← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 50

Sashe 5

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Kai kam kana da
okari miye na tausayin wanda bai tausayin kansa, yanzu duk halin da take ciki ai aradun Allah ita ta janyo wa kanta a yi yaro banda
an kalandu da zuwa dandali bai ajiye komai ba, sai ma 'yar ban zar rigima ta yau da ban ta jibi da ban to daman mutane
oye ai irin su suke nema, kuma wallahi Dagori idan ki na sauya halayenki tun wuri ki sauya dan gidan wani za ki kin......''
'' Y
iiiiiii mu adaina mana fa
a adaina yi wa go
iyar mu fa
a mmmmmmm uhmmmm yeeeeee idan har aka ci gaba da takura ma ta to zamu
auketa mukaita can bayan duniya idan ba za ku sake ganinta ba, uhmmm mmmm.'' Ta fa
a tana birkita idanu.

'' Nene kin dai ji abun da suke fa
a wallahi ina jin tsoron su aikata abun da suke fa
i?."
'' Mtsssss aikin banza da na wofi to su
auke ta mana shi ke nan na huta da kullum ana kawon
ararta.....''
'' Ke uwar yara mai nake shirin ji da gani?

Wato tun zurasu za ki yi ko?

Saboda idan sun
auke ta ba ki da asara?

To wallahi bari na fa
a ma ki, kiyi gaggawar ba su ha
uri dan duk abun da ya samu Mai babban suna, wallahi sai Allah ne kawai zai iya raba ni da ke.'' Baffa dake fitowa a cikin bukkarsa ya fa
a cike da umurnin.

'' Amma Mal....''
'' Za ki aikata abun da na saki ko sai raina ya
aci, haka kawai suda ba ganinsu ake ba yanzu ki fusata su kawai su yi
atan dabo da yarinya ba ki da asara to maza-maza ki ba su ha
uri!."
Nene haka ba dan ta so ba ta ce.

'' Allah huci zuciyar ku ku gafarce ni.'' Tana gama fa
in haka ta mi
e ta bar wurin ranta na ma ta ba da
i irin yadda Malam ke sangarta yarinyar ya yi yawa kuma wallahi ita tana zargin Dagori aljanun
arya take da a iskanci irin na ta ba
aramin aikin ta ba ne, ita fa tun da suka dawo Malam ke sanar da ita yadda akai wurin Hakimi, ta dai amsa ne kawai amma samm ba ta wani yadda ba, yadda ta san Dagori da ba ta yadda Saminu zai ma ta wannan zancen ba ta nemi ta tara masa mutane ba, yo ma har yaushe Dagori ta fara rufawa wani asiri ne wadda kowa ya san ta da neman yadda za ta tona asirin wani a fai-fai har ita ce za ta rufe wannan babbar maganar, da addu'ar shiriya kawai ta bi ta wadda ba kinta bai rabo da yi ma ta kullum.

"Hannun ku ku yi ha
uri da kalaman ta yanzu da Allah ku ta fi kubar go
iyar ku, ta huta kun ga ta ji gata sai ta samu abun da ta ci.'' Baffa ya yi magana cikin tausasawa, wata irin mi
a ta yi tana gantsarewa sai ta yi lumm tana sauke numfashi sai ta bu
e ido a hankali tana sauke a jiyar zuciya.

'' Hannu ko Dagori hannu!.'' Salame ta fa
a tana ka ma ta ta zauna tare da jin gina akan iccen da ke jikin runfar.

'' Hannu Mai babban suna,
auki furar nan ki taimaka ma ta ta sha.'' ya yi maganar ya duban Salame, da to ta amsa tare da
aukar furar ta fara ba ta ai kuwa daman mutunyar yunwa ta isheta tuni ta fara sha.

'' To ni bari na je akwai abun da zan kawo miki Mai babban suna ko akwai abun da ki ke so?."
Washe baki ta yi.

'' Eh Baffa bakina ba da
i ka zo min da burodi da lemun jarka.''
'' To shi ke nan zan kawo miki shi kawai ki ke so ba ki bukatar komai bayan shi?."
'' Eh Baffa.''
Fita ya yi Salame ta sake kai ma ta ludayin furar.

'' Kin ga bar ni haka zan jira Baffa ya dawo ya kawon burodina na ci.'' Ba ta tamka ta ba ta
a baki.

'' Salame
an kama ni ki kai ni
aki ina son in kwanta, kamata ta yi ta kai ta
akin ta kwanta kenan sai ga Dije ta shigo daidai Salame na fita.

'' Hannu
awata sai kuma nake jin shanrin da Saminu ya bi ki da shi?." Ta fa
a tana zaunawa gefenta.

'' Hamm ke dai bari amma ai na yi maganinsa!."
'' To Allah kyauta shi ne fa na ce bari na zo na duba ki da jiki.''
'' Ke ni duk ba wannan ba zancen
aukar fansa ta, wurin su Hansai dan kin san wallahi ba zan bar su haka kawai su sha banza ba!." Ta kai
arshe tana ta shi zaune.

