Sashe 47
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Innaya wannan yarinya idan aka ce za a biyewa halinta wallahi za a kashe ta ne kawai, samm kunneta kunnen
ashi Allah ya yi ma ta kullum abun na ta
ara yin gaba yake.
Idan an yi gabas ta yi yamma, yanzu fa tsintar zancen yarinyar nan na yi tana yi wa wanda aka
auko domin ya yi ma ta lesson
ibar albarka, rashin kunya take zuba masa tamkar me yi da sa'ar yin ta, kai ko sa'arta ne sai haka.
Sannan bugu da
ari har da kwasa ta je da abinci sai ka ce mayunwaciya, to karatu za ta je ko cin abinci?.''
arasa zancen yanayin
wafa.
'' Hmmm ai za ta aikata fiye da haka idan wannan figaggiyar yarinyar ce me kama da zubin
ar tsana, na rasa mene ne yake damun ta ne kullum dai nasiha ake amma a banza.''
Ganin da ta yi Innaya neman tunzura shi take ya sa ta sassauta kukanta tana cewa.
'' Kawa Allah Ya Asad ka yi ha
uri Aradu sharrin shaidan ne, da kuma aljanun kaina su ne.....''
'' Wallahi na sake jin bakin ki wurin saina fasashi ai idan da wasu aljannu to ke ce, maza ki fara hawa kan bene nan ki na sauka sawu 50 za ki yi kuma da gudu za ki na yi zan fara
irgawa kuma ba zancen hutawa da kin tsaya
irga ya dawo baya ko da kuwa 49 kika yi.''
Wani irin uhu ta sa ki tana fa
'' Kawai ka ce kashe ni za ki yi....
Don kada ka sa bindiga ko wu
a a kamaka shi ne ka biyo ta wannan sigar ko?.....
Wayyo ni Allah ku mai da ni ruga Aradu na ha
ura da birnin ni kam zaman birnin masifa ya zamo min kuwa Allah ku mai da ni ruga.....
Wayyo Baffa na shiga uku......''
Wata uwar tsawa da ya yi ma ta ya sa ta ha
iye sauran kalamanta ba tare da shiri ba.
Mami da shigowar ta kenan ta dawo daga aiki.
Ta ajiye jikarta a kan Center table take tambayar meke faruwa.
Innaya kuwa ta fara cewa.
'' Yanzu a gidan har
ya tambaya abun da ke faruwa bayan wannan marakuyar
ar taku mai ido tsakar ka sai ruwan rashin
unya......''
Nan ta shiga zayyana ma ta abun da ke faruwa kamar a gabanta komai ya faru.
'' Gaskiya
ata ba ki kyauta ba ai ba a yi wa babban rashin
unya, amma kai kuma Asad hukuncin ka ya yi sauri ka ga tsoron bene take hakan cutarwa ne gareta don......''
'' Kin ga Asiya nan ne kuma ba ki isa ba dole ne mai suna ta yi abun da Asadu ya ce hakan ne zai sa ta gane cewa Annabi ya kafu.''
Mami ba yadda ta iya tun da Innaya haka ta ce kuma ba ta isa ta ja da ita ba.
Dagori kuwa tuni ido ya raina fata.
Haka ba yadda ta iya ta fara dun a yi na farko ta fa
i har da fashe baki amma kamin Asad ya yi magana Innaya ta ce.
'' Tashi ki ci gaba.''
Goma kawai ta yi ta fara haki ya ce sun zube ta dawo baya.
Haka ta yi ta yi ta ji gata sosai a
arshe dai ta zube
asa tana kwara amai mi
e wa ya yi ya bar wurin yana tsaki ya haura sama ba jimawa ya fito hannusa ri
e da key
in motarsa ya fice.
**********
Kwance take cikin bargo sai rawar sanyi take na zazza
i da ya saukar ma ta, suka turo kofar suka shigo gefen gadon suka samu suka zauna Aimanah na ajiye Flash
in hannunta.
'' Sannu Sis ya jikin na ki?." Suka ha
a baki wurin fa
Cikin murya me nuni da jigata ta ce.
'' Ku tashi ku ba ni wuri ba na son ganinku, Aradu duk na tsaneku kuma ni gobe zan koma wata ruga tun da sauran rai a jikina kamin na kai ga na wayi gari na ganni a kushewata tun da babu me
aunata.''
Dafata Aimanah ta yi.
'' Kin ga Sis ki kwantar da hankali kin ji ko, wallahi duk muna son ki kuma muna
aunar ki kawai halinki ne ake so ki canza ba wani abu ba please.''
'' Ni ba wani abun da za ki fa
a min na yarda da ke bayan a gabanki wannan mugun ya
inga azabtar da ni amma ko ha
uri ba ki ba da ba.''
an gutun murmushi ta yi.
'' Sis kenan yanzu ke a tunanin ki ni har na kai matsayin da zan bawa Ya Asad ha
uri ko na ce masa ga yadda zai yi?
Tab ki ce yau sai dai Mami ta haifi wata Aimanah ba dai ni ba.''
Ta bu
e baki da niyyar magana Inty ta
auke Flash
in da Aimanah ta ajiye tana mi
a ma ta.
'' Sis kar
i wannan.''
