← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 50

Sashe 36

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ai bai kamata ba.'' Aimanah ta fa
i ita ma tana
unshe dariyarta don ko ita shigar ta ba ta dariya.

'' Bar ta kawai Aimanah ta yi mai isarta, ai ni na san cewa dai ni ba abun dariya ba ce, don aradu kaf, a rugar mu ba wata shegiyar budurwa da za ta gwada min iya kwalliya.

Ni da ki ke ji da gani a nan, matan RUGA mu har hassada da ba
inciki suke yi min don sun san ni
in na sha gaban su, don ni
in nan da ki ke ji da gani, kabewar
ari ce ba
in ciki mai taushe, Matar mai rabo kenan Dagori ikon Allah.''
Dariya suka sake yi don a wannan karon har da Aimanah irin yadda ta ha
ance, take magana har da wani ri
ugu tana girgiza ya mugun ba ta dariya.

'' Uhm kun ga mu je mota kada Ya Asad ya fito ya tatda mu, wallahi zai iya cewa a fasa fitar.'' Aimanah ta fa
i tana mi
e wa daga zaunen da take.

Inty ma mi
ewar ta yi suka fita.

Parking lot suka nufa daidai motarsa suka tsaya suna jiransa sun
auki tsawon lokaci a wurin amma bai fito ba, don share kusan 30minutes amma bai fito ba Dagori da ta ga ji da tsayuwa
afafunta sun yi sanyi ta sake sako tsaki a karo na barkatai ta ce.

'' Ni fa na gaji kawai zan koma ciki mutum sai shegiyar isa da
afafa yanzu, a ce duk tsawon wannan lokaci muna jiransa bai fito ba kai wallahi ko da rabon gujerar Makka yake ai iya wula
anci kenan da zai yi mana.

Kaf duniya, idan da abun da na tsana bai fi a wula
an ta ni ba.

To ni gaskiya zan koma ciki ba zan iya ba.''
Da wani irin kallon firgici Inty ta dube ta da shi.

'' Dan Allah Sis ki rufa mana asiri wallahi kada ki soma wannan gangancin wai haihuwa a Damuna, don kuwa duk kika aikata wannan izgilan ci sai kin yi nadama hakan, in da ma iya kan ki za ta tsaya to sai na ce; da sau
i amma wallahi har mu sai ta shafa.''
Kallon Inty take She
e tun da ta fara magana ganin firgici da tsoro
arara ya bayyana a kan fuskarta ba ita
aya ba har ma da Aimanah, da har wani uban zufa ya fara ma ta kwaranya.

'' Mtsssss to ni dai ba zan iya goyon
an Ala
e ba.

Wai ku me ke damun ku ne?

Duk kunbi kun wani ru
e kawai a kan na ce zan koma ciki, to Aradu sai na koma duk abun da zai faru ya da
e bai faruwa.

Ai mai tsoron biya ka tsoron bashi, kuma mai tsoron Aradu shi ta ka farma, ni Dagori ban san tsoro ba ko san da ina RUGA balle yanzu da na zama Dagori mai filo da burodi.

Shi Asad
in mala'ika ne ko aljani ne?

Na ce dai mutum ne kamar ni to ya da
e bai yi duk abun da ya ga dama ba.

Kun bi duk firgita a kan wani can, shi ba wani abun kirki ba to daman jiransa nake kuma a shirye nake da duk wani abun da ya zo da shi.'' Tana kai nan, ta kuma ja wani dogon tsaki ta juya ta nufi ciki sai faman mita take.

'' Sister!

Sister!!

Sister!!!." Aimanah da Inty suka ha
a baki suna kiranta.

Tana jin kiran da suke ta faman yi ma ta amma ta yi banza da su ko waigo wa ba ta yi ba ballantana ma ta samu damar amsawa, ta shige abun ta.

'' Shi ke nan Sis mun ka
e wallahi na san yau sai na lahira ya fi mu jin da
i a gidan nan, ohhhh wannan Yarinya za ta jefa mu a masifa.'' Aimanah ta furta tana yarfa hannuwa tare da bugga
afa da
arfi.

'' Uhm Allah Sis ba zan tsaya a gidan nan, Ya Asad ya yi ban
a shena ba
uli ba, wallahi gidan Hajiyar Mami zan gudu.

Allah so tsuntsu da ya janyo ruwa wallahi shi ruwa zai duka, ba ta yadda ban ji ba ban gani ba ta ja min wata fitina.

Don haka ni kin ga tafiya ta.''
Inty ta fa
i haka ta nufi hanyar ba
in get.

'' Ai Sis ni ma ba barina za ki yi ba, ina dalili ina mafari, rabona da shan duka har na manta lokacin haka kawai a jamin lalalalah ba da ni ba, sa lanlan kaza.'' Ta fa
i lokacin da take bin bayan inty da tuni ta kusa get.

'' Heeee!

Duk wadda ta sake taku
aya yau sai ta ya bawa aya za
in ta.'' Suka ji an fa
a cak, suka tsaya tamkar wasu status Aimanah tuni ta saki fitsari jin sautin muryar Asad wanda ta saukar ma ta tamkar saukar Aradu.
**********
an gudunta ta
ara wurinta bayan da ta bu
e kofar parlon ta shigo.

