Sashe 18
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma ina tunanin ko Mommy ba ta da labarin? ."
'' Eh da yake dukkan mu mun yi tunanin ba ku kasar amma kuma ina da tabbacin cewa Mami ta sanar ma ta wata
il sanar ma ku ne kawai ba ta yi ba.'' Ta ba shi amsa cikin
an sanyinta.
'' Kai Maamah ki fa
a masa gaskiya mana... kai bawan Allah su duka za'a yi wa Aure har da ita, yanzu ma da ka gammu ko mun zo ne a siyan min kayan sawa irin na 'yan birni, ka san DAGA RUGA NAKE to ni ma dai ana so na koma tamkar 'yar birni shi ne fa Mami ta ce su zo nan su siyan kayan fita kunya, na biki to daman dai ba ni da niyyar komawa ka ga sun kwashi kaya da yawa Aradun Allah ba su yi niyyar bari ba ni ce na ce su bari haka, to sai kuma ga ka to ba sai na
araba tun da wa ya
i ban za?
Aradu sai dai idan bai samu ba..."
'' Ke Dagori wai dan Allah ke ba ki da hankali ne ya daga ganin mutum za ki wani saki baki ki na zuba surutu tamkar indararo, haba.'' She
e ta bi ta da kallo.
'' Au su cin
anko har da kaza ke Salame yanzu har ni ki ke fa
awa haka, saboda samun wuri ko?
To tsaya ki ji kin san daman can ba wani girmamaki nake ba balle yanzu da naga ne wace ni wal..''
'' Dagori!
Dagori!!
Dagori!!!
Kada na sake jin bakinki a wurin wai ke sam ba girmama na gaba dake.'' Maamah ta fa
a cikin
acin rai dan Dagori ba
aramin
ata ma ta rai ta yi ba.
'' Calm down mana Karimah haba Maamah miye na
aga ma ta murya ba ki ganin yarinya ce ki ma ta a hankali mana ba ki san ba'a yi wa
yawawa tsawa ba?..." Kukan da Dagori ta saki ne ya da katar da shi, ya waiga ya dubeta.
'' Beautiful girl mene ne?
Ba dai fa
an da ta yi miki ba ne ya saki kuka ko?." Cikin shagwa
a da ita kanta ba ta san ta iya ba ta ce.
'' Ni razana nake idan a namin fa
a kuma fa duk dan na ce ka
ara siya mana kaya ne, kuma na ga ai haramun ne mai da hannun kyauta ba ya, ko?." Murmushi ya sakar ma ta dan shi tun da kallo farko da ya ma ta ya ji ta birgesa balle ma da ya ga irin yanayin ta sai ya ji ta shiga ransa don yana son mutum mai barkwanci.
'' Sorry kin ji ko?
Bar ta kawai kin ji ai ba su ne ke da ikon yanke wa ba tun da rakoki suka yi ko Beautiful?...
Kamar na ji kin ce akwai kayan da kika gani ki na so koh?." Ta gya
a ma sa kai.
'' To zo mu je bayan su ma idan da wasu ma sai mu
ara mu je ko?
Amma kamin nan, mene ne sunanki?."
'' Dagori!."
Cikin mamaki ya ce; '' Dagori kuma?
Wane irin sunane wannan?."
'' Hmmm ai na hin sunan Aminatu to sunan mahaifiyar Baffana ce shi ne ake kirana da Dagori.''
" Ok Amma ni kam zan
inga ce miki beautiful domin kin fi dacewa da sunan.'' Badan ta fahincesa ba ta yi murmushi
'' Mu je ko?." Ya fa
a ya jan hannunta ta
an kwace suka jera suka sake shegewa wurin kayan.
Maamah tsaki ta ja tana ficewa ta nufi mota su Inty, Aimanah, har ma da Salame, suna mara ma ta baya.
Sun
au lokaci a ciki kamin su fito suna fira sai dariya suke tana ba shi labari tamkar da ma sun saba da juna, Messenger har biyu na biye da su da kaya ni
i-ni
i har mota suka saka kayan a box, ya bu
e ma ta murfin mota ta shiga ta zauna.
'' To yanzu kuma sai yaushe za mu sake ha
uwa? .'' Ya fa
a yana
an du
ar da kansa ta cikin motar.
'' Ai kai zan cewa hakan, kana nufin ba za ka zo bikin gidanmu ba?." Ya
an saki murmushi.
'' Zan zo mana, Amarya yaushe ne bikin?
'' Ya yi maganar ya rufe kofar tare da komawa gefen da Maamah take, shiru ta yi masa sai Aimanah ce ta ba sa amsa.
'' Yaya Kamal yau sauran kwanaki sha
aya.''
'' Kai haba dai ki ce an kusa to in sha Allah kamin bikin zan zo ai na san za'a yi diner da kamu ko?."
'' Eh Za'a yi duka.''
'' Ok Amarya sai mun yi waya ko?
Har yanzu da wancan layin ne ki ke amfani?
Kin san na sauya layi.'' Da Uhm kawai ta amsa shi daga haka suka yi sallama suka bar wurin.
A hanya duk irin suruntun da Dagori ke yi ba wanda ya kula ta har suka
araso gida, suna shigowa farlon tana fa
'' Haba dan Allah wai duk fushi kuke da ni?