'' Amma Dagori ai dakin bari kin samu lafiya ka min a.......''
'' Ke Dije ni za ki fa
a wa abun da ya da ce na yi, ko an fa
a miki ni kalalki cemai
walwar kifi?

To tsaya ki ji ni ba na abuna sai tare da lissafi, kin ji ko?."
'' Allah huci zuciyarki.''
'' Amin daman kin san na ce, akwai ai kin da za ki min...'' ta gya
a kai.

'' To yanzu lokacin ya yi an shi wannan.'' Ta fa
a tana
aga filonta ta
auki wani, kullin magani ta ba ta.

'' Wannan ina son ki tabbatar kin sawa Hansai da A'i a cikin abun da za su ci ko su sha...''
'' Amma Dagori ba na kisa ba ne?."
'' A'a na uwar kisa ne tun da nake da ke kin ta
a ganin na yi kisa da zan fara yanzu, wallahi Dije ko ki yi yadda na ce ko kuma duk abun da na yi niyyar yi ma su ke ce nan zan yi wa!."
'' A'a Dagori wallahi zan yi yadda kika ce.''
'' Aikin banza yanzu ta shi ki je anjima ka
an zan zo kiyo na san duk su za su zo to ke ma ki tabbatar kin zo dan a gabana nake son komai ya kammala.''
Jiki a sanyaye ta mi
e tana amsa wa da to dan ba yadda ta iya dole ta ta yi ta fice.

Kwantawa ta yi tana shegewa da dariya mugunta Hansai kun gama yawo.....

Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
005
Hankali kwance ta gama shiyawa hanunta
auki sandarta tare da goran ruwan ta rataya irin yadda wanzamai ke yi ta yi kyau sosai cikin fararen kayan sa
i na fulani, ta sha uban kwalliya sai ka ce wanda za ta je biki ta wani cika uwar hoda da janbaki, wanda tsaf zai isa mutane hu
u, kora shanun take zuciyarta fal da farin ciki tana tafiya tana
ar wa
arta yau duk yadda yara ke tsokanarta ba ta bi ta kan su ba ta ci gaba da tafiya, tun daga nesa ta hango su ta sa ki murmushi mugunta Dije ce ta
araso wurinta.

'' Dagori ka
araso? tun
azun nake duban hanyark na ga....''
'' Ke Dije ya isa haka kin aikata abun da na sa ki ko ya ya?."
'' Dagori kenan ai wannan tsohon zancena da ma abun da nake so sanar da kai kenan ka tari hanzarina!."
'' Hhhhhh lallai yau akwai kallo a gonar nan amma a cikin me kika zuba ma su?."
Sai da ta gyara tsayuwarta kamin ta ce.

'' Cikin fura ne kuma har na ga sun sha amma
an nan da anjima na san za su
arasa sauran.''
'' Hhhhhh sai ni shegiya Dagori wa ya ce, ja da ni ai ba abu ne mai sau
i ba, ai Aradu yau sai kun kunyata ba dai ni ba..

Hmmm.''
'' Amma Dagori ba ki sanar da ni amfanin abun da na sa ka ma su ba?." Ta fa
an tsorace, dan ita tsoronta garfa ace abun da zai iya kashe su ne.

'' Mtsssss banza kawai wa ya fa
a miki matsoraci na zama kwani ai duk wani jarumi to fa sai ya ajiye tsoro kamin ya cinma nasara, to ni duk kan abun da na sa a gaba to fa ba gudu ba ja da baya.''
'' To shi kenan, ni daman tsorona kada maganin nan ya cutar da su.''
'' Hmmm ke dai bari kawai ki sa ido ki sha kallo.''
Daga haka su ka ci gaba da kiwon su kamar yadda suka saba ita dai Dije duk wani motsin su Hansai tana kula da shi ta ga ko wani abu zai faru har suka zauna domin cin abinci dukan su fura ne kowa ya sha ya wanke
warya ban da Dagori da ba ta zo da fura ba sai da Dije ta ma ta, ta yi amma ta ce ta gode dan ita a
age take magani ya fara aiki, ai kuwa ba'afi five minutes ba sai kuwa A'i ta runtuma ihu.

'' Wayyo Allah cikina.'' Ta fa
i daidai lokacin da cikinta ke bada sautin kuluuluu tare da barkewa da wata uwar tusa mai
ara.

'' Kai A'i wannan wane kalar iskan.....'' Hansai ba ta samu damar
ara sawa ba sakamakon ita abun da ya faru da A'i ya faru da ita, da gudu suka tashi har suna rigangan wajen shi ga wata gona dake kusa da su suka du
a sai gudawa shaaa tamkar ruwa.

'' Kai wannan abu ya min dad'i hhhhhh yau kam zan samu na yi bacci, cikin salama.'' Dagori ta yi zancen cikin dariya har tana kai wa Dije duka.
Chapter 5 · 0% Book details