Wata farar Mata ce wada shekarunta za su iya kai wa 45 amma samm a kallon farko ba za ce ta yi wannan shekarun ba,ha
ince a kan
aya daga cikin
ayatattun Chairs da suka
awata parlon, zaune take ta
ora
afa
aya kan
aya tana sanrafa wayar da ke hannun ta,
yakkawar wa ce fara mai zanen fuska daidai tana da hanci tare da dara-dara idanu.

Duda tana zaune amma hakan ba zai
oye ma cewa ita
in doguwa ba ce mai jiki sai dai ba wani can, sosai ba.
a wa ta yi jikinta ta rungumeta.

'' My Mommy, I'm back I miss you so much I know you do too?.'' Cikin Muryar shagwa
a ta yi maganar tana sake kwanciya a kan kafa
arta.

Murmushi Matar da aka kira da Mommy ta yi tana ajiye wayar hannun ta tare da sake kwantar da ita akan jikinta.

'' My daughter, when did you come in?

You didn't even let me know when you were on your way?

Ai da na sa an yi miki tarba ta musamman.'' Ta fa
i fuskarta na bayyana farin ciki da take ciki.

'' Uhm Mommy ina son na yi maku surprise you see, if I announce bai zama surprise ba ko?.'' Ta fa
i tare da gyara zaman ta.

'' Amma yanzu don kawai wannan sai ki
i sanar wa kowa to yanzu waye ya
auko ki daga Airport?." Mommy ta jefa ma ta tambayar bayan da ta ga ma su aiki,na shigowa da akwatinta.

'' Mommy!!

Kenan.'' Ta jaaa kalmar sunan cikin wata irinyar siga.

'' So daman tun ina can, na riga na siya mota na gama tura ku
i da komai da komai, He is the one who bought the land suka kai min ita a airport so ita, ma na shigo na
araso gida.''
'' But...''
'' But what Mommy? please Calm down okay.

Ina lafiya yanzu ina Dady yake ne?." Ta fa
i don kawar da maganar da Mommy ke da niyyar yi ma ta.

Ta san ba zai wuce mita a kan, dawowar da ta yi ba tare da ta sanar ba.

'' Dady ki baya nan ya je wurin aikinsa amma ba jimawa za ki iya ganinsa.

Yanzu ki tashi ki shiga daga ciki, sai ki yi wanka ki sauya kaya, na sani kin kwaso gajiya ga kuma yunwa, idan kin gama wannan ki sauko abincin na nan na jiran ki.''
'' Ok Mommy.'' Tana fa
in hakan ya Mi
e tana nufar sama ta fara taku tamkar mai tausayin
asa....

Ta ku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Tamkar das,kararrar
ara haka Inty da Aimanah suka daskare wurin sunkasa sakin ko kyakkyawan numfashi mai kyau.

Tsabar tashin hankali da ru
u, don sun san cewa tabbas yau kashin su ya bushe, sai sun gwammace wa ku
a da karatu.

'' A contempt for me has come between me and you da nake magana kun wani tsaya min a wurin sai ka ce an dasa ku?." Ya fa
i yana juyawa da alamar zai sauko ne.

Don yana ta balkoni
in sashesa, da wani irin mugun gudu suka kwasa suka fa
a parlon da suke da tabbacin nan zai yi, kuma idan suka sake ya riga su tofa, ba za su ce, ga irin abun da zai faru ba.

Abun da ya faru bayan da a ka sanar masa fitar wanda a waya Mami ke sanar da shi.

Ko da take sanar da shi yana kan wani aiki ne, samm bai so fitar ba saboda idai yana kan aikinsa tofa baya
aunar abun da zai taka masa birki a kansa amma ba yadda zai yi ne, saboda ba dai zai iya jaa da umurnin Mamin ba.

Sai da ya kammala kafin ya mi
e ya fara shirya wa ya gama shirinsa tsaf, a ka kirasa a waya ya
auka yana magana ne sai kuma ya nufi balkoni da ke cikin
akinsa wanda zai iya bawa mutum damar ganin abun da ke wakana a harabar gidan, a nan ne kuma ya tsinkayi abun da Dagori ke fa
i tun daga farko har
arshe, duk a kan idonsa.

Ya zuba ido ne kawai yana kallon gudun ruwanta amma a manakinsa sai ta aikata abun da ta ce.

Ransa ya
aci ainun sai kuma ya ga su Aimanah na shirin guduwa wanda hakan ya sake
ata masa rai sosai.

Suna fa
owa parlon daidai Innaya na fito wa kitchen hannunta ri
e da cup da gudu suka
arasa wurin gami da
uya a bayanta.

'' Kai lafiya za ku yo min nan kuna shirin kayar, da ni?

Kun san ba na son irin wannan shegen wasan na ku ko?." Ta yi maganar tana
arin wucewa amma me suka ri
eta gam-gam sai fa
in suke .
Chapter 36 · 0% Book details