Sashe 44
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ka ga Ashrapu bar shi ya koya ma ta hankali daman shi ne mai saita ma ta nutsuwarta, don sam na rasa gane me ke damunta wallahi.''
Abbi ne ya yi gyara murya ganin da ya yi cewa Innaya kamar tana son tunzura Asad ne.
'' Innaya gaskiyar fa Ashrap mai suna dududu nawa take ne?
Kuma har yaushe ta shigo birni balle ta gama fahimtar yadda rayuwar birni take ba ta isa ta banbance tsakanin rayuwar birni da ta ruga ba, ya kamata abi ta a sannu in sha Allah za ta gyaru kuma za ta ba ku mamaki nan gaba ko Mai babban Suna?."
Ya kai
arshe yana jefa ma ta tambaya ganin duk ta wani tsorata.
'' Aradu Abbi gaskiyar ka ni fa ban gane maganar da suke yi wani yare suke wanda ni Samm ba fahimtar shi nake ba, shi ya sa magana ta gaskiya domin Allah bacci nake yi ba wani karatu da nake yi yooo ni mai zan fahimta bayan ba jin abun da suke fa
i nake ba.''
Murmushi Abbi ya yi bayan da ya gano bakin zaren.
'' Mtsssss ka ji sakarcinta ko waton mai suna bacci ki ke zuwa yi a makarata?
Ja'ira mutunniyar kawai nan fa tana rigan kowa shirya wa ashe ba uwar da take yi, a makarantar to ma wai me ki ke zuwa yi a makarata?
Ko da yake a fili zancen yake yawo ki ke zuwa tun da dai kin fa
a bacci ki ke abun ki.''
Tsabar takaici ne da ciwon kai da ya dirar masa ya sanya shi mi
ewa don wannan surutun ya soma yi masa yawa, bai yi wa kowa magana ba ya haura sama kamar yadda ba wanda ya yi masa magana don sun san cewa hakan na nufin ya gaji da maganar da ake yi ne.
'' To yanzu dai na fahimta ida matsalar take, ke Mai babban Suna ko dai miye matsalar ki ne a makarantar?
Shin karatun ne ba
ya fahimta?
Ko kuwa yanayin yadda suke koyarwa ne ke ba
ya ganewa?."
Abbi ya sake gefarta da wasu tambayoyi don shi duk ya fahimci ida zancen yake nufa amma yana son jin ta bakinta ne.
'' Ai Aradu Abbi dukka ni ba ni fahimtar komai yoo me zan gane bayan ba sa yin hausa balle kuma fulatanci, Aradu ban fahimta komai sai dai in ga bakinsu na motsi.''
Ta fa
i cikin sakewar da ta samu don daman a takure take da zaman Asad a wurin don shi da ya bar wurin ta ji tamkar an zare ma ta
aya har iskar wurin ta ji ta sauya ma ta.
'' Mtsssss.'' Innaya ta yi wani tsa
in takaici tana gyara zama.
'' Yanzu Abbi best solution kawai a sama ma ta wanda zai
inga yi ma ta lesson, a gida don daman can abun da ya da ce a yi kenan, duba da cewa
alibai sun fita
okari kuma sun wuce ta.''
Ashrap ya fa
a yana ganin hakan shi ne kawai mafita don Dagori lamarinta akwai bu
atar tsayawa a kai.
'' Wane kuma lusso kada fa a ha
a ni da wani katon arne, Aradu idan kuka yi wasa sai ya arnartar da ni ni ma na daina Sallah kun ga wa gari ya waya?
Don Aradu arnan nan ka
an suke jira su.....''
Dugurin da Innaya ta kai ma ta ne ya sa ta dakata da barin zancen da take yi.
Ba wanda ya tanka ta Abbi ya ce.
'' Gaskiya ne zancen ka ni ma abun da nake tunani kenan, don haka yanzu sai ka samo wanda zai na yi ma ta lesson
in ka samo kwararre kuma mai ha
uri ka ji?."
'' To Abbi.''
Daga haka suka tsaya akan zuwa gobe in sha Allah zai bincika..........
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Kamar yadda aka tsara hakan ce ta faru don kuwa Ashraf kwana biyu tsakani ya samo mai koyar da ita wanda a ka shirya da shi kullum zai zo da misalin
arfe 4:00pm har zuwa 6:00pm awannin biyu kenan.
Abunka da ku
i masu gidan rana, tun kan hu
u yana gidan don a nan ma ya yi sallar La'asar..
'' Amma dai Sis wallahi sam ba ki kyauta wa kan ki yanzu tun
azun fa bawan Allah can ya zo yana zaman jiranki amma kin zauna sai faman ciye-ciye ki ke.''
Aimanah ta fa
i cikin
acin rai don abun da Dagori take yi wallahi soma isarta.
Tun zuwan shi aka sanar da ita amma ta yi zamanta sai ciye-ciye take.
agowa ta yi ta dube ta.
'' Yoo dai na ga aikin ku
i yake biyan shi fa za a yi to miye a ciki idan ya jira ni?."
Ta fa
i tana ci gaba da cin namanta.
