← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 50

Sashe 38

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Ai dai kam don su za ka jibga ba mai suna ba, ba zan hana ka ba yi ma su dukan kawo wu
a ai wannan zalinci ne su kama su shegen jikin Yarinya
arama haka.

Kuma su rasa jikin wa sai jikin jikata.'' Innaya ta fa
i tana sake
afafa masa.

Dagori kuwa jin haka cikinta ya
uri ruwa tashin hankali don
azun ma da ya san ita ce; ai ba ta wani ji da da
i ba balle kuma yanzu da tunaninsa zai ba sa aljanu ne ta san cewa ba wai sau
a ma ta zai yi ba.

Ta fara nadama da dana sanin ta da aljanunnan da ta yi, ta
auka za ta sha bilis ne kamar yadda ta yi wa Ashraf ashe ba haka zancen yake ba.

Ita kuwa wace ila ce ta jata aikata haka?

Duk dubararta bai fi ta samu ta yi amfani da wannan hanyar don, ta samu ta
inga horasa da aljanu ko ta rage ba
in ciki da ra
in da take ji nasa ashe ita ce za ta kwana a ciki.

Ba ta gama tunanin da take ba ya tsin
e ne ta hanyar saukar ruwan belt ne a jikinta ta ko ina.

Mami kuwa baya ta yi don ta da
e ba ta ga sa cikin irin wannan halin ba kuma ta san muddin ya rufe ido to fa bai ji bai gani ne duk wanda ya zo gabansa to fa zai iya ha
awa da shi ne.

Ihu take na neman taimako amma ko wa ya
yaleta fahimtar da ta yi cewa sufa suna zaton aljanun ne ya sa ta fa
'' Kai jama'a yanzu kuna gani za a kashe ni?."
'' Asadu Mai Malam ci gaba da jibgar su haka suke idan sun ji wahala.'' Innaya ta fa
i don ita a zatonta aljanun ne suke ke jin wahala suke fagewa da Dagori.

Amma sai ji suka yi Dagori na cewa.

'' Wai ni kam Innaya me na kashe miki ne wallahi Aradu ni ce Dagori ba aljanu ba.

Ku taimaka ku kwace ni, wurin wannan mahaukacin idan ba haka Aradun Allah za ku yi zaman makoki ne.''
Cikin muryar kuka take magana don har sar
ewa take tsabar ta jigata.

Ga shi kuma samm kamar bai ji duk abun da take fa
i duk uwar magiyar da take masa gami da ro
o amma samm bai sauraron ta.

Asad kuwa da duk abun da take fa
a shi ba jinta yake ba don ransa ya kai
ololuwar
aci da bai ji bai gani daman, shi haka yake idan ransa ya
aci do kunnuwansa toshewa suke idanunsa rufewa suke.

Dagori tun tana iya magana da motsin kwatar kanta har ta kai ta yi lumm ba ta motsi.......

Ta ku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Bayan sati biyu tsaye take bakin
ofa cikin shirinta na uniform tsaf wanda suka yi matu
ar yi ma ta kyau.

Hannunta ri
e da
yawar kula mai kyau sai faman murmushi take yau kwananta biyu kenan da fara zuwa makaranta, ba
aramin fama aka yi ba da aka kaita makaranta da
at da si
in goshi don ma da sanayya aka
auketa a primary 2 don ko da aka bincike ta ba abun da ta iya, ko sunanta ba ta iya rubuta wa ba, balle kuma aje ga zance wani abu wai shi turanci.
wanda bayan dukan da sha wurin Asad ya dakatar da zuwansu shopping ta kwana biyu tana jinya da gashin jikinta don ba laifi ta daku jikinta ya yi sanyi da lamarin Asad sai dai
asan ranta ta
udiri wani abun komai daran da
ewa wanda ta sa a ranta cewa za ta rama.

Tun bayan dukan da ya ma ta ba ta sake bari ko da hanya ce ta ha
a su ba, don kaf duniya babu fuskar da ta tsani ta gani kamar fuskarsa ba don tana da wani buri a
asan ranta ba da tuni irin dukan, da ya ma ta ya sa ta nemi a mai da ta ruga amma ina samm, ba za ta iya bankwana da wannan kayan da
in ba.

A jere suka fito saura
iris su yi karo da ita.

'' Kai Sis ba dai nan kika tsaya ba kuma kan hanya?." Inty ta fa
i tana gyara zaman jikarta da ta kusa su
ucewa.

Ba ta amsa ma ta tambayar ta ba sai ma cewa da ta yi.

'' Amma gaskiya kun fiya nawa yanzu dan Allah duk me kuke jira sai yanzu kuke fitowa?."
'' A'a Sis kenan sabon shiga muna nan da ke sai an ce ki yi wannan uban sanmakon kin
i.

Duk can takalmin mu suka katse.'' Inty ta fa
i tana yar dariya.

'' Ke ma dai
ya fa
a ni fa na kasa gane ma ta idan za mu tana murna da kuma an koma breakf shi ke nan kuma sai ta koma wata silent kuma sai ki ga tana murnar dawowa.'' Aimanah ta yi maganar
'' Innalillahi!

