← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 50

Sashe 48

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muna bincike akan mahaukaci, har yaushe
aramar
walwa ka take baka cewa ni Asad Abubakar Majoh na yi lalacewar da zan yi sake da irin wannan muhimmin aiki?.

To ka yi kuskure kuma ko nawa suka baka ka ji kunya da har za ka iya sadaukar da aikinka da alkhairi ka da mutunci
asarka akan ku
i to yanzu nan ba sai an jima ba za ka girbi abun da ka shuka.''
Wata karamar
ararrawa ya danna take ta yi
ara cikin second sai ga jami'ai biyu sun shigo.

Take Munir ya
ara rikicewa.

'' Ku tafi da shi kuma ku tabbatar kun koyar da shi darasi yau
innan ba sai gobe ba.''
A take suka kama shi don cika aiki su..

'' Don Allah ka yi ha
uri wallahi na yi nadama abun da na aikata kuma wallahi ba a son raina na aikata ba kamin afuwa kamin lamuni wallahi ba zan sake ba...''
Abun da yake fa
a kenan cikin magiya da ban ha
uri, har sun kai kofa ya ce.

'' Ina son ka sani cewa a yau
innan Mashkur yana kotu zuwa misalin 4:00pm za a yanke masa hukuncin kuma ka sani cewa wa
anda suka baka ku
i kuma ka kar
a tofa ba barinka za su yi ba saboda baka cika ma su aikin su ba.''
Yana gama fa
in haka ya
aga ma su hannu alamun su fice ko sauraron magiyar da ya cigaba da yi masa bai yi ba.

Suna fita ya koma ya zauna yana sauke numfashi na kansa dake ciwon don yawan magana da ya yi.
*************
Tsaye take a gaban madubi sai faman juyi take kai ka ce wata
ar tsana ce, tana sanye da riga da siket ne jikinta na atamfa sun yi matukar yi ma ta kyau ainun.

Ba kwalliya a fuakarta iya foda ne sai kwalliya sai kuwa Vaseline da ta shafa a lip dinta, don ko lip gloss ba ta amfani da shi tun da aka ce ma ta idan har ba mai mekeup ta yi ma kwalliya ba to za a sace ka ne ta daina.

'' Uhm uhm wannan irin kyau haka Sis sai ka ce wanda za ta je gasar sarauniyar kyau na duniya.''
Aimanah ta fa
a lokacin da ta shigo cikin
akin bayan da ta
araso dab da ita, wani murmushi jin da
i ta yi don a duniya tana matukar son ta ji ana ya ba ta, waigowa ta yi tana
ar dariya don kam ta ji da
'' Aimanah da gaske na yi kyau?." Ta yi maganar cike da wauta irin ta ta.

Murmushi ita ma ta mayar ma ta kamar yadda ta yi ma ta.

'' Sosai ma ai in dan aka ce kyau ka
an ma ma
urar kyau kika yi ai ina mai tabbatar miki da a yanzu ko sarauniyar Ingila ba za ta nuna miki kyau ba ma sha Allah.''
Kanta ne ta ji yana neman fashewa ta wani sunkuyar da kai wai ita a dole kunya ta ji.

'' Kin ga Sis zo mu je kin san fa an ce ana gama La'asar zamu dawo.''
Ta fa
a tana janyo hannunta suka fito.

Suna
arasowa tsakiyar parlon ana turo
ofar parlon.

'' Assalamu alaikum....'' Karaf idonsa cikin na ta ya bi ta da wani irin mayye kallon yana sakin baki.

Har sai da Inty da ta mi
e daga zaune da take ganin fitowar su ta katse masa tunani da cewa.

'' Yaya Kamal ina yini?."
Yana wayancewa daga kallonta kurullar da yake musamman da ya lura da wanzuwar Mami a parlon, ya sunkuyar da kai na jin nauyin abun da ya yi.

'' Amm ina yini Mami?." Ya furta yana shafa
eyarsa.

Mami lura da ta yi cewa kunyar ta kama shi ya sa ta nuna masa kamar ba abun da ta gani.

'' Lafiya lau Kamal ai na ma
auka driver ne ya zau
aukar su."
'' A'a Mami ni ne dai, au fita za su yi kenan?

Sai ina?."
Ya amsa yana
arasowa ya zauna.

'' Eh wallahi za su je ne gidan Yayansu ne ka san tun da a ka yi bikin ba su je ba to sun matsa shi ne yau dai na ce su ta fi tun da gobe ne hutunsu na school zai
are.''
'' Ah a gaskiya kam ya kamata su je su sha man Amarya...

Kamar na ji kin ce driver suke jira?."
'' Eh na aikesa ne to har yanzu bai dawo ba shi ne fa duk sun
osa ya zo.''
Sai da ya saci kallon Dagori kamin ya ce.

'' Tun da gani ai bari kawai na kai su zuwa magarib sai na je na
auko su.''
Ya furta yana mi
ewa.

'' A'a har magarib ni cewa na yi da an yi La'asar su dawo haka.''
'' Kai Mami yanzu fa muna wajen 2:00pm har yaushe muka je suka yi fira muka dawo.''
'' To ai shi ke nan tun da ka ce haka sai ku tashi ku tafi ko?."
Da wani irin murna suka bi bayansa don Yana gama fa
in haka ya fita, sallama suka ma ta suka fita suna murna.

Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
My group comments section
https://chat.whatsapp.com/IPtcuaB4eBbC5fxtv4ZUng?mode=gi_t
My channel
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7Jri19mrGWdgsRwZ3M
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Fuskarsa
auke da murmushi ya dubi Dagori da ke hakince a gaban mota, ta wani
ora
afa
aya a kan
aya.

'' Beauty gaskiya ke mai kyau ce, kin ko ga yadda kika yi wani irin kyau na musamman tamkar wata jinsin larabawa?."
Wani irin lumshe ido ta yi lokaci
aya kuma tana sakin wani irin murmushi na jin da
i ba tare da ta yi magana ba don sai ta yi sam bakinta ba zai iya bu
e wa ba balle kuma ta iya yin magana tsabar yadda ta ji kanta ya fashe.

'' WOW kai ma sha Allah amma gaskiya ban ta
a ganin wanda murmushi yake yi wa kyau irin ki ba, ke wallahi duk wani abu na ki me kyau ne ko me kika yi sai ya bada ma'ana shukkuran.''
Wannan karon ba ta hana kanta ba wurin yin dariya ba, ta gyara zaman ta tana dubansa da kyau ba wai shi ne mutum na farko da ya yabe ta ba amma na sa yabon yana zama na daban a duk lokacin da yake yi ma ta takanji tamkar ita
in tafi kowa matsayi a duniya.

Cikin wata irin yanga da ita kanta ba ta san cewa ta iya ba ta fara magana.

'' Amma ai an ce yan birnin daban suke to ka ga ai dole sun fi ni
yau da komai.''
'' Wa ya fa
a miki wannan maganar ai kaf matan garin nan babu wanda ta kai ki komai kawai sai dai su nuna miki ilimin da wayewa, sai kuma shekaru wanda duk wa
annan nan gaba ka
an za ki mallake su. kin ko ga kin fi su.''
Karaf Inty da ke gidan baya ita da Aimanah ta ce.

'' A'a fa Yaya kamal wannan fa zuga ne kake kawai amma ba a rasa wanda ta fita ba ko a nan cikin garin Kaduna kuwa, kawai dai tana da kyau sosai amma kada ka ce tafi kowa saboda....''
'' Saboda me?
ar hassada wato saboda an ce ina da kyau shi ne ba
in ciki ya motsa ko?

To tsaya ki ji ba shegiyar da ta fini kyau a duk fa
in duniya ma kin ji ko ni
inan ina zargin akwai jinin aljannu jikina.''
Kamal shi da Aimanah da ke dariyar yadda ta wani zaburowa Inty kamar wanda ta kashe ma ta mutum ya ce.

'' Kin ga Beauty miye haka wasa fa take miki waye mutum ya ce ba ki da kyau, amma kada ki sake danganta kanki da aljanu kin ji ko?."
'' A'a Yaya kamal bari na fa
a ma 'ta ai gwada na ma ta kwatance da aljanun saboda ai an ce kaf, duniya sun fi kowa kyau.''
Daidai nan kuma suka
araso bakin get
in gidan Ya Ashrap
in parking ya yi, ba tare da ya ba ta amsar maganar ta ba ya ce.

'' Yanzu ku je bayan magrib zan dawo na
auke ku.''
Da to suka amsa suna fita daga motar suka shiga ciki.

Sai da ya ga shigar su kamin ya ja motar ya bar wurin yana murmushi.

Da sallamarsu suka shiga parlon, a
ai daga cikin kujerun parlon take zaune tana dannan waya duban
ofar ta yi lokaci
aya kuma tana amsa sallamar.

Murmushi ta yi ta ajiye wayar.

'' Marabaku ku shigo mana kuka wani tsaya a wurin.''
Ta fa
a fari'ar fuskarta na sake fa
arasawa suka yi suna shirin yin masauki a
asan cafke ta yi saurin cewa.

'' Kai! kai!!

Me za ku yi?

A'a duk tarin kujerun da ke parlon nan ace ku zauna a
asa a'a ku zauna akan kujera mana.''
Kan kujerar suka zauna kamar yadda ta ce, kusan a tare suka ha
a baki wurin fa
'' Aunty Khadijah ina yini?."
Ban da Dagori da kawai iya ina yinin ta ce.

'' Lafiya lau ya su Mami suna lafiya?."
'' Lafiya lau suke sun ce ma suna gaisheki.''
'' Ina amsawa, Zainab!

Zainab!!." Ta
awa mai aikinta kira
'' Na'am Aunty.''
Ta fa
i daidai lokacin da take
arasowa tsakiyar parlon.

'' Je ki kawowa
aki ruwa da lemu.''
Da to ta amsa tana juyawa hanyar kitchen, ba jimawa ta fito hannunta
auke da tire ta zo ta ajiye akan Center table
in da ke tsakiyar parlon.

Ba ta bar wurin ba sai da ta zubawa kowa lemu a cikin glass cup.

Duban ruwan da lemu Dagori ta yi ai kuwa sai cewa ta yi.

'' Amm Aunty na ji ana kiranki ko?
Chapter 48 · 0% Book details