← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 50

Sashe 21

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' To ba zan bayar ba ta zo ta kwata.'' Tana gama fa
in haka ta mi
a wa Salame da ke zaune kan kujera ita ma
in dai kallo take duk abun da ya faru a gaban idonta ta
an tsaya garga
a gurin
a don tana tsoron abun da Dagori za ta iya yi ma ta.

'' Ki
a kika tsaya kallon ta ba ni ce, na ba ki ba to duk wani hukunci idan ta isa ni za ta yi wa ba ke ba.''
ar ta yi tana godiya.

Da gudu Dagori ta nufi koridon da zai sadata da
akin su tana kuka.

'' Mara kunyar
arya sai ki yi ba dai daku wa zan ba.''
**********
Shirye shiryen biki sun kankama har yau saura kwana ki uku
auren Aure kuma yau ya ka sance ranar Kamu sai zuwa gobe su Nene za su zo, Dagori 'yar ayi tuni ta shige cikin
awayen amarya Maamah ida ake duk wani shirin biki da ita don ita fa ba ta yarda ba, ita ma 'yan mata ce har gida a ka kira mai meke-up ta zo ta
asawa amarya da abokanta kwalliya har da Dagori da a ka yi wa Simful meke-up wanda ba
aramin kyau ya yi ma ta ba, doguwar rigar yadi ce jikinta blue black in da hair
in ya ka san ce pink color ta yi kyau sosai don
aurari ba
aramin kyau ya yi ma ta ba.

A hankali suke taku ida suka jero su uku gwanin sha'awa tamkar wasu 'yan uku Aimanah, Inty, sai kuma Dagori su yi kyau tamkar ka sace su ka gudu su ne a gaba sai amarya dake bayan to ni idon mutane ya dawo kan su don ba
aramin burgewa mutane wurin suka yi ba, barin ma mutunniyar da ta ji an saki ki
a ta fara rawa a hankali, don tun da a ka gama ma ta kwalliya ta dubi kanta a mirro take mamakin, an ya ita ce kuwa tuni ta aro wata nutsuwa ta
orawa kanta don ta
au al
awarin ba za ta bari a raina ta ba, ba komai ya sa ta shigewa
awayen Maamah ta ga sune 'yan mata kuma ta san dole idon samari zaifi raja'a ne akan su kuma ita ta tsani tana guri ace idon jama'a bai kanta, to ta lura suna da wani jin kai da
agawa yoo an ce idan ka shiga gari katadda kowa da bin
i to ka samu tsumma ka
aura dan ka zamo daidai da su.

To amma fa mutunniyar taku kun san ta akan gi
a tuni ta ware ta shiga tir
ar rawa, to ba wata rawa gayu ta iya ba ta su dai ce ta fulani, ta burge da yawan mutane gurin nan aka shiga yi ma ta barin ku
i wasu irin yadda take faman karka
a kugunta da ko tudun mazaunai babu sai
irjin da kamar an
aurawa alo zani, shi ne ke ba su dariya.

Ganin da ta yi duk uban ku
in da ake watsa ma ta yaron MC ne ke kwashewa ya sa ta yi saurin ri
e ma sa hannu cikin
arar wa
a da ba jinta yake sosai ba ta ce; " Kai!

Wai kai mikake nufi ne?

Na ga sai kwashe min ku
i kake da farko na
auka taimaka min za ka yi, tun da ni gani nan ina kwasar rawa sai na lura kai
arawo ne, to Aradu ka fitomin da ku
ina ko yanzu na yi ma abun da ba ka ta
a zato ba.''
Tsaye ya yi yana dubanta cikin mamaki yarinya
arama sai saurin ido da
arfin halin.

Ganin hayaniyar da ake ya sa MC kashe
idan.

'' Wai mike faruwa ne?." Ya tambaya yana duban yaronsa ko kan yaron ya yi magana caraf, Dagori ta ce.

'' Yawwa mai hankali wannan
an rainin wayo ke son raina min hankali ta ya mutane suna watsan ku
i, shi kuma ya zo yana wani kwashewa sai ka ce na sa shi ta ya ai wannan shi ne kura da shan bugu gar
i da kwasan gara to ba za ta sa
u ba Aradun Allah ba zai yiwu ba in gama
ikar uwar rawa wani can ya zo ya kwashe ku
i, to ka sa shi ya gaggauta aiwatar da abun da na ce ya dawo da ku
in nan ko yanzu abun da bai da da
i ya faru.''
Duka Mutane gurin hankalinsu ya komai kai wasu dariya ma ta ba su ganin yadda ta ha
ance a kai, wasu kuwa mamakin wauta irin ta,ta suke.

Maamah da haushin da Dagori ta ba tana ganin ta kunyatata gaban
awaye da 'yan uwan mijinta ya ri
a ya koma tsoro, tsoranta kada aljanun Dagori su tashi ita kuwa ya za ta yi da su?.

