Sashe 6
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ke Dagori ina kuma kika samu magana saka gudawa?."
'' Ke wa ya fa
a miki maganin gudawa ne, ai Hamma Habu ne da ya je kasuwa shi ne fa ya ji ana tallar maganin basir shi ne ya siyo ahe dai magani bai da kyau ya na shaa sai gudawa da tusa, lokaci
aya sai yai goma a jere.'' Ta fa
i tana duban su Hansai da suka dawo a daddafe sai kuma suka sake kwasa a guje mi za ta yi, ba dariya ba har da ri
e ciki tsabar
eta.
'' Kai Dagori yanzu ke ba ki ji tausayinsu ba?."
'' Dije!
Dije!! wallahi ki fita idona na rufe wane tausayin?
Ai wallahi mutuwa kawai zan ga sunyi na tausaya ma su ba rama ki ga." Ta fa
a tana zuwa ida su A'i suka dawo suka kwanta tamkar wasu matattu, ita kam Dije girgiza kai kawai ta yi tana bin bayan ta, su na ganin zuwanta suka
ago a wahale su na kallonta.
'' Hansai da A'i kenan manyan gari, to ya ku ka ji wannan salon kuma na san yanzu kun ga ne banbanci aya da tsakkuwa?.''
Hansai ta
ago tana sauke numfashin wahala ta ce.
'' Dagori ba dai ki na da sa, hannu acikin wannan gudawar ta mu ba?."
Sai da ta dubeta she
'' Hhhhhh kwarai kuwa ni ce nan da kai na na sa maku maganin da zai saku gudawa, ke A'i ina son ki
an maimaita min zancen da kika fa
a rannan?." Ta fa
i daidai tana du
awa kusa da ita, tare da mere baki.
'' Ko da yake na san yanzu kin manta saboda a halin yanzu ba abun da ki ke iya tunani face gudawa, to ina son ki sa ni kuma ki saka aranki ni na fi
arfin in yi wa wannan abar ba
in ciki.
'' Ta fa
i tare da nuna Hansai da baki.
'' Kuma zancen Gi
o ku kun san ni ban gaji ba
in jini da nauyin jiki wanda har sai an yi tallata kamin na samu mijin aure, ba iya samarin RUGAR nan ba har na ma
otan da ke zagaye da mu kun san yawan mutane da ke ruguguwa akai na, to idan kuna cin
asa kukiyayi ta shuri, domin gaban rijiya ba wurin wasan makaho ba ne.'' Tana gama fa
in haka ta juya tatattara kayanta tare da kora shanunta ta nufi gida.
Dije da duk ta tsure tun farkon fara maganar Dagori dan ta za ci za ta ambaci sunanta amma sai ta ji shiru, wata ajiyar zuciya ta sauke tare da duban su Hansai wa
anda suka fita daga hanyacinsu sai zufa suke A'i ta na kuka ta ce.
'' Duk ke ce kika ja mana da aranar bamu tare ta ba da duk haka ba ta faru ba yanzu ga shi ni, ko iya mi
ewa ban yi ta ya zamu koma gida?." Ta fa
i tana
ara sautin kukanta.
'' Kin ga A'i wallahi kada kisa in huce haushina akanki na ga duk ke ce kika ce na tsaya na ma ta garga
i da habaici dan ta san yanzu da da ba
ai ba ne, san kuma yanzu za ki wani tsureni ki na min matsifa.'' Nan suka shiga cece ku ce har sai da Dije ta shiga tsakani, kamin daga
arshe dai kasa kora shannun sukai sai dai Dije ce ta ha
a da na ta ta kora sukuwa su na tafe sai tusa suke bugawa ko da suka shigo cikin gari yara sai binsu suke su na ma su dariya dan, tusa suke wata na bin wata.
Dagori tana koma wa gida ta mai da shanu cikin garkensu sai da ta mai da su yadda suke, kamin ta fito tana sauke numfashi.
'' Wshhh Allah na.'' Ta furta tana mi
e hannayenta bukkarta ta shiga ta
auko buta ta du
a ta fara alwala la'asar.
'' Assalamu alaikum!." Ta tsinkayo ana fa
a, ruwan bakinta ta furzar ta
ago mi
e wa ta yi ta kwasa da gudu ta nufe shi.
'' Oyoyoo Hamma yanzu ka dawo?
Hannun da hanya!
Ka kawon tsarabata ko?.'' Ta fa
a ta cumui muyer shi.
" Kai Auta ai
ya jira na zauna tukunna yanzu na gaji.''
'' Yo ni Hamma Habu ba kai ne ka ce za ka yi min tsaraba kayan 'yan birni ba, kuma ka ce har da burodi da lemun jarka da gasanshen nama za ka kawo min."
Murmushi ya yi.
'' Eh duka ni na fa
i haka amma ai yanzu na shigo
ya bari na huta na kwance kaya tukunna.''
'' To amma ai....''
'' Ke Dagori wai me ki ke son zama ne?
