Sashe 11
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutinniyar taku fa da
at ta yi sallah dan
auki da zumu
in da take tamkar mayye ya yi Amarya tana gamawa tun tana kan sallaya ta dubi Innaya.
'' Tsohuwa wai da gaske ke ce kika haifi Baffa da cikin ki?
Ke ce Mahaifiyarsa? da man Baffa yana uwa?."
Maganarta ce ta
arshe ta ba ta dariya har ma da su Aimanah dan su ba iya maganar da ta yi ba, ke ba su dariya har da irin yanayin hausarta da ba ta fita sosai sai dai kuma hausar ta ma su da
in, Innaya murmushi ta yi na tsantsar farin ciki da take ciki a yau dan ita kawai ta san irin farin ciki da da
in da take ji na banyanuwar
anta ta kwashe tsawon shekaru tana kuka da alhinin ba tan zuri'arta, sai bayan tsawon lokaci ta yi arba da su duk da ta yi matukar jin ciwon mutuwar mijinta da abokiyar zamanta wadda take jinta tamkar 'yar uwa, amma hakan bai zai ha na ta jin da
in haduwa da iyalin
anta ba sukuma iya soyayyar da za ta nuna ma su shi ne addu'a da neman gafarar Allah ta ni sa kamin ta ce.
'' Mai suna ai babu wanda za'ace bai da uwa a duniya sai dai idan sun rasu kamar yadda shi Baffan naki Mahaifiyarsa ta rigamu gudan gaskiya...''
'' Yanzu Innaya ki na nufin ba ke ce kika haifi Baffa ba?."
" Eh kamar yadda na ce miki Yayata ce Mahaifiyarsa kuma ki na zaune kin ji Allah ya ma ta rasuwa.''
'' To Allah jikanta.'' gaba
aya suka amsa da amin ta bu
e baki da niyyar magana Nene ta le
'' Dagori na ce wai ke dai ba za ka ta
a hankali ba ko?
Waton a na aiki abinci ga Salame can aiki ya ma ta yawa kai kuma kana nan kana
an bazanr suruntunka na fa
i ba'a tambayeka ba, za ka ta so ne ka yi zaune ina magana." Nene ta fa
a tana ajiye wa Innaya kwanyar fura aganta ta juya ta ajiyewa su maamah suma a gaban su.
'' Ga wannan ku fara ta
awa kamin a gama abinci."
Godiya suka yi ma ta ita dai Innaya sai murmushi take, za ta fita ta zabga wa Dagori harara wanda a take ta gane mi take nufi ta mi
e da hanzari tana nufar wa je.
Ciki ciki ta fara magana.
'' Lallai Baffa zuciya ba ta yi maka rana ba waton sabar zuciya ta sa kabaro rugarku ka dawo nan ashe ka ja an haifemu a kyauye na tabbatar da a ce ya ganka tun farko Aradun Allah ba zai barka ka ci gaba da rayuwa a cikin ruga ba haba Baffa gaskiya ni ba baka kyautan ba amma ko yanzu ai ba ta
aci ba dan....''
'' Wai ni kam uwar mikike a wurin tsaye da ba za ki zo, ki kama aikin ba?." Nene ta fa
a cikin
an daga murya sumui sumui ta zo ta wuce.
'' Yarinya sam ba ta ji ace duk da akwai ba
i a gida sai kin nemi ki saida hali ko?."
Sannin da ta yi daman akwai laifi da ta ma ta jiya ya sa ta je ta kamawa Salame aiki..........
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
*DAGA RUGA NAKE*
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABBITYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Sai da suka idar da sallah magarib kamin suka yi zaman cin abinci wanda Salame ta girka samu tuwon shinkafa miyar kuka da ta ji man shanu a tsakar gida suka zauna su na cin abinci sakamakon lokacin zafi ne, su na gabawa daidai ana kiran isha suka tashi don gabatarwa sun gama suna
an ta
a fira sai ga su Baffa sun shigo gwanin sha'awa suka jero shi da
an uwannasa sai fira suke abun su cike da farin ciki su na zaunawa kan tabarma Baffa ya yi dariya irin ta su ta manya ya furta.
'' Ai na san cewa dole ne ka manta wasu ai na ga
arin ka da ka iya tuna mutane da yawa a ciki.''
Murmushi ya yi mai
auke da dariya kamin ya ce.
'' Haba Hammana ai ba kowa ne za'a ce an manta ba sauran ma saboda kawai shekaru da canji yanayi amma ace an tashi tare an yi wasa tare ace an manta cikin sau
i, ai da
an wahala.'' Baffa ya
auki ruwa ya wanke hannunsa tare mi
a wa
an uwannasa yana furta.
'' Ga ruwan ka wanke hannu, ko da yake ban san ko ba za ka iya cin abinci da hannuba?
Ka san ni sam ban iya cin abinci da cokali ba na fi gane na sa hannu, domin cika wannan sunnar ma'aiki.
