Sashe 31
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan zancen kwanan Salame da Mai Suna sam ba zai yiwu ba, saboda Mai Suna da kuke gani ta raina Salame to ha
in ba zai ba.
Ni
in dai ni ce daidai Mai Suna don wannan dole sai da mai zafi tare da ita.''
Sun gamsu da zancen Innaya daga
arshe dai aka ce Innaya da Salame su kwana nan su Inty suma suka ce nan za su kwana amma tuni Ashraf ya ma su jan ido akan ai ba gidan biki ba ne kwana za su yi damunta surutu.
Sun zo fita ne suka lura da ledar da Asad ya a jiye Abbi ya
auka yana bu
e wa.
'' Allah sarki kaza ce ya siyo da lemu.''
'' Kaza kuma ina take?
Ba ni nan na san ni, ya siyowa tun da ni ce ban da lafiya." Dagori da tun da Baffa ya daka ma ta tsawa ta nutsu, jin zancen kaza ya sa ta zaburo da
arfi tana mi
e wa zaune.
'' Subbuhallah!
Ke!
Mai Suna mene ne haka kuma?
To dai kaza ba za ki ci ba.'' Innaya ta fa
i cikin mamakin Dagori.
Shagwa
e murya ta yi har tana shirin kuka ta ce.
'' To ni Innaya Saboda me,me na yi kuma?."
'' Saboda Asad ne ya kawo kin ga bama bari ki ci ba, ba mu sani ba ko mugun nufinsa ne zai cika a kanki, tun da bai samu damar shanye miki jini a can ba kin ga kada ya zo nan,ya yaudare ki da kaza ya shanye miki jini ko?." Innaya ta fa
i fuskartar babu
igon wasa ciki.
'' To ke Innaya waya fa
i miki za a iya shanye wa mutum jini a cikin kaza?.'' Dagori ta fa
i har da
ar gudun,kwalla.
'' Ke!
Mai Suna na raba ki, sufa babu yadda ba za su iya yi ba.
Kin ga kawai ki bar mana kazar nan, mu ci.''
'' To kuma ai ba sai kun ci ba kada kuma a shanye maku jini.''
'' A'a mu kam sai mun ci ai ba abun da zai same mu tun da ba da sunan,mu a kai ba.''
Haba Dagori me za ta yi ba kuka ba tuni ta fara zabga hawaye cikin kuka ta ce.
'' Aradu ni ko za a shanyen jini, sai na ci taya zanna kallon gawa ba hawaye Aradu sai na ci.''
Ashraf da ke dariya ya ce.
'' To dai kenan yanzu kin yarda ko, shanye miki jini za a yi za ki ci kaza?.'' Cikin kuka ka shir
an ta
aga masa kai.
ata kwantar da hankali kin ji ko?
Ba me sha miki jini, kuma za ki ci kaza.'' Mami da ke murmushi ta furta don ita sam lamarin Dagori bai
ata ma ta rai.
'' Aradun Allah ma Mami zan yi bismillah.''
Dariya ma ta ba su, daga haka suka yi sallama suka bar
akin ya rage daga Innaya sai Salame, da Dagori da tuni ta fara cin kazarta har ta manta da irin zagi da cin mutuncin da ta yi wa wanda ya kawo kazar.
A resection suka samu Nene suka tafi don sam ba za ta iya zama a ciki ba, tana ganin abun da Dagori take ba don da su
in mutanen kirki ba ne, taya za tana zagin da cin mutuncin
an su suna kallo ta san dole ne su ji ba da
i a ransu.
*************
Asad yana fito wa Office
in Dr ya wuce yana shiga suka gaisa ya dubesa ba tare da ya yi magana ba na wani lokaci can Dr ya ce.
'' Asad i you okay.''
Sai da ya sauke numfashi kafin ya ce.
'' Dr anya da kuka duba Yarinyar nan ba ku ga komai a tare da ita ba?."
Cikin
an mamami Dr ya ce.
'' Kamar na me kenan?."
Sai da ya gyara zamansa kafin ya ce.
'' Ina nufin kamar ba abun da ke damun
walwarta?."
'' No gaskiya ba wani abu mai kama da hakan,a tare da ita. as you said, look carefully to mun ma ta duk abun da ya da ce amma sam ba ta tare da wata lalurar bayan harbi sai me Malaria ita kamar yadda na fa
a ma a baya sakamakon cizon sauro ne, amma bayan wannan ba wani abun.''
an shiru ya yi na second kafi ya ce.
'' kana nufin ba ta tare da ciwon hauka kenan?
Her memory is normal?.
''
'' Kwarai kuwa haka nake nufi.''
'' Ok thanks Dr.'' yana fa
in haka ya mi
e tare da yi masa sallama ya fita aransa yana fa
in.
'' Waton dai idan na gane Yarinyar nan, ba abun da ke damunta face tsabar tsantsagwaron iskanci?
Lallai watan koya miki hankali zai soma don ni ba na to take responsibility.''