Tana duban Flash
in ta ce.
'' Miye ne?."
'' Romon kaza ne muka ha
a miki mun san cewa za ki so haka kuma ga shi bakin ki na san ba da
i ko?."
Ai tana jin zance kaza ta mi
e zaune tana cije baki na azabar da kafafunta ke yi ma ta.
Ta mi
a hannun tana kar
ar tare da bu
ewa tuni kamshi ya daki kofofin hancinta ta saki wani murmushi tana saka hannu tare da kaiwa baki ta lumshe ido.
Tuni ta manta da wani ciwo da Asad ta shiga cin namanta.
Inty kuwa dariya ta yi tana cewa.
'' Sis bari na tashi na ha
a miki kaya tafiya tun da kin ce gobe za ki tafi kuma ga shi ba wani lafiya ne da ke ba, na san cewa ba za ki iya ha
awa ba.''
Ta kai
arshe cike da zolaya.
'' Yaushe na yi da ke zan ta fi ai ni zama daram wallahi ba in da za ni ai idan na tafi shi ne da riba saboda burinsa ya cika na son ya ga nabar garin kin ga kuwa ai ya yi nasara yama zan yi mu fafata da shi zan dai fito masa ne da ainahin kalata don na ga cewa na yi sanyi da yawa kuma hakan ya sa na janyowa kaina raini a ce wai kamar ni, ni ce yau ake garawa kamar wata kallo, to ya kamata a ce na nuna masa wace ni Dagori mu je zuwa yanzu aka fara wasa za ka yi bayani ne.''
Duban juna suka yi har suna ha
a baki wurin fa
'' Me za ki yi masa ne?."
Murmushi ta yi wanda ita kawai ta san ma'anar shi.
'' Ku saka ido ku yi kallo, kai ka fara wasan ni ce zan
arasa mu ga me yin nasara tsakanin ni da kai mu je zuwa.''
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
My group comments section
https://chat.whatsapp.com/IPtcuaB4eBbC5fxtv4ZUng?mode=gi_t
My channel
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7Jri19mrGWdgsRwZ3M
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
*JARUMAI WRITERS TEAM
_Jarumta shi ne taken mu, Rubutu shi ne madubin mu, basira shi ne aikin mu, motsa zuciyar ma su karatu shi ne baiwar mu, mun rungume al
alami don haskaka al'umma
Zare glashin
in dake manne a kan
yawar fuskarsa ya yi, yana kare masa kallo tare da sake nazartar yanayinsa don duk wasu alamu sun gama nuna cewa ba gaskiya a tattare da shi.
Cup
in Lipton da ke kan table ya
auka tare da kurbar tea dake ciki ka
an ya ajiye.
'' Uhmm Munir!
Nawa aka biya ka ne?.''
Da wani irin razani ya
ago yana dubansa kafin cikin in'ina ya ce.
'' Naa...'am...
Sir mai ka ce.''
Wani guntun murmushi ya yi tare da juya kujerar da yake zaune ta juya da shi hannayensa ya dora duka biyu akan table
in.
'' Au kurma kuma ka koma kenan na san cewa ka ji abun da na fa
a kuma kana da tabbacin ba na maimaita magana ko?.''
Zufa ne ya yanke masa duk kuwa da AC dake kunne a Office
'' Kai nake saurare ka san cewa ba na bukatar
ata lokaci don lokaci abu ne mai mahimmanci a wurina, ba na son kuma ka kai ga ka harzu
a ni don kamar fito da Mayunwancin zaki ne a cikin kasuwa.''
Ya kai
arshen yana lumshe idonsa tamkar ba shi ne ya gama magana ba.
'' Sir ban fahimci zancen ne ba na kasa gane abun da kake nufi duk...''
'' Be quiet okay!
Kada ka ce za ka min wani musu a nan na san cewa ka san zancen da nake.''
Ganin yanayin idanunsa na sauyawa ya sa Munir ya tsorata don ya sa cewa ransa ya soma
aci ne tuni ya fara magana.
'' Wallahi ban kar
i komai ba iya bincike da na yi ne yanunamin cewa haka, amma ba wanda ya ban ko sisi ai yin haka cin amana aiki ne.''
Ba tare da ya ce komai ba ko ya bu
e idonsa ba, ya juya masa da gaban laptop
insa.
A zabure Munir ya mi
e tsaye zufa na sake ji
a masa jiki
'' Koma ka zauna!." Ya furta still idansa rufe.
Komawa ya yi ya zauna kamar yadda ya ce, amma jin kujerar yake tamkar akan
aya yake.
'' Kai nake saurare miye wannan?."
'' Allah ban san komai akai ba ban.....''
Wani irin buga table da ya yi lokacin
aya kuma yana mi
ewa.
'' Waton har yanzu daga hujja me
arfi musu za ka ci gaba da min ko?, Lallai sun maka biya mai kyau wanda har za ka iya wannan ba tare da wani tunani ba, wannan shi ne ainahin gaskiya bincike da ka yi amma mi ya sa aka sauya shi?
Har yaushe ka yi bincike akan cewa Mashkur yana da ta
in hankali? waton hakan na nufin cewa mu duk bamu san aikinmu ba,.....