← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 50

Sashe 24

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina ka samu labarin?."
'' Mami sanin wa ya sanar da ni, ba shi ne mai amfani ba, for now na ji murya Maamah, Aimanah, ce ko Inty?."
'' Hmmm duk ba su ba ne.''
Cikin mamaki Maganarta tun da ya san cewa bayan su bai da wata
anwa mace ya ce.

'' To waye idan ba su ba?." Ya fa
a tare da shafa sumar kan sa.

'' Dagori ce!."
Sai da ya maimaita sunan aransa cikin tunani wannan wane irin suna ne kuma ?

Sannan waye mai wannan sunan jin duk iya tunaninsa ya kasa tunawa ya sa ya ce; '' Dagori kuma waye mai wannan sunan kuma?

Ta ya za a saceta a makin su Aimanah?.''
'' Asad ban gane zancen ka ba kana nufin kana da masaniya a kan wa
anda suka ka saceta ko?.''
Shiru ya yi yana nazari na second kamin ya ce.

'' Ina tunanin hakan amma su waye?

Ban sani ba, tabbas ba ita suka zo kidnapping ba Aimanah suka zo sacewa ko Inty shi ne a kai rashin sa'a suka
auketa, yanzu na gano daga ina matsalar take.''
'' Asad wai me kake nufi ne? ka sani a duhu fa sai magana kake mai gugar zana na kasa fahimta.''
'' Mami bar maganar kawai kuma ina son kada a fitar da wannan maganar, saboda rayutar na cikin hatsari.''
'' Mikake nufi?

Ai magana ta riga ta fita don an kai report wurin police.''
'' Oh My!

Shi ke nan ko mai ya lalace.''
et! ya yanke wayar ba tare da ya jira me za ta ce ba, ya bar ta da waya sororo a hankali.
e wa ta yi tare da mi
a wa Maamah wayarta, ba ta ko saurari maganar da Maamah take yi ma ta ba ta haura sama da saurinta.

Tana tura kofar daidai a lokacin Abbi na fitowa daga toilet da alama wanka ya yi don ga lemar ruwa nan, jikinsa jin an bango kofar da
arfi! ya sa ya mai da idonsa a wurin ganin Mami ce ya sa ya furta.

'' Lafiya dai ko Mami Yara?."
'' Ba
alau ba Alhaji.''
'' Ki nutsu, ki min bayani me
e faruwa.'' Ya fa
a tare da janyo hannunta ya zaunar da ita a kan gado.

'' Ok ina jin ki me ke faruwa sanar min ?."
Nan ta kwashe yadda suka yi da Asad ta sanarwa Abbi komai, yana gama jin komai ya nisa ka min ya ce.

'' To yanzu abun tambayar shi ne, a ina ya samu labarin
atanta ta?

Kuma fa kamar yana da masaniyar in da take?

Amma bari ina zuwa.'' Ya furta yana mi
a hannun ida ya tashi ya
auki wayarsa number Asad ya nemo ya danna masa kira amma a ka sanar masa da tana kashe, ya zaci ko matsalar network ne ya sake kira amma still dai a kashe, ajiye wayar ya yi yana duban Mami.

'' Yanzu mene ne abin yi?

Ko dai zamu koma wurin police ne mu sanar da su abun da ke faruwa?, kin ga ko za su iya taimawa da wani abu da za su iya yi."
'' A'a gaskiya ni dai ban goyi bayan haka ba gaskiya ka jifa abun da yake cewa rayuwar yarinyar nan, na cikin hatsari to gaskiya kawai a mu bari kawai sai mun ji daga garesa.''
'' Haka ne kuma ke ma kin yi magana mai kyau to shi ke nan ma jira, amma wallahi hankali na ya kasa kwanciya a kan
atanta ni wallahi ina ma Aimanah ce ko Inty, hankali ya sake tashi duk lokacin da na tuna cewa, yanzu haka su Hamma na kan hanya.''
Sai da ta dubesa ka min ta ce.

'' Suna hanya kuma?

Yaushe garin ya waye?

Kai da tun da ka dawo masallaci asuba ko
asa baka sake sauka ba.''
'' Eh saboda tashin hankali da muka shiga jiya ne ban sanar dake ba ai na tura driver tun jiya a kan ya je ya
aukosu saboda yau su yo sammakon don bana son tafiyar nan, ta dare.''
'' Tir
ashi Lallai a kwai
ura, don tun jiya da abun nan ya faru Salame ke ta faman kuka, to ina ga su da suka haifeta wallahi ko karyawa ba ta yi ba sai kuka take.''
'' Ya Allah, Allah bayyana wannan yarinya, damuwa rashin samun Asad a waya don na san da bai da wata masaniya a kai da ba zai ce kada a fitar da wannan maganar ba, me ke faruwa?."
'' Ka kwantar da hankalinka in sha Allahu duk in da take tana cikin aminci da yardar Allah za ta bayyana.''
'' Allah ya sa.'' Ya fa
a tare sunkuyar da kai.
**********
Dagori ganin tun da ta ma
ure ko kyakkyawan motsi ba ta yi fitsari ne ta ji yana mintsininta, cikin tsoro da sam ba ta san tana da shi ba, tare da taraddadi ta
aure da
et ta bu
e baki.

