← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 50

Sashe 8

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wai ke wace irin yarinya ce da sam She doesn't know what she is? na ce za ki nuna mana gidan ko sai na.....''
'' Wayyo Allah Dije Aradun Allah y'an yankan kai na dubi kayansa Aradun Allah irin na
aya daga cikin hin
in nan da ma su shan jini suke sawa na higa uku.'' Tana fa
in haka ta kwasa a guje Dije ta bi ta da kallo ta girgiza kai ta mai da kallonta awurin saurayin.

'' Mu je na nuna maku." Shiga motar ya yi suna bin bayanta.

Da gudu ta fa
a cikin gidan tamkar wata mahaukaciya '' Nene!

Nene!!

Nene!!!

Mun shiga uku rayuwarmu na cikin hatsari Nene ki na ina?." Sai faman dube-dube take.

Nene da ke bakin runfa tana
ora tire shanya .

'' Kin san Dagori ki kiyaye ni mene ne za ki fa
o wa mutane gida kamar wadda aka biyo?."
'' Nene yanzu ba lokacin tambaya ba ne Nene mu yi gaggawa guduwa Aradu suna zuwa ba su samu Baffa ba Aradun Allah jininmu shi ne zai zama abincin su kin ga Nene mu gudu.'' Ta yi Maganar tana jan hannun Nene tamkar wata yarinya, kamin Nene ta yi magana ta tsakiya wata murya na sallama.

'' Assalamu alaikum.'' da sauri Nene ta kalli wurin har tiren hannunta yana su
ucewa a hannuta cikin rawar murya ta furta.

'' A..Abu..ba..kar...

Kai ne..ko dai gizo ne..'' Sai kawai ta zube
asa a sume.

'' Wayyo na shiga uku na lalace shi ke nan, Aradun Allah mayu ne sun ka.. she Nene Wayyo Allah shi ke nan sun mai da ni marainiya Baffa ina kake?

Aradu saura mai babban suna Wayyo...'' Na ta fa
i ta na bigima sai faman shure-shure take.

Da gudu Salame da hayaniyar Dagori ya fito da ita, ta nufi randar ruwa ta kamfata tana zuwa ta sheka ma ta cikin seconds sai ga shi ta sauke a jiyar zuciya mai
arfi, tare da taimakon mutanen wurin ta samu ta kwantar da ita cikin runfar ta
ago ta kallesu.

'' Bayin Allah su waye ku?

Wanda daga ganin ku zai sa ta suma? .'' Salame ta fa
a tana
are ma su kallo ganin duk ba ta san su ba.

'' Ke Salame ma za a je a kira Malam yanzu, kuma ki sama ma su wurin zama kamin ya zo.'' Nene ta yi magana ta kallon mutumin da tun da ta farfa
o take kallonsa tamkar shi ne kawai ke wurin.
*Wacce Dagori?*
Muhammad Majoh dan asalin jahar Yola ne a
aramar hukumar Numail a cikin daji domin sun kasance fulanine RUGA ne ma'ana fulanin asali Majoh mutune mai matukar sa ni da hangen nesa wanda tun tasowarsa yake da tarin baiwa wanda yakan iya hangen abun da zai iya zuwa yadawo ba wai, na tsafi ko sitboba a'a rin sanin nan wanda akasan duk wani cikakken bafulatani da shi, Mutum ne mai tsaftsauran ra'ayin akan abun da ya sa gaba mutum ne kai fi
aya wanda ba ya canza magana yana da mata biyu uwar gidan sa Karime mace mai dattako da sanin ya kamata, wadda ko alokacin da zai
ara aure ba ta tada hankalin ta ko
aga masa hankali ba, ya auro Aminatu yarinya
arama wadda a lokacin da da aka aura masa ita ba ta fi shekara goma ba, da aka kawota haka Karime ta ja ta ajiki tamkar yar cikinta domin ita
inma awurinta hakan yake ta na girmamata sosai tamkar uwa haka ta
auketa.

Zama suke mai tsafta wanda ya
arawa mijin na su natsuwa acikin zuciyarsa tsawon shekaru hu
u kamin Aminatu ta samu ciki farin ciki wurin mutane biyu ba'a magana tsakanin Majoh da Karime sai ka rasa wa yafi wani farin ciki Sam Karime ba ta nuna hassada ko ba
in ciki akan kyautar da yar uwarta ta samuba dan ita ba ta haihuba, tattalinta take sosai bayan wata tara ta sankato
anta na miji mai matukar kama da Mahaifinsa farin cikin wannan ranar ba'a magana domin baki ba zai iya fa
a ba, a sha biki ida yaro yaci suna Suleman, Suleman ya taso cikin soyayya da gata wanda Karime da Majoh ke nuna masa dan ita Aminatu idan ba nono zai sha ba to fa ya na wurin Karime.

Suleman na da shekaru Uku a duniya Aminatu ta sake samun ciki wannan karon ta sha wahala sosai wanda da ga
arshe sai da akazo nan Numail a assibiti ta haihu ta samu namiji wanda tun a assibiti aka sanar da su ba za ta sake haihuwa ba, ga murna ga kuma wannan alhini da suka tsinci kansu a ciki,sum yi batukar alhinin amma daga baya suka falwalawa Allah komai, sun dawo gida ida yaro ya ci suna Abubakar wanda duka rin
onsu ya dawo wurin Karime.

