinta na wani lokaci da karfi ta ce '' Wayyo Allah na!

Ya Asad!."
Comments
Like
Share
Taku dai har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Kashe wayar ya yi.

Ya furzar da iskar bakinsa, ba tare da ya yi magana ba ya mi
a wa Ya Ashraf wayarsa tamkar wani zaki ko bijimin Sa ya fara haurawa sama.

'' Kai!

Mai sunan Malam ina kuma za ka je ba tare da ka sanar damu ida Mai Suna take ba?." Innaya da lura Asad fa tafiya zai ba tare da ya fitar da su duhun da suke ciki ba.

Ya sanar ma su ida Dagori take ba ta furta.

Amma ko waigowa be yi ba ya haura sama da sarsarfa.

'' Muhammadu dan Abdullahi!

Yanzu tafiya ka yi ba tare da ka ba ni amsa ba?

Kai!

Abubakar maza je saman nan, ka samesa ya sanar ma ida Yarinyar nan take.''
'' Assalamu alaikum!." Sallamar da a ka yi ne ya da katar da Abbi da ya bu
e baki da niyyar magana suka mai da hankalisu, akan mai sallamar.
*************
Maruka uku ya sauke ma ta a lokaci
aya.

'' Ke dan Ubanki abun da na fa
i miki kenan?

Shegiya kamar za ki yi abun kirki shi ne, kika
uge da shirme da hauka to za ki ci
ul Ubanki ne, waton har wani ce masa ki ke ki na cin da
i to watan cin wahalarki ya soma alabar shi idan kin ji ataa
ya dawo hanya cinki sai ki sanar masa abun da na ce; sakaryar Yarinya kawai mahaukaciya Mtsssss.'' Ya kai
arshe yana sake sauke ma ta wani marin tare da
auke sauran abincin gabanta.

'' Afuwan Oga dama na fa
i maka Yarinyar nan, yar wahala ce so ka bar ni da ita na koyar da ita, ladabin duniya.''
'' Shi ke nan daga yanzu kada ka sake ba ta abinci sai kuma zuwa gobe kamar yanzu; sannan kada ka ba ta wanda zai wada ce ta, ina son ka sa ido sosai akanta sauran zancen ba sai na sanar ma ba na san za ka yi abun da ya da ce ka ji ni da kyau ko?.''
'' No wahala Oga ka kawo aiki ne a mazauninsa.''
Afusace ya fi ce daga cikin
aki.

Cizo kuwa wata dariya ya she
e da ita.

'' Shegiya ta RUGA bakin ya mutu ne?

Kika ce ke shegiya ce.''
'' Na shiga uku na ni Dagori me na yi maku ne? ina ne na kawo kai na ne?."
'' Hhhhhh Yarinya lallai kanki bai ja wato ke sai yanzu kika soma wannan tunanin?."
Kuka ta fashe da shi mai zuma zuciya don ta makutar firgita da yanayin da ta Oga, ya nuna ma ta ainahin zahirin fuskarsa.

Acikin zuciyarta ta furta.

'' Aradun Allah na yi nadamar yi wa Asad haka yanzu ya zan yi ne?." Ta
ara fashewa da matsanancin kuka.

'' Ke!

Dan Ubanki ni sa'arki ne da za ki wani cika min, kunnuwa da koke-koken ki na banza.

To tsaya ki ji da kyau wallahi idan ba ki hanzarin ha
iye kukanki ba sai na zo nan, na yanka harshen na ki alaso sai na ga da Uwar da za ki yi kukan.

Shashasha banza, ba dai ke a dole sai kin nuna wauta da halin rugan ci ba to, za ki gane Annabi ya kafu.''
Tuni Dagori ta ha
iye kukanta, ta saka hannu tana toshe bakinta da ke fitarda sautin shekshekar kuka.
*************
Murmushi mai kyau Baffa ya sakarwa Abbi daidai lokacin da yake ta kunsa na shiga tsakiyar parlon Nene na biye da shi abaya tare da Habu da ke ta faman ra
a ido don duk yawonsa iyakarsa Fargori ko Kano bai ta
a karasowa ba balle ya san akwai gidajen na alfarma irin wannan.

Ganin yanayin mutanen wurin ya sa Baffa cikin muryar kamala ya ce ''Dan uwana me ke faruwa ne na ga kun yi cirko-cirko tamkar wasu zakaru?

Kuma alamu sun nuna ba lafiya dom ga shi nan fuskokinku sun nuna haka.
Chapter 26 · 0% Book details