Kamal da shigowarsa kenan ya wango ta da farko ma bai wayeta ba sai da ya
an tsinkawo muryarta duk da ba duka ya ji ba ya fahimci meke faruwa,
arasowa ya yi kusa da ita yana fa
in.'' Beauty meke faruwa kuma?

Waye ya ta
an ke?.''
'' Ina yini? ko dan bari a gama wannan ri
incin ma gaisa daga baya yanzu bari mugama da wannan matsalar...'' Nan t
a ta barta masa abun da ke faruwa duka ta
ora da ce wa.

'' To yanzu dan Allah laifi ne dan na yi magana na ga kowa ya rufeni da ido to Aradu kurwata kur ku
i ne kuma Aradun Allah ko sama da
asa za ta ha
e sai an ba ni kayana a toh.''
Dariya ya yi sosai.

'' Beauty rigima yanzu dama akan wannan duk kika tada hankalin ki kika hana mutane sa
et?

To shi ke nan ba dai ku
i ba to ni zan ba ki duka ku
in da aka watsa miki kin ji ko?." Washe baki ta yi.

'' Amma fa ku
in da yawa fa don Aradun Allah za su iya kai wa dubu uku.''
Nan fa mutane suka ce mi za su yi ba dariya ba to ko mutun
aya ya watsa ma ta sun fi dubu ashirin amma duk wannan jidalin wai akan 3k take yinsa.

'' To shi ke nan na ji zan biya har ma da
ari.'' Da dabara ya janyeta suka koma gurin da aka tana da don zama suka zauna.

Nan ka shiga gabatar da abun da ya tara mutane sam ya mi
e ya fita don ya
aga waya ya
auka amma hayaniya ta hanasa ya ji sai ya fita.

Dagori da ta ga an
au lokaci bai dawo ba nan fa ta sa aranta ''Anya ba guduwa ya yi ba, ya hanani kar
ar hakkina shi kuma da zai ba ni ya gudu.'' Ta furta a fili samm ta mi
e tana bin bayansa, a harabar hall
in ta shiga ba za idanu amma samm ba Kamal babu mafarinsa.

'' Lallai yau an nunamin halin 'yan birni wato guduwa ya yi da hakkina akansa?

To Aradu sai ya biya don ba zan ta
a yarda ba.'' Jin motsin mutun bayanta ya sa ta waigo da niyyar magana amma sai mi ta ci karo da
aton mutun gabanta.

'' Waye kai?

Mi....'' Ba ta samu damar
arasawa ba sakamakon wani Handkerchief da ya sha
a ma ta.

'' Kai way....'' Sai ta yi lumm tana shirin fa
uwa ya tarota.
aukar amarya ya yi ma ta cak, ya bu
e mulfin mota ya sa ta gidan baya ya kwantar da ita, ya koma ya shiga ya jah mutar tare da marin hall gaba
aya........

Comments
Like
Share
Sune
warin gwiwa ta
Taku dai har kullum
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Raba ido ya shiga yi bayan da ya dawo amma bai taddata a wurin da ya bar ta taku ya yi, yana
arasawa ida dan dazon mutane don iya tunaninsa ba za ta wuce can ba tun da ko da farko ai a wurin da ya sameta kenan a fili ya furta.

"To wai ina yarinyar nan, ta shiga kada da fa ta sake komawa wurin yaron nan ta ce; za ta nemi ku
in ya ba ta ku
in ta?." Ya yi maganar ba tare da samun wanda zai ba shi amsa ba.

Aimanah ce ta nufesa don ita ma Dagori take ne ma dama tun da ta ga ba ta ganta take neman sa tun da shi ne mutum na
arshe da suka ganta da shi, cikin hayaniyar mutane da ke fita don yanzu ba
arar
ida sai na mutane don an riga an gama har ma mutane sun fara watsewa.

'' Yaya Kamal!

Ina Sister?

Tun
azun muke ne manta mu tafi gida amma ba mu ganta ba.''
Kamal da ya tsin
ayi murya Aimanah ya sa ya waigo.

'' Aimanah wai dama ba ku tare da ita?

Wallahi ni ma ita nake ne ma ban ganta ba.'' Cikin mamaki Aimanah ke cewa.

'' Yaya Kamal duk fa mun
auka tana wurinka don tun da su kai rigima da yaron MC ba mu sake ganinta ba.''
'' To ina ta shiga?

Ni fa a can na bar ta...'' Ya fa
a yana nuna ma ta ida ya bar ta
in.

'' A nan na bar ta saboda na je
aga waya ne an kirani ba na ji to ko da na dawo sai na samu ba ta wurin, yanzu ma fa ita nake ne ma.''
'' The big question now is where to go? ga shi babu in da ta sani." Daidai nan Inty ta
araso
'' Sis kin ganta ne?

Ku fa ake jira muntafi.''
Ajiyar zuciya mai nauyi Aimanah ta sauke.

'' Sis ba ta nan fa shi ma ita yake ne ma.''
Dafe goshinta ta yi.
Chapter 21 · 0% Book details