'' Hmmm amma dai Sis da kin ajiye naman nan alaso idan kin dawo sai ki ci.''
Inty da ke karatun wani littafi ta furta ba tare da ta
ago ta dube ta ba...
Aimanah kuwa sororo ta yi tana dubanta.
'' Au ashe ma karan hauka ne ya cije ni da zan ajiye wannan kayan da
i na je wajen wani abu wai shi karatu.''
Aimanah da takaici ya ishe ta ta ce.
'' To shi ke nan bari na haura sama sai na sanarwa Ya Asad cewa ga mai....''
Ai ba ta jira ta
arasa ba ta mi
e tana cewa.
'' Au abun har ya kai haka to ai bari na je don ba na son ganin wannan Ya Asad
in aradu, ni daman wasa nake maku.''
Ta yi maganar tana
aukar sauran naman ta yi waje...
Wata irin dariya su Inty suka kwashe da ita bayan fitar ta Inty tana ajiye littafin hannunta ta ce.
'' Sister dube ta yadda ta razana daga kin fa
i sunan Ya Asad lallai su Sis an ji jiki.''
'' Hmm ai kin san ba wai ta sha da da
i ba ne wurin shi ko kin manta gamonsu?
Ai ni wallahi Ya Asad ya burge ni da ya zane shegun aljanunta, tun daga ranar ai ba su sake zuwa ba.''
Aimanah ta furta tare da zamewa daga zaman da take tana kwanciya a kan kujerar.
'' Ai kuwa Sister wallahi ba su sake tashi ba, Allah wani lokaci Sis tsoro take ban ke ba ki lura da zubin idanunta ba kamar fa ba a daidai suke ba sai nake ganin kamar suna sauya kamanni?."
Cikin dariyar zancen Inty Aimanah ta fara magana.
'' Kai Sis ban da sharri wane kuma sauyawa sai ka ce aljana?
Kawai dai kin sawa ranki ne amma ba wani sauyawa da idonta ke yi.''
'' Hmm ba za ki gane ba amma ni dai kam ina gani ke ma ki saka ido da kyau za ki ce na fa
a miki.''
Dariya ta sake yi ganin yadda a gasken gaske take zancen ta.
Tana fita kai tsaye ta nufi wurin sha
atawa da ke gefen Swimming pool, in da ta hange shi zaune a
ai daga cikin kujerun wurin.
arasawa ta yi a kujerar da ke kallon shi ta zauna tare da kai nama bakinta, dubanta ya yi ya girgizar kai na yadda ta zo ko sallama babu balle kuma gaisuwa, kusan 1minute ba wanda ya yi magana, can ya yi gyaran murya.
Ganim da ya yi bayan cin abinci ba abun da take sai kale-kale.
'' Am da farko dai Assalamu alaikum...
Sunana Amiru ni ne wanda aka
auko domin koyar da ke karatu, in da in sha Allah nake tunanin za a cinma abun da ake so ni dai abu
aya make so a wurin ki shi ne ki mai da hankali ki nutsu don mu samu abun da muke da bukata, ina son duk abun da zan koyar da ke to ki zauna ki fahimce shi da idon fasira.
''
Sai da ta gama sauraren shi tsaf kamin tana lashe hannu kamar wata mayya ta ce.
'' Ka ce sunanka Amiru ko?."
Ta jefa masa tambaya.
'' Eh haka ne amma za ki iya kirana da Uncle.
''
Ya ba ta amsa yana sake gazgata zancen Ashraf da ya ce dole sai ya yi ha
uri da ita, aikuwa ga shi nan dai da alama zai sha fama da ita.
'' Sabon salo shafawa duwawu kwalli kai kuma da wannan salon ka zo?
To ba da ni ba ga
a a
abari, shi sunan naka mai ya cishi ko na ce mai ya same shi ne da za ka wani ce na kira ka da Ungol to ba zan iya ba, da sunanka zan kiraka idan baka son sunan me ya hana tun a gida ka ce a sauya ma shi sai ni nan za ka wani ce na kira da Ungol to na
in, Amiru zan kira ka iyee ba na son wani fi'ili.''
**********
A hankali yake sake duba decomment
in tare da yin rubutu akan laptop
in shi sosai ya dukufa akan aikin shi
an ciza le
en shi na
asa ya yi bayan da ya gano abun da yake son ganowa.
Wayar da ke gefen shi ya
auko wata number ya kira ringing
ai a na biyu aka
aga.
Daga can
angaren aka fara magana.
'' Hello Sir yanzu nake shirin kiranka saboda na gama duk wani bincike da ka sani kuma na gano daga ina wannan decomment
in suka fito a Office
in Munir ne suka
araso zuwa nawa Office
in, kuma bincike na ya tabbatar min da cewa shi ne wanda ya jagoranci hada duk wata hujja da ke ciki....
Dukkan nin wasu hujjojin suna nan a tare da ni yanzu haka na tura ma su ta email
inka za ka iya dubawa.
e wa ya yi tsaye daga zaunen da yake tare da ture tables
in gaban shi ya saka hannu yana dafa kujerar da ya tashi a kai.