Sashe 30
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mene ne ya sameta?."
Saukar murya Abbi ne ya sa ya bu
e lumsansun idanuwansa da suka sauya kala tsabar aiki, da rashin samun isasshen bacci, da hutu.
A hankali ya shafa sumar kansa, tare da gyara zamansa bakinsa ya yi masa nauyin sakamako kansa da yake jin yana saramasa, cikin cool voice
insa mai taushi,ya ce.
'' She underwent surger because sun harbeta ne a hannun so har zuwa yanzu dai ba su fito ba suna kan aikin ne.'' Daga haka kuma kamar wannan da aka rufe wa baki ya ja ya yi shiru wannan ma yana ganin ya yi
ari saboda shi Mutum ne marar son magana da yawa.
'' Harbi fa na ji ka ce?
Kana nufin harbinta sukai ko ya,ya?." Mami ta fa
i gani kamar iya bayanin da zai iya yi ma su kenan.
Nene da Baffa da jikinsu ya yi sanyi jin zancen Harbi ya sa ta dafa Mami.
'' Kin ga Asiya ki kwantar da hankali ki kin ji ko?
In sha Allahu Dagori za ta samu lafiya, kin ji ya ce, likitoci suna kanta.
To yanzu Addu'a za mu yi da kuma gode wa Ubangiji Allah da ya ku
utar da ita, iya ka mu ro
esa ya ba ta lafiya.''
Mami ta
ago idonta ta dube ta cikin tausaya wa don za ka iya, jiyo rauni cikin muryarta haka zalika za ka iya karantar damuwa a cikin kwayar Idonta.
Ba za ta iya magana to idan ma ta bu
e baki me za ta ce ma ta ba ta da kwarin gwiwa iya mata magana.
Ita mafa Uwa ce ta san irin
aci da kunci da Uwa za ta fuskanta muddin aka ce yau
anta, yana cikin wani hali.
Ta sani cewa Nene freestanding ne kawai take amma tana cikin wani hali na damuwa tana na tabbacin, ko Baffa da ke nuna damuwarsa bai kaita damuwa ba saboda ita
in Uwa ce, tana nuna kawaici ne kawai irin na su na Fulani amma ta san tana cikin matsananciyar damuwa.
Suna nan cirko-cirko tamkar wasu sanduna don ko zama sun ka sa yi, kowa da abun da yake tsa
awa a ransa sai ga Dr ya fito bayan Nosing doctors biyu ne biye da shi.
Da sauri Abbi ya tari gabansa.
'' Dr ya ta farka?
Tana lafiya?." Ya furta cikin zakuwa da son sanin halin da take ciki
'' For God's sake, calm down and follow me to the Office now. .''
Dukan su ne suka mara masa baya Asad ne
arshe shiga Office
in a gefe ya tsaya.
'' Alhamdullah mun yi nasarar ceto rayuwarta an yi Sa'a bullet
in ba wani shiga ya yi sosai a cikin jikinta ba.
''
Ku san a tare duka mutanen wurin suka sauke ajiyar zuciya ban da Asad da Sam ba za ta ce yana cikin farin ciki ko akasin haka ba.
'' Yanzu za mu iya ganinta?." Baffa da tun shiguwarsu asibiti bai yi magana ba, ya fa
i cikin farin ciki da jin cewa tana raye
'' Yes za ku iya ganinta amma fa ta samu bacci tana bu
atar hutu, a tare da ita so don Allah idan kun shiga ban da hayaniya don haka zai iya takurata.''
'' Bayan Harbin ko a kwai wani abu da suka yi ma ta?.''
Ba Dr ba hadda mutane wurin waigawa suka yi suka kalli Asad wanda ya yi tamkar ba shi ne ya yi maganar ba.
'' No ba wani abu idan ma da kai baifi maleria ba, sakamakon cizon sauro bayan shi ba wani abun.''
Yana jin haka ya fita tare da barin asibitin gaba
aya.
*************
Kwance take akan gadon asibitin an saka mata
arin jini.
Fuskar nan ta yi fayau ta
ara haske,
aran hancinta ya
ara tsayi a hankali take sauke numfashi wanda kana gani ka san na wahala ne duk da bacci take, amma kana iya hango hakan a tattare da ita, lokaci zuwa lokaci takan
an yamatsa fuskarta.
Nene da ke gefen ta tun bayan da suka shigo wannan karon ta kasa hana kanta zubar da hawaye har sai da ta zubar, amma tana
arin wajen gogesu daga idon mutane.
Sallamar su ce ta sa ta
ago kai su Aimanah ne tare da Ashraf, sai Habu dake bayan su.
Aimanah da Inty kuka suka saka ganin halin da take ciki
''Be quiet for us.'' suka ji an fa
i cikin
aga murya.
Take suka sha jinin jikinsu har suna
ankame juna don sunsar Muryar ko tawaye kuma ba ya
aukar sakarci.
A daidai nan kuma Dagori ta farka.
A hankali ta fara bu
e idonta carab suka sauka a kansa da ya shigo yanzu fuskar nan a ha
e tamkar hadari, duka mutanen wurin ba wanda ya lura da farkawarta saboda tsawar da Asad ya yi wa su Aimanah ta
auke, ma su hankali.
'' Asad kai ne ina ka je ne?.'' Mami ta tambaya.