''
" Hamma kenan ashe dai har yanzu halinka na nan baka sauya ba? ai ni ma tun da na zo nan ai yadda ka yi haka zan yi.
'' Ya kai
arshen maganar ya saka hannu cikin kwanon tuwon Baffa bai tanka shi ba kuma ya san da haka dan muddin yana cin abinci to fa ba zai sake magana ba sai ya kammala.
Suna kammalawa Nene ta dubesu tana murmushi.
'' A'a Abubakar an samu
an uwa ko kulamu ba za'a yi ba? .'' Ta kai
arshe ta na
ar dariya.
" Hmm Adda kenan wallahi duk farin ciki ne ke
awainiya da ni domin na kasa yarda yau Hamma ne zaune a gabana sai nake ganin tamkar idan na yi nisa da shi ba zan sake ganinsa ba, yanzu bana kaunar abun da zai sake nisantani da
an uwana domin yanzu ban da Innaya shi ne kawai ya rage min tun da Allah ya yi nufinsa akan Inna Karime da Baba sai dai fatan Allah ya jikansu ya kuma yi masu rahama.
''
Ku san duka suka amsa da amin, Baffa ganin da ya yi daga maganar Innaya ta sake shiga damuwa dan duk da duhun dare amma ya iya lura da yanayin ta ya sa ya wayance da
auko wani zancan na daban.
'' Uwar yara kin ji wani abun da
i kuma ashe Ashura kai ko da yake iya sunan ba dari na ce Takwara da shi da maamah Aure ya kusa nan da sati biyu, to shi ne ya ce yana son gobe za su koma saboda shirye-shirye auren kuma wai yana son mu je tare da su, to ni dai na ce ba yanzu ba abari ina da wasu ayunkan da nake ban kammala ba, ke da Salame da Mai babban suna sai ku bisu alaso ni da Habu sai aturo mana wanda zai kai mu ana gobe, bikin.
''
'' Kai ma sha Allah ka ce muna da hidima to amma Malam ni sai nake ganin kamar ta ya za'a bar gidan haka saboda wasu ayunka gidan ai kai da Habu ba zaku iya ba kawai bari, dukan mu sai ranar da zaku sai mu tafi gaba
aya da.....''
'' Haba Nene ai wannan samm ba adalci ba ne ta ya za'a ce mutafi gobe ke kuma kic e a'a ni dai gaskiya idan har ba za ki ba ni kam
afarsu
afata haba ai wannan ba dan ke ce ba wallahi sai na ce ba
in ciki kike dan gar na je birni na
ebe
warkwatar ido ai...'' Dagori ta yi saurin tarar numfashin Nene dan tun da ta ji zancan tafiya take washe baki dan kaf rayuwarta ba ta
a zuwa birnin ba kuma ta samu dama zuwa har ta da
e shi ne Nene za ta yi ma ta ba
in ciki zuwa.
'' Wai ni kam Dagori ban hane ki idan manya na magana ki na saka baki ba ko akwai sa'arki acikinmu iyee.''
'' Adda bar ta kawai ai gaskiya ta fa
a ina dalili za ki hanata zuwa duk wani shiri a gabatar da ita.'' Asiya da tun zuwanta Dagori ta shiga ranta dan ko dan irin san da take yi wa Abubakar ne amma sai ta ga suna matu
ar kama da shi tamkar ya yi ka
i, amma ba ta tunani ko acikin yaranta akwai mai kama da shi haka sai ko...
Tunaninta ne ya katse sakamakon maganar da ake
'' Wannan haka ne Maminsu, kuma ita ma Adda maganarta kan gaskiya take to yanzu dai ita Adda sai ta zauna amma kan Mai babban suna ita da matar Habu tare zamu da su alaso ku sai ku bari sai jibi
aurin auran sai ku zo.''
'' Baffa
an barni da gaske da ni za ku amma dai akwai kayan da
i acan irin su burodi da lemun jarka da kosai da nama da....''
'' Kun ga dalilin da ya sa na ce mu bari sai mun tafi tare ko?.
'' Nene ta yi maganar cikin jin haushi abun da Dagori take.
Dukan su dariya ta ba su aikuwa suka dara har da Abubakar kamin ya ce.
'' Mai babban suna dan ni ma haka zan
inga kiranki da shi duka akwai su har ma da abun da baki ambata ba akwai sa kin ji ko.''
Ta washe baki har kunne.
'' To Baffa birnin ku tashi kawai mutafi yanzu tun da dai ina da kaya wankan ki.''
Aimanah ta dafa ta dan ita ce kusa da ita ta da na dariyar zancen ta ta ce.
'' Sister kada ki damu ai idan kin je ba za ki dawo ba ki na tare da mu ko?
Sannan kuma ba sunansa Baffan Birni ba ki kirasa da Abbi yadda muke kiransa.
''
'' Waton Auta guduwa za ki yi ki bar Hamma ki ko?."
Cikin muryar shagwa
a ta ce.