Dan Allah miye laifi na don kawai na nema mana sau
i, kuma kuna ji kuna gani bawan Allah nan, ba ro
arsa na yi ba shi da kansa ya ga dacewar ya biya ku
in nan amma duk kun bi kun wani canza min, idan ba ku so sai mu mai da masa kayansa ko?." Ta fa
a ba wai har ranta ba dan kuwa da za'a ce ta mai da tofa ba maidawa za ta yi ba, dan tana son kayanta.
'' Wai mi
e faruwa ne na ga duk kun shigo tamkar wa
anda aka fa
awa sakon mutuwa?." Mami dake ha
ince akan
ai daga cikin kujerun farlon ta fa
a ganin sun shigo kowa ya zube akan kujera rai
ace.
'' Wallahi Mami wannan Yarinyar tana bukatar ganin likita wai ace daga ganin mutum
ai rana ta saki baki tana zuba kamar wani lalatatce fanfo.'' Maamah dake ajiye wayarta kan kujera ta furta tana gyara zamanta.
'' To wai wace yarinya?
Mike faruwa?."Maamah na aunawa Dagori wani mugun kallon ta ce.
'' Waye kuwa ban da Dagori take koma waye...'' Anan ta kwashe duk yadda sukai ta sanarwa Mami.
Murmushi Mami ta yi bayan da ta gama jin komai.
'' To ai kamar yadda Kamal ya fa
a yarinya ce idan ba yarinta ba ke ai ba za ki iya yin haka ba, daman akan wannan kuka shigo duk rai
ace dan Allah ku saki ranku dole ku yi ha
uri da ita kun ga akwai rashin wayewa tare da ita, ita a ganinta wannan ba komai ba ne ai.''
'' A'a Asiya Mai suna fa ba ta kyauta ba ta ya bayan an ba su ku
i siyanya ta je tana wani mabanci ai wannan duk da shi ya ce zai biya amma tamkar ro
a ta yi tun da har da sa shi ya
ara ma ta wasu.'' Innaya dake fitowa daga kitchen ta fa
a daidai tana
arasowa cikin farlon.
'' Innaya kamar fa ba ki fahimci zancen ba ni fa ba ro
arsa na yi ba kuma yana da kirki ba ki ga Aradu ko a fuska bai nuna ya ji haushi ba, kuma fa shi ma ba ku
i ya ba da ba, wani
aramin abu ne ya badu kuma sun mayar masa suna ganin abun to kin gani shi ma ba ko sisinsa a ciki.''
'' Mtsssss kin ko Mami wai fa ATM card take nufi to ke wa ya sanar miki bai bada ku
i ba?
Da bai ba da ku
i ba ke kun isa ki fito wurin ba tare da ansa police sun yi awon gaba dake ba.'' Da sauri cikin razani ta
ago ta kalli Maamah dake magana fuskanta ba fara'a.
'' Mene ne kuma polas?." Ta fa
a tana turo baki gaba.
'' Ansanda ne su ake kira da police kuma ko ni sai na sa sun kamaki tum da ba
yaji.'' Ashrap dake saukowa bene ya fa
a yana
unshe dariya ganin yadda ta fito da ido waje.
'' Yiiiiii! wayyo Allah na!
Aradu na tuba Aradun ba zan sake ke ba Ansanda kawa Allah kawa haihuwar da iyayenka suka yi ma ka kada ka ha
a ni da su Aradun Allah ace ba su da imani su da sojoji Aradun, kashe ni za su yi alhalin ni ban ma mori komai ba haba Yay Ashrap kwata-kwata kwanana nawa da fara goge baki da kaji, to me a ka yi da maza inji karya dan Allah ka bari, na yi al
awarin duk abun da kake so to zan
inga yi idai ba za ka ha
ani da wa 'yan can azzalumai ba.'' Ta fa
a cikin Muryar kuka hawaye duk sun
ata ma ta fuska dan idan da abun da ta tsana to bai fi a ni santata da wannan jin da
in ba, ina dalilin ina mafari.
Yana zama kan kujera mai saiti da idan take tsaye.
'' A'a ni fa dole ne na kaiki wurin police saboda kin je kin kwaso uban ka ya kuma bi ki biya ba kin ga, kuwa ya zama dole na sa a kamaki.'' Ya kai
arshe yana murmushi wanda tsabar tashin hankali da take ciki ya hanata gani.
Zubewa ta yi kan gwiwoyinta tana rusar kuka tamkar za ta she
e.
'' kin ga a na kaiki directly hukunci kisa za'a yanke miki.'' Aimanah ta fa
a tana shegewa da dariya.
Da wani irin hanzari ta mi
e tana fa
in.
'' Kisa fa kuka ce?
Ni za a kashe?
Na shiga uku kuwa Allah kuwa haihuwar iyayenku ku rufan asiri Aradu Kamal ne shi ya kamata kusa, a kama ba ni ba kun ga ku
auki kayan ku mayar ma su ba na so, ku
auka.'' Dukansu dariya suke dan irin yanayin yadda take maganar ta yi wani fi
i-fi
i da ido dile ya baka dariya.