Yanzu ya dawo ba za ki bar shi ya yi wanka ya huta gajiya ba kin tarbe shi da zancen wata tsaraba, koma tambayar shi ya hanya ba ki yi ba kin rufe shi da wasu tambayoyi ki na banza.''
'' Wallahi Nene na ce da shi ya hanya ko ba haka ba Hamm?....''
'' Rufemin baki za ki matsa ki ba shi hanya ko sai na tatdaki a wurin?." Ta tunzura baki tana matsa wa.
'' Ai Nene da kin bar ta kawai idan ba ta yi min ba to wa za ta, je ta yi wa?."
'' Hmmm ai shi kenan tun da dama kai da Malam kune ke
ara sa ta tana yi duk abun da take.''
Yana murmushi ya ce.
'' Nene kenan kin ga ko gaisawa ba mu yi ba.''
'' To idan ta bari kenan?."
'' Na sameku lafiya?."
'' Lafiya lau ke Salame zo ki
arbi kayan mijinki.'' Ta fa
a ta 'na kallon Salame da tun shiguwar shi tana zaune cikin runfa kunya da kawaici irin na Fulani ya hanata mi
ewa, har sai da Nene ta ba ta umurni tukuna mi
e ta nufarshi ta
arbi kayan tare da masa sannu da zuwa ta nufi bukatarsu, ya bi bayan ta.
Dagori da ta so ta bi bayan su Nene ta ma ta wata uwar tsawa adole ba dan ta so ba da juya tana kunbure kunbure da turo baki ta shege bukkarta.
'' Ina kuma za ki ba alwala na ga ki na yi, ba?." A dole ta fito ta yi alwala ta koma
aki..
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
'' Ka ga Hamma Habu kawo fitilar sai na haska ma, yadda za ka ji da
in ciro kayan tsarabar da kyau.'' Dagori ta yi maganar tana sake kai nama bakinta tare da kurbar lemu har da wani girgizar kai.
'' A'a Auta bar shi kawai ke dai ci gaba da cin namanki da burodi.'' Ya yi zancen yana ci gaba da ciro kaya ciki ganah masgo.
'' Dagori ga tuwonki tun
azun na ajiye miki kada yai sanyi, yadda...'' Da sauri ta
ago tana
are ma ta kallon raini tare da ce wa.
'' Amma wallahi Salame ke dai ban san wace kallar mata ba ce, yanzu tsabar
akin ciki da hassada har wani tuwo kika ajiye min?
Salon na cika cikina da tuwo na ka sa cin kayan da
in da Hamma Habu, ya zo min da su ke kuma mai baki ci sai ki ci ko?
To duk wani salon ma
ircinki wallahi ido biyu nake kallon ki, ki yi gaggawar matsamin da wannan tuwon na ki dan ya fara hawamin kai, ya na hautsina min zuciyata dan na fara jin tashi zuciya, ko so ki ke na amaye naman da Borodin da na ci tsabar ba
in ciki w.....''
'' Kai Dagori kul na sake jin bakinka a wurin, kai Habu wane kalar rashin mutunci nake jiyo tana
arewa matarka amma tsabar rashin sanin ciwon kai ya sa ka, ka sa
aukar mataki a gabanka tana fa
awa matarka maganganu na rashin
a'a amma ka zuba ma ta ido da kunnuwa kana saurareta.'' Nene da ta idar da sallah Isha'i ta k ta fa
a cikin fa
'' Nene amma na ga laifin Salame ne na mene ne ta ga fa tana cin abinci sai ta ma ta,ta yin wani tuwo a ...''
'' Habu an shi nan gidanku na ce.'' Ta fa
a tana masa
akuwa.
'' Gidanku ka ji wa to duk wannan abun da ta yi ba ta yi wani laifi ba wallahi Habu ina jiye maku kai da Malam abun da zai je ya dawo a kan yarinyar nan, na lura samku baku wani tsawata ma ta ko nuna ma ta abun da take ba daidai ba ne, ina jiye lokacin da ba na raye na tabbatar da ba zaku iya tsawatar da ita ba dan duk alamu sun nuna haka.'' Cike da kunar rai ta kai
arshe tana duban Salame da ke tsaye tamkar wata yar sanda ta zubar da hawaye ace
anwar miji ce za ta yi,ma irin wannan a gaban mijinka amma shi ko a jikin shi, ta share kallar.
'' Ke kuma Salame daga yau ina son ko yunwa kika ga za ta kashe Dagori idan ba ki iya zuba ido ki yi kallo to ki bar wurin, daman yarinyar nan ina da haushinta sam ayukan gidan nan ke ce mai yin su ita ta zama yar cin banza to daga yau na kashe
aukar abinci ki ce za ki kawo ma ta kin ji ko?.'' Ta gya
a kai.
'' Kai kuma Habu zuwa gobe ina son magana da kai.'' Da to ya amsa ya nuna ma ta kaya.
'' Nene wannan atamfar da wannan leshin duka na ki ne har ma da hijabi kin ga ni?." Ba ta amsa shi ba ya ajiye su a gefe ya ci gaba da maganarsa.