'' Ina jin fitsari!." Shiru ya yi ma ta tamkar ba da shi take magana ba sai da ta sake magana.

'' malam ina jin fitsari ina ban
aki yake?."
ago rinannun idanuwansa ya yi ya du
eta da sauri ta sunkuyar da kanta
asa, tare da rufe idonta da kwalla suka kwanta kamar a mafarki ta tsinkayi yana cewa.

'' Ga shi nan gefen ki.''
e idonta ta yi ta dubi ida yake nuna ma ta, sauka ta yi daga kan gado ta nufi toilet
in tashin hankali da take ciki bai bar ta, ta
arewa toilet
in kallon ba ta yi uzurinta har da wanka ta yi don jikinta ya ma ta nauyi, ta watsa ruwa tun da ba sabulu a ciki koma a kwai ita dai ba ta gani ba don ba ta cikin mood
in ta fito.

Dubanta ya yi.

'' Lallai yarinya kin samu wuri wato ma wanka kika yi ko?."
Shiru ta yi don ba ta da amsar da za ta ba shi ya sa ta yi shiru.

'' Ba da ke ni ke magana ba!." Ya yi magana cikin tsawa.

'' Dan Allah ka yi ha
uri Aradu ban san ba a wanka ciki ba.''
'' Mtsssss aikin banza je ki koma ida kika tashi ki zauna.''
Da sauri ta
arasa ta zauna amma abun da take ji ya sa ta kasa ha
uri ta ce.

'' Dan Allah abinci yunwa nake ji.'' Ta furta cikin sigar neman taimako.

'' Dan Ubanki ni sa'arki ne har ni ki ke tambaya abinci?." Ya fa
a yana mi
e wa ya nufeta tare da
aga hannu zai kai ma ta duka.........

Su Dagori ma su
aryar aljanun to yau dai an yi maganinta ko?

To ko ya za ta
e muha
u Daku a page na gaba don jin yadda za ta kaya
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai son farin cikin ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Da sauri ta rufe idonta sai saukar wata murya ta ji na cewa.

'' Kai!

Kai!! kai!!!

Daka ta, abun da na saka ka kenan?.

Ban garga
e ka akan ka kula da ita ba ne ko dan ba ka san wannan Yarinyar ita ce kawai madafar da muke da ita ba akan wancan
an iskan Yaron, shi ne kake son ji
a mana aiki.'' Mutumin da ke shigowa ya furta sa'ilin da yake zama akan kujerar da saurayin ya tashi a kai.

'' Afuwan Oga na rantse Yarinyar ce da cika rai, ga muguwar ta kura ai
azun sai da na
an more ta kafin na samu sau
inta, ga
an banzar surutun tsiya.'' Cikin salon muryar su ta mashaya yake maganar sai faman watsi yake da hannayesa.

'' Ok amma ka ki ya ye!

Bana son ka sake saka ma ta hannu, don ba abun da ya sa muka
aukota kenan ba, har sai idan lalurar hakan ta taso.'' Ya fa
a cikin alamun jan kunne.

'' Ba wahala Oga yadda ka dafa haka za a ci.''
'' To hakan nake so ina shi Zobe yake?.''
'' Ai Oga tun da safe Zobe ya fice wai an yi masa kiran gaggawa a gida, ka san gidansu 'yan wahala ne da abun da yake samu suke samu suna goge bakin salati da shi sai, ana korar shegiyar, hhhhhh yunwa kenan ba
anwar Uwa balle ta Uba wal...''
aga masa hannu alamar ya isa, haka.

Shiru ya yi daga nan bai sake magana ba don ya fahimci yaran, dubansa ya maiyda akan Dagori dake ma
ure a kan gado.

Gyaran murya ya yi Kafin ya ce; '' Mene ne sunanki?."
Dubansa ta yi hawaye na kwanta ma ta a gurbin idonta, cikin sanyin murya ta ce.

'' Dagori!."
'' Dagori!

Wannan wane irin suna ne haka?

Sunanki fa na tambaya?

Bana son raini hankali a nan.'' Ya furta cikin tsagwaran mamakin don ba ya ce; ya ta
a jin sunan ba.

'' Eh Aradun sunana kenan, ba
arya na yi ba.''
Jin Hausarta da ya yi ya fara shakkun ko dai sun yi mistake ne don sam yarinyar ba ta yi kama da Yar cikin birni ba, amma sai dai a kwai kama sosai tsakaninta da shi Asad
in gyara zamansa ya yi.

'' Uhm ke!
in ba
anwa ki ke a wurin Asad ba?."
Shiru ta yi tana nazari don sam
walwarta ta manta mamammakin wannan suna bayan second ta furta.

'' Waye wannan
in ban san shi ba?."
Cikin mamaki suke kallon- kallon da juna can Oga ya ce.

'' Kai!

Cizo ko dai ba ida na turaka ka je ba?." Cikin
acin rai ya yi tambayar.

'' Yasin Oga can na je ko ba wurin diner Yar wurin Abubakar Majoh ba?."
Dagori da ke saurarensu ta zurbur ta ce.

'' Kun san Abbi kenan? dan Allah kuwa Allah ku kira min shi na san zai zo ya tafi da ni.''
Oga da idonsa ke kan Cizo ya mai da su a kanta.
Chapter 24 · 0% Book details