Sashe 13
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tsakar gida ta tarar da su Baffa da Abbi sai fira suke a tsaye ji suke tamkar kada su rabu Innaya da ke gefe sai murmushi take, na tsantsar farin ciki ganin yaran na ta biyu, ba za ta ta
a gushewa ta yi wa Inna Karime addu'ar neman rahamar Allah ba domin duk abun da yaran na ta suka zama tofa ta silar ta ne domin duk wata tarbiya ita ce ta ba su ita ce ta koyar da su so da kaunar junansu, dan haka shi ya sa ba za ta ta
a mantawa da ita ba.
Tana
arasowa cikin
osawa ta ce.
'' Gani na fito sai mu tafi ko.''
Ashrap ya yi karab ya ba ta amsa.
'' Ai mun fasa sai jibi zamu Baffa da Abbi sun ce ba su gaji da ganin juna ba.'' Ya
arasa cikin zolaya ya na
unshe dariya da ta zo masa ganin yadda fuskanta ta sauya tun da ya fara magana tamkar mai shirin kuka.
Ai kuwa illai hawaye ta soma cikin kuka ta fara magana har muryarta na rawa.
'' Baffa dan Allah...da gaske.sai..go..ben...za..mu..tafi.''
'' Kin ga 'yan fita zancen Yayanki kawai zolayarki yake yanzu zamu tafi kin ji ko.'' Mami ta fa
a tana ri
o hannunta.
agowa ta yi ta dubeta fuska sha
e-sha
e da hawaye ta saki murmushi har ha
oranta su na bayyana.
'' To Mami me muke jira mu tafi ko?." Ku san dukkan dariya ta ba su suka dara nan suka nufi hanyar fita Nene da Baffa har da Habu da suka
inke da Ashrap suke ta fira tamkar daman sun san juna.
Mutinniyar taku dai ita ce kan gaba dan tuni ta yi gaba ko da ta kai gaban motar abu
aya ya hanata shiga dan dai ba ta san ta yadda za ta bu
e motar ba ne, kuma ba ta yi tunanin akwai driver a ciki
ba, yara kuwa da sukai wa motocin biyu dandazo tuni suka matsa ganin ta amma ita yau ba ta,ta su take ba burinta kawai ta ga subar rugar sannan ne hankalinta zai kwanta.
aramin
agara ta yi kamin Baffa da Nene da suke sallama da Mami su gama ba, mota
aya suka shiga da Aimanah da Inty da Salame dan Inty da Aimanah sun ce mota
aya za su tafi da Dagori an yi an yi
aya ta koma motar su Abbi dan nan za su takura amma, suka kafe akan su dai nan suke so ga Salame tsabar kunya da suruskuta ta ce ba za ta iya zama mota
aya da su ba hakan ta sa aka sake
ata lokaci Dagori tamkar ta yi kuka dan sun fara ba ta haushi ta ya za su tsaya musu wai duk akanta sai ka ce idan suka
arasa ba sai sun ga ji da ganinta ba, daga
arshe dai dole Ashrap ne ya
arbi driver motar Inty ta zauna a gaba yayin da Dagori da Salame sai Aimanah suke a baya, Abbi da Mami da maamah kuma suka zauna baya sai Innaya da ke zaune a mazaunin mai zaman banza aka tashi motocin.
Dagori sai ta sauke wata nan nauyar ajiyar zuciya ko saurare mutane dake ma ta adawo lafiya ba ta yi ba aka ja motocin.....
To sai muce Dagori a sauka lafiya.
Ga dai Dagori za ta birnin koya zaman birnin zai ka san ce?.
Shin wannan halin iya ruga yake ko har da birnin?.
To yanzu dai muka fara wannan ta fiyar ku dai kubiyoni dan ji yadda za ta kaya..
Ku ci gaba da ba ni
warin gwiwa ta hanyar share da like suke sa na ga ne kuna biye da Ni.
Na gode sosai Allah bar zumunci masoya na ina ganin masu ta ya ni sharing ina godiya
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABBITYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Tun da suka fara tafiya take kalle-kalle da dube-bube duk abun da ta gani sai ta tambaya Aimanah ke ba ta amsa dariya kuwa sun yi har sun gaji sai da ta kai chocolate bakinta wanda Inty ta ba su, ita da Salame kamin cikin magana wanda za'a iya cewa tsabar santi ne ta ce.
'' Wai ni kam Inty ki ke ko?
Wai da gaske ne a birnin ana yanke kan mutane kuma asha jininsu?
Sannan ace birnin duk abun da ka gani idai ka ta
a sa to za ka zama doya ko dankali, wai dan Allah da gaske ne?." Ta yi maganar a iya gaskiyar ta, aikuwa me za su yi ba dariya ba cikin dariya Aimanah ta bu
e baki za ta ba ta amsa dan ita Inty tsabar dariya har hawaye take.
Ashrap dake driving ya na murmushi ya bu
e baki ya ce.
