← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 50

Sashe 16

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yoo idan ba ba
in cikin ba mene ne dalilin da zai sa ki na ganin wannan uwar daular ki ce na koma ruga, haba dan Allah ai ko ke ya kamata ki ba ni shawara akan kada na yarda na bar wannan wash gale wale, ko da yake na san dole ki ce haka tun da ke kaf zuri'arku ba ku da wani mai arziki...''
Turo kofar da a ka yi ne ya da katar da ita akan sababin da take wanda tana yi tana yagar naman kaza, duk ta yi dame dame da bakinta.

'' A'a Sister ke ba ki yi wanka ba?." Ba tare da ta
ago ba ta ba da amsa.

'' Eh banba ina jira ne na gama cin wannan kazar dan kin san abari ya huce shi ke kawa rabon wani.'' Ta fa
a tana
aukar sauran namar ta mi
a wa Salame.

'' A'a ni na gode ki
arasa kawai.'' Salame ta yi maganar ta harararta., '' Wallahi Dagori ta ma raina ta duk fa ta cinye abun kirki
asusuwa ne kawai suka rage, saboda ga mayya shi ne ta ba ta.''
'' Amm da man Mami ce ta ce idan kun idar sallah magarib ku fito a ci abinci.''
'' Kai ba dai har an yi girki ba?."
'' Aradu ni ma abun da zan tambaya kenan kika rigani, ke Inty to wai ma ina ne gabas
in ku take?

Ko duk in da ka
alla daidai ne?."
'' Wallahi Allah Sister Dagori da abun dariya ki ke ta ya ko ina zai zama gabas?

Bayan mu ba a cikin Ka'aba muke ba.''
'' Yoo ni na sa ni ai na za ci a birni ko ina gabas ne.''
e wa ta yi.

" To a'a ba ko ina yake gabas ba ni bari na je zan yi sallah.'' Ta yi maganar tana nuna ma su gabas ta fita.

Tashi Salame ta yi ta sauya kaya ta koma toilet ta
auro alwala ta fito ba ta bi ta kan Dagori ba, ta
au sallayar da Inty ta kawo ma su ta shinfi
a ta ta da Sallah, Dagori kuwa toilet ta shiga.

Tana sallame sallah Dagori na fitowa ta ma
auka a can za ta kwana dan har ta yi sallar La'asar dan sun yi Azahar a Kano La'asar ce kawai take kansu ta na addu'a ta dube Dagori dake
ingar ruwa tamkar wanda ruwan sama su ka yi wa duka.

'' Ke lafiya duk kin wani ji
a jikin ki?."
'' Hmmm ke dai bari Salame na jima ina cu
a jikina garuwan ya
i daukewa haka na saka kaya amma sam ruwan nan ya
auke wa ga shi can sai yoyo yake na jira na jira amma ko alamar
aukewa bai yi ba haka na bar shi idan ya ga ji da kansa ya
auke.''
'' Mene ne ake zancen kawo wa da
aukewa?." Da sauri ta dubi kofar.

'' Yawwa Inty gwara da kika dawo Aradu ruwan saman birni ya
aukewa na jira har na gaji na bar shi can.''
Cikin rashin fahimta Inty ta ce.

'' Wane kuma ruwan sama? .'' Dan sam ba ta gane me take nufi ba.

'' Amm na manta sunansa amma dai a cikin ban
aki yake ko sharwa, oho dai na manta to fa dun da na sa ya kawo ya
aukewa, kuma na gama wanka amma sam bai
auke ba.''
Da sauri Inty ta shiga toilet
in, mamaki ta yi ganin shower a kunne sai zubar ruwa take kashewa, ta yi daidai Dagori na shiga.

'' Laah kin ga ya
auke ai dama na ce da kansa zai gaji ya
auke ga shi kuwa.''
'' Ba
aukewa ya yi ba kashe wa na yi.'' Ya kuna tare da kashe wa, tana gwada ma ta yadda za ta yi.

Dukkanin mutanen gidan sun hallara a kan dinning table ban da Innaya da sam ita ba ta iya cin abinci a falon, Dagori ta zo ita ta nemi wuri ta zauna cikin
ai daga kujerun dake dinning
in, dan Salame ta ce ba za ta iya futowa ba ko
azun ita kawai ta san
arfin halin da ta yi har ta iya cin abinci a restaurant tare da su hakan ta sa Mami ta sa aka, kai ma ta na ta.

'' To gani Mami.''
'' Ok 'yata an fito kenan?

Maamah saka ma ta abinci.''
'' To Mami.

'' Ta fa
a tana
aukar Flash ta fara zubawa kenan Mami ta ce.

'' Wai ina Yayanku ne bai fito ba?."
'' Uhm Mami ai ya jima da fita.'' Inty ta fa
a ta na yar dariya.

'' To ina ya je da daren nan ko huta gajiya be yi ba?."
'' Mami zance mana kin san dama a takure yake dan tun da muka tafi rugar su Baffa ba network to bai samu ya yi waya da ita ba shi ne ya je, ya ganta.''
'' Ok shi ke nan amma ai da sai ya bari sai ya ci abinci?."
Wayar Abbi ce ta yi ringing murmushi ya yi bayan da ya duba mai kiran ya
auka cikin fari'a ya ce.

