Sashe 23
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ok Sir, kai tashi mu je.'' Sergeant ya fa
a tare da ri
e rigar Kamal
'' Please DPO dan Allah ka bar shi ba sai kun kai shi cell ba, i promise duk wani abu da kuke da bu
ata na taimako zan yi ma ku, ba zan hana ku aikin ku ba amma kumin wannan alfarma.''
**********
'' Yes Oga mun samota yanzu haka tana hannumu.'' Matashin da ke zaune a kan kujera three seater ya fa
a yana kallon Dagori da ke kwance a kan gado, sai sharar bacci take.
A can
ayan
angare wanda ake sanarwa ya yi dariya.
'' Lallai kun biya ni a yau zan yi bacci mai kyau da natsuwa burina zai cika, dole na yi maka
ari a kan yadda muka yi.
Ka tafi da aikin cikin
anin lokaci, da kuma
warewa.''
'' Godiya nake Oga.'' Ya fa
a cikin murya irin ta ri
un 'yan daba tare da zu
ar karan sigari.
'' Kada ka damu ai ka biyani duk abun da na ba ka gani nake kamar ban biyaka ba na wannan farin ciki da ka sani hhhhhh.''
'' Sai da kai Oga Allah ja da ni san kwana, gaba lafiya dai Oga ma
iyanka fadawanka dan ubansu, kowa ya ja da kai dan abun haka ta ka za babanshi sai ya bar ka, sai ka yi Oga namu maganin kukanmu.'' Ya yi magana yana
aga hannun tamkar yana gabansa.
'' Toh na ji godiya nake amma ka kula da ita da kyau kada ka bari komai ya sameta ka ji?.''
'' Eh na ji Oga an gama ba abun da zai sameta ai yadda ka dafa haka za mu ci.''
Daidai nan Dagori ta fara motsawa a hankali ta fara bu
e idonta tun daga kan F.O.P sama
akin ta fara kalla har zuwa kan sa da yake ajiye wayar a hankali ta mi
e zaune a kan gado tana har
afafunta.
'' Kai waye?.
" Ta furta tana
are masa kallo.
Sai a lokacin ya lura da ta farka ya dubeta.
Comments
Like
Share
Sune
warin gwiwa ta
Taku har kullum mai son farin cikin ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Wani kallon ya yi ma ta irin na su na
an Daba, mai cike da garga
i a kan kada ta sake magana amma ita sam ba ta fahimci karatun ba ta sake bu
e baki.
'' Kai!
Malam ina magana amma kamin shiru ko dai kai kurma ne?
Sai magana nake, da kai ka, sakar min na mujiya, to daman ni tambayar ka zan kai waye?
Kuma me nake a nan?
Ban sanka ba.'' Ta
arasa maganar ba alamar
igon tsoro a Idonta don dama ita ba ta san wani abu wai shi tsoro ba.
Kallonta yake bai ce ma ta uffan ba sai ma sake zu
ar shisha da ya yi da yake, tuni ta fara tari don sam ta tsani warin sigari to wannan man haka ta ji balle kuma a na shanta kusa da ita, cikin takura da abun da yake ta bu
e baki tana
an tari, ta ce; " Haba Malam ko da yake ai sam ba kai kama da Malam ba, koma dai ya ne kai ka jiyo to dan Allah ina ne nan?
Ko Yaya Kamal ne ya ce ka kawoni nan?
Ba ma wannan ba batun ku
ina, kai za ka ba ni?
Don Aradun Allah ba zan lamunta ba sam.
Ba zan
auki asara ba eheee, yanzu kai ne za ka ban ku
in ko ya?
Ba ta yadda za a hana ni
arbar hakkina sannan kuma a
i biyana.''
'' Ke!
Ki min shiru ko na tattakaki yarinya
arama sai shegen surutu kin fara isa na fa.''
Wata uwar tsawa da ya daka ma ta ya sa ta kusa sakin fitsari mu samman jin muryarsa a bu
e irinta garada numfashinta har wata barazanar
aukewa yake tuni ta fara muzurar ganin bai kulata ba ya sa ta saki uban ihu tana fa
in.
'' Hiiiiiii an ta
a mu, an ta
a mana go
iya Aradu sai mun
auki fansa.''
**********
Sai da DPO ya numfasa kamin ya ce.
'' I apologize Amma wannan It's not possible because I'm at work.''
A jiyar zuciya mai
arfi Abbi ya yi.
'' Please DPO dan Allah kamin wannan alfarma na tabbatar cewa sam Kamal bai da sa hannun a kan
atanta gobe da safe zan zo da shi, duk wani bincike da za ku yi ba zan hana ku ba but kamin wannan alfarma.''
Sai da
et Abbi ya shawo kan DPO kamin ya yarda da su tafi tare da Kamal gida suka nufa bayan sun kira can gidan su Kamal
in sun sanar da abun da ke faruwa.
