Sashe 34
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma a yau da na ji cewa jinina yana aiki ne domin
asarsa na ji na shiga alfahari da farin ciki mara misaltu wa, don ya cika min burina.''
Murmushi me
auke da hawaye Abbi ya yi ya ta so tare da rungumesa tamkar wani Yaro yaka ya
amesa yana zubar da hawaye, ya san cewa
an uwannasa ya masa sadaukarwa wanda ba kowa zai iya yi ba.
Mi
e wa Baffa ya yi ya sake rumgumarsa cikin so da
auna yana bubbuga kafa
arsa.
*************
Dariya suke yi sosai yayin da Dagori ke ba su labarin abun da ya faru bayan da a ka sace ta dariya sosai Aimanah ke yi har da kwanciya kan gadon, da suke zaune cikin dariya da hawaye Inty ta ce.
'' Kai amma fa Sister ke
innan ba
aramar muguwa ba ce yanzu don Allah miye na bawa Mutum fitsari kuma haba?."
Sai da takai chocolate
in da Aimanah ta kawo ma ta kafin ta furta.
'' Lallai ma ke
in nan, to idan har ban barwa Cizo tarihina ba ai Aradu sai a sauya min suna don ina da, tabbacin Allah sai ya tsine min.
Ke ko ba ki da labarin hadinsin da ke cewa rama cuta ga macuci ibada?."
Wata dariyar suka sake shegewa da ita Inty ta ce.
'' Amma Sister wannan wane hadisi ne?
Wallahi ban san shi ba.''
'' Amma Aradu an barki tasha to wannan wane hadisi ne kuwa ban da hadisin hausawa.''
Nan ma dai dariyar suka sake yi.
'' Uhm ni kuwa Sister ina son in tambaye ki, wai kin ce shi Ogan kun gamu da shi bayan fitowar ki kuma kin ce kin ji kamar ya harbeki ba ki sake sani ida kanki yake ba to waye ya kai ki asibiti?." Aimanah ta tambaye ta.
'' Yoo waye kuwa ban da aljanun kaina sune suka zo suka ce,ce ni ai don......''
Binta 'Yar aiki ce ta shigo
auke da sallama.
'' Wai ku zo a parlo ana ne man ku.'' Tana fa
in haka ta juya tana barin
akin.
'' Ke!
Binta na ji sunan ki ko?
To duka ake kiran mu ko suwa ake kira a ciki?." Dagori fa
i irin a yangance
innan ita a dole ga
ar aiki tana yi wa magana.
Sai da Binta ta
an ji wani irin don tun da take aiki a gidan kowa girmamata yake manya da yara babu wanda yake kiranta da ke sai wannan Yarinyar, da ta lura akwai tsabar rashin kunya a tattare da ita.
Alhalin a girme ta girmeta to da irin aure
yauye ta yi tana da tabbacin ta haifi irinta.
A hankali ta furta.
'' Gaba
ayan ku a ke kira.'' Tana gama fa
in haka ta fita daga cikin
akin.
'' Mtsssss aikin burrr in ji tusa.''
'' Kai Sister gaskiya ba ki kyauta ba.
'' Aimanah ta fa
i har fuskanta na nuna rashin jin da
in abun da Dagori ta yi.
Ba ta ko tanka ta ba ta mi
a dama tun da a Binta, ta yi magana Inty da Salame da ke gefen duk abun da suke tana ji, amma ba ta saka ma su baki ba,don yanzu ne Dagori za ta tsin
ata.
Suka fita suma bin bayan su suka yi.
A parlon suka tatda Abbi, Mami, Nene, Baffa, sai Innaya da Habu, Asad ne kawai ba wurin.
Suka nemin wuri a
asan, cafke suka zauna,Abbi ya fara magana.
'' To Alhamdullah abubuwan da dama sun faru da na da
i da kuma akasin haka to amma yanzu duk komai ya zo da sau
i, To, abun da ya tara mu,ba komai ba ne face abubuwa biyu.
Na farko tafiyar su, Hamma da ya dage akan yana son tafiya duk,da yadda na nuna masa ina son ya zauna a nan tare da mu, amma ya kafe akan shifa yana son ya tafi saboda ya fi sabawa da can.
Ke Mai babban Suna!
Ke da Salame ku tashi ku je ku shirya don driver yana waje yana jiran ku.
Sai......''
Babu wanda ya lura da mi
e war Dagori sai jin suka yi tana fa
in.
'' Wa! idan an isa Allah kona ni Ni za a nuna wa ba
in ciki da hassada Aradu ba ubanda ya isa ya aika RUGA ana zaune
alau, Aradu ni kam zama daram a birnin.
Saboda tsabar mugunta sai da aka bari na
ani da
in birni sannan a ce wai in koma ruga to Aradu babu ida za ni zama daram dammm.........''
Comments
Like
Share
Ta ku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Saukar Belt da ta ji a jikinta ta ko ina shi ne ya ki
ima ta ta shiga zabga ihu iya
arfinta.
'' You are crazy?
Ko kin sha wani abun ne?