'' Dan halak kamar ka san yanzu haka tinanika nake cikin raina.'' Sai da mai kiran ya
an yi shiru amma za ka iya jiyo fitar numfashisa da alama ya
an yi murmushi ne, kamin cikin wani irin Cold voice ya ce.

'' That's my Abbi, but you are also my life musamman tun jiya fa nake kira amma She is not coming to na damu ganin duka number's na ku.''
'' Sorry mun manta ne ba mu sanar ma ba mun je ruga ne...''
'' ruga kuma Abbi, what did you say?

Ruga a cikin wannan matsalar what is so important that you would go so far?

Haba.

''
Murmushi Abbi ya yi Mami ta ba sa amsa da yake wayar a Speaker take.

'' My Son, thank God, we left safely and we are back ina fatan dai kai ma kana lafiya ko?."
Sai da ya sauke numfashi kamin ya ce.

'' I'm fine amma mi ya kai ku riga?." Ya fa
a acikin voice
insa mai kama da na sarakai.

'' Yaya dam....''
'' Ke Aimanah ku yi ma mutane shiru..'' Mami ta fa
a cikin garga
i kamin ta ci gaba.

'' Ai na san cewa za ka zo cikin satin nan ko?

To idan ka zo koma mene ne sai ka ji a lokacin.''
Sai da ya yi shiru na tsawon second kamin can ya ce.

'' Mamina gaskiya ba lallai na dawo ba because muna da wani text ne da ya yi daidai da lokacin so kawai zan bari sai bayan biki zan zo.''
'' Amma Asad auran
an uwanka ka ce ba za ka samu zuwa haba Asad why text ace za ta hana ka zuwa?." Shiru two minutes bai ce komai ba kuma shi bai kashe ba ganin haka Abbi ya san ko, kwana za'a yi to fa ba zai yi magana ba kuma ba zai, kashe ba ya sa ya katse kiran.

'' Ni Abbi sai nake ganin kamar Ya Asad bikin ne kawai bai son hallarta ka san shi bai son hayaniyar mutane da kuma, takura meybe shi ne dalilin da ya sa ya, yi wannan zancen amma tun da ya ce zai zo bayan auran shi ke nan ai.'' Maamah ta kai
arshe maganar tana
aukar juice
in gabanta ta
an sha
Kamin Abbi ya ba ta amma sai ji sukai Dagori ta ce.

'' Tab amma wannan koma waye shi an yi
an rainin wayyon Aradun da agaba na yake ba abun da zai hana na wankesa tass ka ji fa wani rainin wayyon fa idan an yi magana sai jika ya ji
e kamin ya ba da, amsa Hmmm ji daga
arshe ma shiru ya yi ya daina magana ai Aradu da kabar shi ai ku
insa ne ke tafiya nan fa idan Hamma Habu ya kira har sauri yake a gama magana dan kada ku
insa ya
ara, kai amma yana yanga yoo Aradun Allah ko ni ban iya wannan yangar tashi ba duk kuwa kwarewata a iya yaudarar samari da yanga amma Aradu wannan ya sha gaba na kai yoo wannan da mace ne Aradun Allah mijinta ya shiga uku don kuwa sai ta zauta shi.''
Murmushi Abbi ya yi.

'' Mai babban suna ke nan ai wannan ba wai yanga yake ba haka halinsa yake, kuma shi
in ba wai wani ba ne a wurin ki shi ma Yaya yake gurinki.'' Abbi ya fa
a samm bai ji zafi ko ganin laifin maganarta ba dan ya san a irin wauta ta su ta fulani wannan ba komai ba ne.

'' 'Yata amma wannan kayan ai a nan ba'a saka su ina irin wa
anda kika cire? ki
inga saka kalarsu .'' Mami ta tambayeta tana duban kayan tsa
i dake jikinta.

'' Ai Mami wannan kaya da ki ke gani
arshan wanka kenan Aradun a ruga idan na sa su zo ki ga yadda samari ke kallo na.'' su Aimanah me za su yi ba dariya ba Inty har da
warewa.

'' Ok kenan dai ba kida wasu sai wannan?.''
'' Eh ai garin sauri duk wa
annan na ha
o ba wasu.?

'' To Maamah gobe ke da su Inty za ku je shopping tare da ita sai ku za
a ma ta kayan da suka dace da ita, amm har da matar Yayanta.

''
'' To Mami.''
'' kamin nan ke Aimanah tun da ke ce mai
aramin jiki kamarta cikin kayanki ki sama ma ta wanda zai yi ma ta duk da na ga ma ta fiki
aramin jiki amma ki dai duba mata sai ta sauya wannan.''
'' Ok Mami, amma yanzu tun da dare ne ai kawai na bacci zan ba ta gobe sai na ba tana, fita.''
'' Uhm kawa dai ya ne ke kuma Maamah sai ki bawa matar Habu.''
'' Ok Mami.''
Mami ce ta mi
e tabar wurin dan Abbi dama ya shiga daga ciki daga haka kowa ya shiga watsewa Aimanah ce ta
arshen tashi ta dubi Dagori dake ta lodar abinci.
Chapter 16 · 0% Book details