Wai ni kam za ku zo mu tafi ko dai na tafi kawai ku sai kun gama wannan tsinan nan surutun naku da ba ya
arewa?." Ta fa
i idonta na kan kofar da ake bu
e wa fuskarta ce ta fa
a da murmushi ganin mai fitowa.

'' Abbi ina kwana?." Ta fa
i tana wani runsunawa don kwanan nan wani sabon salon ladabi ta bijiro da shi.

Shi ma murmushi ya mayar ma ta da shi.

'' Lafiya lau
an makaranta ya karatun in jin dai ana mai da hankali?." Sunnar da kai ta tana
an shafa goshin kanta
'' Hmm, Abbi wallahi Sis ba wani mai da hankali da take, in ma karema zance kullum sai ta yi fa
a da
an ajinsu, sai cin zalin su take ka san tafi su girma....''
'' Ke Inty ke na tambaya ne?

Ki bari wadda na tambaya ta ba ni amsa.'' Abbi ya katse inty da ta yi zurbur wajen ba shi amsa.

'' A'a bar ta kawai Abbi ai ba son gaskiya su
an iskan yaran kin tambaye su dalilin da ya sa nake dukan su?

Yara sai shegen rashi kunya da rashin tarbiya, ga uwa uba rashin girmama manya, to ni kuma shi ya sa nake koya ma su tarbiya tare da gyara ma su zama.''
Shi kam Abbi dariya ma ta so ba shi yadda ta ha
ance, bilhakki da gaskiya ita wai gyara yara za ta yi.

'' To na ji mai babban suna yanzu dai abun da nake so da ke ki daina dukan yara mutane kin ji ko?

Idan sun miki wani laifin ki sanarwa, Aunty
inku ba kyau
aukar doka da hannu muddin akwai na gaba da kai a wurin.''
Abbi ya yi maganar cikin salon da za ta fahimta, a irin dubara ta su ta manya.

Amma sai dai mutunniyar ta ku wai a banza
iba a kunne rama a ta kashi.

Sai ma cewa da ta yi.

'' Abbi Aradu yara ne samm zuciyata ba za ta iya
aukar iskancin su ba ta ya ace fa duk na fisu girma amma samm ba sa iya girmamani haba Abbi ya kamata kaduba wannan lamari.''
'' Na ji na fahimta amma ke ma ki bi umurnin da na ba ki muddin ke ma ki na son na
asa da ke ya ga girmanki kuma ya bi abun da ki ke so.''
Abbi da ya fahimci Dagori samm nasihar da ya yi ma ta, ta shiga ne ta kunne dama ta fita a na hagu ya fa
i yana kallon reaction na ta.

Shiru ta yi ba ta yi magana ba, ganin haka da Abbi ya yi ya za ci cewa ta gamsu ne da bayanansa ya ce.

'' To ya yi shi ke nan kuna iya tafiya kada ku makara.'' Ya fa
i yana saka hannusa aljihu wasu chocolate ya
ebo ya bawa kowa har yana
awa Dagori fiye da yadda ya bawa su Aimanah.

Tuni ta washe baki tana fa
in.

'' Muna godiya Abbi Allah biya da gidan aljana.''
Murmushi ya yi yana amsawa da amin daga haka kuma suka shiga mota driver ya ja suka bar gidan.
**********
Asad zaune yake cikin
ayataccen Office
insa wanda idan ba an fa
a ma ba, to fa ba za ka ta
a cewa wai wannan Office
in a Nigeria yake ba.

Kamar kullum yana cikin shigarsa ta
ananun kaya kamar yadda ya saba cikin salo da hikima yake sarrafa supercomputer
insa da yake ta faman aiki ai kai, tun da ya shigo Nigeria sam bai samu hutu ba daga wannan sai wancan daga wancan sai wannan kullum cikin aiki yake.

Kallo
aya rak, za ka yi masa ka fahimci cewa ya rame ya
an yi duhu ka
Ya ji lokacin da aka mur
a handle
in kofar don shi mutum ne mai
arfin ji koya motsi yake to fa zai iya jinsa amma sam bai
ago daga abun da yake ba.

Kamshi da ya ji ne ya sanar da shi ko waye a ta cikin glass
in fuskarsa ne ya lumshe ido gami da matse hannunsa.

Cikin takunta na isa da
asaita ta fara taku
arar takalminta yana jin saukarsa har cikin
walwarsa sakamakon bayason
ara ko ya take tana damunsa ne.
arasowa ta yi daidai kujerun biyu da aka ta nada saboda ba
i ta je ta yi masauki a kai don ta san shi dai ba cewa zai yi ta zauna ba, don sanin halin aka ce ya fi sanin kama.

'' Now that's what you should do ace ka san cewa saboda kai ne nake zaune a can amma ka yi tafiyarka ba tare da ka sanar da ni ba?
Chapter 38 · 0% Book details