**********
Murje-murje ta shiga yi ba ta ankara ba sai saukar maruka ta ji har guda hu
u, samm ba ta ji ta kunsa ko
arasowarsa sai saukar marin da ta ji sakamakon idanuwanta da ke a rufe, numfashinta ne ya yi bara zanar
aukewa tare da
aukewar jinta, da ganinta na wani lokaci duk da ta yi
okarin bu
e idonta amma sai ta kasa wata iriyar a zaba ce ta ziyarceta wadda tun da ta zo duniya ba ta ta
a fuskanta ba, don ta fara tunanin a duniya take ko dai tana lahira ne? sakamakon, cuta, da cin zalin, jama'a shi ne wala
iri yake jibgarta ba ta gama dawowa daidai ba sama-sama take jiyosa.
'' Ke!
Kada ki sake kimin hauka a nan kin ji ko?
Ke!
Da ubanwa ne a nan? har ki ke zancen ba za ku lamunta ba to bari ki ji ni bana
aukar Shame and nonsense kin ji ko?..." Ya fa
a murya a sama ya yi tsaki.
" Shashasha kawai ni za ki tarawa mutane to bari ko tarinki na koma ji na rantse, da Ubangiji sama da
asa sai na illata ki.'' Yana kai nan ya sake yin tsaki yana komawa in da ya tashi ya zauna yana zu
ar shisha.
Tuni ta ha
iye kukan da ya zo ma ta rana ta farko kenan da ta ji tsoron wani ya ziyar ce ta baya-baya ta yi ta koma can ne sa da gado ta ma
ure tana sauke numfashi
asa-
asa don kada ya jiyota don har yanzu tana tantamar kuncinta da wahala idan yana ma zauninsa.
**********
An yi masa missed cell sama da goma amma ya
aga wa don shi
in ba ma abu ci
aukar ba
uwar number ba ne, message ne ya shigo wayar shi yana duba wa zufa ta shiga keto masa fuskar nan, ta yi jah, idanunsa, suka rine tare da
a cewa hannunsa har rawa yake wurin bin kiran amma kamin ya kai ga kiran sai ga kira ya shigo da sauri ya
aga don jin sa yake tamkar yana a kan
aya duk da laushi da taushin kujerar da yake a kai dama, tuni ya daina jin sanyin AC dake Office
in nasa, cikin rawar murya ba tare da ya yi sallama ba duk da kuwa ya san, daraja da muhimmanci ta, ya ce.
'' How are you?.'' Ya fa
a cikin dakiyar murya tamkar ba shi ne ke cikin tashin hankali ba.
Daga
ayan
angaren a kai dariya.
'' Hhhhhh haba Yaro sanin waye ni ba shi ne mai amfani ba, ka san me nake so shi ne abun da ya dace ka tambaya, don duk wata isa da kake ta
ama da ita to a tafin hannuna kake, a yanzu sai yadda na yi da kai kuma muddin ba ka aikata abun da muke so ba humm.'' Ya kai
arshe ya sake she
ewa da dariya.
'' But....'' Mai kiran bai jira ya fa
i abun da zai fa
a ba ya yanke wayarsa.
e wa ya yi bayan da ya gama jin abun da a ke fa
a zufa na sake ke to masa, gidan kira ya shiga ya fara darlin call na wata number amma kira sama da uku no picking up, duk da kasancewar sa shi
in ba ma'abuci kiran ya haura
aya ba ne, sauya a kalar kiransa ya yi i zuwa wata number daban amma ita ma still ta ringing har ta tsin
e ba'a
aga again ya sake kiran wata number amma kayan ta kaici switch up tamkar ya buga wayar a
asa haka ya ji a kalar kiran ya mayar a kan wata number ringing biyu mamalakiyar wayar ta
aga cike da mamaki murya na rawa ta ce.
'' Ya, ya kake kana....'' Ka tseta ya yi da cewa.
'' Maamah where is my Abbi, Mami, and Ya Ashrap he is calling him but no picking my call why, tell me what is problem?." Ya fa
a cikin sanyinsa.
Fashewa ta yi da kuka ta kasa magana, cikin wata iriyar murya ya daka ma ta tsawa.
'' Heee za ki bu
e baki ki sanar min abun da ke faruwa ko sai ranki ya yi mummunar
aci?." Ha
iye kukanta ta yi, amma ta kasa magana da
et ta iya ta fara magana cikin ra
ewa murya.
'' Da..da..man.'' Daidai nan, Mami ta sauko kan bene tun tana kan matakalar
arshe ta jefo ma ta tambaya.
'' Ke!
Maamah dawa ki ke waya kuma ki ke kuka?." Ta
arasa daidai tana zaunawa.
Ba tare da ta, ba ta amsa ba tamkar mai neman a gaji ta yi saurin mi
a ma ta wayar.
Duban wayar ta yi number da ta gani ya sa ta yi murmushi tana kai wa a kunneta.
'' Assalamu alaikum.'' Ta furta cikin sakin fuska duk da kuwa halin da take ciki don ko bacci rabi da rabi suka yi sa.
Bai amsa ma ta sallamarta ta ba ya jefo ma ta tambaya.
'' Waye a ka nema a ka rasa?." Ya jefa ma ta tambaya cikin cool voice.
'' Asad waye ya sanar da kai wannan maganar?