Sashe 25
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Amma Yarinya kika ce ba ki san Asad ba!
ane fa ga shi mutumin da kika ji mun ambata.''
Gyara zama ta yi ganin da ta yi shi wannan akwai alamun mutunci garesa.
'' A'a Abbi iya Ya Ashrap ne kawai yake da sai Maamah, da kuma Inty, da Aimanah.''
Ganin da ya yi zai samu duk wani Information daga gareta ya sa ya sake kwantar da murya.
'' Amm amma ke!
Ya ki ke da mutanen gidan?."
Tuni ta washe baki cikin alfahari da a san ita
in ba wai bare ba ce ta bu
e baki ta fara raktabo zance.
'' Eh Aradun ni ma
arsa ce don
anin mahaifina ne Baffa yana RUGA Aradu Uwarsu
aya Ubansu
aya marigayi, Majoh ai ya rasu shi da matarsa ta farko saura kakarmu Innaya yanzu haka ta nan gidan Abbi. ka san da yake da sun
ata ne sai kwanan nan muka ha
u, to shi ne na zo cin arziki amma fa ni na ga wurin zama don ba ida za ni saboda Aradun Allah sunada mahaukatan ku
i ga da
i da ake ci gidan ba kama hannun Yaro.''
Cizo da duk ta gama ba shi dariya don Yarinyar da alama ba ta da hankali idan ba rashin hankali ba kai da aka sato kai ne ke bada wannan labarin daga tambaya, yana dariya ya ce.
'' Ai kuwa ina za ki tun da kin ga banza dole a zauna ai.'' Ya
arasa yana dariya.
A cikin labarin da ta ba shi nan ya fahimci ba ta san Asad ba tun da bama su san juna ba, ya fahimci kamarta da Asad ne ya sa su Cizo suka sato ta amakin Inty ko Aimanah da aka shirya.
'' Ok na gane yanzu kenan ba ki san
ayan
ansa dake
asar waje ba.? ko labarinsa ba ki sani ba?."
Sai a lokacin ta tuna '' Daman sunansa kenan?
Ai ni da yake tun da na ji ana magana da shi a wani tire na ji irin yadda yake magana shi ba wani
an sarki ba, komai na tsane sa.
To ina dalili ina mafari mutum sai izzar tsiya kilanma fa mummunan ne."
arashe tana wani yatsina fuska a dole ita ta tuna da ma
iyinta.
Murmushi ya yi wanda shi kawai ya san manufarsa.
'' To shi ne dalilin da ya sa muka
auke ki yanzu zamu kirasa duk abun da zan fa
a miki to ki tabbatar shi kika fa
a idan kin yi haka to shi ke nan. zamu sake ki ki ta fiyarki.''
'' To!
Zan yi.''
Murmushi ya sake yi tare da saka hanusa a aljihu wandosa ya zaro waya, ya ajiye ta gefe yana duban Dagori da ita ma nata idon ke kansa.
*************
Yana kashe wayar da yake da Mami ya kashe wayar gaba
aya, ya saka ta aljihu dayar wayar dake kan table ya
auka tare da laptop
insa ya saka a wata madaidaiciya jika jacket
insa dake sagale kan kujerar da ya tashi ya dauka ba tare da ya saba za zari key
insa ya fito Office
in.
Ko gaisuwar da ma'aikatan wurin ke masa bai amsa ba ba su wani damu ba saboda idan da sabo sun saba da halinsa, duk da yau halin ya banbata da kullum don idan an ci arziki ya
aga hannu ko ya gya
a kai amma yau ko
aya.
Kai tsaye ha
aden parking lot ya nufa wanda iya shi kawai abun kallo ne tun daga nesa ya danna key
in wata mota farar
al ta haske ita ya nufa yana zuwa ya shiga kayan hannunsa ya saka a kujerar mai zaman banza tare da yi wa motar key yana gab da fita harabar gaba
aya ya ga shigowar wata mota Black zuge glass gaban motar a ka yi, wanda tun kane a yi haka ya fahimci waye amma bai tsaya ba duk da ya ji sarai lokacin da ake masa hon amma bai tsaya ba.
'' Oooh!!."
yawar budurwa dake driving ta furta tare da buga starring motarta juya akalar motar ta yi tare da bin bayansa.
ayar wayar dake hannusa ya kamo wata number ya kira amma ta yi ringing har ta gaji ba'a
auka ba message ya tura zuwa ga number tare da ajiye wayar kan cinyarsa bayan five minutes ago sai ga sa
o ya shigo wayarsa dubawa ya yi a fili ya furta.
'' Ok!.''
Ya mai da hankali sa ga driving
insa gudu ya shiga yi tamkar wanda zai tashi sama cikin
anin lokaci ya
asari wani compound, yana
arasowa get
in na zugewa da kansa tuni yan
anna hancin motarsa tsayawa fa
in ha
uwar kyau da tsarin wurin to sai mu
ata lokacin, tsari gini ne irin na turawa wanda bai fiya wani hayaniya ba rassa hu
u ne ke ciki wanda dukan su suna kama da juna
ayan bangaren dake gefen dama ya nufa ko
yawan parking bai yi ba ya fito da gudu-gudu, sauri-sauri ya fa
a ciki.