Suleman da Abubakar sun taso cikin so da kaunar junansu, wata rana turawa suka zo da ga birnin domin wayar da kai mutane akan karatun boko tuni Suleman ya yi sha'awar ko da ya sanarwa Mahaifinsa fafur ya ce shi sam bai amin ce ba aka juya amma ya ce ina shi fa
ansa ba zai yi karatun boko ba adole ya ha
ura ba
an ya so ba a na haka aka kai su almajiranci birni ko da suka shigo birni Suleman ya ha
u da mutane to daman yana da sha'awar karatu wata rana yake sanarwa yaron da yake yin wanke wanke a gidan su ai ya na da sha'awar karatun boko nan ya ba shi shawara akan ya fara zuwa ko ta gwamnatin ne domin ya cika burinsa, da wannan zancen ya dawo ya kuma
auki aniyyar cima burinsa ko da kuwa zai yi dako ne domin cinma burinsa.

Jin da ya yi cewa dole sai da ku
i ya sa ya tashi tsaye akan neman duk bayan suka tashi da ga karatu yakan shiga kasuwa ne ya yi dako dadai sauran ayukan, da za su kawo masa ku
i dan zama yai komai da ruwan ka; ba jimawa ya tara ku
en da yake da bu
ata tuni ya fara shirin zuwa makaranta, sai dai abun da ya faru daga baya shi ne ya kashe nasa wannan burin na sa, dan kuwa ya dawo ni
i- ni
i da siyaryar zuwa makaranta dan duk an sanar masa abubuwan da ake da bu
ata kuma gwargwadon karfinsa ya tanada sai dai yana nunawa Abubakar ya fashe da kuka, tuni hankali Suleman ya tashi ya shiga tambayarsa lafiya bu
ar bakinsa sai cewa yai.

'' Hamma ni ma ina son karatu boko ina son ni ma ka saka ni.'' Shiru ya yi dan bai ta
a tunanin haka daga wurin
an uwannasa adole ba dan yabso ba ya sadaukar da na sa burin zuwa ga
an uwansa domin alokacin bai da karfin
aukar karatunsu su biyu hakan ta sa ya cika burin
an uwansa shi kuma ya
urkusa na sa.

Abubakar ya fara karatunsa cikin na sara dan alokacin karatu ake bawa yara tu
uru ba kamar yanzu da idai kanason yaronka ya yi karatu mai kyau da inganci to sai ka sakasa a makarantar ku
i, sosai yake karatunsa wanda ya mai da hankali sosai ganin ya cikawa kansa buri da kuma jajircewar Hamma na sa ba ta tashi a banza ba hakan ta sa ya dage sosai, sai dai duk wannan bidirin da ake sam iyayen na su ba suda labari akai a shekarar fako Abubakar ya fito a matsayin gwarzon wannan shekara, murna sosai Suleman ya yi baranma da akaje wurin gasa da shi kuma yayo na sara gwamnatin ta
auki nauyin karatunsa murna sosai Suleman ya yi wadda fadarta
ata lokacin ne sai dai suna cikin wannan murnar kwatsam saiga Majoh wanda labari ya samesa abakin abokan karatunsu da suka je ganin gida.

Afusace ya zo Wanda badan da mutane ba da sai ya illata Suleman da bai yi wata wata ba ya rufesa da duka sai da ban ha
uri da lallashi kamin ya ha
ura amma fa ya ce karatu sam babu shi dan ha
a kansu ya yi ya maida su gida don ya ce.

'' Zaman birnin lalata tarbiyya yake.'' Tun daga shi Suleman har ya fara yankewa kansa hukunci ba tare da shawara ba.......

Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
aramin
acin rai Majoh ya nuna ba wanda daga
arshe ya yanke hukuncin a kan ba za su sake komawa makarantar ba don ba
aramin
aci ransa ya yi ba iyayensu mata ba yadda suka iya dan ba su isa su ja da maganar Majoh ba tsawon wata biyu da dawowarsu sai ga malaman makarantar Abubakar sun zo ne mansa wanda ba
aramar fama su ka yi kamin suka gane garinsu, sai da suka je makarantar allon da suke amma ba su samesa ba su ka yi juyin waina da malamin Makarantar akan ya sanar da su ida Abubakar yake amma ya
i sai a a bakin wani almajiri suke samun labari ai kuwa ba su yi
asa a gwiwa ba suka zo, nan ma dai ba
aramar fama akai da Majoh ba dan kafewa ya yi akan shi sam
ansa ba zai wani karatun boko ba, sai da sawar bakin 'yan uwa da abokan arziki, sannan ya aminta amma fa ba dan ransa na so ba haka dai ya ha
ura.

Amma duk wannan bai aminta da komawar Suleman, birnin karatuba shi ma Abubakar kawai dan an ce an gwamnatin ta
au nauyin karatunsa gami da canza masa makaranta daga day zuwa boding.
Chapter 8 · 0% Book details