Yanzu a nan ciki waye ke miki ba
in ciki?.
Har me ki ke da shi ne da za a yi miki ba
in ciki?
Ko a kwai sa'ar yin ki ne a wurin?."
Asad da tun da Dagori ta fara magana yake saukowa daga bene ba wanda ya lura da shi, don duka hankalin mutane wurin yana kan Dagori dake shirin ta da aljanu.
Ganin da ya yi Yarinyar samm ba ta da kunya ya sa a fusace ya ciro Belt
in jikin shi ya zo ya rufe ta da duka daman, can yana da cikin ta ba tun yau ba.
Da azama Mami da ta ga abun nasa ba mai
arewa ba ne ta zo ta janye ta amma fa
i yake.
'' Mami God willing, move on. yau in
arya Yarinyar nan, ki ji fa abun da take fa
i you said she was talking about her happiness.''
'' Ba za ta matsa
in ba mugu azzalumi kawai, wato ta matsa ka samu ka kashe ni ko?
To Aradu ta Allah ba taka ba.'' Dagori dake ma
ure a bayan Mami ta fa
i cikin jin haushin dukan da ya ma ta don ba laifi ta daku.
Da wani irin zafin nama ya finciko ta sai gata a gabansa
yawawan maruka har Uku ya
auketa da su tare da sake rufe ta, da duka tamkar Allah ya aikosa.
Da wani irin
acin rai Abbi ya harzu
o da niyyar kawa Asad duka Nene ta yi saurin, shan gabansa.
''
yale shi ai akan daidai yake, ka bar shi ya koya ma ta hankali.
Da a ce Hammanka da Habu suna ma ta haka daa na tabbatar da duk, ba za ta zan haka ba.
Sun
auki son duniya, sun
ora ma ta, ko a ruga ba ta ragawa kowa komai girman Mutum komai, tsufansa.
Amma a yau na samu wanda zai daketa da ta yi ba daidai ba, haka ya da ce a ce ana tarbiyyantar da Yaro, ba wai komai a sakarwa Uwa ba, ita ce me yi wata tarbiyyar dole sai Uba ya san ya ido a kai.''
Mami ce ta
uka ta
auki Dagori da ke
asa....
Ku gyara nima na gyara idan kun daina like da share comments nima zan rafe typing
Comments like share
Ta ku har kullum mai kaunar ku

ar da ita ta yi tare da zaunar da ita a kan kujerar two seater ta dubi,Inty.
'' Ke!
Tashi ki
auko ma ta ruwa ta sha.''
'' To.'' ta amsa tana mi
e wa.
'' Kin ga Inty ki ha
o min da lemu.
Don Aradun Allah duk wani abu da na ci wannan dukan ya gama zazzage,min shi .
Idan da
an kutun bread ko ragowar nama shi ma ki ha
o min har da shi.'' Inty murmushi kawai ta yi ta wuce kitchen.
'' Oh ni Aminatu
iya ga Hudu yanzu dai wannan hali na ki ba za ki sauya ba ko?
Innaya ta fa
i tana tafa hannu.
Nene da ke koma mazaunin ta in da tashi ta ce.
'' Hmmm ai Aradu Innaya idai wannan ce, ka
an ma kika gani.
Duk in da ki ke tunaninta to fa ta wuce wurin ni ka
ai na san irin
acin rai, da take saka min.
A rana idan ba a kawo
ararta ba to fa sai idan ba ta fita in ko har ta fita, an dinga shigo wa kenan, a na kawo
arar ta.
Ta daki wancan,ta tsoka ni wancan, ta yi wa wannan
arna ita kenan ba ta da wani aiki.
Na yi fa
a na daka, na yi jan idon amma duk a banza tamkar zuga ta nake.''
'' Kai
a Innatai yanzu haka ka saki Mai Suna take abun da ta ga dama?
Amma dai albasa ba ta yi halin ruwa ba.
Sanin kanka ne Allah jikan Mahaifinku da rahama ba haka ya reni ku ba, ka san shi sarai shi bai
aukar wannan irin sakarcin banza, amma a ce ka saki Yarinya haka sakaka kamar, renon gwaro.
To samm Wannan bai yi ba kuma ba ka
auki hanya mai
ullewa, ba.
To wannan ba ni ba sata,gidan biki.
Kuma tun da abun ya zo da haka Mai Suna ba ida za tana.
Tana nan tare da mu yadda duk wani iskancinta zana sa ido kuna wallahi idan ta yi ba daidai ba nasa Asadu ya zane min ke don wannan dole sai na charging ma ta jiki.''
'' Wayyo Allah da
i ba zan koma ruga ba...''
'' Ke! dalla rufe min baki.
To bar jin na ce ki zauna ba don komai ba sai don, a saita miki zama saboda na lura akwai abun da ke damun ki.
Kai kuma ka bar min ita nan tun da dai kai ba za ka iya tarbiyarta ba.'' Innaya ta kai
arshe magarta tana duban Baffa.
'' To Innaya ai duk yadda kika yi daidai ne.