'' Kwarai kuwa musamman idan mutum shi mayen bread ne da lemun jarka ne.'' Ya kai
arshen yana kwaikwayor maganarta.
'' Na shiga uku yanzu ka na nufin su na yin arba da ni kashina ya bushe.
'' Ta yi maganar hawaye na zubo ma ta.
Ya lura da yanayinta ta cikin mirror dake gaban sa ya sa ki murmushi
eta.
''
warai ko dan daman suna son fulani da suka tashi cikin ruga, kuma fa ko kamshinki suka ji tofa sun shanye miki jini sai dai kawai, a ga kin fa
i matatciya ba rai sai gangar jiki....''
'' Na shiga uku na lalace ka wa Allah, da ma'aikinsa dan girman zati da kudura ka sauke ni wallahi na fasa zuwa birnin Borodin ma ba na so kuma daga yau na daina cinsa, ahee cin burodi masifa ne har haka, Allah saka min tsakanina da Hamma Habu duk shi ne ya koyan cin burodi ahee ma su shan jini sun fi son mai cin burodi Wayyo Allah na tuba Allah.'' cikin kuka sha
e-sha
e take magana duk sai ta ji tafiyar ta fice ma ta arai kuka take bilhakki da gaskiya tuni ta watsar da sauran chocolate
inta na bakinta kuwa ta furzosa waje.
Wannan karon bai hana kansa ba wurin yin dariya ba suba har Salame dariya take da mamakin daman akwai abun da zai saka Dagori kuka haka har ta shiga razani tun da take da ita wannan ne karo na farko, da ta ga kukanta akan wani abun da ya tsoratata.
Sai da ya tsagaita kamin ya dake ya furta.
'' Ai aikin gama ya gama yanzu kin ga munkusa kano dan haka 'yan shan jini da ke kano har sun jiyo kamshinki ki na kuskura kika fita motar nan, ta ki ta
are za su turo dodanni su
aukeki sukai masu sa samu na abincin rana.'' Ya
arasa maganar cikin sigar tsoratarwa tuni ta tsure cikinta ya bada sautin kuluuluuuu tare da sakin fitsari a zaune yau ita kam ta ga ta kanta kuma ida
addara ta kawota kenan, da ta sani da wallahi sam ba za ta zo ba, yanzu ga shi ta zo ida za ta hanlaka kanta, wai ita kam wace aiki,aikan ka ce ta aiketa biyo su ne tsabar kwa
ayi irin na ta daga cewa
anin Mahaifinta ne da Mahaifiyarsa shi ke nan ta kwasa ta jiki biyo su bayan shi kansa Mahaifin na ta yana zaunansa a gida bai zo ba, yoo wa ya ni ko suma shan jini suke suka tara ku
i tun da sun da
e ba su tare wata killan sun canza hali.
Kukanta ta
arawa sauti ta ci gaba da yinsa Aimanah dake kusa da ita ta ce.
'' Kin ga Sister ki kwantar da hankali kin ji ko, ba wanda zai shaye miki jini zolayarki kawai Ya Ashrap ke yi dan kawai ya tsorata ki amma ba wasu ma su shan jini kin ji ko?
Ki daina kukan haka ya isa kada kanki ya yi ciwo.'' Aimanah ta yi maganar cikin sanyin murya da alamun kwantar da hankali tana bubbuga bayanta.
Sassauta kukan na ta, ta yi amma ba dan ta gamsu dari bisa dari da zancenta ba sai dai ta
an samu natsuwa amma jinta take tamkar akan
aya dan tuni ta daina jin laushin kujerar motar da a farkon take santinta su na ma ta dariya, tun daga nan ba ta sake sakewa ba duk kuwa da janta da suke da fira har suka
araso kano a cikin wani restaurant motar su Abbi ta shiga ganin haka shi ma Ashrap ya bi bayan su a baban parking lot su ka yi parking.
Ku san tare Abbi ya fito da Mami sai maamah da Innaya, suka
an tsaya suna jirar fitowar su Dagori.
Dagori kuwa san ta kafe akan ita fa ba za ta ta
a fita a matar ba, salon ta fita ashanye ma ta jini.
'' Kin ga Sister ki fita mu je kin ga su Abbi mu suke jira ba abun da zai sameki kin ji ko?."
'' Ke Inty ki ke ko dan Allah ku daina kirana da wannan sunan sunana Dagori ko ki ce Mai babban suna, ko Auta amma ku daina min wannan sunan ba na son dan ban san ma'anarsa ba ko shi ma yana daga cikin sunayen 'yan shan jini ban sa ni ba.'' Juyin duniya an yi da ita amma ta
i ta fita har sai da Mami ta zo, ta tambayarsu lafiya.
Kofar matar ta bu
e.
'' Wai ku lafiya tun
azun kun bar mu a tsaye sai faman jiranku muke? ko ba ku bu
atar komai ne?." Aimanah ce ta labarta ma ta abun da ke faruwa ta yi murmushi.