Bayan kamar three minutes sai ga shi ya fito da wata
aramar jika mota ya sake shiga ya ta da daidai zai fita layin unguwar motarta ta cinno kai.
Kamar dai
azun yanzu ma haka bai kula taba ya wuce abun sa.
**********
Safa da marwa ya shiga yi bayan da ya kira wayar sa amma still ba ta zuwa kusan kira ashirin amma duk abu
aya ake sanar masa da shi.
'' Hmmm bai
aga ba ko?
Ai na san zai aikata Aradu izzarsa da jiji da kansa ba zai bar sa ba, amma Aradu zan yi maganinsa. yanzu Oga kake ko?.
Ka sanar masa ina nan shi ne ya bar ni haka don kawai ni ba
anwarsa ba ce?
Ba dan da kai
in mutumin kirki ba ne yanzu da ya kenan.?"
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu
baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
anwata ki kwantar da hankali kin ji ko, yanzu ma haka shi nake kira.
But sweet up amma dai ina fatan ba ki manta abun da na sanar miki ba ko?."
Wani murmushi ta saki wanda har sai da wushiryarta ta banya.
'' Oga da gaske ni
anwarka ce?, Allah Sarki ashe dai ina da wani
an Uwa ban sani ba, to amma Aradu yunwa nake ji kuma wannan, Cizo yake ko gizo?
Aradun ko ruwa bai ban ba.
Balle kuma ta kai ga ya ban abinci, Uhmm amma fa abinci a saka nama a cikin, don na samu banbanci da RUGA.
Ka san fa DAGA RUGA NAKE to a
an ba ni mai da
i.''
Oga da surutunta ya fara isarsa ya
agawa Cizo hannu sai da ya
an ra
wafa kafin ya ce.
'' An gama Oga.'' ya furta tare da ficewa daga
akin.
*************
Safa da marwa yake a tsakiyar parlon duk hankali sa ya ka sa kwanciya tun lokacin da aka ne mi Dagori a ka rasa, kuma ya tabbatar hankali sa ba zai sake kwanciya ba har sai sa'ilin da a ka ce; ta bayyana.
A sannan ne zai sami natsuwar ruhinsa.
'' Kamal lafiya kuwa?." Mami da ke saukowa tare da Abbi daga bene ta fa
a tana karantar yanayinsa.
A hankali ya
aga jajayen idanunsa da suka rine tamkar gauta.
'' Barka da rana Mami?."
'' Kamal rana kuma? dududu fa 11:30am ne yanzu.''
'' Kin ga ya isa.
Kamal an ya kuwa ka samu ka yi bacci dare kuwa.?
'' Abbi ya fa
a yana tausayi Kamal na tuhumar da ake masa don ya san cewa samm kamal bai da sa hannun a
atan Mai babban suna, summa da ya samu labari daga wurin Asad, to ma mene ne ha
in Asad da wa
annan da har suke farautarsa haka?.
Muryar Kamal ce ta katse masa tunani.
'' Abbi, Mami sam ba zan iya bacci ko samun nutsuwa ba muddin ba Beauty ta banyana ba.
Allah sarki yanzu ko a wane hali take?
Ko ta samu ta ci abinci?
Duk laifina na ne, da ban bar ta a wurin ba, da duk haka ba ta faruwa, na tabbatar cewa bayana ta bi kai! kai!!
Oh!
Ni ne Ummul aba'isin komai why!
Abbi da ma kabar ni wurin police
in kawai wata
il idan jikina ya fa
a min na shiga taitayina.''
Duk a ru
e yake maganganu da duk bai ma san me yake fa
a ba.
Ashraf da ke shigowa yanzu ya dafasa a hankali ya shiga bubbuga kafa
arsa cikin salon kwantar da hankali.
'' Relax!
My Brother Ok?."
'' Kamal ina son ka kwatar da hankalinka. duk wannan, ba shi ne zai bayyanata ba mu cigaba da addu'a mu kuma bar hukuma ta yi na ta aikin.'' Abbi ya fa
a a sa'ilin da yake zama a kan kujera.
'' Amma Abbin yara sai nake ganin kamar ya da ce a sanarwa police abun da ke faruwa? ko don su
ale Kamal a kan zargin da suke masa." Mami da duk tausayi halin da Kamal
in ya shiga daga jiya zuwa Yau yar ya fa
a ya rufeta ta fa
'' Mami me ki ke magana a kai bayan an riga an aikai wa police report tun jiya?."
'' Ashraf yau da safen nan tun asuba Asad ya kiraramu bai samu ba shi ne ya kira Maamah to a nan mu ka yi magana da shi...'' Nan ta kwashe duk yadda suka yi ta sanar ma su ta
ora da cewa.
'' To shi ne nake ganin ya kamata a sanarwa police ko don su rabu dan Kamal.
''
'' A'a Mami a bar su kawai tun da ba mu san dalilin Ya Asad da ya ce kada a sanarwa kowa ba kin ga yin haka ba mu san me zai iya janyowa ba, ga shi ya ce rayuwarta tana cikin wani hali.'' Kamal ya fa
i cikin damuwa.
Ashraf ya bu
e baki da niyyar magana a ka banko kofa da karfi gaske!