Amma kafin ya yi magana sai saukar Muryar Dagori suka ji.
'' Amma kai dai wannan Asad,Allah tsine maka albarka.
Tun da nake ban ta
a ganin mugu, azzalumi irinka ba, to burinka bai cika ba ba su kashe ni ba.
Na ku
uta.
Allah ya ku
utar da ni ban mutu ba, duk kuwa da Uwar wahala da na ci Aradun Allah kai dai ba ka ga Annabi ba, yooo ta ya za ka gan shi tun da ba kabi hanyar, da za ka gan shi
in ba.
Ai Aradu Allah ba zai barka ba ko ni santa ni da ka yi da da
i na wani lokaci ai shi kawai ya isa Allah ya horaka, kuma Aradu ni Dagori daidai nake da zamaninka.
Ka sa aranka duk abun da ka sa aka yi min aradu bashi ka ci........''
Comments like share pls
Taku dai mai kaunar ku har kullum
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
A fusa ce Nene ta kai hannun da niyyar dukanta don ta ga abun na ta ba na,
are ba ne.
Cikin azama Mami ta yi saurin tare ta.
'' Haba Yayah ba dai dukanta za ki yi ba?
Duk da wannan halin da take ciki?.''
'' Dan Allah Asiya ki matsa in yi wa Yarinyar nan shegen duka, tun da ita sam hankali ya yi
aura jikinta.'' Ta fa
i tana sake kai hannu da niyyar dukan na ta.
'' Ai Mami da kin bar ta Aradu ko kashe ni za a yi ba zan daina tsine wa,wannan mara kirkin ba.
Aradun Allah da kunnena na ji suna fa
in da shi aka ha
a ba ki aka sace ni.
Sannan, kuma har cewa su kai za su shanye min jini, Allah ne ya ku
utar da ni.''
'' Ke!
Mai Babban Suna kada na sake jin bakin ki wurin kin ji ko?." Baffa ya yi maganar cikin sirgar garga
'' A'a Hamma ku bar ta kawai,zafin ciwon ne, yana sanya take wannan..''
'' Aradu Abbi ba wani zafin ciwo garas nake, ba abun da nake ji.''
Innaya da ke zaune a kan kujerar da ke, cikin
akin ta ce.
'' To ko dai aljanunta ne suka motsa ne?.''
'' Ba wasu aljanu ni ce, nan Dagori wai, ya kuke ne man manna min hauka ne?
Aradu ni ce Dagori, ku yarda da ni wannan dan shan jini ne.''
Asad da surutun ya fara hawa masa kai.
Ya ajiye ledar hannunsa ya fice, daga
akin don ya san muddin zai ci gaba da zama cikin
akin, ya san tabbas zai iya
aryata.
'' Na ce dai kun gani?
Fita ya yi alamun bai da gaskiya hmmm, duk in da za ka je sai ka dawo jinin Dagori dai Aradun Allah ya fi
arfin ka, kuma Allah ba ni lafiya zan dawo kanka ne." Nene da haushi da takaici ya isheta ita ma ta fice a
akin rai a
ace.
'' ke!!
Mai Babban Suna aradu na koma jin tashin bakin ki sai na sa
a miki kamanni.'' Wata uwar tsawa da Baffa ya yi ma ta ne ya sa ta shiga taitayinta don tun da take da Baffa ba za ta ce; ga rana ta farko da soma yi ma ta irin wannan ba.
Don shi yau da ta ji ya yi,ta kama linzamin bakinta.
Abbi ne ya ga ran
an uwannasa ya soma
aci ya ce.
'' Kai Ashraf zo ka
auki yaran nan ku koma gida dare ya yi.
Amm,wai ina Kamal ne ban ga kun zo tare ba?.''
'' Abbi ai muna hanya zuwa ne Mahaifinsa ya kirasa yana son ganinsa amma ya ce, gobe yana nan zuwa da safe.''
''Ok yanzu je ka kai su gida kai ma sai ka je naka gidan dare yana yi.''
'' Oh ni Aminatu yanzu fa su Ashrafu an zama ma su gida ko?." Innaya ta yi maganar cikin sirgar zolaya, ai kuwa a saka dariya.
'' To ya son ranki tsohuwa?
Ko dai kishin ne ya motsa?.''
'' Ungo nan ja'iri wato rashin ta ido za ka nuna, a gaban iyayen ka?." Innaya ta sake fa
i tana aika masa da hararar wasa.
Nan ma dai dariyar suka sake yi.
'' Mamin yara ke ce za ki kwana a nan ko?." Abbi ya yi maganar yana duban Mami.
'' A'a Abubakar ka bari kawai ita Nafisa ta kwana da ita.'' Baffa ya yi magana yana toron numfashin Mami da ke shirin magana.
'' Ba sai an yi haka ba.
Kawai ku bar ni na kwana da ita Sam kwana Nafisa ba zai yiwu ba don ba zai haifar da
a mai ido ba, saboda yadda ta
auki zafi da ita.'' Innaya ta fa
'' A'a Innaya ke da jikin ki yake na tsufa ai ba za ki iya jinya ba.
Kawai ki tafi gida Salame ta kwana a nan.'' Habu da tun shiguwarsu bai yi magana ya furta.
'' Kai!
Habu daina ganina haka, da jikin tsufa, nan da za a saka gasar tseren gudu, da tsaf zan lashe zango farko.