← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 50

Sashe 10

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka kuwa aka yi dan duka mutanen rugar sun goyi bayan sa wanda atake suka yi hijira.
*Dawowa cikin labari*
Ku san zaucewa Baffa ya yi ba, bayan da a ka kirasa ya ga
an uwansa tare da Mahaifiyarsa cikin kuka tamkar
aramin yaro ya ce.

'' Abubakar daman baku mutuba kuna raye?

To mene ne ya sa aka sanar da mu dukan ku kun yi hatsari kun mutu?

Mene ne ya faru da ku? .'' Baffa ya jero masa tambayoyi a jere yana kuka har da majina.

Murmushi ya yi mai ciwo na gyara zamansa tare da dafa Baffa.

" Hammana ba mu mutuba muna nan da ranmu gaba
aya mu ka gani.'' Ya fa
a yana nuna Innaya da ke faman zubda hawaye tare da Asiya.

'' Allahu Akbar kabiran, Innaya ashe da rabon na sake arba da ke da rabon ganawa a tsakanin mu....

'' Bai jira amsar ta ba ganin sai kuka take, mara sauti ya cigaba da magana yana duban Abubakar.

'' To mene ne ya faru da kuma tsira? duk cikin mutane da ke cikin jirgin ku kawai kuka ku
uta aciki?."
'' Eh haka tabbas na san dole ne kun tsammani haka, amma a wannan dare ake sheda muna cewa an yi mana transfer jingi daga Yola zuwa kano sakamakon akwai wa su
ungiyar ma'aikata da gwamnati ta
auki nauyin ta fiyarsu to ba za'a
auki farsinja ba, hakan ta sa aka yi mana canji muka kama hanyar zuwa munsauka Kano da 8:00pm sai tun da wancan lokaci ba waya ta yawaita kamar yanzu ba dalilin da ya sa kenan ban sanar maku muna raye ba, mun tafi
asar Iran a sa'a dan ba mu
auki wani dogon lokaciba Allah ya bawa Innaya lafiya, muka dawo cikin farin ciki tun muna can Innaya ta
aga hakanlinta akan ita tanason ji daga Inna Karime dan haka mudira kwana
aya kawai muka yi muka nufi rugarmu cike da
inbin farin ciki sai dai labarin da muka samu sam bai mana dadiba dan mun tarar da rugar tamkar an yi gobara ba kowa sai a ma
otan rugar ne muke samun labarin cewa kun yi hijira daga nan kuma mun nemi sanin ko akwai wanda ya san ida kuka koma amma kowa ya ce bai da masaniya haka muka koma Innaya ta yi kuka ta shiga cikin matu
ar damuwa mun yi lallashi mun yi ba da ha
uri amma ita ta ce sam ba ta san wannan zancen ba, ana cikin haka muka bar garin Yola muka koma Kaduna da zama, wanda a can ne muka samu Innaya ta samu nutsuwa ka
an amma kullum zancen ta akan gida ne..'' Sai da ya numfasa kamin ya cigaba .........
*DAGA RUGA NAKE*
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABBITYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
'' Mu na cikin wannan halin sai ga wani abun farin ciki ya samemu wanda ba mu yi tsammanin sa ba wato Asiya na
auke da ciki, mu yi matukar farin ciki wanda ni da Innaya muka ci gaba da kula da ita har Allah ya sauketa lafiya ta samu
a namiji wanda aka sawa suna Suleman, wada ake kira da Ashrap bayan wata uku da haihuwar Ashrap muka fahimci Asiya na
auke da wani cikin in da muka yi yun
urin zubar wa amma Innaya da ma Abba wato Mahaifin Asiya suka ce sam ba su lamunta ba, ai yin hakan tamkar yi wa Ubangiji butulci ne, a dole ba dan munso ba muka bar cikin wanda ta matakar shan wahala daman kuma abun da muke gudu kenan, shekara
aya tsakanin Asiya ta sake sun kuto
anta wanda Asiya ta ro
i a saka masa sunan Mahaifinta amma na ce sunan Mahaifina zan sa wanda ban san duniyar da yake a yanzu ba, a san yawa yaro sunan Muhammad ana kiran sa da Asad, daga sai da ta yi shekara biyar kamin samu wani cikin ida aka samu 'ya mace wadda aka sawa sunan Inna Karime muna kiranta da maamah sai kuma tashere tsawon shekaru aka 'yan biyu Aimanah sai Sa'adatu wadda muke kira da Inty saboda sunan Hajiyar su Asiya ce.....'' Sai da ya tsagaita kamin ya sauke wani nan nauyar ajiyar zuciya.

'' Mun gina zamantakewar yaran mu cikin so da kaunar juna wanda muka ba su kyakkyawar rayuwa ta hanyar ba su ilimin mai inganci na addini da kuma zamani, amma duk wannan ba mu fidda ran cewa zamu sake ganawa watan wata rana, duk tsawon wannan shekara ban gaza da bincike neman ida kuke ba domin ban ta
a sawa raina cewa ba kwa raye ba.'' ya kai
arshe yana goge hawayen da suka zubo masa.
an Innarsa ina Innarku take? da Malam?.'' Baffa ya tsinkayi muryar Innaya na jefa masa tambaya dan ya san da shi take tun da ba ta ambatar sunnarsa sai dai ta ce da shi
an Innarsa wato Inna Karime take masa inkiya.