Wayarsa ce ta yi
ara ya
aga.
Ba tare da ya yi magana ba, jin da mai kiran ya yi an
aga ya sa ya, ce.
'' Oga mun gama duk wani abu da ya da ce.
Yanzu haka muna CID record da su sai dai
ayan da muka samu a cikin gidan kamar ba rai a jikinsa amma mun samu mun aika shi nan, asibiti yanzu haka Doctor's na ba shi kulawa sai dai har zuwa yanzu ba mu san a wane hali yake ke ciki ba.''
'' Ok that's good.'' yana fa
in haka ya yanke kiran tare da fita harabar asibiti parking lot ya nufi kai tsaye wajen da motarsa take ya nufa ya shiga tare da mata key yana barin asibitin gaba
aya.
Daga nan gida ya nufa don ya gaji yana son ya
an samu nutsuwa, ko ya,ya ne ga kuma jinin da duk ya
ata masa jiki yana shiga gidan daman ba kowa kai tsaye sama ya haura ya rage kayan jikinsa ya fa
a toilet, wanka ya yi sosai sai da ya tabbatar ya gamsu da yanayin jikinsa don duk sai faman wanke jiki yake saboda tsabar
ami da yake ji na jinin da ya ta
a shi.
auki tsawon lokaci kafin ya fito daga toilet
in yana fitowa ya zura janlabiya ya tada sallar Isha'i da bai yi ba sai da ya gabatar da Sallah, ya jima a zaune yana jero Addu'a kafin ya mi
e ya haura kan gado
aramar laptop
insa ya janyo wanda yake gudanar da
ananun bincikesa aiki idan baya son shiga laboratory.
Wayar da ke gefensa ce ta fara ringing duban screen
in ya yi ganin mai kiran ya sa ya safa sumar kansa, tare da cigaba da aikin da yake kiran ne ya yanke wani ya sake shigowa duban screen
in ya sake yi still dai wannan number ce, sanin da ya yi muddin ba
agawa ya yi ba to fa ba daina kira za a yi ba ya sa ya
aga tare da saka wayar a speaker.
Shiru ya ratsa na wani lokaci can cikin murya shagwa
a da sangarta da alamar mamanlakiyar muryar ya iya sanfarata aka fara magana.
'' Oh my soulmate now, son of God ka yi min adalci ke nan?
So why would you leave without letting me know?
Hakan na nufin ban da wani muhimmin a wurin ka ko?."
Ta furta tana sake ma
ale murya cikin sigar jan hakali.
Ba tare da ya daina abun da yake ba ya sanya hannun
aya ya safa sumar kansa, amma bai yi magana ba sai ma cigaba da ya yi da aikinsa.
Jin bai yi magana ba ya sa ta fashe da kuka shagwa
a.
'' My na san fa kana jina dan Allah kamin magana mana ko na ji sanyi.'' Ta fa
i tana
an karawa kukanta sauti
an wanda ba zai zamo ta kura ga mai saurare ba.
Sai dai a wurin Asad tuni ya fara hau masa kai cikin murya mai
arfi ya ce .
'' Please, please, leave me alone zuwa yanzu ya kamata a ce kin fahin ce ni, so please ba na son irin wannan I refuse kuma kin sani.'' Yana kai nan bai jira jin me za ta ce ba ya yanke kiran tare da kashe wayar gaba
aya.
Duk ma sai ya ji ba zai iya aikin ba don ta
ara,
ara masa wani
acin ran bayan wanda waccan mahaukayar Yarinyar ta sa masa.
Kwanciya ya yi tare da ya uban tsaki a karo na barkatai.......
To ma su karatu wannan page
in ina jin shi ne na
arshe a gaskiya yadda kuke nuna min bai min dad'i because littafin nan free book ne amma like da share su gagareku, ina ganin a comment section
ay ku ne suke comments.
Idan ba ku son posting ku fa
a min sai na dakata
nima na huta.
Haba Yan amana don Allah ku taimaka kuna min like da share yan comments section kukuma don Allah kuna yi comments wallahi sune
warin gwiwa Please
dan Allah a wannan page
in na ga sauyi kun ji masoya
Comments like share pls
Ta ku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Washegari tun da safe Mami ta sa
an Aiki suka shirya abincin da za a kai wa
an asibiti.
Nene, da su Aimanah aka sanya driver ya kai su, don ita Mami akwai wani meeting da za ta je na wurin aikinta.
Sun samu Dagori jikin da sau
i sosai, Inty ce ta zuba ma ta abinci planted ne da soyayen kwai wanda aka masa ha
i tamkar soup, ta mi
a ma ta.
Kar
a ta yi tana fa
i.
'' Inty wancan
ayar kular mene ne a ciki?."
Murmushi Inty ta yi.
'' Kayanciki ne da.....''
'' An shi nan!
Na ce an shi nan.'' Ta fa
i tana mi
a ma ta Flash
in da ta ba ta.