Wani abu ne ya ji ya tsaya masa a ma
oshi amma sai ya dake cikin sanyin murya ya furta.

'' Innaya sai dai mu yi ha
uri dan tun da Inna ta samu labarin hatsari kuma ta yanke jiki ta fa
i wan
a tashin da ba ta yi ba, kenan sai a kushewa sati biyu tsakanin su da Malam shi ma rai ya yi halinsa dan dama shi ma tun da ya samu labarin bai sake lafiya ba, ni ma dai Allah ne kawai ya yi zan rayu bayan duk abun da ya faru to bayan na samu sau
i shi ne na ga ba zan iya ci gaba da zama a cikin rugar ba mu kawo hijira daga Yola zuwa nan Kano muka ha
a zango a nan dajin Fargori, satin mu
aya da sauka nan Allah ya sauki Nafisa ta samu
a wanda na sawa sunan
an uwana Abubakar muna kiransa Habu daga kan Habu Nafisa ta
inga wabi duk ta haifa sai su koma saida ta yi hakan kusan biyar duk sai an yi suna suke komawa wanda na yi wa Inna Karime takwara har sau biyu amma duk ba su tsaya ba sai da ta samu ciki Mai babban suna, wanda su nanki ta ci ana ce mata Dagori amma ni inakiranta da Mai babban suna, sai Hamma ta dake kiranta da Auta dan daga kanta ba ta sake haihuwa ba har ga shi Habu ya yi Aure.'' ya fa
a yana nuna ma su Salame.

Tun da ya fara maganar Innaya ke zubar da hawaye tana salati cikin kuka ta ce.

'' Yanzu ka na nufin cewa na rasa Yayata da Malam Innalillahi wa inna illahirin rajiun!

Allah ka ji
ansu da rahama ya kai haske
abarinku Allah ka yafe maku laifukanku Allah sarki Yaya halinki na gari ya biki Allah kyauta ta tamu bayan taku.'' Ta kai
arshe tana kuka mai cin rai.

Na aka shiga lallashi dan duk sai mutuwar ta dawo masu tamkar sabuwa dan suma daurewa kawai suke dan kada su sake
aga ma ta hankali garin son kawar da zancen Nene ta ce.

'' Abubakar amma ta ya kuka gane ida muke? bayan wannan lokaci ga shi kuma ka ce ba a garin kano kuke ba Kaduna? .''
Sai da ya numfasa dan jikinsa ya yi sanyi ainun tun da ya samu labarin muwar nan sai duk jikinsa ya sake mutuwa murus ya ni sa kamin ya ce.

'' Haka ne bayan tsawon wannan lokaci da ya shu
e ba yan duk wahalar neman da na yi amma ban sameku ba duk bayan lokaci ina zuwa Yola ko za'ace kun waiwayi gida amma shiru kake ji tamkar an shuka dusa, ranar kwatsam muna kallon TV tamkar a mafarki na ga ana ganawa da Hammana tare da 'yan jarida wanda suka zo
aukar rahoton akan shirin su da suke na al'adu, komai da
ewar lokacin da canji ba zan ta
a mantawa da
an uwana ba hakan ta sa na kira Innaya akan ko dai idona ne ke min gizo ai kuwa cikin kuka ta sheda cewa kai
inne, ban yi
asa a gwiwa ba na sa aka bincika min a wace jahace kuma wane daji ba jimawa na samu duk kan abun da na ke so shi ne ba mu yi
asa a gwiwa ba muka yo tattaki dan mu sake tabbatarwa.'' Ya
arasa yana murmushi mai cike da ma'anoni.

'' Allah sarki a lokacin mu muke faman yi maku addu'ar neman gafarar ashe ku kuna can kuna faman neman mu ruwa a janlo?.

'' Baffa ya yi maganar ciki wani ma
aukakin farin ciki na banyanar
an uwannasa tare da Mahaifiyarsa.

Nan aka fara gabatar da juna.

'' Abubakar amma ka ce su biyu ne yaran maza amma takwarana kawai na gani ina shi mai suna Babana?."
Sai da ya saki wani murmushi kamin ya ce.

'' Eh Ashrap ne kawai Asad na Istanbul wurin karatu, to shi ya sa ba mu zo tare ba amma idan ya dawo to zai zo.''
'' To ma sha Allah Allah Ya yi taimaka, yanzu ku tashi mu je masallaci ga kiran la'asar can an fara.'' Baffa ya fa
a suna mi
ewa ya dubi Nene.

'' Kamin mu dawo a sama mana abinci don kin ga sun kwaso yunwa.'' Yana gama fa
in haka suka yi gaba ya yi da matan Nene ta ma su iso zuwa ciki domin su yi sallah.

Nene iso ta ma su aciki ida ta kai Asiya
akinta sai Innaya da ta ce za ta kai ta
akin Baffa duk da akwai wata bukatar sai da ba'a gyare take ba tun da ba mai zama a cikin ta amma Innaya ta kafe akan samm ba za ta shiga
akin Baffa ba dole ta sa aka kai ta
akin Dagori, tun da ta kafe ko
akin Nene ba za zauna ba wai duk irin kunya ta su ta fulani.

Duk kan suka shiga gabatar sallah wanda Nene na gamawa ta fito ko da ta fito ta tarar da Salame na aiki abinci, ta zauna cikin runfa ta fara dama fura.
Chapter 10 · 0% Book details